Ya Allah inason baiwar kan nan❤ya Allah yarufa mata asiri duniya da lahira wallahi ina kaunarta har cikin raina😊😊Allah ya nuna min rananda zan ganta❤❤❤❤
Assalamu aléikum warahmatullahi wabarkatuhu aisha nata ba jin hausinci a wasu lokuta da akace wa ado gwanja ya bar wakokin da yace yin bei kamata ba cin fito cinyi wasu maganganu wadanda bei kamata ba saboda ni Mohamed banaso mutu min da nice so ya din fadi wasu maganganu akan malamamu ba lokacin nan nayi fusi sosey banji dadi ba kota kota dan allah sawata a gareku siné kubar fada da malumma dan dole su gaya muku gaskiya ina matakar sonki aïshatu mei babban suna ❤abdool gaya ka issar min da sako na a wirinta ❤❤❤one love 😘😘😘😘
U should improve your camera angle. Sitting arrangements, streaming of questions, less meaningless questions and more technical questions. . even though viewers at Your level will fancy "somehow meaningless content" but like some of them said "I'm tired of answering this question" .. focus on those questions not asked, questions to shed light on the Journey, the hard work, challenges, coping mechanisms, Stuffs like this.
@@Khadijahussaini-j8z wlh na manta sunan wakar amma ta hamisu breaker ce a lokacin in kikaga najmu zakisan yanzu ta waye 😂amma kiyi search wakokin breaka watakil su sako Miki ita
😂😂😂😂 wallahi shirin nan na kalle shi yafi so goma inda yaffi birgeni wajan da kake bata labarin zuwa kauye ta'aziya da inda take bada tarihin rayuwar ta dakuma inda ake tambaya cikin tambaya
Kannywood conflict. A zango was the instrumental to the success of many actors, including Ado Gwanja, Sadik Sani Sadik, Fati Nijar, and many more. But no one cares about his situation, untill he exposed.
I watched almost all of your interview but this is the most entertainment and funny 😂 you understand each other
Ya Allah inason baiwar kan nan❤ya Allah yarufa mata asiri duniya da lahira wallahi ina kaunarta har cikin raina😊😊Allah ya nuna min rananda zan ganta❤❤❤❤
Gaskiya nima hakane
Allah ya Kara basira DA daukaka you 🎉🎉🎉❤❤
Allah nayi farinciki sosai Abdul program naku yasa naji dadin SA fiyeda labarina
Numi
Wlh hirar tayi dd too❤❤❤❤kunsani nishadi abu da banda riya akwai dadi ni ata taba birgeni ba ma sai yaau masha Allah
One of ur best interview masha Allah
Best interview Abdoul gaya ❤❤❤ wlh ina yinka
Wlh wlh interview naka yana burgeni sosai ubangiji Allah Kara basira nawa Abdool gaya 🔥🔥🔥🔥🔥💥💥💥💥💥
Gaskiya nayi dariya har nagaji allh yakara basira da daukaka
Kaji fa Daga yadda take bayananta kasan cewa akwai matsala abinda taga Dama take a gida tun kafin t daukaka Allah yashirya mana zuria
Assalamu aléikum warahmatullahi wabarkatuhu aisha nata ba jin hausinci a wasu lokuta da akace wa ado gwanja ya bar wakokin da yace yin bei kamata ba cin fito cinyi wasu maganganu wadanda bei kamata ba saboda ni Mohamed banaso mutu min da nice so ya din fadi wasu maganganu akan malamamu ba lokacin nan nayi fusi sosey banji dadi ba kota kota dan allah sawata a gareku siné kubar fada da malumma dan dole su gaya muku gaskiya ina matakar sonki aïshatu mei babban suna ❤abdool gaya ka issar min da sako na a wirinta ❤❤❤one love 😘😘😘😘
Wnn yarbanzar bazaki kasheni da dariya b yaseen😂😂😂😂Allah yabaki miji ngr
Wllah firar yau tafikowacce dadi aisha najamu mutuniyar Kirki ga faraa ga San mutane i love you ❤❤❤
Wlh Nima ta ƙara burge ni❤
Abdul gaya Allah Kara daukaka
Wlh best interview ❤😂😂😂
The interaction was natural😂❤
Gaskiyane
U should improve your camera angle. Sitting arrangements, streaming of questions, less meaningless questions and more technical questions. . even though viewers at Your level will fancy "somehow meaningless content" but like some of them said "I'm tired of answering this question" .. focus on those questions not asked, questions to shed light on the Journey, the hard work, challenges, coping mechanisms, Stuffs like this.
