Salam Allah karawa malan lafiya, ni nayi mafarkin Ina korar damo daga dakina Kuma naga ya fita a guje kana na rufe kofar dakina. Dan Allah malan mi hakan ke nunawa? Nagode...
Slm malam kuliya akecewa mutana yankin yobe da biyanki na jigawa akecewa kuliya a kasar nijar anacewa musa dawani yanki daga kasar Algeria wasalam daga maman mukhtar
Allah gafarta malam kuliya ake cewa ba kuluwa ba muna ziyara allah yaqara kusanci
😀🤔 Nagode
Gaskiya malam na yi mafarkin damo ya tuji abokina
Salam Allah karawa malan lafiya, ni nayi mafarkin Ina korar damo daga dakina Kuma naga ya fita a guje kana na rufe kofar dakina. Dan Allah malan mi hakan ke nunawa? Nagode...
Aslm malla nayi mafarkin nebana da aure ne Ina Lagos Ina yawan mafarkin garinmu mihakan yake nufi Allah ya kara mallam lafiya amen
Munadiya malam 🇸🇦🇳🇬🇳🇬
Assalamu Aleÿkum warahmatullah wabara katuh Malan Allah kara basira.. Malan inada tanbaya Malan nayi mafalkin anbiyoni ina gudu amma ba'akamaniba kwatsam se ganinan atchikin rakumma jajaye dayawa ?? Assalamu Aleÿkum warahmatullah ..mai tanbaya niche Hassana Agada daga Niger jamhuriya Maradi
Ba kuluwaba kuliya mace Allah shigafarta mutanan Jos ne suke kiranta haka namiji kuma muzuru
Mun gode Malam, Allah ya qara illimi... Menene fassarar kassance wa tikin Jàmi'a (university)
Malam nayi mafarkin kuliyoyin magen yata badaya bane 4ne naye nayi mafarki jikinsu duk kanan kwari bakake sunmakale musu kuma nima har jikin abayata sune amma inata wankewa magunan kwarin dan soyayaka da annabi Muhammad sallalahu alaihi wasallam kabani amsa😊
Slm malam godiya muke Allah ya saka da gidan aljanna, malan ni kwana biyu ina mafarkin nayiwa bera duka har na kashe
Akramakallahu Kuluwa mai suna Hauwa'u ake ce ma Kuluwa fah😅.
"Kuliya" itace mage.
Allah Ya ƙara kusanci da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
😳😀
Ameen ya rabbi 🙏
To za a gyara insha Allah
Slm nayimafarkin kadangare yahadiye tsaka menene fassarar
Masha allah
Modern mod can do more i'm going to be it's good i mean
Salmbarka❤❤
Allah ya qara kusanci
Ameen ya rabbi 🙏
Mafarkin macixai kanawa sta musu aninci
Slm malam kuliya akecewa mutana yankin yobe da biyanki na jigawa akecewa kuliya a kasar nijar anacewa musa dawani yanki daga kasar Algeria wasalam daga maman mukhtar
Ina godiya Sosai 🙏❤️
Malam yin mafarkin kunama ta ciji wani daban ba shi mai mafarkinba
Kulya akecwa malam
😀 to Nagode
Barka da safiya
Wanda yayi mafarkin ya zefi bera ya fassara yake
Kuliya MLM ba kuluwa ba