Injiyan kere-kere dan Najeriya da Turawa ke rububinsa saboda fasaharsa da suke so ya ba su sirrinta.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • Malam Hadi ya yi bayanin yadda ya taba kera wayar salula a 1975, a lokacin mutane sun ji tsoron yadda take aiki. Idan mutum ya saya sai ya mayar masa domin yana jin tsoronta.

Комментарии • 147