Sheikh Yahya Masussuka Mukabala Tafaru ta kare 09022222391

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • Tafaru ta kare

Комментарии • 121

  • @salioutv3569
    @salioutv3569 5 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤

  • @Muhammadbashirabdulmumin
    @Muhammadbashirabdulmumin 8 месяцев назад

    Wallahi wanna yahaya masussukan yayi ridda yakamata aratayesshi

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 года назад

    Allah ya sakawa malam da Alkhairin duniya da lahira amin, ana ce mana quaniyun, yan qalah Kato kafirai ne to gaskiya ba kafirai bane, hasali ma gara su da yan tijjaniyya, sau dubu, Allah yasa mu dace Amin

  • @yakubadogoram9960
    @yakubadogoram9960 3 года назад +2

    Masha Allah Allah yakara basira

  • @AbdulKaderSani
    @AbdulKaderSani День назад

    Macha Allah

  • @nuhusalisu5205
    @nuhusalisu5205 Год назад

    ❤malan yahaya allah kara lafiya dazaman lfy allah kara ilimi maianfani ❤ abudai gaskiya kowayasani ❤

  • @MalanabduMaman
    @MalanabduMaman 4 месяца назад

    Malan Yamaha allah sakamoukou daalkairi allah aljanna

  • @abouzaidimountari7382
    @abouzaidimountari7382 4 года назад +2

    Macha allah allah yabiyaku munamuku fatan alheri allah yasamuganemajuna ameen yarabi

  • @ibrahimsaidumasanawa689
    @ibrahimsaidumasanawa689 5 лет назад +5

    Allah kara kareka shiek yahya daga sharin makiya..Babu wata gaskiya bayan Alqur'ani.

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад +1

      Allah ya umarci manzon sa da yayi ma mutane bayanin Alqur'ani, kuma tabbas yayi. Bayanan ne mu kuma muka ji su a matsayin hadisai. Kuma akwai ayoyi da yawa da suka nuna haka. Ka je ka nemo su

    • @shemssidin5722
      @shemssidin5722 3 года назад

      Ameen

  • @umarsani748
    @umarsani748 3 года назад +1

    Allah ykara basira malam daga masoyinka Umar sani Ibrahim

  • @prince1suleiman725
    @prince1suleiman725 Год назад

    Mallam Yahya Ibrahim Masusuka, kasan Qur’an, Ikon Allah.

  • @hayayaou6725
    @hayayaou6725 6 лет назад +5

    La vérité va triompher incha Allahou

    • @belloabubakar7233
      @belloabubakar7233 6 лет назад +1

      malam yahaiya Allah yakarabasira inasan shigamakarantarka amma narasa yazan 08028781140

  • @denischarles7364
    @denischarles7364 3 года назад

    Sheikh yahya masussuka Allah ya adamu gidan Aljanna

  • @aowalalhaji3376
    @aowalalhaji3376 4 года назад +1

    Allah ya kareka
    Malam
    Don annabi s a w....
    Amieen ya rabbiy

  • @aghalyahmad2491
    @aghalyahmad2491 5 лет назад +3

    Aslama aglikome Malan yahya alla yabiya naji dadin wanan mokabala alha yakarama bakonka imani alha yabiako

  • @Cryptohausatvjm
    @Cryptohausatvjm 4 года назад +1

    Ashe wanna masussukan shirme da ina tunanin wannan malamine ashe mashirmacine

    • @nasiruhalliru931
      @nasiruhalliru931 4 года назад

      Muhammad Adamu qur ani yawucheshirme danyagirmi baban

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад

      Karya kake WALAHI ALLAH kur'ani yafi karfin kacemai shirme kasha guba a kungiya shiyasa baku ganin darajar kur'ani zala

  • @abdulhad6925
    @abdulhad6925 5 лет назад +3

    Wanda yabar Qur,ani yayi arasar rayuwarshi.

  • @mustaphalawali4052
    @mustaphalawali4052 4 года назад +1

    Masha allah masussuka allah yabaka ilimi masha allah

    • @kasekeaton2995
      @kasekeaton2995 3 года назад

      I guess I am pretty randomly asking but does anyone know of a good place to watch newly released tv shows online?

