Babbar Magana: Daga Taimakon hassana matar Seaman Abbas Ana Neman Kâshè Aminu j town.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 18

  • @isahsaadi9711
    @isahsaadi9711 Час назад

    Gaskiya yakamata ayima aminu adalci

  • @ameenamohd1256
    @ameenamohd1256 5 часов назад

    Hmmm

  • @fatimaibrahimhassan3788
    @fatimaibrahimhassan3788 5 часов назад

    Karyane he must play the match,

  • @AuwalouMuhammedAuwalouMuhammed
    @AuwalouMuhammedAuwalouMuhammed 2 часа назад

    Kowa ya sani ciwa wannan yarinya bata bukatar kumai illah a fito mata da mijinta

  • @ameenamohd1256
    @ameenamohd1256 5 часов назад

    Hmmm gsky wlh bata kyautaba akan wata kijefa wani amasifa Allah yasaka mai ita tanasan aimata Adalci amman batawa wani sbd tsagwaran san zuciya Wlh tabanhaushi

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 Час назад

      Babu wani rashin adalci da tayi musu ai Bata sa su su nema mata taimako ba, har yanzu Basu kawo hujjan inda kukayi magana da ita ba tace a Neman mata taimako ba maganar banza baku da hujja.

  • @dahiruhassangwanee8353
    @dahiruhassangwanee8353 5 часов назад

    shawari shine kaima ai da hakan yafaru meyasa bakuyi magana da ordinary president ba ? fauxiyya d Sulaiman ai ta wanke kanta kuma kowa Yana mata addua ku meyahanaku yin hakan ?

  • @yousufsalih7840
    @yousufsalih7840 6 часов назад

    Rashin kunyansa yajamasa

  • @halimabello866
    @halimabello866 57 минут назад

    Hmmm Aminu yayi mistake ya qira ya a air yache sun yi magana da ita da yayi tsakanin su off line ka san in an sa maganan kudi yenzu zanchen zai iya chanja direction I know shi ake kokarin avoiding ko wa yayi hakuri Allah ya san nufin kowa Allah tsare su gabadaya

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 Час назад

    To wa yasaku ku nema mata taimako? Ita tace batasa kowa ya nema mata taimako ba,wannan maganar banza kakeyi mallam.

  • @RamanouIssa
    @RamanouIssa 6 часов назад

    Qarya kukeyi wlh j town baida kirki

  • @zainabalhassan5084
    @zainabalhassan5084 5 часов назад

    Waye yace ku taimake ta..gun ku taje kuma ta nemi kudi ne? Da girman ku baku kyauta ba kuka saka kanku a masifa ba ita ba

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 36 минут назад

    Kaine Barawon kenan dakai dashi Dan gutsun uwarku....waya hanaku ku gaya mata kafin ku fara

  • @amboreraphael5339
    @amboreraphael5339 5 часов назад

    Case nata a hanunku yake ne

  • @salislarryyusif1904
    @salislarryyusif1904 9 минут назад

    Pls you should advise him to stop insulting people

  • @fatimaibrahimhassan3788
    @fatimaibrahimhassan3788 5 часов назад +1

    Munafi gardi da kai kana kuka ba hawaye

  • @AbdulmalikAlhassan-mz5hq
    @AbdulmalikAlhassan-mz5hq 5 часов назад

    Karya kakeyi munafiki