@@mahamatbachir7054 kai ne jahili mai zagin mutane. Idan ba rashin aikin yi ba mene yasa kai comment a post dina. Mallam Abulfathi yafi karfin ku da yardan Allah. Kuma Dan Ghanan ku yaji tsoro ya gudu. Gaskiya daya ce. Ita Abulfathi ya rike shi yasa Allah ke taimakon sa.
Slm ina alfahari daku shek jinandu abubakar da shek nasir ado musa da shek abulfatahi sani atijani dan Allah ya zaayi insamu lanbar su idan sungani aturomin inbusu ganiba nabada sako zuwa garesu dan Allah wanda yekekusadasu ya issarmin da sako na dan Allah 😍😍😍😍
Salam, ita fa gaskiya gaskiya che karya karya che,Shaik abulfatahi Allah Kara Maka Nisan kwana ya haskaka kirjinka,ya kare Maka imanin ka ya barmu a halaral sayadina rasoolilah s a w , wanan ya Isa ga Mai. Hankali ya koma ya Kara bibiyar shaihin da yake girmamaw fiye da manzon Allah s a w)ibn taimiya, Babu wani musulmi Mai kashe kashe ko terrorism sai Almajiran ibn taimiya da Dan abdulwahab Al najadi,zub da jinin Al ummah ma abota lailahailahlah ba sunnah Annabi s a w, domin manzon Allah yafi kowa. Tausayi karamci da halalci hakuri,kafirai manzon Allah Bai kashe su ba don sunki amsa kiransa bale musulm manzon Allah s a w)ya baranta da ku ibn taimiya shi Dora ku kan wanan muguwar hanyar kuka bishi ido rufe,manzon Allah ya halalta Abu ku ibn taimiya ya haramta kubi na Dan taimiya ku watsar da na annabi s a w)haka manzon Allah ya haramta ibn taimiya ya hallata ku bi Dan taimiya ku aje na shugaba s a w)Dan kaki karbar addini da fahimtar wani Dan taimiya kazama kafiri Kutila, Kuma babu Wanda ya Aiko Maka Dan taimiya Annabi s a w)aka aiko Maka tun kiyayar takai ga annabi s a w)ku bar mu da annabinmu ku kirkiri naku addinin ku kira hanyar ibn taimiya shike Amma baza ku fake da manzon Allah Kuna zalunci da yada barna zub da jini ayi shiru dole mutane su san ba musulunci da manzon Allah s a w) su koya muku karya Shari zub da jini da sauran halayen naku Dan taimiya ne kuke bi sau da kafa
A nan ne xaka yi muqabala kaxo a xauna a kawo moderator ayi baje kolin dalilai amma kowa yasan sarki zaki jahili ne baxe iya xama moderator ba kaine kadai dai kk haukan ka
Allah ya kaarawa Sheikhu Ibrahim Nyass Karaama🙏🤍🙏🤍🙏🤍🙏🤍🤲
Sarki zaki dasayyadi
Shehy,abdalfahi inaji
Yara allah,yakaramu
Kulafiya danisan,kwana
Masha allah
Sheikh Abulfathi ALLAH yakara karaamah yakuma kara lafiya da tsahon kwana Albarkan ANNABI MUHAMMADU SAW
Allahu Akbar ita gaskiya daya,ce kuma akodayaushe gaskiya tanasaman qarya,,Allah yaqara bayyanamana gaskiya,,Sheik Abulfatahi Jazakallah Kumul'khai 🙏❤
Alhamdulillahi. Masha Allah. Sheikh Abulfathi Sani Attijani ikon Allah. Allah ya saka da Alkhairi Sheikh.
Masha Allah, Allah ya kara daukaka da basira ya Abdulfatai.