    • @crewaxl2697
      @crewaxl2697 3 года назад

      @Kase Keaton Lately I have been using flixzone. Just google for it =)

  • @saddamabdourahmane2398
    @saddamabdourahmane2398 2 года назад

    Allah ya mana jagora yasa mugane gaskiya muduka...

  • @aminemsaafarouk4896
    @aminemsaafarouk4896 2 года назад

    Masha Allahu gsk ta bayana

  • @mustaphaabubakar4074
    @mustaphaabubakar4074 2 года назад +1

    Alhamdu lillahi

  • @aisarailyasu2577
    @aisarailyasu2577 2 года назад

    Allah Ya Saka Da Alheri

  • @leaderofnow
    @leaderofnow 4 года назад

    Sallah da ma ana yin ta tun rasullillah ya na da rai ana yin ta kuma da ya rasu an CI gaba da yi

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад +1

      Wato kuna nufin ba Allah ne ya koya wa annabi sallah ba kenan.

  • @shemssidin5722
    @shemssidin5722 3 года назад +1

    Insha Allahu wa annan malaman yan aljanane insha Allahu

  • @auwalisah9458
    @auwalisah9458 Год назад

    Tambaya darawa

  • @auwalumaaruf6874
    @auwalumaaruf6874 4 года назад

    Allaha yasaka da alkhairi m yahaya

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 года назад

    Allah ya umarci manzon sa da yayi ma mutane bayanin Alqur'ani. Kuma tabbas yayi. Bayanan ne mu kuma muka ji su a matsayin hadisai. Batacce shine wanda zaice shi baya buqatar ya san irin bayanin da annabi yayi wa Alqur'ani.

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 3 года назад

    القرآن هو السبيل الوحيد للبقاء على قيد الحياة لأن معظم الأحاديث النبوية التي تم إنشاؤها ومبالغ فيها ومزخرفة وكذلك ليست من النبي محمد صلى الله عليه وسلم.

  • @musaibrahim3248
    @musaibrahim3248 2 года назад

    Allah yakara basira malan

  • @nafiuusman6795
    @nafiuusman6795 2 года назад

    Yahaya masusuka tivi

  • @abdoulmoutalibgambo6671
    @abdoulmoutalibgambo6671 6 лет назад +2

    Malam yahya masussuka Macha Allah alquraani sek gaskiane

  • @shamsudeenabdullahiabdulla9220
    @shamsudeenabdullahiabdulla9220 3 года назад

    Allaha yajakauan malm yahaya

  • @abdullatifsani3076
    @abdullatifsani3076 5 месяцев назад

    Assalamu Alaikum warahmatullah Malam Kace da ruwa ake tsarki daga nafsin Alqùrani amma baka fadi tayaya zaayi amfani da ruwan nan ba shin ya zanyi da ruwan

  • @hananzakks5055
    @hananzakks5055 4 года назад +1

    Kusanidai Mlm YAHAYA qur'ani yace inbaimakabadai tou karkuzaqeshi

  • @gsagta3394
    @gsagta3394 Год назад

    ❤❤❤ mashaalla

  • @abdulssalamsaniibrahim3659
    @abdulssalamsaniibrahim3659 4 года назад

    Aslam alakum gaskiya wannan daukar mukabalar akwai matsala acikinta sabida antambayi shi malam yahaya massusuka kusan tambaya 3 masu anfani amma sai kawai adaukyai akawo harya bada amsa

  • @umaralibassi27
    @umaralibassi27 5 лет назад +1

    Hmmm lailai wannan malam yahya basan me yakeyiba

  • @mahamudbillahi5739
    @mahamudbillahi5739 5 лет назад +2

    God bless you

  • @adamulosa5036
    @adamulosa5036 2 года назад

    Masha Allah

  • @youssoufabello8559
    @youssoufabello8559 4 года назад +1

    Machallah

  • @shaeerfabsalawnl6846
    @shaeerfabsalawnl6846 Год назад

    Nice work

  • @abdulwahabjamilu7345
    @abdulwahabjamilu7345 4 года назад

    Banji amsar mai hailaba saga yahayaba

  • @nouhouissaka2472
    @nouhouissaka2472 6 лет назад +1

    Amman gaskia malam masusuka akara nazari baa rabu da hadisi ba akara nazari

  • @suleemanibrahimsuleemanibr759
    @suleemanibrahimsuleemanibr759 4 года назад +1

