Zan iya auren talaka - ‘Maryam Labarina’

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 16 фев 2024
  • Matashiyar tauraruwar finafinan Kannywood Fatima Hussaini Abbas ta ce halayenta a cikin shirin Labarina su ne kusan halayenta na zahiri domin kuwa “ba na soyayya domin kudi”.
    A hirarta da TRT Afrika Hausa, tauraruwar wadda aka fi sani da Maryam a Labarina, ta ce za ta iya auren talaka idan har tana kaunarsa.
    “Ba wai ina nufin ihsani ba shi da dadi ba ne. Amma ba na son mutane don abin da suka mallaka ko abin da za su ba ni.”
    Ta kara da cewa halaye na kwarai su ne ginshikin soyayya ba kudi ba.
    “Idan talaka ya fito ya ce zai aure ni, idan har ina sonsa sannan akwai fahimtar juna tsakanina da shi, babu abin da zai hana ni aurensa. Saboda wasu sai sun yi auren Allah yake azurta su,” in ji ta.
    / trtafrikaha
    / trtafrikaha
    / trtafrikaha

Комментарии • 145

  • @Memory_Alkali
    @Memory_Alkali 5 месяцев назад +10

    Don Allah Fatima ki cigaba da kulawa da kanki, ki zamanto Mai kamun Kai, kar ki bari wani abun qyaleqyali na duniya ya rude ki

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 5 месяцев назад +14

    Very elequent ,fluent in her presentation nd language conbination...Moreso,she speak with decorum,sanity nd people mentality.....But do take a chance nd get marry at ur teen ages pls......

  • @AbdoulazizOusmane-l7c
    @AbdoulazizOusmane-l7c 3 дня назад

    Masha Allah nana fatima inasan ki gaskiya ❤

  • @AishaSulaimanAhmad
    @AishaSulaimanAhmad 15 дней назад +1

    Masha Allah sister Fatima wallahi kina matukar birgeni
    Allah yacigaba da kareki

  • @Memory_Alkali
    @Memory_Alkali 5 месяцев назад +4

    Wallahi I really love her, wazai hadani da ita don allah ❤😊

  • @basharabubakar7928
    @basharabubakar7928 24 дня назад +1

    Masha Allah fatimah Allah ya qara kareki yasa ki gama da duniya lafiya

  • @user-cw4kk3eb7q
    @user-cw4kk3eb7q 5 месяцев назад +4

    Masha Allah Allah ubangiji yama rayiwa alkairi amin amin

  • @hafsatizge4911
    @hafsatizge4911 4 месяца назад +1

    Her presentation is wow
    Masha Allah

  • @user-tq5ck8cq4b
    @user-tq5ck8cq4b 5 месяцев назад +4

    Gaskiya yarinyan tanada kwakwalwa macha allah ❤

  • @AbbahasanFurai
    @AbbahasanFurai 5 месяцев назад +2

    Masha allah inaima fatima Hussaini abbas fatan alkari gaskiya mu masoyyin kine

  • @user-nr4lo2kn7e
    @user-nr4lo2kn7e 5 месяцев назад +1

    Nifa sabodake nike kallon labarina wlh kinyi Fatima Allah yakareki

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 5 месяцев назад +5

    Allah Ya agaza mana

  • @hadizasuleman1350
    @hadizasuleman1350 5 месяцев назад +2

    Nice responses.
    Too smart @23 yrs old.

  • @user-mx7or1nx2e
    @user-mx7or1nx2e 5 месяцев назад +2

    You are so brilliant and humble

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 5 месяцев назад +2

    Masha Allah, Fatima 🥰🥰

  • @MuhsinaArzika
    @MuhsinaArzika 13 дней назад

    Masha Allah 👏 Allah kara ba sira

  • @bawaaliyu9821
    @bawaaliyu9821 5 месяцев назад +5

    Kikasanche maiyawan kamunkai kadakibiyewa son zuchiyarki Kuma bidiyo munyi Martanin domin inbadakikayi bayaniba bawanda zaiche bake Bache Allah yayafe muna bakidaya kikula dakanki domin darajar kowache mache tafi karfin badala Allah karemu bakidaya

  • @SHAMSUDDEENSALISUMODOJI97
    @SHAMSUDDEENSALISUMODOJI97 5 месяцев назад

    Masha Allah
    Allah y Kara basira ❤❤❤😮😮😮🎉🎉

  • @osmanumar5180
    @osmanumar5180 5 месяцев назад +4

    I really love this Maryam ❤❤❤ so humble and intelligent

  • @user-pm4oe6jk4x
    @user-pm4oe6jk4x 5 месяцев назад +3

    Wannan da wane yare take magana dan ni amastayina na bahaushe ba na gane kalmomi uku kuna ya Yan Hausawa sai kudauka yin magana da turanci shine wayewa

    • @mahamanebaywa1362
      @mahamanebaywa1362 5 месяцев назад +4

      Mallam ka je ka koyi turanci ko ka bar hasadar mutane

    • @lurwanuhamza8514
      @lurwanuhamza8514 5 месяцев назад +1

      Wlh nima ina mamakin hakan!! Yaren hausa bashi da gata kuma masu shi basa kishin sa

    • @Mrsjmoonhome
      @Mrsjmoonhome 5 месяцев назад +3

      Ba haka bane Amma inda hausar tayi zallah sai kaji masu comments na cewa jahila ce bata ko Sanja harshe 😂 Amma zanso ayi hira da Mai hadawa da larabci.

  • @ADAMUABDULLAHI-f5h
    @ADAMUABDULLAHI-f5h 13 дней назад

    Masha Allah

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj 5 месяцев назад +2

    MashaAllah Alhamdulillah ❤❤❤❤

  • @yamahniimatullah6248
    @yamahniimatullah6248 26 дней назад

    Wow I really love Maryam Fatima ❤

  • @AmosGideon-cq7qt
    @AmosGideon-cq7qt 5 месяцев назад

    She is so amazing ❤❤

  • @khalididris8561
    @khalididris8561 5 месяцев назад +1

    You are too smart Best of luck

  • @aishaabas4339
    @aishaabas4339 5 месяцев назад +2

    In zakiya auren talaka ga days Dan Allah

  • @Beebah006
    @Beebah006 5 месяцев назад +2

    Masha Allah classy beb😊tace laifina ne Bana shiga cikinsu👍

  • @gghh5594
    @gghh5594 5 месяцев назад +1

    Masha Allah ❤️✅

  • @user-bu9bp5js9q
    @user-bu9bp5js9q 5 месяцев назад +3

    Fatan alkhairi Fatima ❤❤❤

  • @abdulrahmandalhatu4648
    @abdulrahmandalhatu4648 5 месяцев назад

    Just love u dear,more grace

  • @AbdullahiSalisu-mj2cy
    @AbdullahiSalisu-mj2cy 17 дней назад

    ❤❤ Masha Allah ❤❤

  • @adamouamadou9049
    @adamouamadou9049 15 дней назад

    Aslm Mariam Masha Allah barak'Allah fikum you are verry intelligency Kuma kina cikin lokacinki ina maki fatan alheri Allah ya kara daukaka ya kareki da sherin duniya

  • @hamiduzakaria7
    @hamiduzakaria7 5 месяцев назад +7

    She's so humble ❤

  • @user-qy9tn9dt3l
    @user-qy9tn9dt3l 5 месяцев назад +3

    Agaskiya fateema Husain kina burgeni tun lokacin da kikai sirrin kyau uban giji ya albarkaci rayuwarki Amma dan Allah karkisauya kicigaba da rayuwarki ahaka mai kamunkai

  • @mansurabubakar98
    @mansurabubakar98 5 месяцев назад +2

    Toh Allah yayi taimakemu gaba daya maryamu

  • @user-vw5oy5gl9h
    @user-vw5oy5gl9h 5 месяцев назад +2

    So beautiful ❤❤❤❤

  • @Jidda-j1i
    @Jidda-j1i Месяц назад

    Allah yataimaka yaqarabasira da daukaka

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome 5 месяцев назад +1

    Zanso a yi hira da mai had'awa da Larabci har a riqa jan ayar qur'ani da hadisai,domin sune cikakken ilimi ga musulmi😍🦸

  • @abdul-rahamaniddrisu2898
    @abdul-rahamaniddrisu2898 4 месяца назад +1

    Excellent speech

  • @salihuyusuf
    @salihuyusuf 5 месяцев назад +1

    Perfect said

  • @user-hy4ch4zm7n
    @user-hy4ch4zm7n 5 месяцев назад +1

    Kina acting da gaske meramu more bless dear

  • @user-pn3uw4rq7b
    @user-pn3uw4rq7b 5 месяцев назад +1

    Allah Sa kici gaba da sa Allah acikin also amuranki.

