Subhanallah Sabon rikici kan Abduljabbar na shirin barkewa tsakanin malaman darika da Izala

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 3 янв 2025

Комментарии •

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 3 года назад +1

    Allah ya samudace Allah kasamugane gaskiyane kugayamasa yaya bakaji abuba zakayanke hukunci akai gaskiya wannan badaidaibane Allah ganardamu Ameen 🤲

  • @عوضرابح-غ1ج
    @عوضرابح-غ1ج 3 года назад +1

    الله اكبر شيخ المشايخ الله يحفظك ويزيدك علما

  • @jamessolomondalungs1757
    @jamessolomondalungs1757 3 года назад +1

    Gaskiya malam maqari kayi kuskure saboda kayanke hukunci daga bangare daya kuma ku kuke fadaman duk Wanda yayanke hukunci daga bangare daya kuskurene Allah yasa mudace amen

  • @habiboualakos4937
    @habiboualakos4937 3 года назад +1

    Wallahi kaji tsuran Allah kasan Irin abin dakakefada wallahi tu seyanzu nafa inceka bakada hankali Kai zaka kare abdol jabbar ne wallahi kaima karshanka yakusa zauwa asirinka yakusa tunuwa koma wallahi har idan kadogara dakare wanna zindikin tukasanifa kashinka yakusa bushewa Kuma wallahi har idan kahadu dawanna matasan Sunnah tu innaji kaima kakusa zufa a inda fanka take wajan kamar yandashi abdol jabbar yayi tashafe gumi agaban fanka kaima wallahi haka zakayi

  • @fatimasaniabdallafatimasan3242
    @fatimasaniabdallafatimasan3242 3 года назад +6

    allah ya kyauta wlh duk alamomin karshan duniyane fatanmu allah ya kawokar shan al amarin ameen ya rabbi🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼

  • @hajiyafirdaucykano879
    @hajiyafirdaucykano879 3 года назад +3

    Wlh natsani duk wanda xekare abduljabbar musamman wancan mutumin wai makari

    • @mudassiribrahim5416
      @mudassiribrahim5416 3 года назад

      Ke abinda kike so kiji shi kike so, ba gaskiya ba
      Kiyi binkece Hajia

    • @hajiyafirdaucykano879
      @hajiyafirdaucykano879 3 года назад

      @@mudassiribrahim5416 katabaji mutum ya yanke hukunci batare da yayi bincikeba ai gaskiyar afili take gamo gaskiyar abduljabbar sewanda allah yanufa da alkhari

    • @mudassiribrahim5416
      @mudassiribrahim5416 3 года назад

      @@hajiyafirdaucykano879 hajia ke yanxu a fahimtarki kin gano gaskiar, kafin yankewa shi kansa Abduljabbar din hukunci? Kinji full na karatunsa tunda daga farko har karshe? Shekarki nawa kina jinsa kafin haka? A bakin wa kikaji cewa Yayi Zagin? Zaki dafa alqur'ani cewa kin tabbatar da hakan? Ko zaki ciwa Allah alwashi cewa indai ba haka bane Allah Ya cika alwashin da kikaci? Amsamin Yake Hajiya. WA BIL HAQQI ANZALNAHU WA BIL HAQQI NAZAL

  • @sadiyahassan7532
    @sadiyahassan7532 3 года назад +6

    Lallai makari anyi faduwar bakar tasa anyi walkiya mungaku allah ynata bayyana mana makiya manxon allah s.a.w duk wanda yakare Abdul jabbar akan abunda yayi wanda duniya ta shaida to lallai mutum yacika makiyin annabi

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      Humm, Amma da alama bakifahimce shi bane, ba Kariya yake bashi ba, Amma Zaki Iya tsayawa agaban ubangiji kibada sheda tabbacin cewa Kariya ce yake bashi? Idan bakifahimta bezama Dole kiyi comments ba👌

    • @sadiyahassan7532
      @sadiyahassan7532 3 года назад +1

      @@rahama___kaduna9894 sekigayawa wanda bahausa ce tahaifeshiba

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      @@sadiyahassan7532 wayasani ko bahausa ce tahaifekiba👌, Wai harda wani anyi faduwar baqar tasa, qila kecedai kikai faduwar baqar tasa, Kuma allah ya tsayar dake ranar sheda agaban, ubangiji, kitabbatar da cewa Kariya ce yakeba Abdul-Jabbar🙄🙄na tabbata prop baze taba kare Abdul jabbar ba,

    • @kamalhaladu1427
      @kamalhaladu1427 3 года назад

      @@rahama___kaduna9894 ke kina daurewa karya gindi. Duk munafurcin Makiya Annabi SAW mun fara ganesu. Allah ya shirye ki.

