Makomar fassara a kamfanin Algaita Dubstudio. Shin zai dore kuwa ko watsarwa za ayi?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 апр 2024
  • Algaita Media Plus - Algaita Media Plus - 11km.short.gy/z9Wjvg
    Kalli yadda ake amfani da manhajar - • Video
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 258

  • @AlgaitadubstudioTv
    @AlgaitadubstudioTv  3 месяца назад +51

    Kofa a bude take domin karbar shawarwarin ku. Mungode.

    • @nuraaharunatv1872
      @nuraaharunatv1872 3 месяца назад +5

      Salam barka da aiki ina son yin kasuwanchin tikitin manhajar

    • @daru-hubbunnabiy.dbt.tv-wv5ed
      @daru-hubbunnabiy.dbt.tv-wv5ed 3 месяца назад

      a ina zamu samu wannan manhajar kenan

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  3 месяца назад +4

      @@nuraaharunatv1872 Ka tura mana saƙon email ta algaitamarketing@gmail.com

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  3 месяца назад +3

      @@daru-hubbunnabiy.dbt.tv-wv5ed A Google Playstore

    • @user-rd1si1yu8n
      @user-rd1si1yu8n 3 месяца назад +1

      Assalam aleykum, les utilisateurs d'iPhone vont faire comment pour avoir cette nouvelle application, Puisque moi j'ai vérifier sur Appstore y'a pas l'application.
      Merci à vous ,qu'Allah swt vous assiste dans vos activités.

  • @sufisadisu
    @sufisadisu 3 месяца назад +2

    Allah karawa Annabi daraja S.A.W.

  • @ibrahimabdullahi4562
    @ibrahimabdullahi4562 3 месяца назад +19

    Wallahi yadda nakeson kamfanin algaita da ace inada hali saina dauke nauyinta gabadaya.
    sannan ya kamata ace duk wani waje wanda akafi yawan surutu a film yazama oga buzu zaihau wajen, kuma akara sautin murya takoma kamar yadda kuke ada
    ni mai kishinkune insha allahu burinku zaicika

  • @zaharadeenabubakar3249
    @zaharadeenabubakar3249 3 месяца назад +11

    Gaskiya oga buzo inamatukar qaunar aikinku kullin burina naga kunfitar da aiki aduk sati Amma hakan bata yuwa Amma yanzu nafahimceka Kuma Nima na iya chanza murya sama da guda biyar kwarara in Sha Allah Allah yakara daga algaita 💪🤲♥️♥️✅✅

  • @NakowaNakowa-ob7or
    @NakowaNakowa-ob7or 3 месяца назад +4

    Watarana zako chima Abinda kokeso inasha Allahu

  • @user-dx8gz6nb1x
    @user-dx8gz6nb1x 3 месяца назад +2

    Dan allah koma yane afahimtar damu koma yane zamuyi domin samun sabbabin fassarorin algaita

  • @bash7737
    @bash7737 3 месяца назад +2

    Allah ya wadaran Hali irin na shuwagabannin mu basayin kishin cigaban mu

  • @aouter8828
    @aouter8828 3 месяца назад +12

    Mungode Sosai
    Kuma Allah ya qaro basira Amma Dan Allah a ďora Tsofaffin Fina-finai na baya chan kamar su Botorami, Jami'in Tsaro Mai Adda da Sauran su A Manhajar.
    Mungode

  • @bashirali3024
    @bashirali3024 3 месяца назад +2

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @abdullahisdaheeru1533
    @abdullahisdaheeru1533 3 месяца назад +2

    Allah y Daukaka Algaita

  • @ibrahimbabangida5421
    @ibrahimbabangida5421 3 месяца назад +5

    dan allah adoramana tsofaffin fina finan farko

  • @NakowaNakowa-ob7or
    @NakowaNakowa-ob7or 3 месяца назад +6

    Wlh gaskiya ne wlh hara yanzu babu kara Algaita

  • @user-nv6se3kn6f
    @user-nv6se3kn6f 3 месяца назад +2

    Ubangiji Allah ya ƙara dawu kaka ina muku fatan alheri Allah ya dafa Alfarmar Annabi Muhammad صلي الله عليه وسلم 💕الله صلى الله عليه وسلم

