Game da ci gaba da rusau a kano triump , dr idiris Azumin Arfa muke yi ba na ran asabar ba.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 сен 2024

Комментарии • 12

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 3 месяца назад

    Allah ka ganardamu wajen zabar shugaban nin da suke goyon bayan zalunci Allah ka karya siyasar Nigeria ka zaba mana shugabanni masu jin tsoran Allah ba masu yin siyasar daukar fansa ba

  • @BabaSani-v2d
    @BabaSani-v2d 3 месяца назад

    Masha Allah

  • @AssadikouAboubacar
    @AssadikouAboubacar 3 месяца назад

    Ameen yan Allah
    Allah ya biyaku malan

  • @ibrahimassan5938
    @ibrahimassan5938 3 месяца назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @yakubuseidu
    @yakubuseidu 3 месяца назад +1

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @AbdoulHamid-zq1fm
    @AbdoulHamid-zq1fm 3 месяца назад

    gaskiya ne malam ❤❤❤❤❤❤❤

  • @AlhayatAlhayat-jr8wq
    @AlhayatAlhayat-jr8wq 3 месяца назад

    Haryanzuday bakakawo huja gamsesheba inmala

    • @Isaikayakub
      @Isaikayakub 3 месяца назад

      Nima Har yanzu banga wani gamsheshen daga dukkan malamain najeriya dukkan su haya niya ne kawai shin wani hadisi ne ya halatta

  • @MusaShuaib-tc6xx
    @MusaShuaib-tc6xx 3 месяца назад

    Shike nan sai a kyale hakkin talakawa ahannun azzalumai? bazai yuwuba akwato mana hakkinmu. kuma dan haka muka zabi abba.

  • @mohammedibirahim2248
    @mohammedibirahim2248 3 месяца назад

    Gaskiyane mlm

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 3 месяца назад

    ماشاء لله تبارك الرحمن شكرا جزاك لله خير يا لله ❤😊