    • @kamalhaladu1427
      @kamalhaladu1427 3 года назад

      @@sadiyahassan7532 Allah ya biya ki Sadiya. Fada mata gsky.

  • @chaiboumoussa7478
    @chaiboumoussa7478 3 года назад +2

    Lahawla wala quwwata illabillah way jama a kunji abinda abulfatahi yace way su dariqa sune suka murqushe Abdul jabbar mtsss Allah ya rabamu da shedanu

    • @fatimabello3507
      @fatimabello3507 3 года назад +1

      Amiin ya rabbih

    • @younoussabaraatou4379
      @younoussabaraatou4379 3 года назад +2

      Amin amin chaibou wallah sakarei ne baisan mi yakeyi ba inajin cewa duk wanda ya kalli mukabalar abdul jabbar da malammai yasan yan izzala ne gaba ba dan tarika ba sabuda yanayin maganar su mane wallah ya bambanta daga ranar mukabalar nan kuwa yasan yan izzala sunfi karfin tarika kuma munji wai ku kaka kashi kasa to miyasa kuma kuka shirya abinku kuma kuka bari yan izzala suka fara magana a wajen tunnan ansan karya ne kawai baku ma san mikuke yi ba

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад +9

    Shima jega dayayi batanci GA annabi Muhammad (saw) acikin izala mutum 2 ne kawai sukaimai, raddi 👌

    • @housniimam9007
      @housniimam9007 3 года назад +1

      Kiyi aure yafizama alkairi gareki da iyayenki no a matsayina nakanin ubanki

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад +1

      @@housniimam9007 hahahaaa 😂😂to nagode 🙏🙏da shawara qanin ubana insha allahu idan lokaci yayi zanyi aure) (Nima zanbaka shawara)ka koma gida kacema mamanka meyasa ta haifeka tinda tasan bazata Iya baka tarbiyya ba?? Idan Bata baka amsa ba kaje kariqe babanka kacema uban meyasa ya auri mamanka Bata dace tazama uwarka ba,, saboda takasa baka tarbiyya 👌sorry Bana zagi ramawa nayi Amma kamar yanda nadauka shawara dakabani Nima kadauka tawa👌nagode qanin baba 🙏🙏

    • @housniimam9007
      @housniimam9007 3 года назад

      @@rahama___kaduna9894 toh nagode kwarai

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад +1

      @@housniimam9007 yawwa Nima nagode🙏🙏, idan kadawo Nima zandawo

    • @housniimam9007
      @housniimam9007 3 года назад

      @@rahama___kaduna9894 tambaya shine auren ne bakiso komeyakawo zafi

  • @idrissani1611
    @idrissani1611 3 года назад

    Gaskiya akwai matsala a tsakanin musulmi a wannan kasar.

  • @zainabmusa5877
    @zainabmusa5877 3 года назад +6

    kano kano allah kakawo mana daiki😭😭😭😭 gamatsafar rayiwa gawadannan maganganun dabasu dada dijin allah ya samudace mugama da duniyar lfy ameen ya rabbi 🙌🙌🙌🙌

  • @abubakarumar125
    @abubakarumar125 3 года назад

    Siyasace malam kuma limancinmasallacin abuja yafikarfika na gadonkaya wlh kayikaga Allah yafika

  • @housniimam9007
    @housniimam9007 3 года назад +5

    Gaskiya dayace Wanda duk yataba abinda yakusanci manzon Allah, babu sulhu tsakaninmu, sai inda karfinmu yakare.

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад +3

    Wlh qaryane Yan izala sunfi kowa nuna bangaranci👌

  • @rashidaidris4097
    @rashidaidris4097 3 года назад +1

    ALLAH ya kýauta ALLAH yakarama ANNABI DARAJA AMEN banzaye masu fassaran karya kawai

  • @adaamsy06abdullaah54
    @adaamsy06abdullaah54 3 года назад

    Ai shi Abdul-Jabbar Bai bar kowa ba Har shehunku inyass ya zaga... Dolojahili

  • @zulaihatzeenat3959
    @zulaihatzeenat3959 3 года назад +4

    Wannan Gaskiyane YA Saurara Sannan ya yanke Hukunci.

