Tarihin gwagwarmayar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Matsafa da malaman tsubbu da Yan damfara

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 окт 2024
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Комментарии • 427

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 2 года назад +8

    Allah ya shiryar da masu irin wannan halayen. Malam Allah ya saka da alkairi 🙏 ya kara kaifin sani

  • @AbdullahiDanosky
    @AbdullahiDanosky 6 месяцев назад +13

    Allah yabiya malam mugode ma Amma Wai meyasa like kula wannan shegiyar yarinya wato mai suna murja kunta

  • @ishaqbena3061
    @ishaqbena3061 Год назад +10

    ALLAHU AKBAR, MUN GODE SHEIK AMINU IBRAHIM DAUARAWA

  • @muchiahausatv9469
    @muchiahausatv9469 2 года назад +9

    Allah yasa ka da ALKHAIRI Allah yakarawa Mallam lafiya da Nisan kwana

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg Год назад +4

    Masha Allah. Mallam Allah yadada kareka. Allahu Allahu rabbi la ushrikabihi shai'an.

  • @BaaffaMaigas
    @BaaffaMaigas 9 месяцев назад +5

    Dan Allah yazanyi insamu no malam daurawa hisibilillah

  • @fauziyyaahmed5846
    @fauziyyaahmed5846 11 месяцев назад +4

    Allah yayi Albarka malam Allah yasherya masuyi

  • @HALIMATAHIR-su1xi
    @HALIMATAHIR-su1xi 6 месяцев назад +6

    Allah ya dauka Ka addinin musulumshi, ya kara wa malam daraja,

    • @HalimaIsahwafa
      @HalimaIsahwafa 6 месяцев назад +1

      عمين يا رب العالمين

  • @falmataMuhammad-uh9bb
    @falmataMuhammad-uh9bb 8 месяцев назад +5

    Good Allah yakarawamallam basira

  • @aliyuabubakar398
    @aliyuabubakar398 Год назад +6

    Māsha-Allah!!
    Allah (SWT) Ya saka wa Mallam da Mafificin Al-Khairi Duniya da Lahirah.
    Ameen Yah Rabbil Aalameen!!

  • @MariyaAbbawakil-ff5hu
    @MariyaAbbawakil-ff5hu 10 месяцев назад +7

    Allah yakara ilmi mai anfani

    • @HalimaIsahwafa
      @HalimaIsahwafa 6 месяцев назад

      عمين يا رب العالمين

  • @adamlurwanuadam
    @adamlurwanuadam Год назад +5

    To Allah ubangiji yakara kiyayemu

  • @muttaqahahmad5814
    @muttaqahahmad5814 Год назад +10

    Allah ya ƙara kare mu daga sharrin matsafa. Allah ya ƙara kare lafiyar malam da imanin ka.

  • @KabiruAlhajisiddiki
    @KabiruAlhajisiddiki 10 месяцев назад +2

    Masha allah naji dadin wanna waxing Allah yabaka aljanna fiddausi muma muci albarkacinka

  • @AliAzizat
    @AliAzizat 6 месяцев назад +2

    Allah ya saka wa mallam da alkhairi Amin don Allah ina bukatar lumbar mallam na gode

  • @halidunaima2597
    @halidunaima2597 Год назад +6

    Halidu Naima mashAllah ❤️❤️

  • @habibaibrahimusman7348
    @habibaibrahimusman7348 2 года назад +14

    Innalillahi wa inna ilaihi raji'un wallahi malam nima ina cikin wannan matsalar.maman Miji na tana ta sihiri tsakani na da Miji na ta hanamu zaman lfy kwata kwata.a taimaka min da addu'a 😭

    • @maryamabubakar4028
      @maryamabubakar4028 Год назад +1

      Subhanallahi
      Allah ya kawo miki mafita
      Ki yawaita addu a

    • @jonnytitanic8727
      @jonnytitanic8727 Год назад +2

      Ki kama Allah ki kama azakar zaki ga ikon Allah babu abinda ya gagari Allah ki kuma manta tana kaza tana kaza duk abinda zatayi have faith in God baza ki kunyata ba kadda kuma kije gurin kowa ki yarda Allah zai miki ki kuma hada da hakuri shima jigo ne na komai duk tsanani Allah is sufficient for everyone.

