Yanzu-yanzu. Abduljabbar ya nemi yin Mukabala da Shek Abdullahi Usman Gadon 'Kaya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 фев 2025

Комментарии • 101

  • @abdullahiasmau5332
    @abdullahiasmau5332 2 года назад

    Masha Allah Allah kashiryardamu Baki Daya Allah yasa mudace

  • @abdulmuminiabubakar3345
    @abdulmuminiabubakar3345 3 года назад +4

    Allah yakarawa malam Abdullah gadon Kaya lafiya

  • @gulbibi6854
    @gulbibi6854 3 года назад

    Wallah abduljabbar kayi asara tunda kaci Mutuncin arrasul wallah bakaga komae bama jaki da dokon littattafae kawae

  • @malamamalama5047
    @malamamalama5047 3 года назад +2

    Duk kame kame abduljabar ya keyi.ai gabnati ya kamata ya bugawa ba malamai ba.Allah Ya kyauta

  • @rabeharounarabeharouna8571
    @rabeharounarabeharouna8571 3 года назад +6

    Allah biya malam abdallah gadonkaya

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 3 года назад +3

    Dan hayaniya wannan mutum kushareshi Dan hayaniya ne duk Mai son Gaskiya baya hayaniya

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 3 года назад +3

    Katsaya ayi magana kana hayaniya makiyi Allah Dan shi,a

  • @yusufasarki9061
    @yusufasarki9061 3 года назад +3

    Hmmmm abduljabar matsoracine wlh

  • @muhammadkabir5374
    @muhammadkabir5374 3 года назад

    Ni a fahimta ta Abdul jabar yashiga tsaka Mai wuya da rudu, Allah kawo sauki

  • @bashirgarba7587
    @bashirgarba7587 3 года назад +4

    Wannan sabon salon da abduljabbaru yadauko dik salon tsawaita lokacine don rainin hankali insha allahu zakagane gaskiya kuma muna fatan allah yasa idan kagane kaji kayi aiki dashi ka tuba

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 года назад

    Ba za a barkaba audu,ka rika taba,janibin annabi ba da sunan,kana karatu . kana karatu ko,kana barna Inna iskacuba mai ka iya

  • @hamisuhassan5184
    @hamisuhassan5184 3 года назад +2

    Karya banza kawai idan allah yana sonka bbu wanda ya isa ya hana

  • @saniyunussani6699
    @saniyunussani6699 3 года назад +2

    Allah yanuna mana ranar

  • @muhammadsulaiman9803
    @muhammadsulaiman9803 3 года назад

    Allah sarki, wlhy na yarda gsky ta fi karfin taron dangi, gaba dai Mal abduljabbar Allah yana tare da Kai insha Allah.

    • @Kb-lq7uz
      @Kb-lq7uz 3 года назад +1

      Maqiyin Allah da annabi Muhamed s.a.w abduljabbar.dakaida mabiyanka sai Allah yawalakataku Muhammad sulaiman kaji tsoron Allah

  • @umarmodibbo3473
    @umarmodibbo3473 3 года назад

    Prof. Sheikh Abduljabbar ka zama gwarzo a cikin malaman Nigeria bama na Kano kawai ba. My almajirai da al-umman Musulmai mun gane munakisa, cin amana da ci da addini da 'yan izala suke yi Allah ya fara tono asirin su prof. Abduljabbar ya fara tono asiri su sabo da haka suke so su nado taburman kunya da hauka.
    My dai Alhamdulillahi, prof. Sheikh Abduljabbar Allah ya kara ma tsawon rai da imani ya kara haskaka zuciyar ka. Su kuma 'yan maja in masu ganewa ne Allah ya ganar da su, in kuma ba masu ganewa ba ne, Allah kayi yadda ka he dama da su don Allah kai kafi sanin tanadin da kayi wa munafukai da ma ciya amana. Sun 'yan maja da kan su wallahi tallahi sun san karya da sharri da munafurci suka kisawa prof. Sheikh Abduljabbar, yadda duk Duniya kuwa sun sani kuma suma da kan su sun shina. Allah la kara kunyatarda 'tan maja baki dayansu. Aamin Yaa Rabbi.

    • @saniadam4018
      @saniadam4018 3 года назад

      sancuziya kenan
      allha ganar dakai

    • @thequidnunc4255
      @thequidnunc4255 3 года назад

      Uban wãyē yãyi awarding dinsa prof.

