Very impressive agwagwa cutlets. Clean and quiet environment. The food is also well presented. Good service. Young lady you are enjoying with your family. Nice video.
Hajiya Aisha, ai nima na koyi yin shayi da dabino gani a garin dabino Madinatul Munawwara, muna gdy na karu. Kullum haka zan dinga yi daga yanzu in shaa Allah
Tofa! ai ni bazan iya jira ba sai angama yade naman sannan a kawo mun naci, zan buqaci a bani gudan agwagwa ta na yage ta da hannu na dumbula ta a yaji na cusa ta a baki bayan nan na taune qasusuwan na hadiye 😂.... Gaskiya ni ina selecting abin ci da zanci, ko da yake naje india yunwa takama ni munje kasuwa, sai naga ana soya wani abu kamar samosa amma cikin sa kubewa danya ce amma da naci sai naji dadin ta sosai har sai da nayi guziri 😅😅😂. Godiya mai yawa Aisha. Much love ❤️
@aishamaikano9325 ok to muma de Allah yasa mutanan kasarmu su zama mutanan kirki kudi yadena rufe musu Ido suna chu tar da Yan uwan su sabi har mushe wasu na sayarwa sabi da su samu kudi
Ahto nide gaskiya bazan iya barmusu su yanka mun ba ji yanda suka bar kusan rabin naman ajikin agawagwar kuma duk sun zubarda gayyar nama a gefe to aradu gara asamun dunkulen ta aleda naje gida na gama da ita😅
Bravo 👏 bravo 👏 bravo 👏. The detail is exceptional,the view and the food is marvelous. Well done. I think this is how you can motivate our people,we are proud of you. Dhawisun kanowa.🦚
Masha Allah, Lailai na zaune Bai Ga Gari ba
Nikam dan bello ke birgeni yadda shi baida buri irin yaga madam chikin farin chiki🎉
Masha Allahu Allah yasamu adanshinku ko yar aikinki nazama a chaina😊
Very impressive agwagwa cutlets. Clean and quiet environment. The food is also well presented. Good service.
Young lady you are enjoying with your family. Nice video.
Thank you ☺️
Masha Allah sis muna godiya ❤❤❤
🎉🎉
Gaskia bidiyoyinku akwai kayatarwa nikam ina ilimantuwa kwana biyunnan dana fara kallon shirye shiryenku.
Masha Allah🎉 Allah ya saka muku da alkairi
Amin thank you
😂😂😂❤😂😂😂😂
Impressive, I love their dedication to whatever it is they are doing
Masha Allah ❤🎉
Slm malama Aisha wato dai ke da Dan bello ko wane irin abincin yan china sai kun dandana gaskiya kuna birgeni sosai Allah ya kara basira
Hajiya Aisha, ai nima na koyi yin shayi da dabino gani a garin dabino Madinatul Munawwara, muna gdy na karu. Kullum haka zan dinga yi daga yanzu in shaa Allah
Kuma akwai dadi wlh
Malama A'isha Maikano, ai shayi mai dabino mun tashi munga muna sha, ba sabon abu bane a wurin mu.
Ikon Allah
Masha Allah
Aisha and chop chop na 5&6. I love both of you and your hubby's content. Keep it up!
Thank you 😅
😂
عليكم السلام ورحمه الله وبركاته ماشاء الله بتوفيق أن شاء الله
Masha ALLAH, ya ALLAH kahore mana
Amin ya Allah
Assalamu Alaikum. Hajiya Aisha Naman agogo beda dadi kamar Naman zabo ko tolotolo ai yadda Abinda duk shari’a bata hanaba Yana da kyau kuci.
Ai wallahi bazan iya jiraba ai kawai yabani insa haƙora 😂😂😂😂
😂
Shine magana nawaje na Dan Ni ba Kano NE a ba lokaci zan tafi neman kudi
wowAslm 🥰💯🤲
Toh, ke kina chi ke kadai ne,ki turo min da irin Naman in chi.
Dan Bello xai sha shayi next kenan
Idan naqoshi sauran sai azubamin aleda intafi dashi gida inci atsanake 😋
Yeah şuna tmby idan mutun yana so
To wae dan Allah acan babu awara mae yaji da mae ne nikam😂
Akwai ta kuwa😂
Ni wallahi gane nakeyi duk aincin chana zayi dadi 😂😂sbda mutaninan duna birgine ss wallh.
All the best dear❤
Gsky akwai dadi
@aishamaikano9325 ina jin dadin yanda kike kulawa da follows dinke ss ♥️ ✨️.
Kizo keda dan bello namu nata lakawa 🥰🥰🥰
Wannan wahalar yankan aqwaqwa har ina 😂😂😂
Aini saidai ince Yaajemin aqwagwan gaba daya insa hannu inrinqa yagar abana inaci 😂😂😂😂😂😂
😂
Tofa!
ai ni bazan iya jira ba sai angama yade naman sannan a kawo mun naci, zan buqaci a bani gudan agwagwa ta na yage ta da hannu na dumbula ta a yaji na cusa ta a baki bayan nan na taune qasusuwan na hadiye 😂....
