Aslm malam yayi mafarkin yaga ido kyakykyawa a sararin samaniya da kuma mafarkin fuskoki na mutanen Bila'adadin suna masa murmushi kuma yana ta Addu'a abinda yake rokon Allah a daidai wannan lokacin Allah yana aiwatar masa meye fasassaran irin wannan mafarkin? Dan Allah ina jiran amsa nagode
Don allah menene fasaran wanda yaga wasu annabawa dayawa ama banda anabi muhammadu acikinsu
Masha Allah 🤲 Allah Kara illimi
Ameen ya rabbi
Jzklh b khair malam, Allah ya tsare mu ya nisanta mu da maqiya mu
Malam. Abbss. Allahu. ya. tshareka. daGanan. Kasa. Libiya
Wahidul Athar. Kafi kowa a ckn su wllh Shehi na...... Allah Ya Saka d Alheri
Masha Allah
Meinene maganin in wannan abin ya faru,domin akwai wanda hakan yake faruwaa Akan da yana karyata kowa yana ganin laifi kowa.
Tabbas!
Malan banida abinda zanbaka seigodia ❤❤❤
Masha Allah
Malan mungode
شكرا 🌹
Allah ya qara ksc
Aslm❤
Aslm malam yayi mafarkin yaga ido kyakykyawa a sararin samaniya da kuma mafarkin fuskoki na mutanen Bila'adadin suna masa murmushi kuma yana ta Addu'a abinda yake rokon Allah a daidai wannan lokacin Allah yana aiwatar masa meye fasassaran irin wannan mafarkin? Dan Allah ina jiran amsa nagode
🥰🥰🥰🥰
S A W
Malam nayi mafarkin yaro karami zaiciji wata yarinya karama sai nazo najanye yarinyar nabawa wata sai narike Yaron amma ni baicijeniba
Prevention is better than cure
To MLM Meye mafita dik irin halin da nake ciki ke nn
Masha Allah