Slm Mai suburbuda akwai shawara dazan bayar akan algaita media plus idan munyi play din video muna kallo baya nunawa a full screen sannan Kuma idan ana kallo baza a iya tarewa ba idan kafita acikin manhajar to film din yadawo baya Dan Allah ayi kokari a jara wannan matsala. nida family dina masoyan fassararku ne Allah yakara muku basira 🧠 Dan isar annabi Muhammad nagode sako daga RIDWAN SIDI AL-ALAWIY
Inamuku fatan alkhairi allah ubangiji yakareku allah yasa afi haka megida buzo dan fillo gaskiya nima na iya muryoyi sama da guda biyar ahakanma akwai wasu muryoyin wanda subangama ingantasu bane shiyasa bansakoda suba amma alhamdulillah na iya wasu muryoyi sama da guda biyar ahalin yanzu ngd jinjina ga kamfanin algaita dob studio musamman megirma buzo dan fillo🙏🥰🥰🥰✅🤝✅💪✅✅
Yawwa gara ka nunawa duniya, sabida akaai masu sha'awar yin hakan, Maybe suna da talent kalar naka ba su sani ba amma ta hanyar nuna musu komai, sai kaga an samu wasu masu tasowa suma su amfana da irin tasu fasahar. God bless you so much
Assalamu alaikum warahmatullah dan Allah ina so isan ta yaya zan sami fassarar Film din Marlin, na gode Allah ya kara basira gaskiya kuna burge Ni wajen kokarin saka harshen Hausa yan gogayya da yarikan kasashen duniya 🤗🤗🤗🥰🥰💯💯💯🤝🤝🤝
Gaskiya Buzo inkiya mai suburbuda kai mutum ne na daban wallahi, dalili na kuwa nayin wannan magana shine: ba kowa bane za kaga Allah Yayi mai wata baiwa sannan ya kwadaitu wurin nusar da al'uma ta yanda ya samu wannan baiwar domin anfanuwan kansu, gaskiya a cikin kaso dari na mutane bai wuce 5 zuwa 10 bane suke da irin wannan darajar. Addu'ar da zanyi maka anan itace Ubangijin Rahama Ya saka maka da mafificin Alkhairi kuma Ya dabaibayeka da daukakarsa daga nan duniya har izuwa lahira, sannan Allah Ya jikan iyayenka Ya kuma bada zuri'a dayyiba. A karshe, ni masoyin Algaita ne kuma mabiyin finafinanka. Ina maka fatan Alkhairi. Bissalam.
Wato Idan Na Fahimci Muryoyin Mutum Farko Sune Abubuwa Guda Uku 1. muryar kasa ta qirji idan mutum ya farka daga barci yadda muryar sa take da kauri 2. muryar tsakiya lokacin da kmr mutum yayi karin kumallo musamman idan ya sha tea 3. muryar sama itace muryar lokacin da mutum yana fresh ko kuma zai Ɗan yi magana da karfi Nagode it's Mubarak Mk Master
Dan Allah to za'a rika yin wannan classes din akai akai, kamar du bayan wani lokaci haka, dan wlh dai ko nawa ne zan biya ba iya 25k yanzun ma dan ina skul ne kuma ni ba dan Kano bane da gsky saina halarci wannan ajin Allah dai yasa wannan ba shine na farko kuma na karshe ba
Ba kin kula mutane bane, wato shi jami'in namu ne kwastomomi sun mishi yawa, hakan ta sa muke ba da wata lambar ta wani jami'in daban da za a iya tuntubar shi ta whatsapp. Lambar itace 07019082747.
Muna godiya sosai gaskiya fassaran ku yana matuƙar burgeni dan Allah ta yaya mutumin da baya Najeriya zai iya samun fina-finan ku? Akwai fina-finan ku dayawa da naga tallan su amma na rasa inda zan samu
Salamualaikum, Yauwa ina niman wannan dama dajimawa, ina mai godiya do harkuka samo hanyarda ako ina nake zan iya kallon hausa India masamman Algaita, ta yanargizo ina godiya soyai. Toh Abu guda Daya ne nakenima gareku, ban iya banbanta 480p da 720p kor 1080p resolution, naga vidiyoyin tana girma amma haskenta baikai girman vidiyon ba, akara kokari nagode..
Zaku a iya bamu shawarwari dangane da ire-iren bidiyoyin da kuke so mu dunga yi muna dora muku a wannan tasha. A kafta!