Gaskiya ni ina selecting abin ci da zanci, ko da yake naje india yunwa takama ni munje kasuwa, sai naga ana soya wani abu kamar samosa amma cikin sa kubewa danya ce amma da naci sai naji dadin ta sosai har sai da nayi guziri 😅😅😂.
Godiya mai yawa Aisha. Much love ❤️
🤣🤣🤣🤣🤣
Maasha Allah
Muna daga gida kina kara mana exposure 😇 Allah ya taimaka
Amin thank you
Allah ya kara taimakawa,, Allah ya kareki da keda maigidan ki,, Ameen
Amin mun gode sosai
Wannan yankan agwagwa ai báta lokaci ne, duk sai yawun mutum ya gama tsinkewa kafin a gama kawowa😂
Wai Dan Allah zaki iya dawowa najeri😊
Me zai hana gida ai dole ne😅
🎉Wallahi kina burgeni. Ina kaunarki
Nima ina kaunar ki
Amma wake yanka wannan Agwagi???
I'm from TikTok ammah dai anyi asaràn nama diyawa😅😅
😅
Masha Allah yankan naman yayi kyau kamar a bar sa kawai ayi ado dashi😂😂😂😂😂 aisha idan nazo chine ki kaini wanan wurin kinji😂
in sha Allah 😅
Muna godiya sosai
Karkuje kuna cin mushe fah😂
Munbiyoki nan😅
yaushe zaki kawo mana ziyara
Tab To Wayake Yanka Agwagwar
Gsky aringa sa mana vedious a RUclips yafi dadewa thank you ❤
Eh yafi dadi anan gaskiya
Kaci agwagwa babu qashi ai ba agwagwa Kaci ba
Wae wnn garlic ansha garlic dayawa fa su sahura anci Naman agwaga😄
Ina gaisowa
In naje cewa zani akawo agwagwai hakanan ba se amin wanga asara ba😅
😂
Kamar yadda masoyinki yake ji da ke yake kaiki kuna shakatawa Allah ya bar kauna❤
Amin nagode
Gaskia dai ya bata naman nan da yawa to wai bangarorin da yake cirewa ba a cine ???
Ana ci amma wannan shine yanda suke cinta a wajen😅
Wllh sahura ki kula kar kije kichi na man buri ko na jaki
Komai rubutuwa suke kuma şuna da halal restaurants da yawa a china
@aishamaikano9325 ok to muma de Allah yasa mutanan kasarmu su zama mutanan kirki kudi yadena rufe musu Ido suna chu tar da Yan uwan su sabi har mushe wasu na sayarwa sabi da su samu kudi
@ibrahimkabir5261 Amin ya Allah
Tab ai kwara abani ita sokutun na tauna kashina da kai na😂😂
Ahto nide gaskiya bazan iya barmusu su yanka mun ba ji yanda suka bar kusan rabin naman ajikin agawagwar kuma duk sun zubarda gayyar nama a gefe to aradu gara asamun dunkulen ta aleda naje gida na gama da ita😅
😂😂
Na shigesu inje da yunwata ku wahalsan da aekin hade² abin da sake kawae abani inkaema ciki shike xance basae kun ban wahalaba
Nikam gaskiya gara abani ita dukanta natafi da ita gida abona wannan ai wasane haba dan Allah 😂
😂
Wai to ni meze hana abawa mutum abinsa yamata cin qarfi nifa ban yarda da wani yanyanka min ba abani kawai
😂😂
Muna alfahari dake yar garinmu!
Bravo 👏 bravo 👏 bravo 👏.
The detail is exceptional,the view and the food is marvelous.
Well done.
I think this is how you can motivate our people,we are proud of you.
Dhawisun kanowa.🦚
Thank you ☺️
😂😂😂
Wai taya ake gane halal food China
Nayi video yana nan zan şaka gobe in sha Allah
To 6ster ta yaya sunan Agwagwa cikin Chinese?
Bari na rubuta da Hausa “Kauya” sunan ta
Peikin duck ne inaga wannan
Yeah shine
Wanda yazo daga tiktok to yamin like ❤
Amma dae wannan yankan da ake duk akudinkane ko
Eh gsky
Dan allah AISHA gar amanta da sakona na slingshot please
in sha Allah
Am from tiktok😀
Welcome 🥰
Salam
Wslm
Yanxu ina sauran agwagwar
Tambaya suke idan mutun naso asa masa a leda
Allah yasade yankan malam ce 🫡
Nima abinda zan tambaya kenan
Yaushe zan iya wannan jiran haka
Ni kawi naji ina sonki
Hattara matar awre ce
Lalle Kin Ci Agwagwa
Kamar yadda masoyinki yake ji da ke yake kaiki kuna shakatawa Allah ya bar kauna❤
Masha Allah
😂😂😂