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 3 года назад

    Masha Allah muna godiya malaman Sunnah sheikh kabiru kano Allah ubangiji ya karemanaku 🤲✅💯💯💯

  • @kamalhaladu1427
    @kamalhaladu1427 3 года назад +7

    Kai Malam Maqari kaji tsoron Allah. Ta yaya zaayi kayi alkalanci bayan kace baka saurari katobbarar da yakeyi ba. Minti 3 ai bai wadatar ba. Idan kanaso kayi jayayya to Sai ka saurara tsaf.

    • @auwalsulaimansuleiman1531
      @auwalsulaimansuleiman1531 3 года назад

      Dama jinikune Izala nafarko yagayawa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yajitsoran Allah halinkune

  • @aishatumusa904
    @aishatumusa904 3 года назад +3

    Allah yakawa annabi daraja 🤲

  • @abdoulhamidnourouddini4190
    @abdoulhamidnourouddini4190 3 года назад

    Gaskiya kaga su izalun ba wanda yasaurara har minti biyu ba dan allah suke fadan ba wallahi

  • @aminullahbinmusa6603
    @aminullahbinmusa6603 3 года назад +1

    Karshen duniya yazo Allah kayafe mana zunubanmu

  • @souhounounousidi8455
    @souhounounousidi8455 3 года назад +2

    Matsalar kungiyanci a addini Kenan..sun gama da Abdul jabbar yanzu kuma sun koma suna vin kan su...Maqari kuma bayda gaskiya tinda yayi hukunci ba tare da ya saurara ba..kuma tsakar gida akwai gyra a abinda kuka ce maqari ya fada

    • @alhamdulillah7085
      @alhamdulillah7085 3 года назад

      Gaskiyane malam za a mutu Kuma zasuyi bayani daya Bayan daya

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 года назад +13

    Allah kasa mudace aduniya da lahira ameen Allah kakarawa annabi daraja

    • @gagaragasa2103
      @gagaragasa2103 3 года назад

      Wannan malamin kabiru da asadul Islam basuda fahimta.

    • @ahmedgora5593
      @ahmedgora5593 3 года назад

      ABDULFATHI KAJE KA KARE ABDULJABBAR A GABAN KOTU IN KA ISA KAI MALAMI NE

  • @yusufiliya8049
    @yusufiliya8049 3 года назад

    Allah S.W.T ya kara shiryarda dukkannin musulman duniya, mugane gaskiya muyi aiki da ita, kuma mugane karya mugujemata domin gudun asarar duniya data lahira.

  • @yahayamahamansabiou2481
    @yahayamahamansabiou2481 3 года назад +1

    Ya Allah ka rufa Muna asiri
    Allah ka tsare mana imanin mu
    Allah ya kare musulunci da musulmi
    Allah ka hada musulmi wuri guda
    Allah ya kara muna soyayya Monzon Allah (S A W)

  • @aminiddeensalisuibrahim9829
    @aminiddeensalisuibrahim9829 3 года назад

    Zancen banza kawai,malam yayi kuskure tinda yace bai sauraraba.allah ya ganar damu

  • @ayubayusufabbas5876
    @ayubayusufabbas5876 3 года назад

    ZAGIN SAHABBAI BA RIDDA BANE. DAMAN MUNFADA HARYANZU ABDULJABBAR YAFI DARAJA A WAJANSU FIYEDA MANZON ALLAH,

  • @ibrahimalhassan986
    @ibrahimalhassan986 3 года назад

    Allah ya temaki sunna

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 3 года назад +1

    Tsakani da Allah
    Indai kunaso mu fahimce ku hadisan da yakaranta zaku karanta da sabanin ma'anar fassara
    Dan mu fahimci gaskiyar ku da ganin kuskurensa

  • @makanaadam2039
    @makanaadam2039 3 года назад

    Gaskiya malan kayi shiru da bakinka

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 3 года назад

    Hakane wly cheikh abulfatahi attijani, Allah qara lafia da ilmi da yawan kwana

  • @adamsaidsale55
    @adamsaidsale55 3 года назад +2

    Allah ubangiji ya Kuma Kare mana ku mlm

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 3 года назад +4

    Allah qara lafia da ilmi ya prof

  • @rabiurabs2294
    @rabiurabs2294 3 года назад +10

    Haba malam ai bekamata kayi magana akaiba tunda harkace bakasauraraba to tayaya zakagane abunda akayi

  • @zainababdullahi3566
    @zainababdullahi3566 3 года назад

    Allah yasa mudace, malaman mu suna fada a tsakanin su, sanin gaibu sai Allah... Allah ka iya mana

