Yanda aka Shirya yaudarar Kashe Hasan Nasrallah, ina masu cewa drama ake?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 ноя 2024

Комментарии • 269

  • @IsmailBaba-tu1bu
    @IsmailBaba-tu1bu Месяц назад +8

    Ina lillahiwa ina wanna illehira jaun
    Allah ya jikansa da rahama Allah ya
    Sa aljanna firdausi mako Marsa Amin suma Amin

  • @MUHAMMADFATIHUADAMU
    @MUHAMMADFATIHUADAMU Месяц назад +14

    Tabbas yau ina cikin bakin ciki me tsanani gameda kashe Hizbullaaah leader. Gaskiya duk hare-haren da ake kaiwa Isra'ila muhimmancinsu baikai ayi gagarumin tanadi da shirin kashe muhimman jagororin Isra'ila ba. Wallahi tallahi kashe mutum daya tak, ciwon hakan da takaicinsa yafi duk ruwan bama baman da ake musu. Allah ya jikan Maza.
    وبشر الصابرين الذين إذا اصابتهم مصيبة قالوا إنا لله وإنا إليه الراجعون

  • @ChamssoudiniZarouma-d4o
    @ChamssoudiniZarouma-d4o Месяц назад +4

    Allah sarki douniya allah ya bamu hankuri a Muslim 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 Месяц назад +1

    innalillahi wa'inna ilaihirajiun ubangiji ya jikan musulmi ya karba sahahadar su Allah ya laanci azzalumai mu musulmi munyi bakin ciki da wannan rashi Allah ya karbi shadar su 😢😢😢

  • @dahiruahmed01
    @dahiruahmed01 Месяц назад +5

    ALLAH YA SAKAWA ABU-AISHA DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA NA DUNIYA DA LAHIRA

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 Месяц назад +8

    Wlh na yi matukar damuwa da kashe Ibrahim Ra'isi da Isma'il haniya da kuma Hassan nasarullah

  • @inusaibrahim3947
    @inusaibrahim3947 Месяц назад +8

    Muna godiya da kokarin hada Kam musulmi Allah yabiya da wayar da Kam musulmi

  • @amadouchiwidia4441
    @amadouchiwidia4441 Месяц назад

    Mâcha Allah Allah saka da. Alkayri❤❤❤

  • @yahuzajibrinb3656
    @yahuzajibrinb3656 Месяц назад +3

    Gaskiya nayi matukar takaici da bakin ciki na kashe wanan babban jagora Allah yajikan Hassan nasarullah.

  • @Nuramuhammad-uy4ok
    @Nuramuhammad-uy4ok Месяц назад

    Allahu Akbar ya Allah ka jikan Shaik Hasan nasurullah 👋ya Allah kasa al'janna ce makomarsa ya Allah 👋

  • @hauwababafika6484
    @hauwababafika6484 Месяц назад

    Allahu Akbar, Allah ya jikan shi da rahama yasa aljanna makoma

  • @BashirAbdulhamid-up7tj
    @BashirAbdulhamid-up7tj Месяц назад

    Allah yasaka maka da alhairai masu yawa muma Allah yabamu ikon yin aikin alkairai masu yawa da zai taimaki al ummar musulmi duniya baki daya amen

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 Месяц назад +2

    Wallahi abu aisha kayi Magana ta adalci, allah ya jikansa, allah ya taimakeka akan wannan kokari dake, Kuma da wayema al umma kai

  • @AlimoutaphaHaydar
    @AlimoutaphaHaydar Месяц назад +2

    slm alfurqan allah yakara basira duda kana ahalu sunna amma baya hana kake fadin alkairi akan shi’a

  • @issoufouzakariissoufouzaka7282
    @issoufouzakariissoufouzaka7282 Месяц назад

    اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه وأكرم نزله ووسع مدخله واغسله بالماء والثلج والبرد اللهم آمين يارب العالمين

  • @juriumar5095
    @juriumar5095 Месяц назад +1

    Abu aisha barka da warhaka kuma haryanzu akwai wasu masu cewa akarkashin kasa taresuke da yahudawa