  • @Eimhamy
    @Eimhamy 3 месяца назад +3

    Muna tare daku oga buzo, kuna muna yi muku addu'a. Insha Allahu zaku cika muradan ku, Lokaci neh zaiyi Alqalanci kawaii.
    Nasara Gareku, da izinin Allahu 🎉❤

  • @salisuabubakar531
    @salisuabubakar531 3 месяца назад +9

    Wlh iya fassarar algaita ne yake farantamin rai❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😂😂❤❤❤😂😂🎉🎉🎉🎉🎉😂❤❤❤

  • @user-nq2fw2xc3d
    @user-nq2fw2xc3d 3 месяца назад +1

    Gaskiya ne Algaita tayi fice ina bala in son Algaita sosaima ni india hausa idan ba Algaitaba ba yarda

  • @muhammadisarisunusi3884
    @muhammadisarisunusi3884 3 месяца назад +2

    Allah ya kara hikima da basira

  • @umarusman984
    @umarusman984 3 месяца назад +3

    Masha Allah, Allay ya kara Daukaka

  • @habibaabouallah3261
    @habibaabouallah3261 3 месяца назад +2

    Masha allah gaskiya muna godiya sosai allah yakara basira 🎉❤🎉❤🎉

  • @Sirrinmallakarzuciyatv
    @Sirrinmallakarzuciyatv 3 месяца назад +2

    Allah ya Taimaka Ranka Ta Dade

  • @bashiridris3442
    @bashiridris3442 3 месяца назад +6

    Allah ya basaa

  • @user-er4gh6ke8b
    @user-er4gh6ke8b 3 месяца назад +2

    Masha Allah

  • @Gidanfikiratv
    @Gidanfikiratv 3 месяца назад +5

    Hmm kasarmu kenan komai. Sai Amma mugunta
    Allah YAsA mudace

  • @alameenAminu-tp5cx
    @alameenAminu-tp5cx 3 месяца назад +2

    Gsky munji dadin wanga tsare muna muku fatan Alhere❤❤❤

  • @banaumar8649
    @banaumar8649 3 месяца назад +2

    Allah tayi maka broh,,😊 mungode da karin baya ni ❤❤❤❤❤

  • @sgarba6300
    @sgarba6300 3 месяца назад +6

    Wannan tsarin Kam yafi , Kuma dama akomai matsaya da madogara ake Neman Samu Kuma indai wannan hanyar zata samar to wannan Lamarin yafi . Allah ya Kara Daukaka da nasara adukkan aiyukanku Babban Yaya🙏 ALGAITADUB 4 LIFE✌️✌️✌️

  • @Abdul_bari01
    @Abdul_bari01 3 месяца назад +1

    Mr. Buzo wannan hanyar daka dauka zatakaika ga nasara insha Allah kaide abinda nakeso dakai shine kazama mai juriya da kuma hakuri akan aikinka, amma zakayi nasara kamar yadda mai kamfanin Amazong yayi nasara, kawai katsaya kayi aiki tukuro sosai sosai, watarana lallai za,aji Muryar ka a duniya, sannan karka manta wannan massage din dan zaka tuna abinda nafadama yanzu never give up ✊

  • @abdoulmahamadou3952
    @abdoulmahamadou3952 3 месяца назад +2

    Allah ya buya ya kara lfy

  • @ibrahimyousra386
    @ibrahimyousra386 3 месяца назад +7

    incha allah

  • @yaanitv9756
    @yaanitv9756 3 месяца назад +1

    Muna bayanku allah ya bada, ya bamu saa❤❤❤

  • @idrisakuramohammed
    @idrisakuramohammed 3 месяца назад +7

    Nice jop

  • @maulana.khalifa4916
    @maulana.khalifa4916 3 месяца назад +2

    toh babban yaya allah sadai daga wnn bazaaqara chnzamanabwani ba

  • @BabangidaAbdullahi-li8qn
    @BabangidaAbdullahi-li8qn 3 месяца назад +2

    Gaskiya zamau saukar inasha Allah algaita media plus

  • @Gazali11
    @Gazali11 3 месяца назад +4

    Uban giji allah yaqara tainakunku awannan harkar
    Ina yinka wllh over mai suburbuda

  • @umaralhajimala4099
    @umaralhajimala4099 3 месяца назад +6

    Akafta🎉

  • @salihuumar247
    @salihuumar247 3 месяца назад +2

    Wowwww tabbas idan kadawo zaka kyauta sosai

  • @R-Pirate
    @R-Pirate 3 месяца назад +7

    Gaskiya ne wannan, a irin wannan tafiyar da yan dawnloading ko transfert ta manhajoji anayi muku bakin ciki sosai na samu ladar aikinku, zamu sawke sabuwar manhajar algaita media plus domin karfafa muku gwiwa da da izni Allah, Allah taimaka muna.

