An tona asirin makircin da aka shiryawa musulmin arewa kan shari'a,

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024

Комментарии • 77

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 года назад +4

    Masha Allah lallai wanan bawan Allah ya sha wgawgarmaya a kan tabbatar da dokar musululci Allah ya biya shi

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад

      malama farida kindai ji abinda mutane da yawa basu saniba

    • @ssouana4385
      @ssouana4385 2 года назад

      ALLAH SHIBIYASHI

  • @yakcouboutv9077
    @yakcouboutv9077 2 года назад +7

    Mashallah

  • @abdalnaser5158
    @abdalnaser5158 2 года назад +1

    الله اكبر الله اكبر الله اكبر

  • @zaynabadamu6794
    @zaynabadamu6794 Год назад

    Masha Allahu.

  • @imranimam3032
    @imranimam3032 2 года назад +1

    Gaskiya yarima yayi kokari Allah yayi masa sakayya da gdn aljanna, Allah yakawo muna irinsa goma a cikin govent nigria yah hayyu yah qayyum

  • @musaali8622
    @musaali8622 2 года назад +1

    Yari bakura kacucemu a Arewa meyasa bakafito sugaban kasaba meyasa wayyo kasata NJy ya. Allah kataimaki yari kabumu shi a shugaban kasa Allah ya daukaka ya doraka akan kujeran kasata NJy Amin 🤲👍👍👍❤️💛🧡💓❤️💗💚

  • @Hassanabubakar0153
    @Hassanabubakar0153 2 года назад +1

    Masha Allah, Allah ya taimaka, Allah yakare ka daga makiya, Allah yasa ka da alhairi, Allah yasaka ka a aljannah.

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 года назад +2

    Mallam abu aisha Allah ya saka da alkhairi

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 11 месяцев назад

    Allah ya sakawa Yariman Bakura da Gildan Aljanna ❤❤❤

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 2 года назад +2

    👍👌🏽

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 года назад

    Baba yarima bakura Allah sakama da alheri ameen 🤲🤲🤲 Allah yasa ka gama da duniyya lafiya ameen 🤲

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад +2

    اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 2 года назад

    أبو عاءيشا بارك الله فيك وجزاكم الله خيرا

  • @uzairuabubakar1748
    @uzairuabubakar1748 2 года назад

    Allah yasakucika da imani

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 года назад +1

    الله أكبر جزءكاالله خيرا

  • @yusufissa5429
    @yusufissa5429 8 месяцев назад

    Alhamdu, lillahi
    ALLAH yasaka da alkairi

  • @ismailboys3418
    @ismailboys3418 2 года назад +5

    Allah yasaka maka da alkhairi duniya da lahira 🤲
    Shugaba nagari
    Insha'allah kaine Shugaban kasan Nigeria Insha'allah ta'alah
    YSO Fulde

  • @assoumana2445
    @assoumana2445 2 года назад

    الله أكبر

  • @ثانيمعمر
    @ثانيمعمر 2 года назад +1

    KAI GASKIYA WANAN GWAMANA ALLAH YAYEMAI ALBARKA DUNIYA DA LAHIRA

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 2 года назад +1

    Masha Allah Excellency, Yarima Bakure,

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 2 года назад

    Allah ya tsine wa obasanjo matsiyacin lahira da duniya idan bai musulunta ba

  • @abbahayatu6303
    @abbahayatu6303 2 года назад

    Masha Allah

  • @sulaimandanma-azu5554
    @sulaimandanma-azu5554 2 года назад +1

    Allahu akbar

  • @moustaphaissoufou5495
    @moustaphaissoufou5495 2 года назад +2

    Masha Allah Allah kasa mudace

  • @abubakarsadiqsadiq
    @abubakarsadiqsadiq 2 года назад +3

    Innalillahi wa'inna'ileihi raji'unna 🥺🥺 wlh malam. wannan bayanin ya matukar tadamun da hankali. Allah yasaka ma yariman bakura da alkairi. 🙏🙏 Allah yabiyaka duniya da lahira🤲 wadanda kukayi aikin alkairi nan dasu.suma Allah yasaka musu da alkairi insun rasu kuma allah ya kyauta makoncin su. gaskiya Ahmad yariman bakura anjinji namaka da irin kokarin da kayi Allah yabiyaka da gidan aljanna 🙏 wannan bayanin yanada matukar amfani ga mu yan arewa mujishi, kaima Malam da kakawo mana wannan labarin allah yasaka maka da alkairi 🙏🙏🙏

  • @mohamadouawalou9599
    @mohamadouawalou9599 2 года назад +3

    Ma cha allah allah ya sala da alhairi

  • @jamiluabubakar147
    @jamiluabubakar147 2 года назад +2

    Baka tab'a playing shere ka mar wanna ba, Masha Allah bless and transparency amen,

  • @ahamedabdullahi8256
    @ahamedabdullahi8256 2 года назад

    masha allah allah saqa da alkhairi

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 2 года назад

    Allahu ya baka shugabanci Nigeria 🇳🇬

  • @kebiislamofficiel7552
    @kebiislamofficiel7552 2 года назад +1

    Slm malam inayinka allah ya saka da alkairi

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад

      wslm kebi islam dan iwa na gode sosai da sosai Ahabbakumullah

  • @yaousouley5294
    @yaousouley5294 2 года назад +1

    Allah saka mouka da aferi

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 9 месяцев назад

    Aslm.ni muhammad k suleiman tundaga sardauna zuwaga tinibu.allah yasakawa shuwagabanimu

