Mambayya House: Gidan Malam Aminu Kano

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 янв 2024
  • A ranar 17 ga Afrilu, 1983 shahararren ɗan siyasa kuma jagoran ceton talakawa, Malam Aminu Kano ya rasu a gidansa dake Gwammaja Kano.
    An binne shi a cikin harabar gidan.
    Kuma ainihin gidan da ya rayu a cikinsa an mayar da shi cibiyar tarihi mai taken Aminu Kano Living History Museum a Turance.
  • РазвлеченияРазвлечения

Комментарии • 18

  • @habibaliyu2173
    @habibaliyu2173 6 месяцев назад +2

    Aminiya mungode sosai Allah yakara muku karfinguiwa kuci gaba da kawomana tarihin magabata domin mina Jin dadin Shirin sosai ,Allah yasakawa da aminu Kano da alheri Allah yasa kwanciya hutuce Amin tsumma Amin.

  • @AdamAdam-eu1kk
    @AdamAdam-eu1kk 2 месяца назад +1

    Don Allah kubamu tarihin sarkin zazzau me rasuwa

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 4 месяца назад

    Allahu akbar Allah kenan Allah yajikan shi darahma

  • @nasir2678
    @nasir2678 6 месяцев назад

    Masha Allah kaji mazan jiya, Allah y masa rahama y bamu ikon kwai kwayon halayen su na kwarai. Mun gode da kawo wannan video

  • @LantanaAbdullahi-gn7gt
    @LantanaAbdullahi-gn7gt 4 дня назад

    Wannan hoton da Malam Aminu Kano ya dauka tare da wasu yara daga hannun hagu, yaran yayyenane, 'ya'yan Marigayi Alhaji Abdulkadir Maijimina ne.

  • @user-vo2ls7pi6v
    @user-vo2ls7pi6v 6 месяцев назад

    Mazan jiya, Allahu ya jaddada rahama gareshi

  • @mustaphaabdullahi8558
    @mustaphaabdullahi8558 6 месяцев назад

    Allah yaji kanshi da Rahma

  • @user-yk1dy9np5d
    @user-yk1dy9np5d 6 месяцев назад

    Ameen ya Allah ❤❤❤❤❤

  • @user-in4pn9dl9s
    @user-in4pn9dl9s 6 месяцев назад

    Allah yajikan sadarahama

  • @aminullah24tv79
    @aminullah24tv79 6 месяцев назад

    second view

  • @cohen4679
    @cohen4679 5 месяцев назад

    ☝️ Promo>SM

  • @TeIegram-me-MrAlexTeribble
    @TeIegram-me-MrAlexTeribble 6 месяцев назад

    Allah ya haskaka kabarinsa dana iyayenmu baki daya