Salam, Al amin sannu da ƙoƙari Allah yasakamaka da mafificin alherinsa..... Naji daɗin hirar bagobiri sbd A tsanake yake magana kuma bashida mantuwa yasan every little detail gameda abubuwanda suka faru a rayuwarshi...Allah yaƙara mishi lfy, ya yafe kurakuranshi damu baki ɗaya.
Muna godiya Al Amin ina son number wayan bagobiri Mai kayan fada
Al'amin, yalla Bagobari ya gamu da bazamarman Soja, kasan su zamarmawa da barebari basu da masculin de feminin
Yan maxan jiya Al, ameen ykk ygr fa y aiki muna gdy allah yakara daukaka
Madallah
Salam, Al amin sannu da ƙoƙari Allah yasakamaka da mafificin alherinsa.....
Naji daɗin hirar bagobiri sbd
A tsanake yake magana kuma bashida mantuwa yasan every little detail gameda abubuwanda suka faru a rayuwarshi...Allah yaƙara mishi lfy, ya yafe kurakuranshi damu baki ɗaya.
Muna godiya Al Amin
Nima nagode
Agaishe ka Bagobiri
Ya amsa
Sannu da kokari Mal Al'ameen, Sule Sakwaya da Bagobiri duk sunce Maigidan Sama ne. Dogo Miko ikon Allah.
Eh
Mai kayan fada
Maikayan fada Bagobiri ♥️♥️♥️♥️
Eh
❤❤❤❤❤❤❤
Sannu da kokari al ameeen
Yauwa
Me yasa ake kiranshi Bagobirin 'Dan Tsimau'?
To