  • @SabiuRasta-mu4bc
    @SabiuRasta-mu4bc 7 месяцев назад +4

    allah akbar allah jazamaninka allah allah kareka da karewarshi

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV Год назад +7

    Mash Allah

  • @XainabAliyu
    @XainabAliyu Месяц назад

    Allah yakara nisan kwana shiekh mlm ibrahim daurawa muna sonka wllh

  • @RASHIDATUIMAM
    @RASHIDATUIMAM 11 месяцев назад +4

    Allah ya kara mana lmani,ya shirye mu gaba daya

  • @SuleimanBilkisu
    @SuleimanBilkisu 6 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi Allah yatsare mn imanin mu Allah kashiga lamarin mu😢 malan Allah yasa ka fi haka

    • @d.bcooper2271
      @d.bcooper2271 4 месяца назад +1

      Allah ya kiyaye mu da sharrin mata

  • @faouzitierera2770
    @faouzitierera2770 8 месяцев назад +2

    بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا

  • @AbbakarSalisSalissidi-ut6uf
    @AbbakarSalisSalissidi-ut6uf 11 месяцев назад +2

    Hassubinllah lahu wani imal wakil Allah yakiyaye gaba

  • @abdouyacouboumousbahou1344
    @abdouyacouboumousbahou1344 8 месяцев назад +3

    Dan Allah inason lambar Malan

  • @aishaabdulazeez3174
    @aishaabdulazeez3174 5 дней назад

    Masha Allah. Allah ya Kara ilmi Mai anfani

  • @maryamaabubakar6166
    @maryamaabubakar6166 Год назад +2

    SubhanaLLAH😢😢 Allah ya shirye al umman musulmi

  • @adamlurwanuadam
    @adamlurwanuadam Год назад +3

    Dan Allah mlm inada tambaya idan mutum yasha giya yau zai iya yin sallah gobe ko sati daya ma mai zuwa

  • @KHADIJALAWAN-s2i
    @KHADIJALAWAN-s2i 11 месяцев назад +2

    Allah ya staremu ya staremana imaninmu

  • @YarosambaMuhammad-k7t
    @YarosambaMuhammad-k7t 8 месяцев назад +3

    Allah ya shirye mu

  • @gidadojaafar8276
    @gidadojaafar8276 8 месяцев назад +5

    Allah ya yi mana tsari daga sharrin matsafa.

    • @HalimaIsahwafa
      @HalimaIsahwafa 6 месяцев назад

      عمين يا رب العالمين

  • @ZainabMuhammadSani-o9w
    @ZainabMuhammadSani-o9w 2 месяца назад

    Mash Allah Allah Ya qara Al barka

  • @ZubaidaUmar-gc5mr
    @ZubaidaUmar-gc5mr 3 месяца назад

    Mungode malam Allah karabasira🤲danisankwana🤲

  • @halimaabdulazeezbello6721
    @halimaabdulazeezbello6721 5 месяцев назад +1

    Ubangiji Allah ka shiryemu mata, kasa mu gane. Kuma duk masu irin wannan hali Ubangiji Allah ka tozartasu kada ka basu nasara Amin ya Hayyu ya Qayyum 🙏

  • @ameer_1378
    @ameer_1378 6 месяцев назад +1

    Masha Allah
    Malam Allah ya kara nisan kwana

  • @DakaouMariamaLarose
    @DakaouMariamaLarose 3 месяца назад +1

    Masha'allah Allahou Akbar Allah Taka'ra bassira

  • @MusaMusa-ds4wh
    @MusaMusa-ds4wh 2 месяца назад

    Allah ysk mln Ina kaunarka saboda ALLAH

  • @YusufHamza-re7rr
    @YusufHamza-re7rr 5 месяцев назад

    Allah ya saka da Alkairi ❤

  • @aishaahmad3790
    @aishaahmad3790 5 месяцев назад +1

    Allah yasakawa sheik daurawa da jannatul firdausi

  • @NasibaAbdullahi-nw8ep
    @NasibaAbdullahi-nw8ep 5 месяцев назад +1

    Allah will never let Islam down, in Sha Allah.

  • @AlhassanusmanAbubakar
    @AlhassanusmanAbubakar 6 месяцев назад +1

    Allah yakarbi aikin mlm yayiwa rayuwa albarka

  • @HalimaIsahwafa
    @HalimaIsahwafa 6 месяцев назад +1

    Allah ya karawa MLM lfy da Nisan kwana❤🙏🙏

  • @USMANIDIRISASHAIWA
    @USMANIDIRISASHAIWA Месяц назад

    Allah yatsawaita rayuwar malam.