Alhamdullillah jazakhumullahu khairan, Allah ya Kara tona asirin maqaryachi Ameen
Masha Allah Masha Allah, Allah kara lafiya sheihu Na
Alhamdulillah masha Allah, may Allah bless you bijjahi Mustapha salalahu Alaihim wasalam
Abbull fatahi sani Attijjani zaki , ka sha ,kayi gado , sai haquri , kainuwa dashen Allah, sai Allah badai mutum ba 💖
Jazakallahu kairan abulfathi sani attijany 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👍👍👍👍
Gaskiya ta fito. Muna tare da kai Mallam Abulfathi. Allah ya saka maka da alkhairi. Mai karya ya gudu.
Humm kaykake ganin haka wawan banza
@@mahamatbachir7054 uwar ka ce wawa.
Sakarai jaki
Ba ka da aykin yin shiya sa banda lokacin ka Wawa ka koma makaranta Kay da Malaman naka chachacha kaway🤪🤪🤪🫣🤫ka rufe wa mutane baki kaway
@@mahamatbachir7054 kai ne jahili mai zagin mutane. Idan ba rashin aikin yi ba mene yasa kai comment a post dina. Mallam Abulfathi yafi karfin ku da yardan Allah. Kuma Dan Ghanan ku yaji tsoro ya gudu. Gaskiya daya ce. Ita Abulfathi ya rike shi yasa Allah ke taimakon sa.
In aka koula Kashi seya wari wawa
ماشاءالله ابو الفتحي ثاني التجاني جزاك الله خير
Aslm
Masha Allah mln Allah Kara kusanci sheik abulfatahi sani attijjani
Allah ya taimaki zakin faidah ya taimaki Yan uwana titjanawa
Masha allah shehi muna gaisuwa allah yabiya abulfatahi
Alhadulilah Masha Allah
Allah yakara nisankwana abulfatahi
Macha Allah Macha Allah Macha Allah Macha abulfathi al tidjani
Allah ya sakawa Sheikh Abdullahi sani attijani da Alhaji daga ALIYU MOHD KWALAM
Sallallahu Alaihi Wasallam.
Io
Allah ya kara lafiya shekh abdul
Allah ya kara nisan kwana da ilimi da kusanci
Allah ya saka da alkhairi sheikhi
Masha Allah sarki zakki da abulfatahi sani atjny
Macha Allah Allah yakara lafiya attijany
SLM Barka Da yemma Sheikh Abdul f attah Attijjaniya Allah ya Sa kaDaAlkairi Allah ya Qara Basira Ta ya AkesamunLambarWarkaInqbukata?
Dan Allah a taimaka min da Yadda zan samu wannan kasidar.
Aslm Malan Abdulfatahi Allah yakareka da shairim masu shairi
Abulfhahi Allah shi biya ka munagodiya Allah kuma yadafama
Masha Allah.
Allah yakara kusanci
Goodiya Mai yawa
Inamiqagaisuwata ga Sarki zaki dashehk abulfatahi
يارب اجعل 🌙 #شهررمضان 🌙 هذه السنة خاتمة لكل أحزاننا وبداية لأفراحنا
Macha Allah
Allah dai ya biya sheikh 👍🏿
Masha Allah
Masha allah abilifathi ❤❤❤❤
Allah mun godemaka ❤❤❤
Sarki Zaki Allah yakara Kare mankai
Alhamdu lillah we we asept the muqaabala with sheikh kabir Bashir is known person for all Ahlus sunna.
Wallahi dan'uwana kajishikoh mayaudaran banza bayan Kabir akwai alkanawiyy da shamed al-ilmu zinatul Farah da baffa hotoro da Bashir argungu duksuna jiransa harkudi akasanya muliyan guda yaki ya amsa,kagayaje yaga Wanda hausa batayi kiliya aharshensaba yaso yayaudari mutane.
Kajishi mayaudari kawai,kaidan iskane banza yazama game rashin ilimin mutum batareda kunzaunaba??