  • @raheelayunusa135
    @raheelayunusa135 3 года назад +2

    Kuma munanan kalamai dayake fadawa Annabi(S.A.W)shima duk baiyi laifiba?koda bashi y kirkiro maganganunba ai tunda y yrd yake ganin Annabi d sahabbansa sunyi to ai magana takare, ALLAH Y shiryar damu tafarki madaidaici Ameen

  • @ashirashir7902
    @ashirashir7902 3 года назад

    Kaji sakarai marar tunani wato karyama akayiwa abduljabbar kenan

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 3 года назад

    Allah yakara wa malan darajah

  • @umarabdullahi1976
    @umarabdullahi1976 3 года назад +1

    Allah ya fiku

  • @usmanmuhammad3789
    @usmanmuhammad3789 3 года назад

    gaskiya malam umar mai shayi ba cewa yayi yan izala ba cewa yayi ahlussunnah dan haka a rinka adalcin zance

  • @nanabb639
    @nanabb639 3 года назад

    Wallahi kuji tsoran Allah gaskiya dayace sbd kun samu bamban cin haqida baya nufin in kaga gaskiya kayi shiru Allah mu 1 musuluncinmu 1 Allah shi muke bautama sbd haka kudena san zuciya a addin kuma kai mai cewa badan kuba yan izala bazasi iya da Abduljabbar ba ku a suwa ku din suwaye mekuka dau kanku masu gaskiya koko me ay Wallahi kunsan yan izala sinabin sannar Annabi Muhammad sallalahu Alaihi wasallam ne kuma ay acikinku agwai masu bi wainda suka san gaskiya Wallahi kunsan gaskiya kuke taketa kuji tsoran Allah shin dan yan izala since abi allah adaina shirka shine sika zama maqiyyanku toh ta Allah batakuba qaryarku mahassada allah yana bayan mai gaskiya

  • @muhammedabdullahialiyu1262
    @muhammedabdullahialiyu1262 3 года назад

    Ya Allah kajikan iyayen mallam Bashir hayaki fidda na kogo ameeen.

  • @mamanhaidar5239
    @mamanhaidar5239 3 года назад

    Wallahi maganar ka haka take pro Amma gaskiya zatai halinta in Sha Allah adai je zuwa

  • @maryammohammad4985
    @maryammohammad4985 3 года назад

    Gaskiya Yan darika bakuda gaskiya da ina bangarinku amma wllh nabar tafiyarku wnn ai munafuncine yazagi allh amma kana guyon bayan sa

  • @shuaibmusa3547
    @shuaibmusa3547 3 года назад +3

    Profesa dan shiya ne kawei kuma nakaryaci ne Allah I meet him in Ghana 🇬🇭he came to shiya house in kumasi

    • @housniimam9007
      @housniimam9007 3 года назад

      A a a haba Malam kajitsoron Allah kuma kayi adalci

  • @aishaabubakar9867
    @aishaabubakar9867 3 года назад

    Kaji storon Allah da kuke cewa yan izala ne

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 3 года назад +2

    Hmm kudai yan darika akoiku da hasada kuma kunada tibka da warwara da kuma sun zuciya kudai kudaina biyema son zuciya dan Allah kuyima muslinci hidima da manzansa dan Allah ku barnuna bangaranci ku wakilci muslinci dan Allah kuji tsoron Allah

  • @hafsatsalehaliyu1059
    @hafsatsalehaliyu1059 3 года назад

    Allah ka bayyana gaskiya aduk indatake kawar ware mana ita cikin aminci, Allah ka kauda fitina

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 года назад +1

    Muna fikan banza, wallahi yan izala karya kuke, muna fikai, kunga za'a rushe muku, mazahabi ko