  • @illamaimachine7091
    @illamaimachine7091 2 года назад

    Allahou Akbar

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 года назад

    Allahu Akbar Allah saka maka da Alkhairi

  • @usmanmuhammad644
    @usmanmuhammad644 2 года назад

    Wallahi ya'n siyasa da Bazar addinin musulumci suke rawa kai jama'a musulumci gatan kowa ne Allah ka bamu ikon yimaka biyayya

  • @zurkallainiabdullahi6868
    @zurkallainiabdullahi6868 Год назад

    Allah yakareka yarima bakura

  • @ibrahimabdusamamorey9665
    @ibrahimabdusamamorey9665 2 года назад

    Allahu Akbar wlh irin wa ƴan nan sune sukai karanci acikin al'ummar musulmi da akwai irin su yarima

  • @abdulmrtv9545
    @abdulmrtv9545 2 года назад +1

    Yarima mazan fama Allah yakara mn irerenku acikin al'ummar musulmi

  • @oustematrise1929
    @oustematrise1929 2 года назад +1

    Mlm ina yink from Hollande

  • @alameenibraheemhameed4346
    @alameenibraheemhameed4346 2 года назад

    Malam bantaba samun lbr Mai dadi a youtube channel inka irin wannanba wallahi

  • @chaibouamadouamadouasouman1181
    @chaibouamadouamadouasouman1181 2 года назад

    Allha yabiya shi da gidane alljanna

  • @aminasali743
    @aminasali743 2 дня назад

    Dama obasanjo makiyin arewa.makiyin arewa tsiinanne

  • @adamabubakarhassan9571
    @adamabubakarhassan9571 2 года назад

    Idan ba yayi magana ba bawanda zaigani ana wannan abun

  • @oummaoumma7055
    @oummaoumma7055 2 года назад +1

    Ina sanka gomna

  • @kamilabdallah2062
    @kamilabdallah2062 2 года назад

    To ina hira ta biyu????

  • @kamilabdallah2062
    @kamilabdallah2062 2 года назад

    Kaih 😂😂😂 Allah kadai zai biyaka wato kai batasu kake ba ta shi rayuwarsa kake kaih allah kabamu imani mai qarfi allah yasaka da alheri

  • @ليثوسام-غ1ك
    @ليثوسام-غ1ك 9 месяцев назад

    Dama turai aikinta kenan haddasa barna yakamata mufita daga tsarin turawa wai ita wannan turai mudatakeyimana shishigi mume muketsaramata na kasarta

  • @sheikmodu4995
    @sheikmodu4995 2 года назад +1

    Ammane, ba irin su Buhari ko

  • @ko6429
    @ko6429 2 года назад

    🤝👉👍👍🤲🤲🤲🥰🥰🥰

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 2 года назад

    GASKIYA IRINKANE SHUGABA NAGARI

  • @safwanbala2291
    @safwanbala2291 2 года назад

    Masha Allah gaskiya ansha artabu 😂

  • @jamiluabubakar147
    @jamiluabubakar147 2 года назад +1

    Aiki Mai kaiu ka fantan Kuna lafiya,toromin number ka,

  • @babaseun4375
    @babaseun4375 2 года назад

    Bark dahan ruwa

  • @NaziruZakariMuhammad
    @NaziruZakariMuhammad 2 года назад

    Hada kai ya kamata muyi wajen aikata gaskiya da kishin alumma, sai mu samu cin gaba.

  • @tofagkblacknightofshiathus1365
    @tofagkblacknightofshiathus1365 2 года назад

    Mai girma gwamna yaki ya baiyana suna malamin da Atiku Abubakar akan a tsaida shari'an musulunci to ga suna Malamin shine Ibrahim Yaqoob Azazzaki.

  • @tofagkblacknightofshiathus1365
    @tofagkblacknightofshiathus1365 2 года назад

    Makircin Yahudawa da munafuncin wasu daga cikin musulmin Nigeria akan ruguza ko lalata Sharian musulunci wanda yarima Bakura ya kaddamar a Jahar Zamfara Shi ya haifar mana da wanna rashin tsaro, zinace zinace,kisa,garkuwa da mutane,luwadi,madigo,yan shan jini,sata,cuta,da dai sauransu sai gashi yau kowa yana dandana kudansa a hannushi ba musulminba ba kuma kafiranba da masu mulki damasu arziki da talakawa kowa nacin ubansa a yanzu. Mafita shine mukoma ga Allah mu tuba mubi dokokin Allah muyi biyayya ga Allah da manzo sa mubi iyayenmu sau da kafa da kuma tsayiwa akan gaskiya da rikon amana acikin maamalanmu na yau da kunlun.daga karshe Inna rokon Allah ya sakawa gwamna Yariman Bakura da gidan aljanna da dukanin malamanmu da ssuran musulmin da suka goyi bayan kafa wanna shari'an musulunci wanda hakan taci tura har yakaimu cikin wanna hali.

  • @aligoure6123
    @aligoure6123 2 года назад +1

    الله اكبر

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 года назад

    Masha Allah

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 года назад +1

    Masha Allah

  • @mahammadsani6987
    @mahammadsani6987 2 года назад

    الله أكبر

  • @dailyremindertv5879
    @dailyremindertv5879 2 года назад +1

    Masha Allah