Allah yakarama annabi daraja s ❤a❤w❤
Machah Allah
Masha Allahu ❤❤❤❤❤
Mashallah
Waikai sarki zaki miyasa kakekawo abulfatahi shafinka kaibakasan shi mahaukacibane
Allah yatshine ma maikarya
Masha Allah 🙏🏻
Allah mai girma
Muna muku fatan Al hairi , karshen izalawa boko Haram mushirikai yatabbata, Allah ya kyauta.
Slm ina alfahari daku shek jinandu abubakar da shek nasir ado musa da shek abulfatahi sani atijani dan Allah ya zaayi insamu lanbar su idan sungani aturomin inbusu ganiba nabada sako zuwa garesu dan Allah wanda yekekusadasu ya issarmin da sako na dan Allah 😍😍😍😍
Salam barka da warhaka
Allah ya karama annabi daraja annabi yayi gaskiya
namiji maganin maza chek abulfathi ina izala suke
Gidan ouwarka wawan banza
😂😂😂😂 banza yayi goudu Ghana
❤aslm
Salam, ita fa gaskiya gaskiya che karya karya che,Shaik abulfatahi Allah Kara Maka Nisan kwana ya haskaka kirjinka,ya kare Maka imanin ka ya barmu a halaral sayadina rasoolilah s a w , wanan ya Isa ga Mai. Hankali ya koma ya Kara bibiyar shaihin da yake girmamaw fiye da manzon Allah s a w)ibn taimiya, Babu wani musulmi Mai kashe kashe ko terrorism sai Almajiran ibn taimiya da Dan abdulwahab Al najadi,zub da jinin Al ummah ma abota lailahailahlah ba sunnah Annabi s a w, domin manzon Allah yafi kowa. Tausayi karamci da halalci hakuri,kafirai manzon Allah Bai kashe su ba don sunki amsa kiransa bale musulm manzon Allah s a w)ya baranta da ku ibn taimiya shi Dora ku kan wanan muguwar hanyar kuka bishi ido rufe,manzon Allah ya halalta Abu ku ibn taimiya ya haramta kubi na Dan taimiya ku watsar da na annabi s a w)haka manzon Allah ya haramta ibn taimiya ya hallata ku bi Dan taimiya ku aje na shugaba s a w)Dan kaki karbar addini da fahimtar wani Dan taimiya kazama kafiri Kutila, Kuma babu Wanda ya Aiko Maka Dan taimiya Annabi s a w)aka aiko Maka tun kiyayar takai ga annabi s a w)ku bar mu da annabinmu ku kirkiri naku addinin ku kira hanyar ibn taimiya shike Amma baza ku fake da manzon Allah Kuna zalunci da yada barna zub da jini ayi shiru dole mutane su san ba musulunci da manzon Allah s a w) su koya muku karya Shari zub da jini da sauran halayen naku Dan taimiya ne kuke bi sau da kafa
Dama cika baki kawai suka iya
Chin kai Abdoul fatahi cazamna da malan Ahmed da vafa hotoro sou in nigeria yane canagoudou
Maganar Hausa ko saninsa ba hujjah bane duk yadda aka fadi hausa zamu fahimta.
AI Yan Izala Haka suke sai dai yawan surutu Amma basason yin Mugabala
Yatsorata
Assalamu aleykum warahamatullah wabarakatuhu,Sarkin Zaki don Allah ka taimaka insamu wannan bégen
👍☝️☝️☝️☝️☝️👍
This is very clear that Wahhabis can't defend this very topic
INDEED 💕🙏
MAsha allah
To be honest ba zai iya tinkaran Abulfatihe ba.
abulfatahi zaki
Dole izala kuce mata saboda bakuyarda da Allah ba
Where can I get this song pls
Malam zakiyyu shi ya fito ayi da shi ko ya samo wani ayi da shi.
Malam zaki shin kaika Dan
Wanni hakida ne??
Barka
Kāmā Ashe Dan lapiya ne?
