Babban abin da ya haddasa yakin Rasha da Ukraine

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии • 50

  • @faisallabaranumar5030
    @faisallabaranumar5030 2 года назад +1

    Allah yakawo mana qarshen wanan tashin hankali da muke fama dashi a duniya.

  • @othmankd
    @othmankd 2 года назад +7

    Turawa kenan. Allah sarki Libya, Iraq da Palestine. Allah ka saka wa wanda aka zalunta a ko ina yake a fadin duniyar nan.

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 2 года назад +5

    Anyi hasara wlh ace duk baku iya sallama ba

  • @assiddeeqmumar2023
    @assiddeeqmumar2023 Год назад

    Allah ya kyauta 😢

  • @adamabdullahi8577
    @adamabdullahi8577 2 года назад

    Masha Allah Allah yakawu sawke amnee

  • @islam.jiyanaatv8710
    @islam.jiyanaatv8710 2 года назад +1

    First comment

  • @lao6067
    @lao6067 2 года назад +5

    💌🇷🇺💌 Mudai muna goyon bayan Racha sa boda bamuga amfanin nato ba 🤔 su suka wulakanta libya da siriya da irak kuma basa san afrika ta cigaba danhaka 😍😍🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺🇷🇺💌💌💌💌💌

  • @naspitv4868
    @naspitv4868 2 года назад +2

    Wannan shine halayya turai da kuma turawa.hun kuda baku biyar masu kayan gawai.

  • @sadammohamed3650
    @sadammohamed3650 2 года назад

    Labarn yaye

  • @othmankd
    @othmankd 2 года назад +2

    Yakin Rasha da Yukrain yayi farin jini fiye da na sauran kasashen duniya ko don su nasu rayukan yafi na sauran ne oho. A yi dai mu gani.

    • @mustaphabatu5170
      @mustaphabatu5170 2 года назад

      Shegu ba mutsiyatan banza Allah yakara karyasu baqiya gaskiya

  • @yusufabdullah9519
    @yusufabdullah9519 2 года назад +5

    Ko tashiga kafin mamayar basu isa taba rashaba, ko yau suka so ai zasu iya sata, hmmm tsoron rasha kawai suke

  • @abubakarbala4221
    @abubakarbala4221 2 года назад

    Bbc kenan

  • @mubarakabubakarbature3506
    @mubarakabubakarbature3506 2 года назад +5

    To nidai Ina goyan bayan rasha awannan yaqin

  • @salihouyahaya583
    @salihouyahaya583 2 года назад

    ilimi Allah

  • @salihouyahaya583
    @salihouyahaya583 2 года назад

    ikun Allah

  • @Hafizuali-ns8bf
    @Hafizuali-ns8bf 3 месяца назад

    ❤❤❤❤

  • @kassimumar8037
    @kassimumar8037 2 года назад +3

    Rasha nada gaskiya

  • @aminumbello4031
    @aminumbello4031 2 года назад +2

    Da gaskiyar Rasha, wanne mahaukacinne zai yarda makocinsa ya gayyato musu makiyinsu har gida.

  • @lawalydjibril782
    @lawalydjibril782 2 года назад +1

    Salam Amman in Africa bamu tunani turawa na son ne ida mukan shi asa suke so du sa Ukraine a tchiki NATO dan susamu iko akan Russe idan RUsse taiyi nassara to tafisu zatalalace

  • @Muhammad-nf4dg
    @Muhammad-nf4dg 2 года назад

    Mitceeuuwww

  • @moustaphaelhadjissoufou
    @moustaphaelhadjissoufou 2 года назад

    Voilà la vérité

  • @usmanismail4727
    @usmanismail4727 2 года назад +5

    Awannan padan rasha tafi ukarain gaskiya sabida ita ukarain tanaso ne tahada kai da turawan nato macuata acuci rasha kada kayarda potun bage su

  • @naspitv4868
    @naspitv4868 2 года назад +2

    Rasha bazata taba warda da kudirin yukrain na shiga tarayyar turai.saboda idan har yukrain ta shiga tarayyar turai,to kashin rasha ya bushe.domin turai za su jibge dakarunsune a kan iyakar rasha da yukrain.

    • @othmankd
      @othmankd 2 года назад

      In kai ne putin zaka yarda?

  • @usmansulaimanbazanga9522
    @usmansulaimanbazanga9522 2 года назад

    Nidai bana goyon yaki kuma banason ayaki kowa, duniya ba yaki bane agabanmu yakamata mu tsayune kawai akan yanda dan adam zai rayu mai inganci koda daga kabari ya fito.

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 2 года назад

    Aiko sun dandana qũna.. gobe ma wani shegen ya sake zanga zanga..

  • @abulphatahitijjani6458
    @abulphatahitijjani6458 2 года назад +2

    Nisonakema agama yakin inje inyi harkar gwangwan

  • @zaharaddeenmusaalhaji6430
    @zaharaddeenmusaalhaji6430 2 года назад

    Hmmmmmm 🤔 ayidai mu gani...............

  • @abubakarumar5718
    @abubakarumar5718 2 года назад

    BBC hausa news live

  • @Muhammad-nf4dg
    @Muhammad-nf4dg 2 года назад +1

    You are wrong
    You guys cut the full story

  • @shedrackpaul1944
    @shedrackpaul1944 2 года назад

    Ashe Putin na tsoron kasashe yammacin duniya.
    Matsoraci kawai
    Kasa daya ta gagareka

  • @MShamsuddeen
    @MShamsuddeen 2 года назад

    Putin kawai ya murkushe ukraine 🇺🇦 ya huta

  • @alhajadollar7754
    @alhajadollar7754 2 года назад

    M

  • @makarantatv6760
    @makarantatv6760 2 года назад

    tab dijab

  • @physicsinhausa6760
    @physicsinhausa6760 2 года назад

    Putin Putin Putin

  • @sunnahsakinshaallah2554
    @sunnahsakinshaallah2554 2 года назад

    🤣🤣🤣

  • @theamazingquran903
    @theamazingquran903 2 года назад

    BBC kenan wasu daga cikin gaskiyarde in sauran na cewa NATO baza ta kara take daya daga gabas ba??????????

  • @halifamuhammad2715
    @halifamuhammad2715 2 года назад

    Russiaa give up insha Allah Russiaan zatai winning

  • @saddiklawan342
    @saddiklawan342 2 года назад

    Haka gaskiya

  • @physicsinhausa6760
    @physicsinhausa6760 2 года назад

    NATO munafukan duniya

  • @oumarblakise8525
    @oumarblakise8525 2 года назад

    Qq

  • @lawalydjibril782
    @lawalydjibril782 2 года назад +1

    Salam Amman in Africa bamu tunani turawa na son ne ida mukan shi asa suke so du sa Ukraine a tchiki NATO dan susamu iko akan Russe idan RUsse taiyi nassara to tafisu zatalalace