    gaskiyane mallam

  • @mahmoudmahmoud4492
    @mahmoudmahmoud4492 3 года назад

    Slm alaikum agaskiya masussuka muna roko ga Allah yasa ka gane gaskiya

  • @nouhouissaka2472
    @nouhouissaka2472 6 лет назад +4

    Mude muna bayan gaskia alh yassa mu dace

  • @hayayaou6725
    @hayayaou6725 6 лет назад +2

    Allah ya kare ka ga makia

  • @abdullahiumar1304
    @abdullahiumar1304 5 лет назад +1

    MALAM MASUSSUKA JAHILENE,BAI SAN KOMAI BA GAME DA MUSULUNCI,JAHILI

    • @abdulwanka1172
      @abdulwanka1172 5 лет назад

      Abdullahi Umar i babu jahili kamar tunda baka san komaiba gami da alkur aninba

  • @ahmadlaisu1786
    @ahmadlaisu1786 5 лет назад +1

    Amman malan kakoma makaranta wlh kai meye matsalar kane masussuka kake kowa totaya zamu fahimci qurani in ba wajan annabi ba allah ya Shamir ya

  • @abdullahiumar1304
    @abdullahiumar1304 5 лет назад +2

    JAHILI,MASUSSUKA

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад +1

      WALAHI ALLAH yafika ilimi kuma yafi ubanka da malamin da yakoyama karatu

  • @zaharadinechaibou4950
    @zaharadinechaibou4950 Год назад

    Aslma alekum

  • @sulemanubale2396
    @sulemanubale2396 4 года назад

    Allah YABIYAKA MALAM YAHYA

  • @sanialmustapha4630
    @sanialmustapha4630 4 года назад +1

    M yahaya bakasan quraniba dakasan qurani ka kafahimcehi da baka karyata hadisiba domin duk wanda yakaryata hadisi to yakaryata qurani domin qurani shiya tabbatarda hadisi. Kuma m yahaya kasani kullum sai kayi aiki da hadisai a ibadrka in kanayi .kuma haryanzu baka hadu da malamaibane

  • @habeebabdallah7832
    @habeebabdallah7832 5 лет назад +2

    Qur'an zallah

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 года назад

    Me sussuka wallahi har ka mutu ba inda zaka samo mana inda ake yin rukuu da sujjada a cikin alqurani. Har UBANKA bai isa ya samowa ba. Ba zagin ka nayi ba. Kar kuma ka kawo mana Surah Hajji Aya 26 domin a cikin ayar ba inda aka ambaci kalmar salla.

    • @nasiruhalliru931
      @nasiruhalliru931 4 года назад

      Nura Jafar amkai aijihannama ta isarmaka jahilin qur ani kajemakaranta

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад

      @@nasiruhalliru931 kai da ba jahili ba shi yasa kake bin hadisan Masussuka ka bar na annabi.

    • @nasiruhalliru931
      @nasiruhalliru931 4 года назад

      Nura Jafar allahulazy nazzala ahasananal hadisi kanasokachemi masussuka shiyazo da qur ani

    • @nasiruhalliru931
      @nasiruhalliru931 4 года назад

      Nura Jafar tunda Kai jahilin qur anine bazakasaniba zai iyayuwa bamakaduba qur ani wawa famazaba adalhakki illaralal

  • @younasmaizabo1380
    @younasmaizabo1380 6 лет назад +1

    ALLAH YA SA KA GANE GASKIYA

  • @salimsaleh8472
    @salimsaleh8472 5 лет назад

    wannan video na lura akwai matsala ciki domin baku barin cikakken bayani sai kuyi editing bashi sannan ku cigaba ba complete muqabala.kuma shi masassaki baya bada cikakken amsoshin tambaya da akemai

  • @malianbaba4502
    @malianbaba4502 6 лет назад +2

    Yahaya bakason gaskia

  • @stormssss109
    @stormssss109 Год назад

    Same hadiths told us the prophet s a w , forbids writing of hadith and during d reighn of Abubakar r a)the ordered all hadiths to be brought before him the number of writing hadiths found was 500 and he burned them saying his reason one day can contradict the Quran and cause the split of unmah ,when umar was the caliph Abu hurairah a)was asked can u write Hadith or recite it in public he said if I do umar will beat me with his staff ,it's sad today There are so many hadiths that are attacking his the holy prophets person

  • @kamiluali1424
    @kamiluali1424 4 года назад

    Wannan ba Malam bane kawai dan tasine ne

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 года назад

    idan kace dama haka akeyin salla, to ka kawo mana inda kai kasan haka akeyi, makaryaci kawai.