S a w s a ws a w
Makariyanchi banza Abul fatahi ba nan cheick mussa asadu sunah yakureku ba dakai da junaidu da koza yan iska kawai
Aslm alkm!ayyuhal musulmin ķaķaķara..ķaķa!😃😃😃😃🤣😂😁allah wallahi ya fetse😁😀😀❤❤
😜😜😜😜🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤗
ihnagohnin wani ganamo kofotu manann
🤣🤣🤣🤣🤣🤣 ya shehi dodon Wahabiyawa 👍
Sauraron wannan kadai xe iya batar da mutum
Sheikhu tijjani da inyas, su ne masu mugu mugu karya.
Haka dama watsats-tse ya ke qarewa da zagin wanda suka fi uban ubansa daraja da soyayyar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.
Another animal
Dan Allah ka tausayawa kanka kada ka sake ka mutu a haka
Amma Kai jahiline Kuma ba dan suna bane
Assalamalekum
Shek
Hhhhhh
Idan anxo ana mgna da kai ihu kk yi baka bari ayi mgna dakai idan suna mgna interrupting din su kk yi
Ayi lfy atashi lfy
Kajishi makaryaci to kagayyaci Dayadaga cikin Madison kuhadudasu anan najeriya da harkudi akasaka muliyan daya kakika amsa gayyatarsu,Kuma yankasar, ga shiekh shamed al'ilmu zinatul fatah Nan,ga shiekh sani alkanawiyy Nan, ga shiekh Bashir argungu maikudubi Nan, ga shiekh baffa hotoro Nan,ga shiekh maidukan jaki bakajin bugunan shiekh altanshawiyyi Nan kakarbi kiransu Mana idanhar zakayi mukabalan Mana mayaudari marar iyafuruci wajen zance.
Kaiyanzu wane karatune kayida zakace babuwanda zai iyakare littafan shiekhul Islam bn taimiyya taqiyyu Deen??
Shi bayaso ahadashi da jahilai kuma sudinma sunsani bazasu iyaba da sun iya da sun kirashi awaya a duk lokacin da yake program
A nan ne xaka yi muqabala kaxo a xauna a kawo moderator ayi baje kolin dalilai amma kowa yasan sarki zaki jahili ne baxe iya xama moderator ba kaine kadai dai kk haukan ka
Sakon musa asadu sunnah abin dubawane tukdadai ni batijjanene
Mene saqon asadussunnah yafada
😂😂 sarki Zaki take it easy
Wannan Yaron Abulfatahi Mahaukacin Banza Karenawa Mutane Hankali, Aeh Ba Cewa Akayi Anfasa Muqabalarba Tunda So Akeyi Ayi Abnda Za'a Fahimta Shiyasa Akace Kayi Da Wanda Harshenku Yake Iri Daya. Amma Dayake Jahiline Kai Matsoraci Yanxu Gashi Kana Goce Goce, Shasha Zakayi Yaudari Jahilan Muridanka Kawai.
kome zaku fada Ku fada saboda Yana chach cha kanku Akan gaskiya
to Kai Kana zagi name gashi yazo Mai ya Hana malaminku zuwa da wuri
Allah ya saka maku da alkhairi kuma sarki dan allah kuyi hakuri da masu zage-zage.
Marasa hujja shike zage-zage
Another animal
Wawa ka saurari karatun tun farko sai ka gane Wanda baya son yin muqabala
Abdulfasadi Makaryachi, Jahilin zaamani.
wallahi u don’t know anything about Islam,u the izala’s waawayei kawai 🖕
Sheihk tell them what they don’t know about Islam… Doodo Izala 🥰❤️
Ana dakko littafi ana karantawa amma kana ce mishi makaryaci
Wa ke tataka mara hankali.
See all this whiles your Malam couldn't come and defend you guys 🤣🤣
Ai Kaine jahili ai gashe mallam ku sunki fituwa a zama jahili kawai
Masha allauu
Allah kara illimi da bassira mallam
Masha allah
Macha Allah
Mashallah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah