Wane ne Putin?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin Crimea a 2014.
    An haife shi ne a 1952 shekara 70 da suka wuce a birnin Saint Petersburg na kasar ta Rasha - lokacin tana cikin Tarayyar Soviet - mai bin tsarin kwaminisanci.

Комментарии • 79