  • @hamzaahamxaki-ip1ch
    @hamzaahamxaki-ip1ch 3 месяца назад

    Masha Allah, Allah ya yi jagora. Muna tare da Algaita mutu ka raba

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 3 месяца назад +2

    Assalamu alaikum
    Mu da muke wajan Nigeria ta ina ne zamu iya ganin fina finene ku dan Allah daga nan Egypt 🇪🇬 🎉❤ Nagode sosai

  • @MR_KERAU
    @MR_KERAU 3 месяца назад +3

    Algaita wlh ni dan amananku ne wlh bana kallan wata fassara inba algaita ba wlh ko

  • @siradamskankostv5637
    @siradamskankostv5637 3 месяца назад +3

    Na jindadi sosai da Jin Wannan bayani Amma Dan Allah tayaya Zan samu daman koyan passara film

  • @mahmudahmad231
    @mahmudahmad231 3 месяца назад

    A gaskiya ya kamata manyan yan kasuwarmu na Arewa su bada gwaggwa6ar gudummuwa dan kara fadada harshen Hausa. Jinjina ga Algaita Dub Studio! Allah ya taimaka. Amin.

  • @Abdourahamane857
    @Abdourahamane857 3 месяца назад +5

    Masha allah

  • @REDOXGAMING1
    @REDOXGAMING1 3 месяца назад +3

    Masha Allah naji dadin wann sabuwar hanya Allah ubangiji y taimakeku tare da mu baki daya
    saboda wllh tinda aka fito da wani sabon kamfani wanda yanxu haka yafi ko wanne fitar da fina finai amman marasa amfani
    insha Allah zamu goya maka baya sannan inada shawara akan cewa kowani code yaxamana cewa sauda za''a iya amfani dashi kokuma yaxa online sannan in ka bude da account daya iya shiza iya sake budewa Allah ubangiji y taimaka nagode

  • @abbasmuhammadbashir5418
    @abbasmuhammadbashir5418 Месяц назад

    madalla 💢 Munagodiya sosai Allah ya Qara basira ...
    .... in Banda fasararku bana kalon wani daban ... saboda haka Muna goyon bayanku 💯%

  • @RabeDamau-ny8vi
    @RabeDamau-ny8vi 3 месяца назад +2

    Allah ya temaka❤❤❤❤❤

  • @abdouabdallah6049
    @abdouabdallah6049 3 месяца назад +2

    King ❤❤❤❤ algaita

  • @hubbychannel2581
    @hubbychannel2581 3 месяца назад +2

    Assalamu alaikum gyara akan maganar ka kadinga cewa in sha Allah a cikin zancen da kake yi dan Allah Na gode sosai

  • @SsaEditor-fo8oq
    @SsaEditor-fo8oq 3 месяца назад +3

    Mungode❤❤

  • @umarsada-bj2yv
    @umarsada-bj2yv 3 месяца назад +2

    Algaita to the moon 🚀🚀🚀🚀🚀🚀

  • @user-vf8jg9oe6t
    @user-vf8jg9oe6t 2 месяца назад

    Masha Allah, Allah yakara daukaka algaita kudin nadaban ne dan bakuda tsara ❤

  • @IsihaqSkmoney
    @IsihaqSkmoney 3 месяца назад +2

    Duk dan Hausa baida tantama akan maganarka❤

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 3 месяца назад +2

    Up up algaita wlhi 😊😊❤❤

  • @user-or8ry9lb9g
    @user-or8ry9lb9g 3 месяца назад +9

    Shawara yadda zakuyi idan zaku bassara film me dogon zango ku fassara season 1 gaba Daya sai ku buga fastar gaba Daya sai asiyar da fassarorin hade da fastocin a lokaci Daya da fatan zaku duba shawarata na gode

  • @lawaliabdoulahi3932
    @lawaliabdoulahi3932 3 месяца назад +3

    Aslm barka muna tare daku ni ban iya kallon film idan ba alghaita ta fassara ba ❤

  • @Dj_Muby_Son_Yauri5010
    @Dj_Muby_Son_Yauri5010 3 месяца назад +3

    Gaskiya ina tare da ku dari bisa dari. || And by the way, I wish all your employees good night and day. God has increased wisdom❤❤
    Don Allah yaushe za ku fara sayar da tikitin kallo a cikin sabuwar manhajar Algaita Media Plus?