  • @hauwaharatayamin8680
    @hauwaharatayamin8680 Месяц назад

    اللهم غفرله ورحمه وأسكنه الفردوس الأعلى من الجنة يارب العالمين

  • @NuurMuhammadAdam
    @NuurMuhammadAdam Месяц назад

    Allahu akbar ! Allah yagafarta masa tareda sauran al'umma

  • @AnasKode
    @AnasKode Месяц назад

    Insha Allah jininsa fansa ne akan mu Allah yai masa muhalli a gidan aljanna

  • @YakubuMuhammadkardi
    @YakubuMuhammadkardi Месяц назад +1

    Allah yajiqanshi da rahama 😭😭😭😭

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 Месяц назад

    Allahumma Ameen y’a Hayyu y’a Kayyum 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽

  • @ameeribrahim2781
    @ameeribrahim2781 Месяц назад +3

    Lokaci Na farko danaji daɗin bayanan ka gemeda haɗin kan musulmi baki ɗaya
    Allah ya ƙara Haɗa kan Al'ummar musulmi

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 Месяц назад

    Moukamou walahi wanane yaba mouhawouche sou sayi kouma allaha yajiqane mari gayi Hassan nasourou lahi 🇳🇪❤❤❤

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 Месяц назад

    Jazakallahu khairan.

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l Месяц назад

    الا يرهم كل زمان كل من سلم😢😭😭🤲☝️

  • @ضلثهخشالعين
    @ضلثهخشالعين Месяц назад +1

    اللهم آمين يارب العالمين اللهم اغفر له

  • @RilwanuAhmad
    @RilwanuAhmad Месяц назад

    Allah ya jikanta musulmi da rahama ameeeeeeeeeen summa ameeeeeeeeeen ya rabbu

  • @mukhtarumar1228
    @mukhtarumar1228 Месяц назад

    inna lillahi wa inna ilaihi raji uwan natan yaho allah yawulakanta iyalan gwmnati yahudu gabaki daya ameen

  • @IsmaleSalif
    @IsmaleSalif Месяц назад

    Allah ya gafartama ya Amen whl kagayi gaskiya Allah ya Salama da alkairi wannan shi kekawo rabuwa kawuna musulmi.allh yasa mudace Amen

  • @lawantajudeen2583
    @lawantajudeen2583 Месяц назад

    Allah Ya yayi maka albarika Ya jikan iyayeka Allah Ya shirye zuriyaka sobida bayani gaskiya da kayi

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 Месяц назад

    Painful exit!!!
    Allah ya amshi shahadar shi.
    Ameen.

  • @malamsamailaraha1594
    @malamsamailaraha1594 Месяц назад

    اللهم اغفرله وارحمه، وجزاكم الله خيرا

  • @AbdulkudusuaminuMamana
    @AbdulkudusuaminuMamana Месяц назад +1

    Ya allah gakaga azzalimain duniya kayi mana maganinsu yahaiyu yakaiyumu

  • @alhsanusi4003
    @alhsanusi4003 Месяц назад

    Innalilahi wa inna ilaihi rajiun Allah yajiqanshi shugaba hassan nasarullah Allah yasa yahuta ameen yahayyu yaqayyum

  • @TasiuYusifa-br6nf
    @TasiuYusifa-br6nf Месяц назад

    Allah jikan shi . MALAM ALLAH SAKA DA ALKHAIRI

  • @mahammeduadammainamahammed5129
    @mahammeduadammainamahammed5129 Месяц назад

    Innalilahi wainna illahi raji unn Allah ya jikansa da rahama Kai malam Allah ya saka maka da alkhri 😢😢😢😢😢

  • @UmarFaruk-y5c
    @UmarFaruk-y5c Месяц назад +3

    Duk Wanda yayi murna da kashe wannan bawan allah gaskiya bayada Imani Wally yau naci karo wani video n'a Palesdinawa sunnah suna komawa Yan shi'a kuma Hakan Yana alakane da Yan shi'a ne kawaii suke bayarda ransu akan kare nasu rayuka allah ya kyauta

  • @nasirusalisu8906
    @nasirusalisu8906 Месяц назад +1

    Allah y daukaka musulunci da musulmai.

