Kalubalen dake gaban Masu kallon shirin Labari na
HTML-код
- Опубликовано: 19 окт 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
😢😢😢😢 Ya'rabb assiste nous et guide nos pas sur le droit chemin. Amine 🤲🏻 ya hayyu ya qayyum 🤲🏻😢
Subuhanallah yaa Allah kayafe mana
Allah yasa mudace duniya da lahira
Allah ya shirye mu Baki daya ya Allah 🙏😭🙏
Allah yashiryemu munafatan Allah yakaremu da irin wanan rayuwa
Damukeyi
Waiyazubillah 🙆💔 Allah ta'ala yai mana afuwan 🤲
Wllhy haka ne malan mutane sun chanza rayuwa sosai fiye da tinanin mai tinani sosai fah
Allah kashir yamu shirin addinin musulunci🙏
Allah yasaka da alkairi
Astagfirullah astagfirullah astagfirullah ya rahman pardonne nos péché guide nous sur le droit chemin assiste nous davantage amine ya hayyu ya qayyum
Allah ya yafemana labarina 4yrs dadin kowa da kwana casa'in inaga yafi 10yrs
Wlh dai kam
Allah y dubemu yayi mana afuwa
hum amin ya rabbi...
kawai muna bata lukacin mu. mu sammai labarina kai dukansu ma.. allah ya sa mu gama da duniya lfiya
@@sharhabilualimuhammad9517 ameen summa ameen
@@sdiallof2606 ameen
Ya rabbi ka shiryemu 😢
Ya rabb 😭😭😭😭😭
Hakane malam Allah sa mudace amine amine 🤲😢
Hmmmm Allah sarki 😢😢😭😭😭😭😭😭😭 yah Allah ka sa mugane Allah rabbi
Allah kaya femana
Allahu akbar
Allah yashiryemu
Masha Allah godiya sosai brother ❤
Allah yasa mugama da duniya lafiya amin amin
Ai wlh Banga wani director da ya isa yayita film ina bata lokacina ba gara nadai daici lokacin nayi ta salatin fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD SAW yafimin🤔🤔🤔🧏🧏🧏
Allah yasa da gaskene Ameen, Nima Allah yabamu yanaku
Jazakallahu khairan
ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH ASTAGHFIRULLAH 😭🤲
Godiya muke allah chiryemu
Allah yasa mu dace 😢❤❤❤
Allah yashiryemu baki daya amman wallahi akwai matsala a rayuwan indai ancigaba da tafiya a haka, especially mu Yan arewa, kullun sabon salo akefitomanashi na shagala, Allah muntuba.
Ameen ya hayyu ya qayyum
😢😢😢😢😢😢😢
masha allah jazakumllahu khairan mlm
Allah ya yafemana badanhalinmu😢😢😢
اللهم اغفر لى ولوالدي وبارك لهما فى حياتهما الدنيا واجعلهما فى الآخرة من الصالحين رب ارحمهما كما ربيانى صغيرا
Allah ya saka da al kairi 😢😢😢
😢😢😢😢😢 ya Allah ka yafe mana amin😢
Allah ubangiji ya shirya mu, Aameen Thumma Aameen Ya Allah.
Masha Allah Allah yasa mudace
Yah rabbi🙏😭 have mercy upon us.forgive us our shortcomings 🤲😭😭😭
اللهم اغفر لنا و اهدينا يارب العالمين و احسن خاتمتنا.