  • @MariamOumarmahamat
    @MariamOumarmahamat 7 месяцев назад +18

    Lng life and successful our best teacher ❤️ 💙 ♥️ 💕 💖 💓 ❤️ 💙 ♥️

  • @KounaMohammed
    @KounaMohammed Месяц назад

    ❤ اللهم افتح لنا ابواب رحمتك يارب العالمين تقبل الله منا ومنكم جميع صلاح

  • @YusufWada-df1ey
    @YusufWada-df1ey 6 месяцев назад +1

    Allah ya sakawa malam da Alkairi

  • @NuraUmar-kd4tf
    @NuraUmar-kd4tf 6 месяцев назад

    Allah yasaka da alkairi

  • @NeverGiveup-qp3sv
    @NeverGiveup-qp3sv 9 месяцев назад +7

    جزاك الله

  • @Oman-hv6th
    @Oman-hv6th 2 месяца назад

    Allah ya shirya 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽

  • @AmenuhZiegler
    @AmenuhZiegler 2 месяца назад

    Allah ya saka da alkairi malam

  • @abdullahiisah6786
    @abdullahiisah6786 7 месяцев назад +1

    May almighty Allah protect us

  • @ummasanusi4454
    @ummasanusi4454 6 месяцев назад

    Allah ya sakama malam da Alkhairi wlh anayi don tini yashigo Nan yankin nataba Jin anyi wa wasu

  • @AbdulwahabmusaYerima
    @AbdulwahabmusaYerima 6 месяцев назад +1

    Allah. Tsare mana imaninmu

  • @AbubakarSadik-i6v
    @AbubakarSadik-i6v Месяц назад

    Allah yasa mudace

  • @badiyyahamidan
    @badiyyahamidan Месяц назад

    Allah yasa mudace mu mutu mana musulmai

  • @NingbàhrmohammedFatmatu
    @NingbàhrmohammedFatmatu 9 месяцев назад +1

    Malam ALLAH yayi Maka arbarika .

  • @YusufHamza-re7rr
    @YusufHamza-re7rr 5 месяцев назад

    Malam Allah yasaka da Alkairi

  • @Abdourahamaneaffala-uq1xe
    @Abdourahamaneaffala-uq1xe 4 месяца назад

    😢😢 sai hankuri

  • @HashimsaidAdam
    @HashimsaidAdam 8 месяцев назад +1

    Allah yarawa rayuwa albarka

  • @truepath7455
    @truepath7455 7 месяцев назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @RabiIdrisSalisu
    @RabiIdrisSalisu 12 дней назад

    Allah ya tsare mu da tsarin sa

  • @RabiuAhmad-ri4xf
    @RabiuAhmad-ri4xf Год назад +1

    Allah yasakada'Alkhairi

  • @BadiatuIsmail
    @BadiatuIsmail 6 месяцев назад

    Allah yasamudace❤

  • @abubakarshehu6175
    @abubakarshehu6175 Год назад +1

    Allah ya tsare mu daga Sharrin me sharri

  • @UmarfaruqIbrahim-f2r
    @UmarfaruqIbrahim-f2r Год назад

    Ya Allah yakiyayemu daga wannang pitinan

  • @UMARUSMANBARDE-hk7tk
    @UMARUSMANBARDE-hk7tk 9 месяцев назад +1

    masha allah mallam

  • @JamilaAliyu-u9e
    @JamilaAliyu-u9e Год назад +1

    Subhanallah Allah yakyauta amin

  • @AHMADSARKIUMAR
    @AHMADSARKIUMAR Год назад +6

    Salam Dan daraja manzo Allah kutaimakame da lambar mallam

  • @fauziyyaahmed5846
    @fauziyyaahmed5846 11 месяцев назад +1

    Allah yasaka da Alheri malam

  • @allassancharifa8029
    @allassancharifa8029 2 года назад +5

    Innalillahi wai'na ilaihin raju'un allah yakara muna imani dan girman annabi muhamadu S.A.W😭😭😭😭

  • @ابوبكربصاهر
    @ابوبكربصاهر 2 года назад +14

    حسبنا الله ونعم الوكيل جزاك الله خير الشيخ جزاكم الله خير بارك الله فيكم ورحم الله والديكم