  • @nagodisaad6399
    @nagodisaad6399 3 года назад +5

    Karatun Prof. Makari yayi kama da na kiristanci inda komai aka kawo sai anyi tawili don a nuna daidai ne. Misali a kiristanci liwadi haramun ne amma sai kaga pastor dan liwadi kuma yana bayyanawa. Akwai kirista da yayi tsokaci akan irin wannan halayya kuma yace musulunchi na burge shi anan. Yana cewa "If you believe in everything then you stand for nothing". I can wear a Tshirt with the inscription "Jesus is gay" and walk the street of London and nothing will happen to me. But if I did the same for the prophet of Islam, I will be dead in an hour! I love people who stand for what they believe.
    Prof. Makari must stand for something always. Iri wannan karatun na komai yazo akwai inda zaa sa shi bata ne ba shiriya ba. A yanke Abduljabbar zagin annabi yake yi kuma koda Makari zai ce zagin Annabi ba ridda ne ba hukuncin sa kisa ne kuma ba sai gwamnati ke aiwatar da kisan ba. Saboda haka ina siyasa ga masu neman a kashe shi?
    Iyayen mu yan Tijjaniyya kuyi hattara. Allah ya hada kawunanmu bisa ga wannan masala. Babu mai rike raayi irin na Prof. Makari sai mai wata manufa ta Shia a boye a zuciyar sa.

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 3 года назад +3

    mungode sosai allah ya saka da alkairi

  • @amawiyyasidisuleman
    @amawiyyasidisuleman 3 года назад +2

    Ashedai bai zagi annabinba
    Dakanku zaku fito kufadi gaskiya Allah bazai barkuba

  • @sagiruisyaku2242
    @sagiruisyaku2242 3 года назад +1

    Wlh kabiru hayaki fiddana kogo yafikarfin maqari

    • @msanigme
      @msanigme 3 года назад

      Yafici jahilci ba , bawai ilimi ba

    • @musasulaimanabdullahi3800
      @musasulaimanabdullahi3800 3 года назад

      Humm abdujjabar Allah yasakamaka da wannan jajirchewa a kan rusa shegun wannan dadisan banza

    • @musasulaimanabdullahi3800
      @musasulaimanabdullahi3800 3 года назад

      Maqari wlh yafiku gaskiya shine adali yayi adalchi Allah yabiyashi
      Hassada akeyi da kujerarsa

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад +2

    Wlh bakuyi mishi adalci ba, dama inda prop zeyi magana to se hankalin Yan izala yatashi👌

    • @kamalhaladu1427
      @kamalhaladu1427 3 года назад

      Mtswwww!

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      @@kamalhaladu1427 😜😜hujja taqare💃💃babu hujja se fada tsaki😋

    • @fathimaali1874
      @fathimaali1874 3 года назад

      Ke karya kike kema kinsan ruwa ba sa ankondo bane 👂

    • @fathimaali1874
      @fathimaali1874 3 года назад

      Karyane ke kikushe izala ki iya irin shiganda kikeyima sannan kizo mucigaba wawuya kawai kazamiya

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      @@fathimaali1874 🤣🤣🤣Wayyo allah cikina, kunga ni ko, wasu Yan izala basuda hujja, se zagi suka Iya, irin tarbiyyar da akabasu kenan 👌ko yanzu zagin dakikamun ansamu banbancin tarbiyya tsakanin ni dake 👌
      🤣🤣🤣Ammade kinji kunya, fathima, irin tarbiyyar da baba Ali yabaki kenan, kice ma baba Ali Dan Allah yasake Miki wata tarbiyya Amma Bata zagin musulmai ba, saboda musulunci yaa tabbatar mana zagin musulmai fasiqanci ne👌
      Masha allah shiga danayi tayi Miki kenan😂😂 duk abinda mutum yagani yatanka, abin ya tsolemai ido ne😜😜thank you 🙏nidai bazan zageki ba, wlh alhamdulillah nasamu tarbiyya 💃💃💃kuji wani shashanci da rashin ilmi dama anagane, Imani da tarbiyya a dp 🤣🤣🤣Allah yakyauta