  • @nurajafar8366
    @nurajafar8366 4 года назад

    Na qalubalanci duk wanda bai yarda da hadisi ba ya kawo mani aya a alqurani inda aka ce a cikin salla ana rukuu da sujuda

  • @wugriftaducky6888
    @wugriftaducky6888 6 лет назад

    A numbers of Qur'anic verses made it clear that the Qur'an contains all the details required for the believers to practices Islam
    God told us He does not forget (20:52), that He made the Quran fully detailed (6:114), that the Qur'an contains a detailed account of all things (12:111), and that Qur'an provides explanations for all things (16:89), and that nothing has been left out of the Book (6:38) and that only argumentative will not be satisfy with Qur'an (18:54)
    if you accept all the above stand you will accept that anything that is not found in the Qur'an is not authorized by God and is not qualified to be part of Islam.

    • @abbasumaradam431
      @abbasumaradam431 5 лет назад

      Mudai muna dakai kan alkurani

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад

      I refer you to these verses of the Quran ; Surah Nahl verse 44 and Surah Alqiyamah verse 19. You will come to know that Quran needs explanation and the prophet was instructed by Allah to do the explanation and he certainly did. If you feel that you do not need these explanations by the prophet then you are on your own.

  • @fdsjsirahanasyeeheje7613
    @fdsjsirahanasyeeheje7613 6 лет назад

    NEDE INASON IZALA BANASON YAHYAMASUSUKA KUNSAMEYASA DAAKWIWANIABO ARSA ALUMAKOGAFA DAYACIKASUROTOFA INAKIRAGAMATASA WALAHI KUKULAFA DAKUDAYAHALAKU NEDAINAGANEFA KUSAURARADAKKEUFA METASINENEFA

    • @nouhouissaka2472
      @nouhouissaka2472 6 лет назад

      Dan uwa bakayi magana Mai kew ba kakaso ko guda daga cikin su kabi gaskia kawai babu wani Mai addini cikin su addini Na alh ne

    • @nassirsaidu9114
      @nassirsaidu9114 4 года назад

      Kagyara rubutunka sanan mubaka amsa

  • @مصطفىالهوساوي-ص2ث
    @مصطفىالهوساوي-ص2ث 4 года назад

    Basasan gaskiya

  • @bash8972
    @bash8972 4 года назад

    Meyasa yake yayyankewa lokacin da muke buqatan amsoshi masu muhimmanci.

  • @abdullahiumar1304
    @abdullahiumar1304 5 лет назад +1

    JAHILI MASUSSUKA JAHILI

  • @fdsjsirahanasyeeheje7613
    @fdsjsirahanasyeeheje7613 6 лет назад

    malam shuibu kayidaida malamyahyamususuka Dan bokoharamne daakwiwaniabo rasa nasuyarabakan alummane todamebazayiaiki bahadisiba wallahi dan tasinene alums koganefa izala kunbayanagaskiya nedenaganeshe kumaallayasamudace