  • @hamisuzangohamisuzango5448
    @hamisuzangohamisuzango5448 Месяц назад

    Sallallahu alaihi wassalam ameen

  • @hamzaabdoulaye1370
    @hamzaabdoulaye1370 Месяц назад +1

    Malan muna godiya da tunasarwa akan Labarin annabawa da yahudawa.

  • @SaniAlassan
    @SaniAlassan Месяц назад

    Gaskiya ban ji dadin kashe Hasane ba 😢

  • @ChamssoudiniZarouma-d4o
    @ChamssoudiniZarouma-d4o Месяц назад +2

    Allan ya jikansa da rahama😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

    • @ameenamohd1256
      @ameenamohd1256 Месяц назад

      Allah yajikanshi da rahama da sauran musulmai intamu tazo Allah yasa mucika da imani Allah yamana rahama badan halinmu ba saide dan rahamarsa dan hakika mu masu laifine
      Ubangiji Allah yashiryemu yashiryi zuri’armu ya hayyu ya qayyum Kataimaki musulunci da musulmai aduk inda suke😢

    • @ChamssoudiniZarouma-d4o
      @ChamssoudiniZarouma-d4o Месяц назад

      @@ameenamohd1256 allah sarki douniya

  • @ahmaddgaru7179
    @ahmaddgaru7179 Месяц назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @LawaliHassan-hy9sl
    @LawaliHassan-hy9sl Месяц назад

    Mlm Allah yasaka da alkairy

  • @Aishamuhammad-z7h
    @Aishamuhammad-z7h Месяц назад

    Allah ya tarwatsa America da Israel da magoyabayansu darajar Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam 🤲🤲🤲

  • @yahayaycouzainab
    @yahayaycouzainab Месяц назад

    Macha Allah, Allah ya bamu hadin kai ameen .

  • @MubarakAyaaya-gx7bh
    @MubarakAyaaya-gx7bh Месяц назад

    Innalillahi wa ina ilaihin Raji un Allahu Akbar Allah kajikansa da Rahama Kayafemasa kurakuransa Alfarmar Manzon Allah S A W

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik Месяц назад

    Amen ya Allah

  • @UsainiShuaibu-x1d
    @UsainiShuaibu-x1d Месяц назад

    Dan Allah asakani group

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo Месяц назад

    Allah ya saka da alkairi

  • @Saniabdou-z8q
    @Saniabdou-z8q Месяц назад

    Amin ya hayyu ya qayyum

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 Месяц назад

    Ameen ya rabbi 😢😢😢

  • @magajiidris-vu6gv
    @magajiidris-vu6gv Месяц назад

    Salm gaskiya najidadin bayaninka sosai nibana qungiya ammakayi magana sai dai aqigaskiya Allah yasaka da.alkairi❤❤❤❤

  • @zainabyahaya1548
    @zainabyahaya1548 Месяц назад +1

    Allah ya saka da alkairi malan

  • @abdussalamlawan5614
    @abdussalamlawan5614 Месяц назад

    Allah ya gikan shi da rahama, ya yafe mishi

  • @MeccaMecca-h7m
    @MeccaMecca-h7m Месяц назад

    Allah yakarbi shahadar sayyid Hassan nasrullah

  • @gamboharou9400
    @gamboharou9400 Месяц назад

    Subahanahu wa ta'ala

  • @RachidouKadi-gw9lw
    @RachidouKadi-gw9lw Месяц назад

    جزء ك الله خيرا مالم

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 Месяц назад

    Tsakanina da Allah tun jiya ina cikin bakin ciki maras musaltuwa
    Agefe daya kuma ka sakamin farin cikin nasihar dakayima Al'ummar Musulmin Dunuya musamman mu da mukaji wannan nasihar

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger Месяц назад

    اللهم غفر له امين يارب العالمين 🤲😢

  • @abdulazizadam3500
    @abdulazizadam3500 Месяц назад

    Allah yaji kanshi da rahama

  • @MohammedauwalHashimu
    @MohammedauwalHashimu Месяц назад

    Allah yakarama fahimta Allah yatsareka

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Месяц назад

    Innalillahi wa'inna ilayhirraji'un
    Allahumma a'izzal islama wal musulumin fee kulli makhan

