YADDA AKE DONUT BA TARE DA MIXER BA || YADDA AKE DONUT MAI YEAST DALLA DALLA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 фев 2025

Комментарии • 160

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 5 дней назад +2

    Allah ya sakada alkhairi ya kara basira

  • @maryamabdullahi9251
    @maryamabdullahi9251 8 дней назад +2

    Masha Allah
    Gsky munaso

  • @nifemimunir9090
    @nifemimunir9090 4 дня назад +1

    Masha Allah jazakallah khairan❤

  • @aseeyerhbelloabdulmumin8065
    @aseeyerhbelloabdulmumin8065 6 дней назад +2

    Thank you so so Much Halal Chef
    Nayi doughnut yau and wallahi it's so fluffy, kuma yayi dadi sosai sosai.
    Jazakillahu bi khair

  • @rahmaidris2811
    @rahmaidris2811 3 дня назад +1

    Masha Allah ❤

  • @firdausi.kakangi
    @firdausi.kakangi 5 дней назад +2

    Most detailed doughnut recipe without a mixer. Thank you so much I look forward to trying this out 😍

  • @FatimaMuhammad-y6v
    @FatimaMuhammad-y6v 14 дней назад +2

    Masha Allah Allah y kara basira 🎉❤ very Bastille

  • @RakiyatSuleiman
    @RakiyatSuleiman 3 дня назад +1

    Masha Allah muna so❤

  • @surayyahahmadmuhammad8943
    @surayyahahmadmuhammad8943 8 дней назад +1

    Ma Sha Allah tnx you sis

  • @aishaharisu8365
    @aishaharisu8365 15 дней назад +1

    Masha Allah
    Allah ya Kara zakin hannu
    Allah ya Kara basira
    Ameen

  • @MaryamMuhammad-q2i
    @MaryamMuhammad-q2i 9 дней назад +1

    Jazakallu kaeran

  • @jamieeys_kitchen
    @jamieeys_kitchen 7 дней назад +2

    Lovely 🥰 mun gode 🙏🏽

  • @maryamsminjibir5297
    @maryamsminjibir5297 7 дней назад +1

    Dan ALLAH Idan ya tashi za a yi gasawa instead of frying yazama bread
    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @sadiyaibrahim4328
    @sadiyaibrahim4328 12 дней назад +1

    Masha Allah muna godiya

  • @Hasiya_M_Bahjatu
    @Hasiya_M_Bahjatu 3 дня назад +1

    Ma sha Allah Thank you so much 😊 🙏

  • @JuwairiyyaRufaiMairiga-ux7gp
    @JuwairiyyaRufaiMairiga-ux7gp 5 дней назад +2

    Gaskiya this is the best donut 🥯 video I've watched
    So detailed ❤🎉
    MashaAllah sister 🎉🎉

  • @maryammuhammadibrahim4532
    @maryammuhammadibrahim4532 3 дня назад +1

    Mashaa Allah.Thank you sis..Munaso pls

  • @aishausaini-s3g
    @aishausaini-s3g 10 дней назад +1

    MashaAllah da ftn zaki koya mana milky filling nan gaba.

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  10 дней назад

      Eh nayi posting milky filling din. Ki duba shafi na😊

  • @halimayerima1569
    @halimayerima1569 10 дней назад +1

    Masha Allah
    Can't wait to watch the milky fillings ❤

  • @Ummusulaim-dd9oc
    @Ummusulaim-dd9oc 4 дня назад +1

    Muna godiya 🎉😊

  • @NafisaSahabi
    @NafisaSahabi 11 дней назад +1

    Masha Allah

  • @RabiaHassanDangambo
    @RabiaHassanDangambo 14 дней назад +1

    Masha Allah
    Barakallahu feeki
    Well explained ❤😅

  • @mimiscake864
    @mimiscake864 9 дней назад +3

    1.How many tsp or tbls if yeast should be used in 8cups of doughnut flour ?
    Ans: 4tsp of good yeast
    2. Why do we use cold water to mix our dough?
    Ans: using cold water in mixing your dough gives u enough time to need ur dough without the yeast been active and start fermenting.
    3. What makes doughnuts soft and fluffy?
    Ans: Good needing can lead to fluffy doughnuts and also frying on a medium flame to avoid over frying.
    Thank you ❤
    Well detailed class step by step👏👍