  • @wugriftaducky6888
    @wugriftaducky6888 6 лет назад

    Dear Malam Yahya Masussuka, I am also a Qur'an alone Muslim like you sir, but I disagree with you on Rakat as inherited system as you claim. God made Quran fully detailed and contains all the details required for the believers to practices Islam (see Qur'an 6:38, 6:114, 6:115, 12:11,16:89) and that the Quran does not speak of any number of Rakat for the Salat.
    The question is: If indeed God authorised Rakat, why is it not Qur'an? To research this issue we present the following points:
    [16:116]
    وَلَا تَقُولُوا لِمَا تَصِفُ أَلْسِنَتُكُمُ الْكَذِبَ هَٰذَا حَلَالٌ وَهَٰذَا حَرَامٌ لِتَفْتَرُوا عَلَى اللَّهِ الْكَذِبَ ۚ إِنَّ الَّذِينَ يَفْتَرُونَ عَلَى اللَّهِ الْكَذِبَ لَا يُفْلِحُونَ
    You shall not utter lies with your own tongues stating: "This is lawful, and this is unlawful," to fabricate lies and attribute them to GOD. Surely, those who fabricate lies and attribute them to GOD will never succeed.
    God is not does not forget:
    [20:52]
    قَالَ عِلْمُهَا عِنْدَ رَبِّي فِي كِتَابٍ ۖ لَا يَضِلُّ رَبِّي وَلَا يَنْسَى
    He said, "The knowledge thereof is with my Lord in a record. My Lord never errs, nor does He forget."
    You claim that God does not mention Rakat because it came to us through inherited rituals, and because God want us to follow what we inherited from our parents, even if it is not found in the Qur'an. This claim has violates the teachings of Qur'an. In the Quran we are commanded not to follow what we inherited from our parents if it is not clearly found in the Quran:
    [2:170]
    وَاِذَا قِيۡلَ لَهُمُ اتَّبِعُوۡا مَآ اَنۡزَلَ اللّٰهُ قَالُوۡا بَلۡ نَـتَّبِعُ مَآ اَلۡفَيۡنَا عَلَيۡهِ اٰبَآءَنَا ؕ اَوَلَوۡ كَانَ اٰبَآؤُهُمۡ لَا يَعۡقِلُوۡنَ شَيۡـئًـا وَّلَا يَهۡتَدُوۡنَ‏
    And when they were told, "Follow what God has brought down (Quran)," they said, "We only follow what we found our fathers upon." What! Even if their parents did not reason anything and were not guided?
    [2:171]
    وَمَثَلُ الَّذِيۡنَ کَفَرُوۡا كَمَثَلِ الَّذِىۡ يَنۡعِقُ بِمَا لَا يَسۡمَعُ اِلَّا دُعَآءً وَّنِدَآءً ؕ صُمٌّۢ بُكۡمٌ عُمۡـىٌ فَهُمۡ لَا يَعۡقِلُوۡنَ
    The example of such disbelievers is that of those who repeat what they hear of sounds and calls without understanding. Deaf, dumb and blind; they do not reason.
    The above verse are very clear that the true believers are not those who for Islam through inheritance but for us to study for ourselves. The following verse confirmed it:
    [39:18]
    الَّذِيۡنَ يَسۡتَمِعُوۡنَ الۡقَوۡلَ فَيَتَّبِعُوۡنَ اَحۡسَنَهٗ​ ؕ اُولٰٓـئِكَ الَّذِيۡنَ هَدٰٮهُمُ اللّٰهُ​ وَاُولٰٓـئِكَ هُمۡ اُولُوا الۡاَلۡبَابِ‏
    They are the ones who examine all words, then follow the best. These are the ones whom GOD has guided; these are the ones who possess intelligence.
    Quran does not have any number of Rakat, but it is not because the Quran does not have all the details, but because the concept of Rakat itself is not authorised by God as this result is not part of Islam.
    The Salat's action in the Qur'an are STANDING, then BOWING, then PROSTRATING (see Qur'an 22:26) while commemorating God.

  • @ahmadalasqalaani2020
    @ahmadalasqalaani2020 6 лет назад +1

    Na ji tajweedi cikin karatun quranka
    Waya koyama karatun tafseee

    • @nasiruhalliru931
      @nasiruhalliru931 4 года назад

      Marabs babanka yakoyamai jahilin minal qur an

  • @madoukura9526
    @madoukura9526 4 года назад

    👎

  • @auwalisah9458
    @auwalisah9458 Год назад

    Tambaya darawa

  • @abdulwahabjamilu7345
    @abdulwahabjamilu7345 4 года назад

    Banji amsar mai hailaba saga yahayaba

  • @abdulssalamsaniibrahim3659
    @abdulssalamsaniibrahim3659 4 года назад

    Aslam alakum gaskiya wannan daukar mukabalar akwai matsala acikinta sabida antambayi shi malam yahaya massusuka kusan tambaya 3 masu anfani amma sai kawai adaukyai akawo harya bada amsa