Allah ya karawa algaita daraja
Slm Mai suburbuda akwai shawara dazan bayar akan algaita media plus idan munyi play din video muna kallo baya nunawa a full screen sannan Kuma idan ana kallo baza a iya tarewa ba idan kafita acikin manhajar to film din yadawo baya Dan Allah ayi kokari a jara wannan matsala. nida family dina masoyan fassararku ne Allah yakara muku basira 🧠 Dan isar annabi Muhammad nagode sako daga
RIDWAN SIDI AL-ALAWIY
Dan allah ku dinga fassara films Kamar yadda kukayi Gaibu basai indai bah
Ok
Allah ya karawa buzu lafiya
Inamuku fatan alkhairi allah ubangiji yakareku allah yasa afi haka megida buzo dan fillo gaskiya nima na iya muryoyi sama da guda biyar ahakanma akwai wasu muryoyin wanda subangama ingantasu bane shiyasa bansakoda suba amma alhamdulillah na iya wasu muryoyi sama da guda biyar ahalin yanzu ngd jinjina ga kamfanin algaita dob studio musamman megirma buzo dan fillo🙏🥰🥰🥰✅🤝✅💪✅✅
Gonin burgewa
Allah yaqara basira ameen 🤲
Yawwa gara ka nunawa duniya, sabida akaai masu sha'awar yin hakan, Maybe suna da talent kalar naka ba su sani ba amma ta hanyar nuna musu komai, sai kaga an samu wasu masu tasowa suma su amfana da irin tasu fasahar.
God bless you so much
Allah Kara hikima da bassira Muna Jin dadin fassararku
Allah uban giji y kara kawo maka daukaka, baka da kyashin wani y iya, Allah xai taimakeka kaima, Allah amee n
Allah yakara hikima da basira
Amin thumma amin. Mungode
Ana burgi ne allah yakara basira🤲🏼
Amin. Madalla
Gaskiya ni dai darasin yayi Mani tsada wallahi bani da kudin biya, Allah Ya taimaka
Allah ya kara daukaka ❤
Amin. Jinjina
Allah ya kara basira ❤❤❤
Amin. Mungode
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
Nifa nadaina kallon India film fassara
Sabo da naga kamar kundaina fassara
Algaita one love
Allah yakara tsareka Mai suburbuda ❤
Amin. Godiya lodi-lodi
❤❤❤Allah ya Kara basira da nisan kwana
Assalamu alaikum warahmatullah dan Allah ina so isan ta yaya zan sami fassarar Film din Marlin, na gode Allah ya kara basira gaskiya kuna burge Ni wajen kokarin saka harshen Hausa yan gogayya da yarikan kasashen duniya 🤗🤗🤗🥰🥰💯💯💯🤝🤝🤝
Gaskiyane oga buzo mungode
Masha Allah Allah ykr bsr
Masha Allah Allah ya ƙara barira🎉🎉
Muna godiya me gida
Ma'sha Allah
Dan Allah ka dawo da yin fassara
Macha allah dakaeo maza fatanallkaeri❤❤❤
algaita is the best translate 👑👑🥰🥰
Thanks for the compliment
❤❤❤❤ one love for you buzo Dan fillo
Madalla da wannan sako. Allah ya saka da mafificin alkhairi, ya kuma kara zumunci.
Ameen ya hayyu ya qayyumu Dan Allah ina son number Ka Mai gida KO NI GA tawa 07040934757
Gaskiya Buzo inkiya mai suburbuda kai mutum ne na daban wallahi, dalili na kuwa nayin wannan magana shine: ba kowa bane za kaga Allah Yayi mai wata baiwa sannan ya kwadaitu wurin nusar da al'uma ta yanda ya samu wannan baiwar domin anfanuwan kansu, gaskiya a cikin kaso dari na mutane bai wuce 5 zuwa 10 bane suke da irin wannan darajar.
Addu'ar da zanyi maka anan itace Ubangijin Rahama Ya saka maka da mafificin Alkhairi kuma Ya dabaibayeka da daukakarsa daga nan duniya har izuwa lahira, sannan Allah Ya jikan iyayenka Ya kuma bada zuri'a dayyiba.
A karshe, ni masoyin Algaita ne kuma mabiyin finafinanka.
Ina maka fatan Alkhairi.
Bissalam.
Ko kasamu baiwar muryoyi ba lalle kasamu baiwar cikakkiyar Hausa da iya tsara zance ba
Allah ya kara basira
Wato Idan Na Fahimci Muryoyin Mutum Farko Sune Abubuwa Guda Uku
1. muryar kasa ta qirji idan mutum ya farka daga barci yadda muryar sa take da kauri
2. muryar tsakiya lokacin da kmr mutum yayi karin kumallo musamman idan ya sha tea
3. muryar sama itace muryar lokacin da mutum yana fresh ko kuma zai Ɗan yi magana da karfi
Nagode it's Mubarak Mk Master
Ina cha'awar koyon sarrafa murya anma kuma ni bani Nigeria ina Libiya ko za'a min wata dibara da zan koya dan Allah
Munason a rika fassara mana chinois film🙏🙏🙏🙏❤️✅
gaskiyane, Allah ya kara basira❤
Gaskiya na dadi ina son yi Alka da kai buzu dan filo
Don Allah me ake nufi da (tawaya) naji hausawa da dama suna amfani da wannan kalmar amma ni baƙuwace a wurina saboda yankin mu ba'a yin ta
First comment daga masoyin ka kuma mabiyin ka a kowacce daqiqa.
We love you oga sir 🥰
MashaAllah. wannan abun yabawa ne obaaaa!. Madalla na hannun dama.
mashallah muna jiran sabon video akan wannan darasi
InshaAllah.
Tnx for sharing
Allah ya kara daukaka buzu dan fillo
Gaskiya anawa ra a yin Kayne farau kuma Kayne karshe baxakiyin a samuba
Thanks so much my birthday very nice Di's sound like you
Ma Sha Allah muna Godiya
Buzo Dan fillo inayinka wlh
Wannan darasi a jihar Kano za a gudanar dashi...
Dan Allah ga wadanda suke sha'awa kuma basu a Kano in an kammala, a taimaka a sa anan RUclips.
Mai gida Alaigita pls kayi mana fassarar warrior Drama Turkish 🎉
Saura Moofy da sauran masu yin aiki a Algaita.
Masha allah❤❤❤
Dan Allah to za'a rika yin wannan classes din akai akai, kamar du bayan wani lokaci haka, dan wlh dai ko nawa ne zan biya ba iya 25k yanzun ma dan ina skul ne kuma ni ba dan Kano bane da gsky saina halarci wannan ajin
Allah dai yasa wannan ba shine na farko kuma na karshe ba
Tawace Hanya za a samu katin Al gaita
Tuntubi wannan lambar ta whatsapp 07019082747
Me ze hana ku dinga fassara irin bidiyoyin abubuwan al'ajabi
Jinjina Ga Oga Buzo
Godiya ta musamman
Always with my favor 🎉
Thanks
Masha Allah ❤
❤
Kaiiii! I would love to know what background music that is.
Masha Allah
Brk ogani inabukatar kasancewa dalibinka domin koyata fuska da fuska
Slm Dan Allah buzu in inason yin kallo film naku a wanne app zamusamu kamar mutimi dake kasar waje
Dan baiwa ne kai.
Allah dai ya biya
Na ko ji dadin wannan kafcen😊
INASO IYI AIKI DAKU
Fatan nasara
Amin. Jinjina ta musamman
Kace muryoyi uku ne ( na qasa na tsakiya da na sama) gashi kayi muryoyin mutane biyar 5 daban daban.
Inasonka wllh ina ƙaunar ka Allah Yaƙara maka ƙaunar annabi ɗaukaka da nisan kwana bijahi annabi
Kun sakamu Dowling na app kuma kunki ku sayar mana da tickets. Bakwa kula mutane a WhatsApp 😢😢😢😢😢
Ba kin kula mutane bane, wato shi jami'in namu ne kwastomomi sun mishi yawa, hakan ta sa muke ba da wata lambar ta wani jami'in daban da za a iya tuntubar shi ta whatsapp. Lambar itace 07019082747.
Kana ka yi mana Videos kan wace irin murya aka fi buƙata wajen fassara ko voiceover? Kowa zai iya fassara ko ko? Etc
Za a mika mishi wannan shawara. Mungode.
@@AlgaitadubstudioTv ok na aza shi yake duba komi, tunda bashi bane, to ku ringa nuna masa komi da mu ce ko da ta hanyar Screenshots ne
Muna godiya sosai gaskiya fassaran ku yana matuƙar burgeni dan Allah ta yaya mutumin da baya Najeriya zai iya samun fina-finan ku? Akwai fina-finan ku dayawa da naga tallan su amma na rasa inda zan samu
❤❤🎉
Meyasa idan mutum yana son ticket koyayi muku magana bakwa amsamasa😢
Salamualaikum,
Yauwa ina niman wannan dama dajimawa, ina mai godiya do harkuka samo hanyarda ako ina nake zan iya kallon hausa India masamman Algaita, ta yanargizo ina godiya soyai.
Toh Abu guda Daya ne nakenima gareku, ban iya banbanta 480p da 720p kor 1080p resolution, naga vidiyoyin tana girma amma haskenta baikai girman vidiyon ba, akara kokari nagode..
Inason ayimin record na Dj effect
Sunana Dj nass
Na muryar rangila
How much ogah
Slm buzo wai ya zancen tiket na manhaja
I miss seeing to you
Nice
Thanks
❤❤❤❤
😂😂nima da haka nake cewa bilin
😅😅😅
Chawarata munaso ana saka film a social media a saka sunan films din
Na antaya Maka subscribe
Muna buƙatar kuma za ku ringa kawo mana yanda ake komai na fassara anan RUclips channel, kamar yacca masu Voiceover na duniya suke nunawa a RUclips.
Aslm algaita gaskiya wannan app dinnaku akwai matsala mutum sai yaita magana ba response
👌🏼👌🏼👌🏼👌🏼😂😂😂😂
Ddm🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
❤😂😂
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤😅
Ina so in siye tikiti but ko nayi magana ta Whatsapp da telegram ba a amsamini
Masha allah
❤❤❤
I miss seeing to you
❤❤❤
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
❤❤❤