  • @abdulahisani7652
    @abdulahisani7652 Месяц назад

    Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un
    Wallahi nadade Banji zafin rashi irin Wannan ba
    Lahaula wala quwwata illa billahil Aliyul Azeem,
    Hasbunallahu Wanimal Wakeel

  • @MallamMusa-l5y
    @MallamMusa-l5y Месяц назад

    in nalihi wa in na ilehirraji un,in shallahu zamurama, said Hasan nasarulla yayi shahada, zaidawo zamurama, in Sha allahu,

  • @mp9channel529
    @mp9channel529 Месяц назад +3

    Ni afahimtata duk wannan yana daga cikin shirin amirka nataga taga bayan kungiyoyin mujahidai ,shiyasa tafara da gwamnatin datake taimaka musu wato iran tashirya yadda zatakashe Ibrahim raisi domin ta daura wanda zaibi ra'ayinta tareda hadin bakin munfikan kasar sannan suka daura nasu, sannan suka kashe Ismail hane ,yanzu kuma suka kashe Hassan nasarullah, ammafa wannan hasa shenane innayi kuskuee Allah kayafemun.

    • @E-currency
      @E-currency Месяц назад

      Babu kuskure a maganar ka

    • @salisdanhajiya4544
      @salisdanhajiya4544 Месяц назад

      Wannan maganar taka wlh hk take kai fahimtar mu dayace

  • @MalanAbba-r4t
    @MalanAbba-r4t Месяц назад

    كلا مك صحيح. جزيت خيرا

  • @nouhouyahaya-g6f
    @nouhouyahaya-g6f Месяц назад +2

    allah yasa akashe Netanyahou

    • @al-furqanwalhudatv
      @al-furqanwalhudatv  Месяц назад +2

      amin

    • @docteurmazoutv8730
      @docteurmazoutv8730 Месяц назад

      Maganar gaskiya akwai yawdara aciki mafi yawancin idan kaji an ce ankashesu to sai idan ana tattaunawa

    • @docteurmazoutv8730
      @docteurmazoutv8730 Месяц назад +1

      Allah ya kara cinema yahudawa albarka

    • @MuhammadBuhariisa-yh8wg
      @MuhammadBuhariisa-yh8wg Месяц назад

      Assalam alkm gaskiya munyi baqin ciki dakuma allawadai bisa ga kisan shugaban kungiyar حذبااللهda Israel tayi اللهم اغفره وارحمه و.

  • @AMINUMUHAMMAD-n4k
    @AMINUMUHAMMAD-n4k Месяц назад

    Allah ya Karbi shahadarsa Allah ya bamu iKon gwagwar maya a addinin sa,

  • @AbdallahabubakarhausawaiAbdall
    @AbdallahabubakarhausawaiAbdall Месяц назад

    Amen yarabi

  • @IbrahimSale-n7n
    @IbrahimSale-n7n Месяц назад +1

    Allah sarki allah yajikansa darahama allah yabawa musulmi nasara

  • @Yusuf-oz6he
    @Yusuf-oz6he Месяц назад

    Allah yamasa rahama 😢😢😢😢😢

  • @Wanenel
    @Wanenel Месяц назад

    Assalamu Alaykum. Allah Ya kara fahimta. Ina sauraron bidiyoyinka sai na ji ka na maganar group. To don Allah ina son a sani a cikin group din. JazakAllahu Khayran.

  • @ادممحمد-ذ1ر
    @ادممحمد-ذ1ر Месяц назад +1

    Muna rokon Allah yajikan sada rahma Allah karbi sha hadarsa ya Allah kataimaki musulinci da musulmi Allah kaskantarda kafurci da kafurai Allah sakawa malam da alkairi

  • @BUHARIALIYU-u5r
    @BUHARIALIYU-u5r Месяц назад

    Aammee ya Allah

  • @عبدالرحمنمحمدحيدره

    Allah ya kara hazaka, gaskiya yanzu kana yin adalci kokarin a cikin bayananka, Allah ya kara haskaka maka, dama de mafiya yawan wadanda suka riki wata firka ko kungiya basu cika yiwa wadanda suka sabawa tafiyarsu adalci ba.