  • @SafiyaSalisuSani
    @SafiyaSalisuSani 5 дней назад +1

    Tsakani da Allah naji dadi vidéo nan karshe dai na gane yanda ake yi kuma in shaa Allah I’ll try thank you so much saura milky cream din please 🙏🏻

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  5 дней назад

      Amin amin
      Nayi posting na milky cream din ki duba shafi na 😊

  • @ummutareeqkitchen1641
    @ummutareeqkitchen1641 11 дней назад +1

    Masha Allah Muna godiya❤

  • @amnaskitchenUK
    @amnaskitchenUK 9 дней назад +1

    Masha Allah 👏👏👏

  • @AfifAbdou-w9i
    @AfifAbdou-w9i 6 дней назад +1

    Saka hijab shine farkon abinda yabirgeni❤❤yar uwarki oum haitham daga kasar masar❤❤❤

  • @a.zees_cakes_n_more
    @a.zees_cakes_n_more 13 дней назад +1

    Jaxakillahu khair

  • @fatymayna
    @fatymayna 15 дней назад +1

    Masha Allah ❤, wanan gaskiya ko yaro ya Kalli video dinan sai yazama pro, Allah yasaka da alkhairi

  • @Bylailahh
    @Bylailahh 12 дней назад +1

    Network was misbehaving finally I’ve watched it can’t wait to try it

  • @AishaIbrahim-dw4hg
    @AishaIbrahim-dw4hg 6 дней назад +3

    Wow ❤

  • @AishaBabagana-v3e
    @AishaBabagana-v3e 15 дней назад +1

    Masha Allah please anuna mana yadda akeyin milk di

  • @rukaiyaahmed895
    @rukaiyaahmed895 15 дней назад

    Masha Allah, the best detailed video wallahi❤

  • @ShachidaKadij
    @ShachidaKadij 6 дней назад +1

    ❤❤

  • @FatimaMannirIsah
    @FatimaMannirIsah 9 дней назад +2

    I've watched the English version 🎉kunyi kokari bawani banbanci

  • @HalimatuHassan-d3q
    @HalimatuHassan-d3q 3 часа назад +1

    Munaso gaskiya Allah yasaka Miki Da alkhairi

  • @TasnimAliAdamu
    @TasnimAliAdamu 8 дней назад

    Thanks you

  • @__emsu
    @__emsu 9 дней назад +1

    You made it seem so easy to make😊

  • @RaliyaAbubakarGani
    @RaliyaAbubakarGani 15 дней назад +6

    Hausa version of our best doughnut recipe video 😊❤

  • @nmn2911
    @nmn2911 День назад +1

  • @AishaIbrahim-y9o
    @AishaIbrahim-y9o 12 дней назад +2

    Muna bukatan milky doughnut🙏jazakillahu Khairan ❤🙏

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 15 дней назад +1

    Masha Allahu it really perfect the best essay way of making doughnut🍩 I try it and it works more fluffy gskiya may Almighty reward u dear❤❤

  • @zainababdulrahman5587
    @zainababdulrahman5587 9 дней назад +1

    Answers din Assignment
    1 Ana amfani da ruwan sanyi awajan kwabin donut a maimokon ruwa dumi saboda, shi ruwan sanyi zai hana donut din tashi dawuri saboda lokachin daxaa dauka mayawa wajan kwabin donut din,Tunkafin kigama kwabin yana iya fara tashi.
    2 kneading sosai kesa donut yayi laushi da taushi sosai.
    3 karamin cokali hudu zaayi amfani dashi in zaayi amfani da flour kofi takwas

  • @aminamustaphaaliyu1788
    @aminamustaphaaliyu1788 8 дней назад +2

    25/2034/9:36 Assalamu'alaikum gud day assignment
    1-muna anfani da ruwan sanyi wanjen kwabin doughnut namu Dan kar yest namu ya taso da wuri musamu mu buga shi da kyau.
    2- inde ka na so doughnut naka yayi laushi da taushi toh ana bukatan asamu yest me kyau da kuma buga kwabin flour doughnut din da kyau so sai.
    3- kofi takawas na flour yana bukatan chokali 4tsp na yest.
    Ma'assalam fii amanin'lah inji malamar mu❤🎉😊

  • @SadiyaSalehGama
    @SadiyaSalehGama 9 дней назад +3

    Assignment
    1. Ana amfani da ruwan sanyi wajen kwabin dougnut memakon ruwan zafi saboda baa so ana kwabawa yeast ya tashi
    2:kneeding sosai yana sa doughnut yayi laushi nd fluppy shiyasa akeson mutum. Yayi kneeding din dough dinshi sosai dan yai achieving goood result.
    3:ana amfani da 4teaspoon na yeast a 8 cup of flour

  • @bin2yerwa936
    @bin2yerwa936 День назад +1

    Tambaya minti nawa ake barin doughnuts ya tashi bayan an cire shape in?

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  День назад

      It depends on idan ana zafi ko SANYI. Kawaii ki dinga duba shi har sai ya ninka kanshi biyu girman. A SANYI Yana iya kaiwa 1hr a zafi kuma wani lokacin 10mins ma ya isa

  • @AishaMuhammad-r1k
    @AishaMuhammad-r1k 6 дней назад +1

    Assignment
    1. To avoid over rising
    2.kneading the donut very well makes it soft and fluffy
    3. 4 tsp of yeast
    Product Review

  • @RabilaAliyu
    @RabilaAliyu 9 дней назад +2

    1.Ana amfani da ruwan sanyi ne wurin kwabin doughnut saboda kar kwabin doughnut dinmu yayi saurin tashi saboda idan mukayi amfani da ruwan zafi wurin kwabin doughnut dinmu zeyi saurin tashi bazamu samu cikakken lokaci kafin mu gama kwabin doughnut dinmu ze iya tashi
    2.iya lokaci da Kuma karfin da muka saka wurin bugun flour mu da laushin da taushin da flour dinmu tayi shi yake determining laushin da Kuma taushin doughnut dinmu
    3.idan flour dinmu 8 cups ne zamu saka 4tsp din yeast

  • @FatimaMannirIsah
    @FatimaMannirIsah 9 дней назад +2

    1. Ana amfani da ruwan sanyi wurin hada dough saboda ba'a so daka saka yest dinka ya tashi,ruwan zafi zeyi saurin tadashi don haka in so samune anfison kyi amfani da ruwa me kankara ma.
    2. A 8cups na flour zaai amfani da 4 teaspoon na yest, ko 2 tablespoons, kuma kunga kenn ko cups nawa mutun zesaka ze rage measurement dnshi da rabi/half kenan kuma tablespoon ne ze rage half and quarter, kmar ace 12cups na flour kunga kenan mutun zeyi amfani da 6 teaspoon or 4 tablespoons
    3. Abunda ke saka doughko donut laushi shine yawan bugashi da akae da kuma karfin abunda akee amfani dashi wurin bugashi, kuma yazama ana bugawa ana juyawa bawae a barshi kwae wuri gudaba ana bugawa kmar ana kirbi😂,kunga in terms of mixer se musaka tabarya tunda tanada karfi...

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  4 дня назад

      Wow! You’re really knowledgeable about donut making. 👏

  • @AfifAbdou-w9i
    @AfifAbdou-w9i 6 дней назад +1

    Dan Allah kimana wannan milky din yar uwa

  • @rafiayahyasatatima3537
    @rafiayahyasatatima3537 9 дней назад +1

    Slmak warmth.assignment
    Answer:
    1_saboda a Sami isashshen lokacin da yakamata abugashi,saboda ruwan dumi kan sashi ya tashi nan da nan, kuma tashin nashi da wuri ba zai barshi yayi taushin da laushin da ake bukata wajen bugashi na har zuwa wani lokaci mai tsawo ba
    2_Abinda kesa doughnut yayi laushi da taushi shine abugashi na tsawon minti 20,30 ko sama da hakan sannan bayan an yanka kwabin ma asa tabarya adinga bugashi daya bayan daya,ta hanyar talashi yayi tsawo ana ninkashi biyu ana dada bugashi har ya dawo kamar girman tafin hannu.
    3_Za'a zuba teaspoons 4 a kofin fulawa 8.

  • @aishaharisu8365
    @aishaharisu8365 9 дней назад +1

    Assignment
    1. Cold water is used because to avoid raising of the yeast while kneading.
    2. Kneading makes it soft and fluffy.
    3. 4 teaspoons of yeast

  • @TheMadeenaMM_
    @TheMadeenaMM_ 9 дней назад

    Answers to the Assignment.
    1. Muna amfani da ruwan Sanyi saboda yana hana doughnut tashi Idan an dauki tsawon lokaci ana kneading.
    2. Kneading yana sa doughnut yayi laushi da taushi
    3. 4 teaspoon of yeast za ayi amfani da shi a kifi takwas na flour.

    • @fatimadauda7961
      @fatimadauda7961 9 дней назад

      Answer to the questions
      Q1 we use cold water to make the dough so it doesn't rise faster to have enough time to knead the dough
      Q2. The kneading process make the dough soft and fluffy
      Q3. 4tbsp of yeast ( cash price or item )

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  3 дня назад

      Masha Allah, Answers da kyau!

  • @fatimamohammedkauji
    @fatimamohammedkauji 9 дней назад +1

    Q1-Ana amfani da ruwan sanyi ne saboda muna bukatan lokaci da yawa wajen kneeding,to ruwan sanyin ze baka enough time wajen kneeding ba tare da ya fara tashi ba.
    2-Bugun da ake masa ne yake sawa yayi laushi da taushi.
    Q3-Ana amfani da babban cokali guda hudu na yeast wajen kwaba flour kofi takwas.

  • @khadijaabubakarsadeeq1611
    @khadijaabubakarsadeeq1611 9 дней назад +1

    Here are the answers to the doughnut class assignment:
    1. Why do we use cold water to mix our dough instead of warm water?
    Using cold water helps to slow down the yeast activation process, allowing for better control over the dough's rise. Cold water also helps to prevent the gluten in the flour from developing too quickly, resulting in a more tender and even texture.
    2. What makes doughnuts soft and fluffy?
    Doughnuts are soft and fluffy due to the combination of yeast fermentation, proper proofing, and the right balance of ingredients. Yeast fermentation produces carbon dioxide gas bubbles, which get trapped in the dough, making it light and airy. Proper proofing allows the dough to relax and redistribute the yeast, resulting in a more even texture.
    3. How many tsp or tbsp of yeast should be used in making 8 cups of flour doughnuts?
    The amount of yeast needed can vary depending on factors like temperature, humidity, and desired rise time. However, a general rule of thumb is to use 1-2 teaspoons of active dry yeast per 3 cups of flour. For 8 cups of flour, you can use around 2-3 teaspoons (or 1-1.5 tablespoons) of yeast.