    • @abubakaridris6941
      @abubakaridris6941 3 года назад

      Qila mahaukata lrinshi sukayi awarding nashi mudai bamu shaidaba😂🤣

    • @alisahabiousmane1897
      @alisahabiousmane1897 3 года назад

      Professar zagin annabi Allah ha shirha

    • @alisahabiousmane1897
      @alisahabiousmane1897 3 года назад

      Allah ya raba ku da son fifita Abdoul jabbar akan annabi wannan aï shi'anci ne

  • @aishamuhammadbello8329
    @aishamuhammadbello8329 3 года назад +1

    In ba raini irin na Abduljabarr ba sanda aka ce Mai ayi zaman tun 7 ga watan da ya wuce ba😏😏

    • @abdulkarimlawal8150
      @abdulkarimlawal8150 3 года назад

      Dan iskan banza ba ni tunani na kaman yana shan kwaya fa

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 года назад +2

    Masha Allah karshen Yan maja yazo

    • @tafarkitv1072
      @tafarkitv1072 3 года назад

      Albarkar Shugaba Ja Gaba Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @mujahidsani83
    @mujahidsani83 3 года назад

    Wannan Abduljabbar in nan sakaran banxa ne dakiki

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 3 года назад

    Inyanada Gaskiya ai baya haniya zai tsayane ayi tattaunawa ta ilimi

  • @anasmuhammad7559
    @anasmuhammad7559 3 года назад

    Hmmm kajishi ko

  • @abdullahilawal8136
    @abdullahilawal8136 3 года назад

    Hmmm

  • @Mdfulani
    @Mdfulani 3 года назад

    Ayizamn kawai Dan Allah

  • @nouhukwarwa8533
    @nouhukwarwa8533 3 года назад

    hmmm

  • @HiHi-zd1mm
    @HiHi-zd1mm 3 года назад

    Dan allah Malan kobar biyemachi

  • @TV-go5xu
    @TV-go5xu 2 года назад

    👌🏻👌🏻

  • @aishamuhammadbello8329
    @aishamuhammadbello8329 3 года назад +1

    😄😄😄harda wani reverse, kazo a zauna Abduljabarr

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 года назад

    Gaskiya Malam kana San ranka

  • @astagfirullah8143
    @astagfirullah8143 3 года назад +1

    Abduljabbar yacika mahrar hankali wlh. Sukuma malaman sunnah sun nunawa dunia cewa jarumaine kuma masu gaskiya duk Wanda yakira zai sameshi kuma ya bashi amsa suyi mgn. Amma shi idan aka nemi wayarsa bazai iya dagawaba sai yace bazai mgn b bai shiryaba. Wayarnan da yakeyi wlh tana kara kaskantar dashi ne

  • @aminuhassanharuna9344
    @aminuhassanharuna9344 3 года назад

    My

  • @jamiluyahaya9582
    @jamiluyahaya9582 3 года назад

    HAYAQI YA FITO DA NA KOGO .ABDULJABBAR MAQIYIN MANZON ALLAH

  • @albadeabdoulaziz239
    @albadeabdoulaziz239 3 года назад +2

    Hum abdouldjabar bazakaji dadadiba

  • @shamsudeensanikawule506
    @shamsudeensanikawule506 2 года назад

    Jumaa goma bakasamusallamba
    Tohko kakanfuta.. ikumakanadajan saika tuntubeini

  • @alieyou_abokie3976
    @alieyou_abokie3976 3 года назад +1

    Cant wait for this ..

  • @saniadam4018
    @saniadam4018 3 года назад +1

    hmmmm allha ya kwauta

  • @mohammedadamu4520
    @mohammedadamu4520 3 года назад +1

    Masoraci kadauko sabon salon Kiran malamanmu na Sunnah kafito Mana gabadaga azaunamana

    • @tafarkitv1072
      @tafarkitv1072 3 года назад

      Wake Tsoran Zaman Idanba Shashashunba ?

    • @muhammedmuhammed790
      @muhammedmuhammed790 3 года назад

      Andaiji kunya,
      Yan izala

    • @mohammedadamu4520
      @mohammedadamu4520 3 года назад +1

      @@muhammedmuhammed790 him wayesujikuya karyakake Wawa abduljabar shene yajikunya ba Yan izalah ba wawa

    • @mounirilliassou3874
      @mounirilliassou3874 3 года назад

      @@muhammedmuhammed790 Karya Né Kaidé Kaji Kounya Sacaré Banza Dolon Banza

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 3 года назад

    Ina kira ga malouma wannan machirmachine kouma ba moukabala yakeso ayi abin nachi renin Wayone wallahi koanzuna baya iyawa saboda bayada ilimi irin nasou

  • @hamisuhassan5184
    @hamisuhassan5184 3 года назад +2

    Gsky malaman kano sun rai na yan kano wlh Wannan kawai rigimace kowa yayi adininsa mn

  • @MuhammadAbubakar-kh3sw
    @MuhammadAbubakar-kh3sw 3 года назад

    Allah kasa higane gsky kuma hijarahhj

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 года назад +1

    Ai ilimin malam Abdallah G kaya yafi karfin na babanka audu jaki bare kai kasurgumin jahili

