Ficewa daga ECOWAS ba zai zama barazana ba ga ‘yan Nijar da ke kasashen waje - Kassoum Moctar

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 6 фев 2025
  • Ficewa daga ECOWAS ba zai zama barazana ga zumuncin ‘yan Nijar ba - Kassoum Moctar

Комментарии • 39

  • @SanghorKolloma
    @SanghorKolloma 7 дней назад +4

    Gaskiya kassoum ya ramé wallahi 😮

  • @issacHamid
    @issacHamid 7 дней назад +3

    Gaskiya gaskiya ne Allah ya saka da alheeri

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 6 дней назад

    Wan Gaskiya ne kassou

  • @IssaAmbouta-t4k
    @IssaAmbouta-t4k 6 дней назад

    Allah yana son mai yafiya mun yafe mai idan akwai kudi da yadoka kamai do su kawai

  • @YahuzaYakubu-k4o
    @YahuzaYakubu-k4o 7 дней назад +2

    masha allah kasum mukutar munji bayani dawu gida general tashani yamanta

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye 6 дней назад

    Alhamdulillah 🇳🇪❤️

  • @amadouyacouba2094
    @amadouyacouba2094 6 дней назад

    She gué dan gudun hijira
    Allah ya tsinewa mai saida kasa shi

  • @CivggvjkVjbvuvg
    @CivggvjkVjbvuvg 7 дней назад

    Aikin banza daga baya kenan

  • @moussarabe-xd9eu
    @moussarabe-xd9eu 6 дней назад

    Kouma!!!!!! Yanzu ka tshanza magana ko. Karya ta kare ko.

  • @MustaphaMuhammad-zx2bf
    @MustaphaMuhammad-zx2bf 7 дней назад

    Kasum Mokhtar tuba yake a yafe mishi ya dawo gida

  • @issacHamid
    @issacHamid 7 дней назад

    Ma cha Allah ❤❤❤

  • @mamanRabiouHima-z1i
    @mamanRabiouHima-z1i 7 дней назад

    Allah ya isa

  • @ahmadsaad9465
    @ahmadsaad9465 7 дней назад

    Masha Allah 🇳🇬 ☪️

  • @RamatouTamatou
    @RamatouTamatou 7 дней назад

    Doline sai anzana ciki ecows

  • @djibrillenouhou8168
    @djibrillenouhou8168 7 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @AbdulrazakSouleymane
    @AbdulrazakSouleymane 6 дней назад

    Kasoum haka dakakeyi china muna dadi sosai kana nuna cewa kaima kasarka tafeye maka wani guri na duniya

  • @AbdoudangoMahamadouArabi
    @AbdoudangoMahamadouArabi 6 дней назад

    Makaryaci

  • @MuhammedSabiu-w8k
    @MuhammedSabiu-w8k 7 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ismaelaisma6222
    @ismaelaisma6222 7 дней назад +1

    Munafukin banza

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 7 дней назад +1

    🗣👍🇳🇪🇱🇾🤝

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 7 дней назад

    🇳🇪🇱🇾🤝🥰

  • @NazirsaniNLN
    @NazirsaniNLN 7 дней назад

    ✌️🇳🇪✌️

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 7 дней назад

    🇳🇪🇧🇫🇲🇱✊️☝️🤲

  • @issaHssa-gm5on
    @issaHssa-gm5on 7 дней назад

    🇳🇪☝️🤲🤝🤝🤲☝️🤝💯

  • @MohBoubacar-jl6wv
    @MohBoubacar-jl6wv 7 дней назад +1

    Banbancin soja da ku yan siyasa kenan in yaga abînda bai anfanin qasar sa bai amincewa yan siyasa kuma kamar rakuma suke bera ma in ya ja akalar su sai ya yi abinda yagadama da su kun talautar da mu kun ciyatar da mu kun maidamu mabarata kuma jahilci ya yadu ba tsaro ba lahiya tunda aka girka siyasa anman kullun cakuke anci gaba irin na mai ginar rijiya cigaba daya kuka kawo yadda dan tasha zai shiga média ya zagi gomna da ministèr kai har shugaban kasa akan abinda bai tabbacin gaskiya ne Allah ya is sar mana da ku

    • @ChaibuAbdulsalami
      @ChaibuAbdulsalami 7 дней назад

      Kaijama Ashe Ashe munatare dakai 💯💯💯💯💯

    • @BeenSaadBassiri
      @BeenSaadBassiri 7 дней назад

      Abinda yasa kai baka san ma miye ake ciki ba a yanzu

    • @AbdoulSalamLawal
      @AbdoulSalamLawal 7 дней назад

      Amin ta rabb mun gode sosai da wannan rubutun mai tsaho

  • @MamansaniHousseini
    @MamansaniHousseini 7 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @inusakujimakujima
    @inusakujimakujima 7 дней назад

    ❤❤❤❤