  • @bharunatv7321
    @bharunatv7321 3 месяца назад +1

    ALLAH ya taimaka ❤❤❤

  • @mubee_tech_tv
    @mubee_tech_tv 3 месяца назад +5

    Allah Ya temaka

  • @rabiouchaibou1372
    @rabiouchaibou1372 3 месяца назад

    Fassarar ku dadi ce da ita Macha Allah ❤❤

  • @aminakiyawa6135
    @aminakiyawa6135 3 месяца назад

    Masha Allah ❤❤❤❤❤😊😊😊😊😊😊🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤Allah.yagara.basira

  • @sirajoujarmai5260
    @sirajoujarmai5260 5 дней назад

    Gaskiya ya kai shugaban algaita inada shawara agareku

  • @sirajoujarmai5260
    @sirajoujarmai5260 5 дней назад

    Allah yaqara daukaka bijahi annabi Muhammad s a w w

  • @BabangidaAbdullahi-li8qn
    @BabangidaAbdullahi-li8qn 3 месяца назад

    Kai daman kunanan wlh hakuri muke akan fassarar wasu company wlh achigaba sosai algaita Allah ykr daukaka❤

  • @muhammadumadugu
    @muhammadumadugu 3 месяца назад

    Thanks for your sadeeq buzu gaskiya tsarin yayikyau

  • @MuhammadAbubakar-wl5ig
    @MuhammadAbubakar-wl5ig 3 месяца назад +2

    Allah ya Kara basira

  • @AJEERUTV
    @AJEERUTV 3 месяца назад +2

    Ina za a Sami tarihin imam Ahmad

  • @imabbaty
    @imabbaty 3 месяца назад +1

    Sai da kai wllh Allah ya cika muradi

  • @elhadlihassan691
    @elhadlihassan691 3 месяца назад +2

    gaskiya wana maganataka hakataki tidakoka Dina fasara nadina kalo

  • @kachallambursa2338
    @kachallambursa2338 3 месяца назад

    Wallahi da inada kudi masu yawa da naa baaku wallahi

  • @sfulanimaiwaka
    @sfulanimaiwaka 3 месяца назад

    Fatan nasara boss allah qara basira da daukaka boss
    Kawai kuyi aikin ku

  • @hammaadamaliman7417
    @hammaadamaliman7417 3 месяца назад

    Kai Algaita, Ina yinku fa Wallahi

  • @jamilushitu1189
    @jamilushitu1189 3 месяца назад +2

    Allah yayi jagora

  • @blessinganthony5340
    @blessinganthony5340 3 месяца назад +1

    Abunda nake so ayimin Karin bayani shine, bayan nasai tikiti na kallon film idan kuma inaso na maimaita saina kuma siyan wata ko wannan dayar ta ishe ni kallon film din harya ginshe ni.

  • @user-bq4ej9kt6v
    @user-bq4ej9kt6v 3 месяца назад +2

    Toshi tiktin.yane
    zakayishi.nawane.
    Akesayen.sa.dan.
    Allah.abamu.amsa