  • @dachichitv
    @dachichitv 3 года назад +1

    A'a Wannan Matsala Gawanda Yasanta Ba Sabuwace Wallahi!!!
    Mu Munsanta Munsan Asalinta Babu Abin Mamaki Bari Kuji:
    Wannan Matsalar Tasamo Asali Tun Lokacinda 'yan Dariku Sukaga Yadda Sunnah ke Musu Kutse Har Cikin Gidajensu Wannan Yasabbaba Cewa Yazamo Dole Suzo Suhadakai Suyaketa.
    Awannan Lokaci Ban Mantawa Ake Hada Waazi Tsakin Bangaren Darika Guda Biyu.
    Ayayinda Mal Jaafar Allah Masa Rahmah Ke Gabatarda Karatuttuka A Garin Bauchi, Ganin Yadda Mal Jaafar yasamu Karbuwa Da Yadda Sunnah Ke Watsuwa Sai Hassada Da Kiyayya Ta Tashi!!!
    Wannan Yasabba Haduwan Da Nufin Fada Da Shi( Sunnah)!!!
    A Lkacinnefa Suka Tura Gron Gayyata Ma Abduljabbar Don Sunaga Snine Tsagera A Lokacin, Shiyas Zakuji A Karuntunsa Na Musu Gori Cewa Sun Gagara Fada Saida Suka Gayyaceshi Cikin Karatuttukansa.
    A Lokacin Yayita Karatuka A Filin Tashan Babiye Kai Hadda Gidan TV Na BATV Nasuka Da Batanciga Sunnah dDa Malamanta Yana Kirada Duk Wadda Ya'isa Yazo Suzauna!!!
    Ganin Haka Sai Wasu Dailiban Sunnah Kamar Mal Bala Baba Karami Da Mal Mahmood Da Mal Ibrahim Disina Sukayi Mas Raddi A Filinda Yayi Waccan Katobara Tasa.
    Sukanemeshi Da Su Zauna Ya Yadda Da Sukaje Hotel Din Da Yasauka Sai Aka Titsiyesh Yaga Babu Mafita Sai Yafara Neman Tada Hankali Har Yakecema Mal Ibrahim Disina "Saina Fardeka"!!!
    Nan Yagudu Ya Bar Bauchi.
    Tundaga Wannan Lokacinne Su 'Yan Dariku Sukafara Surutu Cewa '''YAN IZALA BASU FI SU DA WANI ABU NA ILMI SAI ILMIN HADITHI, YAZAM DOLE SU KOMA KAN HADITHI'....... Wannan wallahi Itace Matashiyar Tafiyar!!!!
    Nannefa Suka Fara Diban Littafan Hadithi Suna Masa TEACH YOURSELF Batareda Koya Wajen Malamaiba.....
    Don Haka Babu Mamaki Don Sun Kawo Masa Dauki Tunda Su Suka Gayyatoshi, Ai Dole Su Masa Kara......
    Ni Dan Bauchine Su Masu Kare Makarinma 'Yan Bauchune Wannan Ketabbatarda Abinda Nake Fadi Amma Kabincika Da Kyau......
    Matsalar Gudace Su Suna Kawo Masa Daukine Ba Wani Abuba......
    Allah Samudace......

  • @bashirsuleiman9760
    @bashirsuleiman9760 3 года назад

    Gaskiya prof. Maqari yayi kuskure, yace bai saurari karatun Anduljabbar na minti 5 ba amma ya yankee hukunci. Wannan bai dace ba.

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 года назад

    ( S A W ) ya rabbi kabamu kariya 🤲

  • @ilhijiabubakar5530
    @ilhijiabubakar5530 3 года назад

    Gaskiya wannan malam yayi kuskure shi malamin To dan mi zai ce baikarantaba

  • @abubakarumar125
    @abubakarumar125 3 года назад

    Wlh karyakakeyipro yafikakomai

  • @mudassiribrahim5416
    @mudassiribrahim5416 3 года назад +4

    Prof. Ya Zunguri ciwon su...cewa siyasantar da Annabi(a.s) sukeyi. Wannan daman shine ainihin abinda yake ransu ba Annabi ba. Gaskiya zata fitone. Wallahi Allah bai taba halittar sharri a bayan kasa ba masu amsa sunan Musulmi kamar IZala da Dan'iZala

  • @ميميمنور-د7ط
    @ميميمنور-د7ط 3 года назад

    Gaskiya ne

  • @sarahpillars3402
    @sarahpillars3402 3 года назад +2

    Kai jama'a wai komai se ansa bangaranci na shirme dan Allah kowa ya fiskanci matsalar nan ta jinginawa annabin rahma batanci bakutsaya Kuna wani shirmen bangaranci ba

  • @ismailaliyuadam1314
    @ismailaliyuadam1314 3 года назад +3

    Amma gaskiya maqari kabani mamaki wllh miststst

  • @duniyamakaranta714
    @duniyamakaranta714 3 года назад

    Makari Karka kara magana akan Abduljabbar har sai ka karanta littafansa da Karatukansa.

  • @fateemaabdallah6612
    @fateemaabdallah6612 3 года назад +1

    Allah ya kyuta yasa mu gane gaskiya gaskya ce da kuma qoqarin bita ya kuma ya nuna mana qarya qarya ce ya bamu ikon qinta

  • @saniahmadlabo2853
    @saniahmadlabo2853 3 года назад

    Gaskiya baka gane bane malam Amma wanda yace kayi karya aka bin cika bakayi ba kenan shi yayi karyar.