  • @mouhamadibacar1662
    @mouhamadibacar1662 2 года назад

    Mmmmmmmmmmmmmmmmmm

  • @muktarzakariyyaadam7944
    @muktarzakariyyaadam7944 3 года назад

    Hhhhhhhh
    Allah yakyauta
    Wai xanmanta

  • @yungemzy8394
    @yungemzy8394 3 года назад

    Miyaha yakira asadisunna

  • @aminumalansuleywani3947
    @aminumalansuleywani3947 3 года назад

    Wai Kane kane

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 3 года назад

    IKON ALLAH

  • @yahuzasalisu1075
    @yahuzasalisu1075 3 года назад +1

    🤔🤔🤔

  • @abdulmajidsalisu2807
    @abdulmajidsalisu2807 3 года назад +2

    Dan iskan banza Ashe matsoraci ne Dan angaya maka son wasa muke ma annabi mu

  • @maimunamaimuna2618
    @maimunamaimuna2618 3 года назад

    Kudingaragi kidandakukesawa dan allah

  • @رملت
    @رملت 3 года назад +1

    Barkan mu da shanruwa

  • @manelagardy4594
    @manelagardy4594 3 года назад

    Good

    • @harunahabu7268
      @harunahabu7268 3 года назад +1

      Wallahi tallahi ko kaffara bazanyi ba Abduljabar shedanin mutun ne ba malami bane bisa alamu

    • @kimakoibrahim2990
      @kimakoibrahim2990 3 года назад

      Yan izala duk matsorata na qarya ban za ku shafama Abdul jabbar lahiya kutahi kubamu lahiya,

  • @HannafiSani-b9j
    @HannafiSani-b9j 4 месяца назад

    Ee

  • @IBRAHIMali-rz6ql
    @IBRAHIMali-rz6ql 3 года назад

    wai gomnatin waye gomnatin kuma aikin banza dukkan ku

  • @danbozowahausatv9155
    @danbozowahausatv9155 3 года назад +1

    Toh

  • @aliashafa8678
    @aliashafa8678 3 года назад +1

    Hhhhh wai bashi da numbar kariba abun dariya.

  • @amirammubarak3414
    @amirammubarak3414 3 года назад

    Munafikikaway kanamana kamekame

  • @ashirashir8666
    @ashirashir8666 3 года назад

    Abduljabbar ya kai kansa inda aka fishi zance 🤣🤣🤣🤣🤣

  • @aliyuabubakar312
    @aliyuabubakar312 3 года назад

    Kahhee

  • @dokinkarfetv8556
    @dokinkarfetv8556 3 года назад

    Dankogo yafito ko ?

  • @hauwaibrahimmandahauwaibra9901
    @hauwaibrahimmandahauwaibra9901 3 года назад

    Dan Allah kudena kulashi tsoro yake😀

  • @ismaeelhamisu851
    @ismaeelhamisu851 3 года назад +1

    🤔🤔

  • @HannafiSani-b9j
    @HannafiSani-b9j 4 месяца назад

    Wallahi abdujabr jahilinekai

  • @bashirsalisusado9766
    @bashirsalisusado9766 3 года назад +1

    This man is totally confused, calling everyone I know soon he will call me

  • @ahmadsaniahmad7269
    @ahmadsaniahmad7269 3 года назад

    😂😂😂😂😂

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 3 года назад

    😂😂😂

  • @MyChannel-yr3ef
    @MyChannel-yr3ef 3 года назад +1

    Wlh abduljabbar munafiki ne kuma duk wani salon munafinci ya san su

  • @tafarkitv1072
    @tafarkitv1072 3 года назад

    Abin Mamaki Waymeyasa Duwanda Yakira Saiyakama Noke Noke Meyasa Bazasu Amsaba
    Sai Asamuwani Yace Nina Amsa Nizan Zaunadakai Meyasa Sukekin Amsawa

    • @حواصالح-و6ق
      @حواصالح-و6ق 3 года назад +4

      Toh meyasa zai kirasu ya koma wajen gwamnati mana zancen banza kawai

    • @alieyou_abokie3976
      @alieyou_abokie3976 3 года назад +2

      Noke noke a ina..
      Kana da fahimta ma kuwa??
      Maganar qungiya ne ba mutum dayane ba hope ka gane?

    • @alieyou_abokie3976
      @alieyou_abokie3976 3 года назад +4

      I mean maganar jama'a ne kuma ya kamata ya sami comishina ne ba malamai ba sbd duka suna shirye

    • @zainabm.h.d4856
      @zainabm.h.d4856 3 года назад

      Adbul jjabbar al'ada hankali

    • @حواصالح-و6ق
      @حواصالح-و6ق 3 года назад

      @@alieyou_abokie3976 kasan wasu mutanen fahimtan sai ahankali

  • @hauwaibrahimmandahauwaibra9901
    @hauwaibrahimmandahauwaibra9901 3 года назад

    🤣🤣🤣🤣