Da 'dumi-dumi. Abduljabbar da Bello Yabo Sokoto sun hadu. Har an kusa yin rigima

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 янв 2025

Комментарии •

  • @ismailagarba2912
    @ismailagarba2912 3 года назад +1

    Hmmmm. Allah ya shirya Abduljabbar idan yanada Batun shiryuwa. Idan kuma Bai shiryuba Allah ya tarwatsa shi da magoya bayansa. Dun Ya Haleem, Ya Aleem , Ya Aleem Ya Azeez. Allah yaga bayansa sauna, wawa, shashasha.

  • @ShaaraniMurtala
    @ShaaraniMurtala 4 месяца назад

    Wallahi wannan malamin baida gaskiya Allah ykra lfy malm abduljabbaru

  • @muhammadkhamis580
    @muhammadkhamis580 3 года назад +1

    Allah yasa mudace duniya wa lahira...duk cikinku nan..babu wanda zai saurari wani..saboda babu wanda zai kyale yaji ana zagin mallamin sa yayi shuru..kude Allah ya nuna mana ranar zaman lfy shine kawai

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 года назад +3

    Allah ya daukaka malam bello yayi maka sakamako da gidan aljanna .ai ko baban sama kafi karfinshi

  • @salissousouleymahamadouawa5674
    @salissousouleymahamadouawa5674 2 года назад

    Allah kara lfy mln bello

  • @sir_mumeen4708
    @sir_mumeen4708 3 года назад +1

    Allah Kara lapiya mln bello yabo

  • @gaddafiharuna7830
    @gaddafiharuna7830 3 года назад +3

    Sunan wani wasan yara kenan wai zilliya. Kai Allah ya sauwaqe

  • @hammaharounaabdourahamane6499
    @hammaharounaabdourahamane6499 3 года назад

    Ni Ina ganin wannan Abdul jabbar ya hawkacé kawaï a barshi da hawkar shi.

  • @rukayyasalisu3913
    @rukayyasalisu3913 2 года назад

    Allah ya timaki mussillinci da musilmai Allah yayewa Malaman my albarka bakidaya shikuma Allah ganar dashi gaskiya

  • @yusufaliyu8011
    @yusufaliyu8011 3 года назад +4

    hmm wallahi malam bello yayi kokari allah yashiryaddasu insunada rabon shirya

  • @halimaibrahim4904
    @halimaibrahim4904 3 года назад

    Allah ya tsine wa bello yabo

  • @savousaadou8466
    @savousaadou8466 3 года назад +1

    Allah ya tabatar da mu akan sunnah

  • @sulaimanabubakar7254
    @sulaimanabubakar7254 2 года назад

    Wawa jaki abdurjabbaru,dabbo

  • @annasabubakar9835
    @annasabubakar9835 3 года назад +1

    Wawa banxa, kawai Wanda ya tsine ma kansa, daqiqi, wallahi dama kanawa yanka shege sukayi natsani jin muryan Jan biri

  • @alhajiumma1174
    @alhajiumma1174 3 года назад +1

    Abdul jabaru bakatashi magana sada yaro ka yayi magana

  • @babashehu2209
    @babashehu2209 3 года назад +3

    Don Allah mallamai Ku daina irin wanga Abu, Ku maida hankaliku wuri koyas da addini Allah ga mabiyanku.

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 3 года назад +2

    Allah ya daukaka quran da sunna

  • @savousaadou8466
    @savousaadou8466 3 года назад +1

    Allah ya taimaki sunna

  • @alam4050
    @alam4050 3 года назад +2

    Abduljabar yafi bello yabo natsuwa tabarmar kunya

  • @musaisahabdullahi1183
    @musaisahabdullahi1183 3 года назад +5

    Allah katabbatar mana da wannan zama
    Alfarmar annabi(s)

    • @hannatumuhamud7171
      @hannatumuhamud7171 3 года назад

      Ameen yahayyu yaqayyum Musa isaabdullahi Allah yatabbatar dashi kuma yataimaki gsky da dut wani maigoyon bayan gsky rbbi yakarya qarya da dut wani magoyin bayan qarya rbbi yaqara daukaka addininsa da masuma addininsa hidima yahayyu yaqayyum