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 2 года назад

    Haka shehu Tijjani yace akan kashe zindiki hallaj

  • @babangidatv5264
    @babangidatv5264 3 года назад +1

    Abu Umama (r) narrated that the Prophet (ﷺ) had recited so many du'a which they did not memorize, so they complained to him over this and then the Prophet (ﷺ) thought them the du'a:
    "‏اللهم إني أسألك من خير ما سألك منه نبيك محمد صلى الله عليه وسلم، وأعوذ بك من شر ما استعاذ منه نبيك محمد صلى الله عليه وسلم، وأنت المستعان، وعليك البلاغ، ولا حول ولا قوة إلا بالله‏"‌‏.‏
    (Riyadhus-Saliheen 1492)

  • @raheelayunusa135
    @raheelayunusa135 3 года назад +5

    ALLAH y ganar daku mlmn darika,to shi da baijiba yazaai yayanke hukunci shi makarin.?

    • @chaiboumoussa7478
      @chaiboumoussa7478 3 года назад

      Amin wlh

    • @fatimabello3507
      @fatimabello3507 3 года назад +2

      Kema kin fadi Wallh mutum yace beji abu ba amma yana kararwa Allah ya kyauta

    • @hafsatnaseeryakubu8916
      @hafsatnaseeryakubu8916 3 года назад +2

      Kace bakajiba taya kuma kake yanke hukunci,mtsss dallah malan karka kawo mana wani abun nadaban

    • @musbahuhaladu2839
      @musbahuhaladu2839 3 года назад +2

      Gaskiyane kawai soyake ya wullawa jamaar annabi shubuha shi makari, acikinsune ake samun yan faira da yan hakika. Baitaba cewa komai ba. Kawai shi adawar sa da yan izala yake shi makari.

    • @aliyuhadialiyu4000
      @aliyuhadialiyu4000 3 года назад

      Gaskiya maihali bazai dainaba Allah kataimaki frop

  • @Mdfulani
    @Mdfulani 3 года назад

    Allah yasaka maka da alkairi

  • @ummulkhairisaniahmad4420
    @ummulkhairisaniahmad4420 3 года назад +1

    Maqri ga me hankali yasan kai ne ka mayar da masalar ta bangaranci da kai da masu irin fahimtar ka.. Allah ya rabamu da fahimta irin ta maqri shima mugun dan ta morene

  • @siimalharonii7596
    @siimalharonii7596 3 года назад +1

    اللهم انا نسالك الهدايه يا الله

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 3 года назад

    Allah ka iyamana😢😢😢

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад +4

    Hummm, gaskiya basu fahimce shiba, bawani Abu bane yasa izala sukema prop, maqari, raddi banbancin aqida ne, Kuma wlh maqari yawuce da saninsu, rashin qaunar da sukemai ne shiyasa basa fahimtar shi, na tabbata prop bazeba Abdul-Jabbar kariyaba👌

    • @hauwauabdullahiharoon9295
      @hauwauabdullahiharoon9295 3 года назад +1

      Banxa da babanki akafadawa wadannan maganganun xakiji dadine.kodayake kema jakarce Kuma jahila

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      @@hauwauabdullahiharoon9295 Haba yar gidan baba Abdullahi, 😜kema bakida hujja ne ko bakida tarbiyya ne?se zagi kuka Iya 😥Da alama Abdullahi be baki tarbiyya ba, 👌Kuma GA duk alamu ta tabbbatta kece jahila, saboda ni banyi zagi ba, Amma kinbani amsa da zagi, Kinga jahilci kenan, Nagode bazan zagekiba, Allah yayimana hisabi 🙏irin Taki fahimtar kenan, 👌alhamdulillah ni ba jahila bace Kuma ni ba malama bace, ni daliba ce, Amma kisani Har abada Bama goyon bayan Abdul jabbar,
      Qin gaskiya ne ya rufemuku ido, da banbancin aqida, shiyasa kukasa fahimtar maganar prop, Amma ba matsala tinda masu, ilmi sunfahimta da Dole bane se jahilai sungane👌

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 года назад

      @@hauwauabdullahiharoon9295 Ammafa kisani Indai, kitabbatar ni jakace Kuma jahila, to dake da mamanki ma duk jakaine Kuma jahilai💃💃💃💃

  • @مرجانهلا
    @مرجانهلا 3 года назад +1

    Allah ya kyauta

  • @tijjanisaeedbako4850
    @tijjanisaeedbako4850 3 года назад +2

    Gaskiya M Maqari bakayi adalci ba, inama ace kaji abinda wannan zindikin yake jinginawa Manzon Allah kafin kafadi haka? Kanada kima wajen mutane dan Allah karka jawo abinda zata zube.