اللهم امين يارب العالمين 🤲😭🙏
Allah yasa mucika da imani😢😢
😢😢😢 oh! Allah May Almighty Allah guide and protect us from evil spirit ya Allah 🙏🙏🙏
Allah kabamu ikon amsa tambayoyin mu😢😢😢😢
Allah yasa mubar laifukan damuke aikatawa idan mukabar laififfikan to dayardan allah zamu samu amsa tambayoyin mu ya dan uwa 😢😭🙏
Amin yaallah
Allah kashiryardamu tareda xuriyarmu, yakuma cire son duniya
Astagfirullaha wa atubu ilaih
Allah yayimana rahama
Allah ya bamu iko gyarawa
Ya hayyu ya qayyum 🤲🏼 ka shirya mu
Astagafurullah wa atubu ilaih Allah muntuba Allah ka shirya mu ☝🤲
Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un Ubangiji ALLAH kayafemana kasa mufi karfin xuciyoyinmu
ALLAHU AKBAR
انا الله وانا اليه راجعون اللهم اغفر لنا ذنوبنا استغفر الله واتوب اليه استغفرالله العظيم
Allah Yaga farmcemu gabaki Daya saboda muduka masu lefine
Bari mu duniya budurwa wawa malam muna godiya Allah yassa mudace amma ya mu ka iya da yanayin rayuwa hum abinda mun rewaye munsa kanmu saurare 😢😢da kalle kalle fatan mu allh ya sanyamuna kwnar karatun alkur'ani ba adadi hum
Macha alha
Allah kayafemuna 😢😢 Allah muntuba
Allah ya shirya Alummar Muhammadu rasullun lillahi
subahanallah allah sa mufi karfin zuciyar mu😢
Amine ya rabbi
Ameen ya hayyu ya kayyum 🤲
Har ma chekara goma akoy masouyi to Allah ya chirye mou
Jazaka allahu beljanna Amen ❤❤❤
Nikam shuyasa na raba kaina da kallon series.
Hakane malam tijani ❤😢
Innalilahi wainnailahin raju'un ya ubangiji Ka shiryar damu😢😢😢
Amen ya Allah 🤲🤲🤲🤲
Allah ka yafe Muna
Allah ya shiryaddamu 🤲🤲
Allah kashiryemu 😭😭😭😭
😭😭😭😭😭😭 ALLAH muntuba kayafemana
Allah ka dada shiryar damu🤲akan kallon Series dinnan🤲
Allah ya yafe mana
Meye lefin kallon labarina kude malamai akwai munafurci musamman na Kano Kai wayasan me Ake agidan ka
YA RABB KASA MUGAMA DA DUNIYA 🥺🤲
Allah yasa mudace 😢
Malan kuna siga hurumin da ba nakuba Ina ruwanka Wani ya Cali film 😊
Allah ya yafymana baki daya 😢😢
❤❤❤
MALAMMAY SUNNAH HAFIZAHULLAH
JAZAKALLAHU KHAIRAN
GASKIY HAKANE
Allah yasamugamadaduniyalafiya😭😭😭
Alllah yafemana😢
Wallahi gaskiya ne
Innalillahi wanna'ilayhira'un 😢😢😢😢 allah kagafarta mana kasa muyyi kyakwan karshe
Allah ya samudace😢😢😢
Amen
Allah ya chiryemu 😢😢
Amen ya Allah 🤲🤲🤲🤲🤲
Allah yasaka
How I wish I can record voice notes
اللهم ارزقنا حسن الخاتمه ياحي يا قيوم
Allah yasa mu dace
Inna lillahi wainna ilaihi rajiun Allah kayafe mana
Allah kayafemana😢😢😢
Macha Allah barakallahu fikum
Inada video danake son bada talla kasamin a karshen bidiyon ka
Allah kamuna afuwa😢
😢
Allah ya shirya 😢😢mu
Masu kallo kenan, balanta Saira
😢😢🥺
Allah yastaremu
Jazakallah kair 😭😭
اللهم اغفر لنا
Allah yasaka da alkairi
اللهم احفظنا من كل شبهات
Allah Kaya yafe mana🙏😭
Eh wlh 😢😢
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
اللهم ردنا اليك ردا جميلا
جاين تنصحونا على مسلسلات
وليش ما تنصحو عن التبرج والاختلاط بنات وعيال الحين تشوف عرس عندنا في نيجيري بنات وعيال ذا كمان مو حرام🙂واكل اموال الايتام والبنات اللي جالسين ينخطفو حالات اغتصاب كل ذا ما اتكلمتو عنو الا عن مسلسل وممثلات؟؟؟اصحو يا شيوخنا
You're so stupid for saying such shit, the Sheikh has already said what's bestowed upon him it's left for you to act & no one is forcing you, so to hell with you & your critics.