  • @LbrHchm-on9nq
    @LbrHchm-on9nq 3 месяца назад +2

    Wlh nima nafisan fassarar algaita amma kawai naji shiru

  • @user-wu6rf2cz7c
    @user-wu6rf2cz7c 3 месяца назад +1

    Allah taimaka buzu

  • @Big_Shifu
    @Big_Shifu 3 месяца назад

    Kai mufa muna nan tare da algaita 💯

  • @alexbello9277
    @alexbello9277 3 месяца назад +1

    Hakan yayi min....... Ni masoyin kune

  • @user-vs5dn8rw2t
    @user-vs5dn8rw2t 3 месяца назад

    Masha Allah❤allah❤ya kara basira❤

  • @mustaphamaibuhu2934
    @mustaphamaibuhu2934 3 месяца назад +5

    Ban ga app din a Google play store ba

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 3 месяца назад

    MASHA ALLAH MUNA godiya

  • @Abba_napry
    @Abba_napry 3 месяца назад +4

    A ji ku shiru dai kamar maye ya ci shirwa ba malam ba

  • @imranamuhammad569
    @imranamuhammad569 3 месяца назад

    Fatan Nasara Allah ya bada sa,a🙏🙏🙏🌧️

  • @user-rc2tk3wp7j
    @user-rc2tk3wp7j 3 месяца назад

    Gaskiyane up Algaita

  • @GarbaidrisGarbakm-ke3ct
    @GarbaidrisGarbakm-ke3ct 3 месяца назад +2

    Fatan alkairi❤

  • @NoNames-be5nm
    @NoNames-be5nm 3 месяца назад +3

    Allah Baku Sa Ah
    Mu2mina🎉❤

  • @Khadijasarakitv
    @Khadijasarakitv 3 месяца назад

    Allah yakara basira

  • @KallaMoussa-dp2kh
    @KallaMoussa-dp2kh 3 месяца назад

    Allah taymaki algaita

  • @AhmadMusa-wm1gz
    @AhmadMusa-wm1gz 3 месяца назад +4

    Aslm alaika Mai gida buzo nidai sunana Ahmad Ni masoyi fassarar algaita na kin dadi gaskiya bansan inda zansamu tiki tin shiga algaita media plus Dan Allah ayimun bayani dalla dalla Ina a sokoto ne nagode

    • @AlgaitadubstudioTv
      @AlgaitadubstudioTv  3 месяца назад +1

      Acikin manhajar zaka shiga sashen tikiti, a nan zagaka "Get ticket", kana latsa shi zai buɗe maka wasu lambobi, ɗaya na whatsapp, ɗaya na telegram, duk wanda ka danna zai kai ka wajan jami'in mu, wanda a hannun sa zaka samu adadin tikiti da kake so

    • @HasfatAbudllahi
      @HasfatAbudllahi 3 месяца назад

      ❤🎉😮​@@AlgaitadubstudioTv

    • @HasfatAbudllahi
      @HasfatAbudllahi 3 месяца назад

      Yykk

  • @AbdurashidMani
    @AbdurashidMani 3 месяца назад

    talacekuka dora bafilimba ❤❤❤❤❤

  • @muhammadibrahimtukur4579
    @muhammadibrahimtukur4579 3 месяца назад +2

    Yakamata ka tuntubi Ali nuhu ay kwanan baya naga yana mgn akan yadda ze temaka ta hanyar kujerar sa d ya samu

  • @SaminuSabiu-uu5of
    @SaminuSabiu-uu5of 3 месяца назад

    Allah yakara hikima da fusaha

  • @aishaismail3356
    @aishaismail3356 3 месяца назад +1

    Nikaina sbda algaita nafara kallon hausa india😢😢..tunda kuka dena abn y bani haushi harseda na hakura😢

  • @mhdmaster8045
    @mhdmaster8045 3 месяца назад +2

    Asalam oga buzu ina fim din kuruciya wanda kake talla sa shekara kusan nawa bai fita ba

  • @anaskosheka
    @anaskosheka 3 месяца назад +2

    Assalamu Alaikum Mai Suburbuda kamar mutanen da basa gida Nigeria su kuma wacce hanya zasu bi damon kallah

  • @MoujahidHabibu
    @MoujahidHabibu 3 месяца назад +2

    Aslm barka da wnn rana natura muku sakona akan manhajarku ta algaita media plus amma har yanzu bansamu amsar bayani naba ina muku fatan alheri

  • @umarsspa
    @umarsspa 3 месяца назад +9

    ❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤

  • @Logical_man
    @Logical_man 3 месяца назад +2

    Bayan fatan Alkhairi gareku.. Tambaya ta itace shin mu da Muke kasashen waje tawacce hanya zamu Iya amfanar wannan sabon sauyi naku? 😢

  • @mansuradamu2514
    @mansuradamu2514 3 месяца назад

    Algaita Muna tare

  • @5_itx_Ismail
    @5_itx_Ismail 3 месяца назад

    Allah ya taimaka