I really love abdul gaya❤
Abdul gaya dan allah kakamu aicha humaira
Abdoul Gaya ka bourge ni❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Kayma abdul a kwai chacha in kana tare da mata wallahi
tayi karya Kenan tace abaya tadade tana sonyi baban yaki daker yayarda taji dadi
Wlh Abdul and nafisa u give me joy
Gaskiyane duk mesuna Aisha sunada kishi sosai❤
ABDULGAYA GASKIYA KANA BARGENI UBANGIJI ALLAH YAQARA DAWU KAKA
Naji dadin wannan shirin gaskiya 😊
Yayi Macha Allah Alhmdoulillah Dieu Merci ❤❤😊😊
Yariyarnan indai wankane, wishing all the best
Masha allah
Wllh Najamu ba ƙaramin burgeni kika ƙarayi ba🎉❤
Hahaha 🤣🤣🤣😂😂😂😂 oh my god really I love des movie 🍿😮😅
I really enjoyed 😍
Wow akwai nichadi sosai 😂😂😂😂😂😂😂
Ali Nuhu da Lawan Ahmad kawai zakace
Yau firar tayi dadi sosai masha allah
Aminci allah yatabata agareku Gaskiya hakika Muna jin Dadi Kasan tce tare da ko kona samu Nishadi sosai wlh
Abdul gaya Dan Allah idan kaga wanna sakuna ashiri nagaba kakirayi sunana nai'ma tijjani
Nikuma na'eema isah na gimba please idan an kiraki ki shigar dani Nima ayi dani
Waw nafisa you are so funny 🤣🤣🤣🤣🤣
Ma Sha Allah
Mashaallah
Gaskiya aisha najamu inasonki inakaunarki
The interview is very funny and exciting, 😂😂❤❤, I'm enthuse ❤
Najjamu fa sunan hakki da harsen larabci wllh😂😂
Ka ziyarci Umar m shareef domin interview dashi please
Bana cikin yanayi Mai dadi Amma hirarku yasani nisha shadi naci dariya😂
Best interview so far
Hmmm nice
😂😂😂 Masha Allah Allah yakara himma
Barka
Wlh naga wakar tauraruwa TV da suna sata nace Dan allah ji wata Dagani bazawara ce tayi wani rajab da ita😂
Please sis.yasunan wakar 😂😂😂😂😂
@@Khadijahussaini-j8z wlh na manta sunan wakar amma ta hamisu breaker ce a lokacin in kikaga najmu zakisan yanzu ta waye 😂amma kiyi search wakokin breaka watakil su sako Miki ita
Masha Allah
Tuntuni nake son kayi mata bakayi se yanzu❤❤my jaruma kenan🥰🥰
Dan Allah Abdul ka dinga qara bada gap din zama da mata, kusan yayi yawa
Best Girl Ever... much love 2 her
Abdul gaya please can tell her that Ina gaisheta Kuma Ina yinta
masha allah ❤❤❤❤
😂Allah yakara basira munji dadi sosai 😂nima inaso inyi wannan daga bakinta 😂
Wllh I love Aisha najamu video so much more than you are thinking 🤔
Ina yinka Abdul gaya🥰🥰
😂😂😂😂😂😂😂 laugh wan kill me.
My fav. ❤ actress
Macha allah Abdul❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Gsky Muna godiya Kuna samu nishadi
Abdul gaya❤❤
Fantastic
😂😂😂😂😂
😂😂😂😂 wallahi shirin nan na kalle shi yafi so goma inda yaffi birgeni wajan da kake bata labarin zuwa kauye ta'aziya da inda take bada tarihin rayuwar ta dakuma inda ake tambaya cikin tambaya
Kahuta ❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Hahaha ooh my lovely beautiful movie
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Kannywood conflict. A zango was the instrumental to the success of many actors, including Ado Gwanja, Sadik Sani Sadik, Fati Nijar, and many more. But no one cares about his situation, untill he exposed.
Awane gurine fadanta yk❤
Gaskiya koyi programme 2 koma kabar ta ta tambayoyi Abdul.
Seriously na kwankwadi farin ciki 😅😅😅
Very funny 🤣✌️🤣✌️✌️
Nifa bansan haka najamu take d barkwnanciba saiyau😂😂😂😂
Hmmm 🤔 hhhhhhh 🤣😂😂 gaskiyane hakani wllh
❤yayi
Munagodiya danishadi❤
❤aslm
Hajjiya nafisa kenan
Very funny 🤣🤣
❤❤❤ yayi
Very funny interview 😅😅😅
Amsar tambayar HISBAH ne suka tarwatsa su😂😂😂😂😂
Nagode abdool 😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂wllahi hirin nan nakallehi yakai su 5😂😂😂😂
Wllh haka muna da kishi sosai kuma ina son ki sosai
Who comes from tiktok 😂😂
Me
From IG
Me ooo😂😂😂😂😂
Me oooo😅😅😅
😂😂😂
😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤najamu
Fatan alkhairi 🙏🙏🙏
Abdul Dan Allah zan iyasamun number najamu koka hadani da ita please😂😂
Alh karemin anty Aïcha wlh in nakaleta fouska grande sœur fatimata Nike gani Bâle intana dariya😂
Batada respect yazatace karyakake,ina ma tace bahakabane sakara
Abdul gaya kasa momin labar farida Abdullahi
Ta dadin Kowa
❤
Kai 😂afdul akoikada tambaya wai
Maryam Yahaya kune awara😅😅😅
😂😂
Wai wanda kamutu
❤
Daga tiktok muka fadu nan😂😂
Afadi gaskiya😅😅😅😅🎉
Munayin aïcha najamou
99%100
I love des movie ❤🎉🎉🎉
💋💋💋🌹❤️👑
Ni Abdul ne ya burge ni sbd ni ban San shirme da KARYA ga YAUDARA