    • @murtalabashir8340
      @murtalabashir8340 3 года назад

      Baida dawata kima tunda ya yanke hukunci akan son zuciyarsa

  • @mohammedmuntaka2431
    @mohammedmuntaka2431 3 года назад

    Allah shiryar damu baaki daya. Ameen

  • @abdulmajeedabdul7508
    @abdulmajeedabdul7508 3 года назад

    Dan Allah kar kubamu kunya mana akan adini ey Sai ey man dariya dan Allah kiyi hakuri

  • @KhanJan-js1bg
    @KhanJan-js1bg 3 года назад

    Baka saurara bah bai kamata kayi magana akai bah

  • @auwalsuleman8152
    @auwalsuleman8152 3 года назад

    Izala kenan laanannu

  • @UsmanUsman-ww5dx
    @UsmanUsman-ww5dx 3 года назад

    Dan darika ba gaskiya

  • @umarmohammad6403
    @umarmohammad6403 3 года назад

    Allah kyauta

  • @عابدهمحمد-ت4ق
    @عابدهمحمد-ت4ق 3 года назад

    ALLAH.Kyauta

  • @abdulmalikyacubazza6114
    @abdulmalikyacubazza6114 3 года назад

    Abdul fatahi kuji xoran Allah

  • @hausatrendingtv5416
    @hausatrendingtv5416 3 года назад

    Aslm barkadawar ha ykk dan Allah inasan maganadakai

  • @bbhg9127
    @bbhg9127 3 года назад +1

    Wawa ne

  • @mahamadoulkair5307
    @mahamadoulkair5307 3 года назад

    Mahamadoul kair

  • @mouctarusman1678
    @mouctarusman1678 3 года назад

    Gaskiya Nigeria akwai masune man suna koda zasu sabama addini wanna malamin tinda naji yace wai baigo yan bayan malamai sushi ga siyasa koma naga inna ace malamai suna shiga siyasa to da yanzu bama samun irin wanna malaman masu zagin annabi (S a w) Allah shirya mu Allah kawo muna zaman lafiya a arewa

  • @maryamshafiumaryamshafiu6156
    @maryamshafiumaryamshafiu6156 3 года назад

    Salam aleykoum

  • @سيدموسىمحمد-ك8ص
    @سيدموسىمحمد-ك8ص 3 года назад +2

    كلما لا لله فأخره انا لله

  • @umargyarasaa5267
    @umargyarasaa5267 3 года назад

    Gaskiya,ne

  • @muhammedabdullahialiyu1262
    @muhammedabdullahialiyu1262 3 года назад +1

    Karya kakeyi mallam lokacin mukaballan kana Ina karkamedamu wawaye mana

  • @abadalaaabala4497
    @abadalaaabala4497 3 года назад +1

    برلبي

  • @salwammummulkhartayif850
    @salwammummulkhartayif850 3 года назад +2

    Dan. Allah mlm Nan kudai Amana wasadahankali kudai a kawomana rudani hakanana

    • @idrissani1611
      @idrissani1611 3 года назад

      Rudani kam an kawo shi kuma kana ciki tsundum. Kayi kokari kayi ta kanka.

    • @salwammummulkhartayif850
      @salwammummulkhartayif850 3 года назад

      @@idrissani1611 gaskiyafai Kam. Allah samudace

  • @hausaseasontv3560
    @hausaseasontv3560 3 года назад

    Duk ilimin da Darika sai ka samu san zuciya a ciki mtsss, ALLAH YA TSARE MANA IMANINMU

  • @mussahaske9371
    @mussahaske9371 3 года назад +3

    Ya Subahanallah.

  • @mariamhassan7135
    @mariamhassan7135 3 года назад +1

    Chi wannan mai Karé professeur in ba gaskia a Lamarin chi

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 года назад

    Sheikh abul fatahi
    Sheikh Junaid kunyi, Dai dai, ko mamanka da babanka ne bezama Dole fahimtar ku tazo daya ba,
    Amma ba wani abubane yasa sukemai raddi rainin wayau ne,, shi saboda ba Dan bangaren su bane👌

  • @dalhataminu8655
    @dalhataminu8655 3 года назад

    Allah yakarawa prp makari lfy ameen