  • @SHAMSUDDEENSALISUMODOJI97
    @SHAMSUDDEENSALISUMODOJI97 5 месяцев назад

    Insha Allah 🎉🎉

  • @MoussaAwaga
    @MoussaAwaga 14 дней назад

    Tu étais très Milo fatima❤

  • @user-ep6xc2ty3z
    @user-ep6xc2ty3z 5 месяцев назад

    Good tankiyu Maryam❤❤❤❤LOVE❤

  • @babangidakazaure4389
    @babangidakazaure4389 3 дня назад

    Very nice

  • @banamaifararebana-wl1ow
    @banamaifararebana-wl1ow 5 месяцев назад +1

    Inaso yarinyar tana burgeni

  • @fffefdtrfq
    @fffefdtrfq 5 месяцев назад

    Masha allah Fatima

  • @zuwairahassan9374
    @zuwairahassan9374 5 месяцев назад

    Masha Allah❤❤❤

  • @BASIRAABUBAKAR-dj3vk
    @BASIRAABUBAKAR-dj3vk 12 дней назад

    Masha Allah❤

  • @user-ec5ly9dz8j
    @user-ec5ly9dz8j 5 месяцев назад

    I love you Ina sonki Ina kaunarki Maryam

  • @Afrique-z54w
    @Afrique-z54w 17 дней назад

    Macha allah 🎉

  • @zainabhassan8724
    @zainabhassan8724 5 месяцев назад +1

    Classic babe ❤

  • @zainabmgana3660
    @zainabmgana3660 5 месяцев назад +2

    "Internet never forget"dan haka mu aikata Abu mai kyau a social media!

  • @NigerienneMoussanigerien-lk1dz
    @NigerienneMoussanigerien-lk1dz 4 месяца назад

    Gaskia muna godiya maryam❤

  • @FatimaAbubakar-s5o
    @FatimaAbubakar-s5o 28 дней назад

    Allah yasa mudace

  • @adaadam5519
    @adaadam5519 5 месяцев назад

    Ni dai talaka ne amma wallahi bazan iya auren taba.

  • @officialAbbaJohn
    @officialAbbaJohn 13 дней назад

    Masha Allah fateema

  • @AbdoulkaderRabiousani
    @AbdoulkaderRabiousani 2 часа назад

    I love you

  • @user-zx8jo8jm8s
    @user-zx8jo8jm8s 5 месяцев назад

    I just love u wooooooooo❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @NuraIbrahim-yp6md
    @NuraIbrahim-yp6md 5 месяцев назад

