Toh fa Wani Shehin Dariqa Ya Fito Kare Masu Bautan Kabarin Shehu Don Tinibu Ya Sauko da man petur...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 ноя 2024

Комментарии • 21

  • @suleimangane8175
    @suleimangane8175 Месяц назад +6

    Wallahi shehu bai isa yayi Yana rayeba, ballantana yazama mushe.

  • @Saniusman-l3g
    @Saniusman-l3g Месяц назад +3

    Subhanallahi wannan yiwa manzon Allah kishiyane

  • @رمدنمحمد-م6ك
    @رمدنمحمد-م6ك Месяц назад +5

    Wannan duniya tanada firgitarwa Allah ka ɗau rayukan mu muna musulmi

  • @Muhammad-mz1kp
    @Muhammad-mz1kp Месяц назад +2

    Makaryaci shedani ziyara daban rokon Allah da ban

    • @SalisuDansunnah
      @SalisuDansunnah Месяц назад

      Kullum aikinsu kenan suna yada sherri da karairayi domin neman suna da daukaka,
      Kuma daukaka ta Allah ce.

  • @SalisuDansunnah
    @SalisuDansunnah Месяц назад

    YAKAMATA KUFAHIMCI CEWA DAUKAKA TA ALLAH CE IDAN YASO ZAI DAUKAKA KA DUNIYA BASAI KAYIWA WANI SHERRI BA

  • @Saniusman-l3g
    @Saniusman-l3g Месяц назад +3

    Indai hakane tijjaniya akwai kuskure wallahi

  • @MustaphaUssaini-q5e
    @MustaphaUssaini-q5e 28 дней назад

    Ikom Allah

  • @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad
    @AbdussamadUsmanUsmanabdussamad Месяц назад +2

    Wannan shehin makaryacine Allah yatonamai asiri yaymana maganinsu yakawomana mafita gahalinda mukeciki ya hayyu y kayyuum

  • @OmeizaSuleimanSanni
    @OmeizaSuleimanSanni 26 дней назад

    HMMM........KARIYA GA SHIRKA😮

  • @Usman-Muhammad-
    @Usman-Muhammad- Месяц назад +2

    Tijjaniyan kenan fah, Allah ya tsinewa shehunnan ku , ma yaudara kawai😡😡

  • @abubakarabbamusa9072
    @abubakarabbamusa9072 Месяц назад

    Waikai bantabajin karatun kaba sai raddi bakada aiki sai raddi kayi naka mujimana baka iyabahko to a koma makaranta karkabari Allah ya kamaka da raddi

  • @khadijatalhassan9899
    @khadijatalhassan9899 Месяц назад

    In kace haka me ya sa baku roki Manzon Allah (SAW) ba sai shehi? Shin Ku bazaku iya bin Manzon da aka aiko muku ba sai kun kirkiri naku???

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 Месяц назад +1

    Wanda yakeyin roqon a bidion da aka watsa be kira sunan Allah acikin roqon da yayiba ,kuma ai ance aziyarci kabari saboda ya tuna mana da mutuwa amma ba don ayiwa wani mamaci roqo ba
    Wannan malamin be fadi gaskiyaba. Nina ga bidion da kaina

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 27 дней назад

    Hahahhaa. Wlh mutane basu kunyar kary. Oh duniya ta zo karshe Allah kasa mucika sa Emani

  • @hajiyamama2895
    @hajiyamama2895 29 дней назад

    Kai yandarika kun shiga uku ga shirka ga karya

  • @khadijatalhassan9899
    @khadijatalhassan9899 Месяц назад

    To shi shehi dai-dai yake da manzon Allah (SAW)? Da zaka ce "irin shi akayi wa Manzon Allah (SAW)" shehi ya kai matsayin ayi misa da shi a abinda akayiwa Manzon Allah(SAW)? Me yasa kuke son ku yaudari ma su karancin ilimi daga cikinmu?

  • @kamalhudu2427
    @kamalhudu2427 29 дней назад

    Walahi wanan mutanin kafiri Ne walahi mushiriki machiya Amana yan taijaniya

  • @MuhammadMunkaila-i8g
    @MuhammadMunkaila-i8g 28 дней назад

    Gababban kafirinan alkanawi mahaukaci Wawa marassanin ilimi

  • @MuhammadhussainiMuhammad-d5k
    @MuhammadhussainiMuhammad-d5k Месяц назад

    Kaimunafikine lefinkune

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Месяц назад

    Ibn taimiyya da almajiran sane manyan kafirai. Ku fito ku fadi kafiricin su kafin ku fara raina ma wasu hankali. Yan iska