  • @saniaminumalam
    @saniaminumalam 10 месяцев назад

    Allah yakarawa Mallam lafiya

  • @Nawaratu
    @Nawaratu Год назад

    Allah yamana tsari Allah karkabawa makiya dama akanmu

  • @JamiluMustapha-u1t
    @JamiluMustapha-u1t 28 дней назад

    Allah yakarawa malan lfy

  • @abubakarmsani-tm3hf
    @abubakarmsani-tm3hf Год назад +4

    SubHannallaH AllaH UbanGiji YassA MudacE AmiN Ya HayYu Ya QayYum 🇳🇬

  • @FatemaHasua
    @FatemaHasua Месяц назад

    Subhanilillahi allah ya shiga stakani NA gari Dan mugu🙄🤲

  • @HadizaYusuf-k8s
    @HadizaYusuf-k8s 11 месяцев назад

    ALLAH YA SAKA DA ALKHAIRI MADUGU UBBAN TAFIYA DA ABBA GIDA GIDA, INSHA, ALLAHU ABBAH SAI KA SHEKARA TAKWAS KANA MULKIN GWAMNAN KANO INSHA, ALLAHU. ALLAH YAYIWA MLM AMINU IBRAHIM DAURAWA ALBARKA AMIN. ALLAH YA YIWA DR RABIU MUSA KWANKWASO SHUGABAN KASAN NIGERIA AMIN YA ALLAH.

  • @MariamOumarmahamat
    @MariamOumarmahamat 7 месяцев назад +1

    Lng life and successful our best teacher ❤️ 💙 ♥️ 💕 💖 💓 ❤️ 💙 ♥️ 7:27

  • @aishamuhammad6476
    @aishamuhammad6476 2 года назад +2

    barakallah mlm

  • @aishashehuahmad2746
    @aishashehuahmad2746 Год назад +13

    Masha allah, may allah protect us and guide us.

  • @ZalminuAbdulahi-l7g
    @ZalminuAbdulahi-l7g 2 месяца назад

    Allah ya mudaci amee

  • @BashirBala-t8p
    @BashirBala-t8p Год назад

    Allah ya karama raruwa albarka

  • @danielsunday-kp4zn
    @danielsunday-kp4zn Год назад +7

    Innalilahi may Allah protect us all

  • @haulaabdull
    @haulaabdull 9 месяцев назад +1

    subahanallah Allah ya staremu

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 2 года назад +3

    😭😭Tire allah ya kiyaye amen 'allah yakarawa mallan lafia

  • @AbubakarSadik-i6v
    @AbubakarSadik-i6v Месяц назад

    Allah yasa audace

  • @AsmauMusa-mt3mz
    @AsmauMusa-mt3mz 7 месяцев назад +1

    Masha allah❤

  • @USAMAABDULLAHI-j6r
    @USAMAABDULLAHI-j6r 10 дней назад

    Allah dai ka yafe manah malam 😢😢😢😢

  • @babashehumala
    @babashehumala Год назад +1

    Jakallahu khair Allah yasaka wa malan

  • @fadimatoufadimatou4096
    @fadimatoufadimatou4096 6 месяцев назад

    Macha'allah 🥰

  • @ibrahimalhassan5388
    @ibrahimalhassan5388 10 месяцев назад +1

    Nagade Malan ❤❤😂

  • @KasimuYusuf-j6u
    @KasimuYusuf-j6u 6 месяцев назад

    Allah yabiya malan

  • @talatumusa3621
    @talatumusa3621 2 месяца назад

    Salam munagodiya mallam

  • @LawaleDahiru
    @LawaleDahiru 5 месяцев назад

    Allah saka da alheri

  • @bellosaraj158
    @bellosaraj158 2 года назад +6

    Masha ALLAH ❤ ❤alhamdurillah Ya rabbi

  • @owganso3868
    @owganso3868 Год назад +1

    السلام عليك ورحمة الله وبركاته

    • @karimahosawi8062
      @karimahosawi8062 Год назад

      وعليكم السلام ورحمة الله وبركاته

  • @fatimadyaro4451
    @fatimadyaro4451 Год назад

    Masha Allah. Ya Allah karemu da shiri duniya.😢

  • @bashiruabubakar9341
    @bashiruabubakar9341 2 месяца назад

    Allah dai ya biya

  • @hakeemaibrahim3926
    @hakeemaibrahim3926 Год назад +8

    Ya Allah save us 4rm all the wrong doing people 🙏 Ameen

  • @sadiyamustapha8509
    @sadiyamustapha8509 2 года назад +2

    First comment 💃💃💃