Wane ne Zelensky?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • A cikin wannan bidiyon, Jabir Sambo ya yi bayani kan yadda dan wasan kwaikwayo ya zama shugaban Ukraine wadda a yanzu take yaki da makwabciyarta Rasha.

Комментарии • 15

  • @m.shuwa.arab.2050
    @m.shuwa.arab.2050 2 года назад +1

    Masha Allah sai yau naga jabir mostapah sambo

  • @HarounaIdirisaBGDTV
    @HarounaIdirisaBGDTV 2 года назад

    Masha Allah barka dai da dare

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 2 года назад

    Allah yaka remu da kare warshi ameen

  • @mrspy8940
    @mrspy8940 2 года назад +1

    Tofa

  • @shehumaidabinobabaldu5286
    @shehumaidabinobabaldu5286 2 года назад +1

    Hakika kasashen Yamma Sun afkashi ramin da bazai iya fitowa ba.
    Kuma sun koma Gefe Suna tayashi Jimami Maimakon Su fiddoshi.

  • @kannywoodtv5470
    @kannywoodtv5470 2 года назад

    First View

  • @mustaphabatu5170
    @mustaphabatu5170 2 года назад +4

    Lmao 🤣 don’t joke with Putin🇷🇺🇷🇺🇷🇺❤️❤️🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @muhammadabdllh6581
    @muhammadabdllh6581 2 года назад +2

    Bbc bazan daina tina muku ba wai corona virus ta qarene? Naji kun daina batunta

  • @saniyandoma8022
    @saniyandoma8022 2 года назад

    Ronald Regan na amurka ma shima actor ne kafi ya koma politics

  • @engineerauwalauwal355
    @engineerauwalauwal355 2 года назад +1

    Hakama baku mana bayanin sa atakai ce halakar sa da NATO ba

  • @habiboullahi227
    @habiboullahi227 2 года назад +1

    Ah ok dama nasani dan bayahuda ne

  • @muhamednassar4040
    @muhamednassar4040 2 года назад +1

    Wai shi zelenski yana tammahar yakin gaskiya kamar na wassan koikoyune? Yakin karya wanda ake tsara yanda akesu.? Hhhhhhhhhhhhhhhh
    Russia 🇳🇱💪🏻💪🏻💪🏻🚀✈️🚢🚁🚁⛵🚔🚓🛰🛩🚚🚛

  • @oummouhamad87
    @oummouhamad87 2 года назад