Tashin hankalin da al'ummar Barawa suke ciki bayan ƴan ta'adda sun shi ga garin sun kashe mutane.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 31 янв 2025

Комментарии • 22

  • @yamaniyyahausatv3760
    @yamaniyyahausatv3760 3 года назад

    Allah kara mana hakuri ya Allah kayayi mana tsari da azzalumai

  • @rachidousalouhou9416
    @rachidousalouhou9416 3 года назад

    Allah kawo Zaman lahiya Allah ya jikan musulmai

  • @harunamohammad5466
    @harunamohammad5466 3 года назад +2

    Kaicooo Hausawa Munshiga ukku anHannun Fulani Fulani Sunyi Alkawarin Kashe duk Wani bahaushe da yake Arewacin Nigeria Ya Kamata hausawa mu Lura da haka Wallahi Fulani sunason ganin bayanmu damacan Asali Bafulatani baya kaunar Bahaushe wallahi

  • @abdulbasi3726
    @abdulbasi3726 3 года назад

    Subhanal lah ya Allah kakawomana karshen wannan masifa amin

  • @AhmadAliyubtr-gb4to
    @AhmadAliyubtr-gb4to Год назад

    Allah yasa mudaci

  • @mahamadudounama4899
    @mahamadudounama4899 3 года назад

    Wanda souka rasu Allah ya jiqansou da rahama

  • @issasahabi7195
    @issasahabi7195 3 года назад

    Allah ya shirya

  • @moudaneidrissa5202
    @moudaneidrissa5202 3 года назад +1

    AllAH ya isa bamu yafeba shugabanimu da hadikasu😭🇳🇪🇳🇬

  • @mahamadudounama4899
    @mahamadudounama4899 3 года назад

    Allah ya kawo manna tallafi

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 месяцев назад

    ko akauye kuke zamanku namanoma kukafa asusu taimakon kai da kai kuhada kudinsu kunemi makami

  • @alamnmohammed8632
    @alamnmohammed8632 3 года назад

    Allah ya kyauta

  • @murrymurry7592
    @murrymurry7592 3 года назад

    Allah kiyaye Mana wan Nan tsarin

  • @aliabubakar8142
    @aliabubakar8142 3 года назад

    wannan gayen dayayi magana daga karshe ya burgeni wlh yayi magan .
    Allah yakawo karshen wannan musibar

  • @kabirukabo2553
    @kabirukabo2553 3 года назад

    Kubarsu.suji.daabin.allah.
    Yakawo.bawani.abuzakuyi.
    Musuba

  • @ibrahimhassanibrahimhassan3312
    @ibrahimhassanibrahimhassan3312 3 года назад

    😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @matimahammed2043
    @matimahammed2043 3 года назад

    Allah yajikansu

  • @aminoutilaberi4338
    @aminoutilaberi4338 3 года назад

    😭😭😭😭😭

  • @peace5034
    @peace5034 2 года назад

    فشل الحكومة النيجيرية

  • @hassanhamza5941
    @hassanhamza5941 3 года назад

    Mutane su hada kai su kare Kansu su cire TSoro.

  • @usmangardenkt4636
    @usmangardenkt4636 3 года назад

    Kudena daukan matan mutane aikin banza

  • @yui7804
    @yui7804 3 года назад

    😭😭😭

  • @abakaryarauabakaryarau2985
    @abakaryarauabakaryarau2985 2 года назад

    😭😭