  • @NuraMuhammadAhmad
    @NuraMuhammadAhmad Месяц назад

    Malam Allah ya saka da alkhairi, yakamata musulmai mu hada kai wannan rarrabuwar babu alkhairi a cikin sa wallahi.

  • @AuwalYau-p3x
    @AuwalYau-p3x Месяц назад

    Allah yayi Masa rahama

  • @AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi
    @AssoumaneYahayaHousseiniIbrahi Месяц назад

    اللهم اغفر له وارحمه وعافه واعف عنه وأكرم نزله ووسع مدخله واغسله بالماء والثلج والبرد ونقه من الذنوب والخطايا كما ينقى الثوب الأبيض من الدنس وابدله دارا خيرا من داره واهلا خيرا من اهله !!!

  • @NuraShuaibu-z1g
    @NuraShuaibu-z1g Месяц назад

    abu aisha agogo sarkin aiki to muna rokon allah yakara maka lfy da nisan kwana mai mutukar amfani kuma ina rokon allah ya tausaya maka fiyeda yadda yasanyamaka tausayin al umma ya abu aisha ni ahlussunnah ne ina sonka don allah jazakallahu khairan ya abu aisha

  • @SanusiJacko
    @SanusiJacko Месяц назад +1

    Hakanema Allah yah kawomuna zaman lpy duniya bakidaya

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi Месяц назад

    Inna lillahi wa inna ilaihin raji'un 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Allah yayi jinkai da rahama Allah ya amshi shadar sa
    Allah ya karya yahudu da nasa

  • @AbdulkaderKader-b4d
    @AbdulkaderKader-b4d Месяц назад

    Allahou Akbar

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar Месяц назад +1

    Allah ya taimaka abu aisha

  • @ahmadadamu5601
    @ahmadadamu5601 Месяц назад

    Allah ya jikanshi da rahma

  • @MassauduIbrahimumar
    @MassauduIbrahimumar Месяц назад

    Allah jikan shi da rahama 😭😭😭

  • @Abduabdu2294Ah
    @Abduabdu2294Ah Месяц назад

    Wlh wlh malam da Allah ze sa Ian samu tafi Gaza ina su

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi Месяц назад

    Inna lillahi wa inna ilaihin raji'un 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Astagafurla 😭 Allah yayi jinkai da rahama Allah ya amshi shadar sa
    Allah ya karya yahudu da nasa
    Albarka Annabi Muhammad salallahu alaihi wa sallam

  • @HarounaSalami
    @HarounaSalami Месяц назад

    ما شءلله

  • @MuhammadUsman-b3b
    @MuhammadUsman-b3b Месяц назад

    Allah yagafartamai ameeen

  • @SADISANI-fy5wz
    @SADISANI-fy5wz Месяц назад

    Dan Allah asakani a group

  • @abdulrashidgarba8304
    @abdulrashidgarba8304 Месяц назад

    Amen 🙏

  • @bashiruahmed6142
    @bashiruahmed6142 Месяц назад

    Allah ya jikansa Allah ya masa rahamah

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 Месяц назад +1

    Allah Ya tona asirin munafukan musulmai.

  • @Habiba779-om5bd
    @Habiba779-om5bd Месяц назад

    Allah ya 🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @Hagee1
    @Hagee1 Месяц назад

    Allah ubangiji yajiqansa Allah yagafarta masa yasa yahuta Allah yakarbi shahadarsa

  • @AbdullahiGarba-v4g
    @AbdullahiGarba-v4g Месяц назад

    Inna lillahi wa inna ilaihiraji.un to Allah ya jiƙan hasan nasrallah dama sauran musulmai da suka rigamu

  • @abdussalamlawan5614
    @abdussalamlawan5614 Месяц назад +1

    Abu Aisha Allah ya saka da Alkairi akan ilimantar da Al umma musulmai da muzamo masu hadin ka ako da yaushe

  • @Mcmusbahusalenaino
    @Mcmusbahusalenaino Месяц назад

    Ameen

  • @HamisHamis-o4u
    @HamisHamis-o4u Месяц назад

    Ya Allah 😭 😭 😭 😭 😭 😭 😭