Kuskuren so 16, A ina Nafisa da Sufyan suka kuskure, shin kaddara ce ko Ganganci?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 дек 2024
  • Sau tari Qaddarar lmu takan hadune da son zukatanmu, musamman sanda muke aikata wani abu da mukasan ba daidaita bane, amma sabida abinda zuciyar keso ne, se mu ayyana shi a haka Allah ya kaddara mana, wanda karshen bai fiye zuwa dakyau ba, wai a ina Nafisa da Sufyan suka kuskure ne? #KUSKURENSO

Комментарии • 167