Sheikh Yahya masussuka Mukabala tsakanin Hadisi da Alkur'ani

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 32

  • @salouabouba478
    @salouabouba478 Год назад +1

    Masha allah mu gode da karatun sheik yahaya masussuka

  • @IbrahimAliyuAhmad-h4v
    @IbrahimAliyuAhmad-h4v 2 месяца назад

    Allah taala ya shiryaku, wato annabin ne bakuma yarda dashiba kenan shiyasa kuke inkarin hadithansa, wallahi kuji tsoron Allah sai kuyita kewaye kiwaye don kujawo mutane. Ko idan ana muqabala sai kudin hada kanku kuyita kira don ku nunama mutane kuna kangaskiya wallahi duk wanda ya mutu akan wannan akidar bashi ba aljannah wallahi...

  • @auwalisah6110
    @auwalisah6110 Год назад

    Allahu akbar ya allah kai ne ma halliccin mu kai kasan hanyar gaskiya allah ka kawo mu wank zamani mai rikitarwa ya allah kanunama hanyar gaskiya ka bamu ikon binta
    🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
    Banga abun jayayya akan addini ba allah yace annabi yace
    To ni baga abun jayayya ananba
    Ni dai na yadda da hadith kuma na yadda da alkurni
    Allah sa mudace

  • @kamalumar4522
    @kamalumar4522 5 лет назад +2

    Hadisin Annabi Muhammad SAW gaskiya ne amma akwai wadanda basu inganta ba to ayi adalci adaina jingina masa Allah yasa mu dace

  • @HamzasouleymaneHamza
    @HamzasouleymaneHamza 3 месяца назад

    Kai jama a harda wasu yahudawa muka samu kur ani zallah

  • @alhajiusmankouloufardou1466
    @alhajiusmankouloufardou1466 3 года назад

    Gaskiyane malayahayya

  • @sanimohammed2122
    @sanimohammed2122 3 года назад

    Anyi walkiya mun gano, abinda ake kira hadisi. Allah muna kara godiya da ka tabbatar damu akan Qurani.

  • @ibrahimaboubacar6334
    @ibrahimaboubacar6334 5 лет назад +1

    Gaskiyani

  • @nassirsaidu9114
    @nassirsaidu9114 4 года назад +1

    Wuya maisa agudu haryanzu baka kare sallaba sheik kagara salla asuba karfe 11 :0

  • @gazzalialiyu9984
    @gazzalialiyu9984 5 лет назад +1

    tambaya. I tace shin aina kasamu alqu rani kuma da ruwayar kake karantawa kuma was yakoyamaka

  • @harunasaleh6685
    @harunasaleh6685 5 лет назад +1

    Kuduba abun haushi abun takaici munada manyan kasashe na musulunci da arziki amma hadinkai yagagara kulum sai yaki sai kashejuna da kasashemmu sunhada kai da musulmi yawuce reni wlh.

  • @harunasaleh6685
    @harunasaleh6685 5 лет назад

    Alhamdulillahi yan uwa musulmai hadisai bamaganar manzon Allah bane yakamata muyikammu nasiha tunkafin mumutu don inka mutu tofa maganar kadawo kagyara aiki babushi saboda haka hadisai ba abunda suke banda hadamu fada da kyamar juna da kafirta juna

    • @nabilaibrahim912
      @nabilaibrahim912 5 лет назад +1

      Tab innalillahi wa inna ilaihirrajiun allah ya shiryeka makiyin annabi

    • @dayyabulawan5477
      @dayyabulawan5477 4 года назад

      Kaji tsoran Allah inba hakaba zakazama kafiri.

    • @nurajafar8366
      @nurajafar8366 4 года назад

      To sai ka kawo mana inda zamu samo maganar manzon Allah. Domin mu dai muna buqatar su. Saboda kowa yasan manzon Allah ya yi bayanan Alqur'ani kamar yadda Allah ya umarce shi. Muna jira

  • @ibrahimaboubacar6334
    @ibrahimaboubacar6334 5 лет назад

    ماشاع الله

  • @usmansaboisah9569
    @usmansaboisah9569 4 года назад

    The difference is clear. Hadith is different from Quran

  • @aghaly.ahmadaghaly412
    @aghaly.ahmadaghaly412 5 лет назад +1

    Corani ya uchemou alha yakaramana sonchi.Mayhadissi yage abi abonssa malan yahya alha yabada lada

  • @hassannasiru1736
    @hassannasiru1736 4 года назад

    Slm tanbayata anan shene idan mutane sunmut ankomaga allah dawane littafi Allah zai yiwamutane hisabi littafin hadisi ko littafin alQur ani ? da wane littafi za aihisabi???Allah yasa mudace

  • @ismailhashimabubakar1494
    @ismailhashimabubakar1494 3 года назад

    Abun mamaki duniya ta zo karshe. Da ma duk wanda Allah ya kaddara zai bata to ba mai shiryar da shi. Yanzu na ji wannan malamin na massussuk yana wasu maganganu wadanda na duba ba sa cikin Qur'ani. To yanzu tun da maganganunsa ba sa cikin Qur'ani ya za a yi in gamsu da shi amma ban gamsu da Hadisai ba?

  • @yusufumar9887
    @yusufumar9887 5 лет назад +3

    Alummomin farko sun bata soboda kirkirar littafai suna bi bayan littafin da Allah Ya ba Annabawansu. Saboda me alumman wannan zamani zasu zama daban. Menene hadisan Daud, Musa ko Isa? Idan littatafan da Allah Ya basu sune kadai littafan addini to saboda me Alqu'ani bai isaba sai an qara da wasu littafan da aka rubuta bayan mutuwar Annabi?

  • @abdullahiharuna9314
    @abdullahiharuna9314 5 лет назад

    hadisi bashida gurbin zama acikin allkurani ko wane zaman kansa yakeyj

  • @ibrahimaboubacar6334
    @ibrahimaboubacar6334 5 лет назад +2

    الله يهديك اسحاق

    • @abdoking3327
      @abdoking3327 5 лет назад +1

      Ibrahim Aboubacar masha Allaah

  • @hassannasiru1736
    @hassannasiru1736 4 года назад

    Slm tanbayata anan shene idan mutane sunmut ankomaga allah dawane littafi Allah zai yiwamutane hisabi littafin hadisi ko littafin alQur ani ? da wane littafi za aihisabi???Allah yasa mudace