  • @AminaSalisu-i7i
    @AminaSalisu-i7i 9 дней назад +1

    1.Ana amfani d ruwan sanyi wajen kwabi sbd kar yayi saurin tashi Kafin ah gama hadashi wnn ruwan sanyi shi xai sashi yayi taking time Kafin y tashi sbd ah samu result mai kyau
    2.Kneeding dough sosae shi yake sah yayi laushi sosae shiyasa ake so ah bugashi sosae for at least 20 minutes har sai y hade jikin shi sosae
    3.Ana bukatar 4 teaspoon of yeast idan xa’ayi doughnut n 8 cups idan kumah tablespoon neh toh gudah 2 y isah.
    Thank you

  • @AishaIbrahim-y9o
    @AishaIbrahim-y9o 7 дней назад +1

    1.abunda yasa akesa ruwan sanyi sbd Muna bukatar kneading wajen minti ishirin ko fiye da haka
    2.bugashi shiyake sashi yayi laushi
    3.karamin cokali guda biyu

  • @BintaSaiduBwala
    @BintaSaiduBwala 9 дней назад

    Assignment answers:
    1-kneading ur doughnuts very well makes it very soft and fluffy
    2-using cold water allows u to knead ur doughnuts vry well without d yeast being deactivated
    3-4 table spoon of yeast should be used in 8 cups of flour

  • @zainabyahya2913
    @zainabyahya2913 9 дней назад +1

    1.Saboda kar doughnut ya fara tashi kafin a gama bugawa ,idan aka saka ruwan zafi toh kafin a gama bugawa dough din zai fara tashi.
    2.Yawan bugashi da akeyi shi yake saka shi laushi da taushi ,ana bugashi ne da taɓarya da turmi mai kyau ko kuma da mixer ko kuma da hannu har sai yayi laushi ya daina kamawa a hannu
    3.za a saka karamin cokali hudu (4)na yeast cikin kofi takwas na flour ,kenna kowani kofi hudu na flour za'a saka karamin cokali biyu (2 )na yeast a ciki kofi biyu kuma za'a saka karamin cokali daya (1) na yeast.

  • @BALKISURABIUUMAR
    @BALKISURABIUUMAR 9 дней назад

    Answers to the questions asked
    1. Ruwan sanyi yana hana donut saurin tashi
    2 kneading kesa donut yazama soft and fluffy
    3 4tsp of yeast for 8cups of flour

  • @HumairaKhalidMuhammad
    @HumairaKhalidMuhammad 9 дней назад

    1We use cold water to get enough time to knead the dough and also to reduce risen early
    2 we use 4tsp of yeast for 8cups of flour
    3. Pounding the dough with pistle after each fold makes the doughnut fluffy and soft it also brings out the lines clearly

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  4 дня назад

      Masha Allah, matukar taimako wajen gyara doughnut 🍩

  • @SaratuAbubakaraliyu-g5m
    @SaratuAbubakaraliyu-g5m 7 дней назад +1

    1.ana amfani d ruwan sanyi wurin yin donut saboda amfani d ruwan sanyi Yana Hana donut tashi kafin a gama knidding
    2.abinda kesa donut laushi d taushi bugunshi da ake da tabarya ko dakashi da turmi suke sashi laushi da taushi
    3. 8 table spoon

  • @RABIATJIBREELMUHAMMAD
    @RABIATJIBREELMUHAMMAD 9 дней назад

    1.Ana sawa doughnuts ruwan sanyi sbd ya baka damar bugawa sosai, domin karya tashi kafin ka gama bugawa.
    2.Abinda yasa doughnut yake taushi da laushi shine:bugawa sosai da samun yeast mekyau.
    3.Anasa Babban cokali hudu(4)a kwaɓin doughnut na flour cup takwas (8).