    Ok good is good fatima huseeni

  • @ibrahimiliyasu
    @ibrahimiliyasu 5 месяцев назад +1

    Gskiya ne masha Allah

  • @ZainabAbdulkarim-dc4bc
    @ZainabAbdulkarim-dc4bc 5 месяцев назад

    Waw very interesting

  • @nazirumc2514
    @nazirumc2514 5 месяцев назад

    Very nice ❤

  • @Iman-xh2fm
    @Iman-xh2fm Месяц назад

    Prefect ❤

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 5 месяцев назад

    fatan alkairi 🙏❤

  • @SakinaSaniYunusa-gj4bd
    @SakinaSaniYunusa-gj4bd 5 месяцев назад

    Nice one

  • @MahmadouGarba
    @MahmadouGarba Месяц назад

    AĹLAH YAKAREKI ❤

  • @mouhamedsaid2351
    @mouhamedsaid2351 5 месяцев назад

    Very good 🎊🎊🎊🎊

  • @KhadijashehuDingyadi
    @KhadijashehuDingyadi 2 месяца назад

    Nifa sabudake nake kallon labarina aunty fateema Allah y qara batsira

  • @HassanSO-iz5lb
    @HassanSO-iz5lb 17 дней назад

    thanks big girl

  • @AbdullahiMuhammad-wn9uv
    @AbdullahiMuhammad-wn9uv 17 дней назад

    Nice our sister

  • @user-gp6gk4vz3z
    @user-gp6gk4vz3z 4 месяца назад

    dan Allah idan bazaku Fadi Alkhairi ba kuyi shuru mutanai kudai na haka

  • @AliyuHamman-mj4gs
    @AliyuHamman-mj4gs 4 месяца назад +1

    ❤❤❤❤ I love you

  • @UmarMusa-o9c
    @UmarMusa-o9c 3 дня назад

    Good

  • @YakubuDUmar
    @YakubuDUmar 5 месяцев назад

    Salam TRT AFRICA WAI DAN ALLAH BAKWA FADAWA WADANDA KUKA GAYYATA HAUSA ZASUKEYI WLH NI FAN DINTANE AMMA YANAYI YACCE DAKE MAGANA CAKUDA HAUSA DA ENGLISH RAINA BACI YACI SOSAI ( YAKAMATA AKE AJE KWARYA A GURBINTA )

  • @hamzanassourou5369
    @hamzanassourou5369 5 месяцев назад

    ofcourse . nassara dewa ze zo . Musamman ga Maryam da mai nassara . saboda na zamo fan sou more and more.

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 5 месяцев назад +1

    Ah ashe dole abun ya miki yawa ga Jos ga Abuja ga Kaduna duk ke kaɗai

  • @AISHASULAIMAN-mo4dt
    @AISHASULAIMAN-mo4dt 13 дней назад

    ❤ u maryam

  • @MaryamBalarabiu-c7z
    @MaryamBalarabiu-c7z 12 дней назад

    Kada kidamuda mutane talakadame kudi Allah ne aiyayishi

  • @adamusamaila4387
    @adamusamaila4387 5 месяцев назад

    ❤❤❤ you are my crush

  • @user-si3rt8tu9w
    @user-si3rt8tu9w 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤

  • @sadeeqardo1162
    @sadeeqardo1162 5 месяцев назад +1

    Kin burgeni sosai maryam Allah ya kara basira

  • @fatimaharuna-xc9tf
    @fatimaharuna-xc9tf 23 дня назад

    Meye yasa idan ana musu interview sai su ringa qyamar yaran su abun nan yana bani haushi Wlh

  • @IdiAzadin
    @IdiAzadin 5 месяцев назад +1

    Ai love m'y bibi

  • @UsainaIbrahim-o5u
    @UsainaIbrahim-o5u Месяц назад

    Maryma Fatima👍👍

  • @AbdoulmoumouniMoussailliasso
    @AbdoulmoumouniMoussailliasso 22 дня назад

    ❤❤

  • @ahmadhameed2510
    @ahmadhameed2510 5 месяцев назад

    Karyane Fatima Maryam

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu 5 месяцев назад +2

    to abun arziki kikayi yar wahala yar tashi ga tsiya

  • @user-tz5hi6mz7i
    @user-tz5hi6mz7i 24 дня назад

    ❤❤❤❤

  • @MoussaAwaga
    @MoussaAwaga 14 дней назад +1

    You know your story Mariam Bezo Karche bah?

  • @AbdoulmoumouniMoussailliasso
    @AbdoulmoumouniMoussailliasso 22 дня назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @nurababannan
    @nurababannan 5 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤

  • @user-dq1rm5hm9g
    @user-dq1rm5hm9g 4 месяца назад

    Aslm bark da wrhak

  • @AmadouMoussa-sv5iz
    @AmadouMoussa-sv5iz 5 месяцев назад

    Zaki iya auraina

  • @user-nr4lo2kn7e
    @user-nr4lo2kn7e 5 месяцев назад

    Barka Fatima fatan alheri . Fatima wlh wlh kina birgeni sosai da sosai

  • @AOM1
    @AOM1 5 месяцев назад

    Une fille attirante

  • @user-ib4jk7hh6p
    @user-ib4jk7hh6p 4 месяца назад

    Nidai ina miki fatan alkhairi

  • @LuckyRacecar-dm8bx
    @LuckyRacecar-dm8bx 4 месяца назад

    Gsky taba burgeni Amma ta bata min Rai na rashin yarda da Mai nasara

  • @YusufYusufIbrahim-lx4gb
    @YusufYusufIbrahim-lx4gb 5 месяцев назад +3

    Kiyimana Hausa zalla I will never understand speech English them we are theseme food we you