(HIRA DA BAGOBIRI MAI KAYAN FADA 5) BAN TABA MANTAWA DA KISANDA KWALARAN KANO YAYIMINI HAR IN MUTU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 26 янв 2025

Комментарии • 25

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 8 месяцев назад +5

    Al'ameen muna godiya. Gaskiya Bagobiri ya kai madambaci, ga fadin gaskiya, ga kan-kan da kai. Allah ya saka.

    • @YahayaMamuda-vn5sc
      @YahayaMamuda-vn5sc 8 месяцев назад

      Gaskiyane Allahyakiyayeshidamu Baki dayaAlameen

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar 6 месяцев назад +2

    Ina bada shawarar kayi littafi Mai dauke da sunayensu da tarihinsu da hotunansu ko kanemi wani daga masana hausa na jami'o'i kamar irinsu Dr. Aliyu Ibrahim kankara marubucin littafin shata mahadi Mai dogon zamani Dan katsina ne

  • @abubakarharuna5492
    @abubakarharuna5492 8 месяцев назад +2

    Gaskiya bagobiri kam ya kai madambaci

  • @AbdullahiYahaya-h8n
    @AbdullahiYahaya-h8n 8 месяцев назад +1

    Allah yasaka da alkhairi Don Allah idan kashigo katsina watarana kakirani insameka masaukinka mugaisa

  • @LamirMusaAliyu-vd1gy
    @LamirMusaAliyu-vd1gy 8 месяцев назад +1

    Masha Allahu AL AMEEN muna godiya da aikin ka.

  • @solekolo
    @solekolo 7 месяцев назад

    Asalam Al amène gaskiya innajin dadin shirinka dan Allah bagobouri miyakaishi matamayine nijikan megari dan Balou ne

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 8 месяцев назад

    Sannu da kokari al ameeen

  • @YahayaMamuda-vn5sc
    @YahayaMamuda-vn5sc 8 месяцев назад +1

    Barkada dare Alameen Akwai tambayata DonAllah AbaniAmsa

  • @asmautahir
    @asmautahir 8 месяцев назад

    Allah ya ja da kwana.

  • @shamsuddengambo4909
    @shamsuddengambo4909 8 месяцев назад

    Sannun da kokari al amen

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447 8 месяцев назад

    Allah yakara basira Al Amin Akwai wani mutun anan fatakul sunan Shi Liba yaron maigidan samane

  • @soulaimane01
    @soulaimane01 8 месяцев назад +1

    Dan Allah inason wakar nan al_ameen

  • @hamzaisa9737
    @hamzaisa9737 8 месяцев назад

    MashaAllah Al-Amin Allah ya sa ka da alheri

  • @muwafaqumar1143
    @muwafaqumar1143 8 месяцев назад +1

    Bagobiri nada gaskiya.

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 8 месяцев назад

    Al,Amin godiya mukeyi Allah ubangiji ya Saka da alheri gaskiya hiranku da bagobiri yayi armashi yanzu bagobiri Yana garin DAKWA kenan Nan kusa da garin madalla?

  • @KasimuYaroSokoto-i3m
    @KasimuYaroSokoto-i3m 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @imamzakariya4965
    @imamzakariya4965 8 месяцев назад

    Mungode alameen kwarai da gaske

  • @soulaimane01
    @soulaimane01 8 месяцев назад +1

    Amma ni wannan bashi ne yace ya taba zuwa yobe potaskum ba?

  • @SurajoAbdullahi-b8y
    @SurajoAbdullahi-b8y 2 дня назад

    ❤❤❤❤❤