  • @FadilaIbrahim-o9f
    @FadilaIbrahim-o9f 9 дней назад +1

    Munason milky one pls

  • @sakinasani2076
    @sakinasani2076 9 дней назад +1

    Answer
    1 Ana amfani da ruwan sanyi saboda kar ya tashi kafin ka gama molding
    2 abinda kesa shi taushi da laushi shine bugu iya lkcn da ka dauka wajen bugun dough inka iya laushin sa
    3 Babban ckl2 krmin ckl4
    Cash prize

  • @quinb2117
    @quinb2117 9 дней назад

    1. Cold water gives the dough enough time to rise
    2. Good kneading makes the doughnut soft and fluffy
    3. 4 teaspoon yeast

    • @Diaryofahalalchef
      @Diaryofahalalchef  4 дня назад

      You're right, the kneading and the yeast makes the difference!

  • @safiyyashehutijjani52
    @safiyyashehutijjani52 9 дней назад +1

    Answer No1. Abinda yasa ake Amfani da ruwan sanyi wajen kwabin doughnut shine sbd mu samu time ishashshe wajen kneading donut en mu lyk 20 to 30mnts, idan ba ruwan sanyi akayi using dashi ba da warm water mukayi using tun kafin ki gama kneading zae fara tashi ruwan sanyin zai hana donut en tashi da wuri har ki gama kneading sosae
    Answer no2. Abinda yake saka donut yayi laushi da taushi shine Bugu the more kika buga the more laushi da taushin shi.. Sannan ki nayi kina ninnin ka shi kina kara buga shi
    Answer no3. Ana using 4TSP karamin cokali kenan na yeast a 8cups of flour
    I want to win PRODUCT REVIEW

  • @AishaMelemalaika-t4b
    @AishaMelemalaika-t4b 9 дней назад

    1-Amfani da ruwan sanyi wajen yin donut yana hana donut din tashi yadda Yakama ta shiyasa ake using warm water
    2-Kneading na dough sosai shiyake sa donut yin laushi da taushi wato soft and fluppy by using mixer,hand or tabarya.
    3-4 tsp of yeast

  • @rafiahaliyu2111
    @rafiahaliyu2111 3 дня назад +1

    Muna so please

  • @BasmaShuaibuharuna
    @BasmaShuaibuharuna 13 дней назад +1

    Waiting for d milk part

  • @HumairaKhalidMuhammad
    @HumairaKhalidMuhammad 10 дней назад +1

    The fillings please

  • @yasminaboubacar143
    @yasminaboubacar143 2 дня назад

    Muna so

  • @AishaOro-u9s
    @AishaOro-u9s 10 дней назад +1

    Milki donot please 🙏

  • @basiraado5507
    @basiraado5507 13 часов назад

    Muna so mlky dont

  • @KhagKha
    @KhagKha 8 дней назад +1

    Masha Allah

  • @AminaSalisu-i7i
    @AminaSalisu-i7i 9 дней назад +1

    1.Ana amfani d ruwan sanyi wajen kwabi sbd kar yayi saurin tashi Kafin ah gama hadashi wnn ruwan sanyi shi xai sashi yayi taking time Kafin y tashi sbd ah samu result mai kyau
    2.Kneeding dough sosae shi yake sah yayi laushi sosae shiyasa ake so ah bugashi sosae for at least 20 minutes har sai y hade jikin shi sosae
    3.Ana bukatar 4 teaspoon of yeast idan xa’ayi doughnut n 8 cups idan kumah tablespoon neh toh gudah 2 y isah.
    Thank you

  • @fatimamohammedkauji
    @fatimamohammedkauji 9 дней назад +1

    Q1-Ana amfani da ruwan sanyi ne saboda muna bukatan lokaci da yawa wajen kneeding,to ruwan sanyin ze baka enough time wajen kneeding ba tare da ya fara tashi ba.
    2-Bugun da ake masa ne yake sawa yayi laushi da taushi.
    Q3-Ana amfani da babban cokali guda hudu na yeast wajen kwaba flour kofi takwas.

  • @UbaidatMusa345
    @UbaidatMusa345 5 дней назад +1

    Masha Allah