(HIRA DA ALHAJI BABAN KURE 2)NASO KAMA SHAGO DAMBE DA FAHIMCI DOGO MIKO BA JARUMINE BA WAKACE KAWAI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Комментарии • 10

  • @user-ym9bv3zl4y
    @user-ym9bv3zl4y 2 месяца назад

    Allah ya taimaka Al Amine !

  • @DannainnaMuhammad
    @DannainnaMuhammad 3 месяца назад

    gaskiya abinda nafahimta anan baba yana bayan dan dunawa

  • @abubakarharuna5492
    @abubakarharuna5492 3 месяца назад +2

    Tabbas akwai alamar rashin jituwa tsakanin su da dogo miko.Kuma baba ya fadi cewar sau biyu aka kashe shi Amman kuma a lissafin Sa ya Kai kisa uku. Tun da Abu ya wuce ya zama tarihi ai ba wani Abu bane idan ya yabi dogo miko.

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 3 месяца назад +1

    Al Amin na fahimci maganar Baba game da miko dogo akwai Adawa sosai ta tsakanin gari da gari
    Amma tabbas Dogo miko ya kai Jarumi

    • @SYSH-c1m
      @SYSH-c1m 3 месяца назад

      Kai ma yakamata kafahimci cewa komai jarumtar mutum akwai Wanda yakejin tsoron haduwa dashi

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 3 месяца назад

    In na fahimta,
    Ada na jan ruwa
    Bagobiri
    Dogo miko
    Duk mun ji cewar sai da aka sa Dan anace ya yi masu waka, ba don zabin ransa ba.

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 3 месяца назад

    Sannu da kokari al ameeen

  • @sheikhibrahim8768
    @sheikhibrahim8768 3 месяца назад

    Al amin ka tunawa babankure yace kisa biyu akayimasa amma da ba kinsa ya che sa dukiwonnama ya kashe shi kuma bakwai ya ka she shi kuma wani arne ya kasheshi ajos kaga yazama kisa uku kenan

  • @KabiruDayyanu
    @KabiruDayyanu 3 месяца назад

    Magar baba akoi tufka da warwara

  • @SYSH-c1m
    @SYSH-c1m 3 месяца назад

    Allah yajikan musulmi