    • @muhammadkhamis580
      @muhammadkhamis580 3 года назад

      Ameen thuma Ameen

  • @Hussainikabirumagaji
    @Hussainikabirumagaji 9 месяцев назад +1

    Na shehu don gaskiya aka yi ku! Fada ma shege gaskiya

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 года назад +2

    Masha Allah izala tarushe in Allah yayarda

  • @HamisuYahaya-d4g
    @HamisuYahaya-d4g 3 месяца назад

    😂 àllah ya nuna mana kawai

  • @rabiuabbas9111
    @rabiuabbas9111 3 года назад +1

    Allah ya kyauta

    • @isahsani622
      @isahsani622 3 года назад

      Abduljabbar kai gaskiya mana kamar tsohonka

  • @ousseiniissoufouahmed2901
    @ousseiniissoufouahmed2901 3 года назад +2

    To Allah ya kyauta Ameen

  • @auwalhabubakartotally6165
    @auwalhabubakartotally6165 2 года назад

    Allah samudace

  • @isyaabubakar8396
    @isyaabubakar8396 3 года назад +1

    Hmm Bello yabo yatsorace

  • @umaraaliyu1578
    @umaraaliyu1578 2 года назад

    Yayi

  • @مريمعبدالله-س5ك
    @مريمعبدالله-س5ك 2 года назад

    Allah sarki

  • @salisuibrahim3692
    @salisuibrahim3692 3 года назад +3

    Hmm Abduljabbar kai daqiqi ne wlh

  • @SanigarbaGwammaja
    @SanigarbaGwammaja 3 месяца назад

    Labarina

  • @savousaadou8466
    @savousaadou8466 3 года назад +1

    Sunna sak karya sam

  • @usmansaboisah9569
    @usmansaboisah9569 3 года назад +2

    Ni aganina wannan malamin mai suna Bello Yabo Bazai iya zaman muqabala ba, babu natsuwa atare dashi sam, a rikice yake. Abduljabbar yafishi natsuwa.

    • @abdulkarimlawal8150
      @abdulkarimlawal8150 3 года назад

      Kokuma Abdul jabbar jahiline ai ko wannan Kiran wayan da yayi yace zai naima a zauna bazai yadda a zauna din ba

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 3 года назад

      @@abdulkarimlawal8150 Haba Malam, wai akwai tiqeqen jahili kamar Bello Yabo? Abduljabbar fa yayi masa tambaya cewa menene taarifin muqabala a Larabci? Bello Yabo yace baisani ba kuma wallahi bainisaninba. Kai kuma kazo kace Abduljabbar jahine saboda son zuciya. Kokuwa baka saurari tattauawar tasu dakyau bane?

    • @abdulkarimlawal8150
      @abdulkarimlawal8150 3 года назад

      @@usmansaboisah9569 to kaga hakan ma Yakara nunamin kaima jahili ne kuwa to so kake yace yasan abinda baisani ba indai Kai Mai ilimine to duk abinda baka saniba fitowa zakayi idan akama tambaya akai kanuna baka Sani Amma yanzun na Kara tabbatawa kaima jahiline na tsaya Ina magana dakaima Bata lokacine

    • @usmansaboisah9569
      @usmansaboisah9569 3 года назад

      @@abdulkarimlawal8150 Agaisheka shugaban masu ilimi. Aikai naga kanada ilimi sosai. Amma kash! Wato idan mutum ya karanta rubutun Hausarka dakyau, yasan cewa kai tiqeqen jahili ne saboda bakasan ina ake saka alamar tambayaba, bakasan ina ake saka waqafiba ko alamar tsayawa, ko kuma kalmar daya kamata ta dauki babban harafi ko qaramin harafi. Duk rubutun ka babu qa'idoji, cakudene kawai da kwamacala kakeyi. Wannanfa wai da Harshenka na Hausa kenan balle ayi maganar Turanci ko Larabci. Saboda haka ni awurina, ire-irenku kokun kwana dubu kuna cemin jahili ai bazai dameniba. Aqarshe ina mai baka shawara don Allah kaje kakoyo rubutun Hausa sosai sannan kadawo. Soboda duk duniya tana kallon abinda kake rubutawa, ba tsakanina dakai bane kawai.

    • @abdulkarimlawal8150
      @abdulkarimlawal8150 3 года назад

      @@usmansaboisah9569 Masha ALLAH ashedai kana gane hausar tawa tunda Ni ai asalina ba ba haushe bane Kuma gashi kana gane yaran ka da nake magana dakai 💯 tunda har kana iyamin reply da Kuma yaran ka Kuma maganar farko ita ake amfani dashi tunda har kakirani damai ilimi tunda daga baya kacemin jahili bazai dameni ba Wanda yafi kowa darajama wasu suncemai jahili kaga alamar Ni nayi koyi da shugaban mu annabin mu kaga hakan ma farinciki yasani 💯 Kuma shi ilimi basai kafito kace kana dashi ba duniya ce zata nunar dacewa Kai mai ilimine Amma gashi Kai kuru kuru akala man kama sunnu na kai cikakken zindikin jahiline shawarar dazan baka kafita daga hanyar Yan kogo kaje kakoma gaban masu ilimi kazauna ka koyi abinda annabi yabarma yan bayansa

  • @danbozowahausatv9155
    @danbozowahausatv9155 3 года назад +4

    Masha Allah

  • @balausmanmustapha9606
    @balausmanmustapha9606 3 года назад +1

    Bello yabo kada ka sake ka zubarwa kanka mutunci kaida kanka kace ankore ka daga izala kuma ina zaton kana fad'an gaskiya amma kanaso ka lalace. Abduljabbar yafiku gaskiya sharrin littattafan su ibn Taymiyya ne

  • @aliyumusa2239
    @aliyumusa2239 3 года назад +1

    Haba Bello yabo minene nakindagawaya Kuma katsayamuna 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @moussayoussif4357
    @moussayoussif4357 3 года назад +2

    Hum subhanallah

  • @majdibaayou1505
    @majdibaayou1505 2 года назад

    🤝🤝😭😭

  • @salisoudankano9448
    @salisoudankano9448 3 года назад +1

    babu irin cika baki dabeyiba Amma kaji yace wai said malaman kano sunyarda shikare janibin Annabi s a w ba sai wasu malamai sunyardaba kaje kayi kawai ingaskiyane

  • @manerbelloibrahimkware8232
    @manerbelloibrahimkware8232 2 года назад

    Taf

  • @m.abakahashim1865
    @m.abakahashim1865 3 года назад +1

    Fatan alheri sunnah

  • @hameen2224
    @hameen2224 3 года назад +4

    Shifa daman dan nasiru kabaran nan haka yakeso kawai aita hayaniya shikuma yaki yadda ayi

    • @hannatumuhamud7171
      @hannatumuhamud7171 3 года назад

      Wllh kuwa hamisun dunya ai kaji yadda yy yawa da malam kai zancema bai iyayinsa sai yayi hayaniya da baqar gardama kuma kasa ido kaga kananan xakaga yakama tsalle tsallen xaman nan

  • @aminuidris4243
    @aminuidris4243 3 года назад +1

    Hhhhhhh bello yabo wlh bazai iyaba m abduljabbar yafisu gaskiya wlh

  • @adammustapha903
    @adammustapha903 3 года назад

    Hhhm idan ana maganar ilmi waye bello yabo hhhhm amma allah yakaimu zakugani🤣🤣🤣🤣

  • @ishaqibrahimabba6560
    @ishaqibrahimabba6560 3 года назад +1

    To shi Abduljabbar me yasa yake gudun malaman Kano irin su Dr Rabiu Rijiyar Lemo, Mallam Al-qasim Hotoro, Mallam Muhammadu Kabir Abdulhamid? Ga masu neman shi ido rufe kuma suna gari daya amma ya tsere yana son tafiya Sokoto.
    Ni Bello yabo ya burge ni da ya share shi domin ba gaskiya yake so ba.

  • @عبدالقادرمحمد-س2ع
    @عبدالقادرمحمد-س2ع 3 года назад +2

    ههههه 😃 الحمد لله

    • @dustinelian4098
      @dustinelian4098 3 года назад

      you all probably dont care at all but does anybody know of a way to get back into an Instagram account?
      I stupidly lost the password. I would love any help you can offer me

    • @jamisondangelo8829
      @jamisondangelo8829 3 года назад

      @Dustin Elian Instablaster :)

    • @ilacisse5242
      @ilacisse5242 3 года назад

      لابس

  • @salamykkk273
    @salamykkk273 3 года назад +2

    🤔🤔

  • @salisoudankano9448
    @salisoudankano9448 3 года назад +1

    Kai munafikine

  • @m.abakahashim1865
    @m.abakahashim1865 3 года назад

    Chiday wannan dan chi a chege ne wallahi duk yanda akeso ayidachi say chiyi kowana dan chegiya jahili

  • @abdulrahmanshuaibu2248
    @abdulrahmanshuaibu2248 2 года назад

    Allah ya kyauta