Ni dan uwan alh atiku Abubakar ne mahaifinmu daya dashi, labarin mu inji wannan tsohon.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 5 янв 2025

Комментарии • 220

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 2 года назад +7

    Allah sarki talaka bawan Allah kuma wallahi wannan mutumin lamarin sa akwai kamshin gaskiya

  • @innocentbuba9590
    @innocentbuba9590 2 года назад +2

    ❤❤❤❤❤❤ I love Atiku

  • @tajousman5526
    @tajousman5526 2 года назад +4

    mlm kuyi hakuri allah yabaku ladar zumunci, arziki na allah ne

  • @ridwanmuhammadnaibi1205
    @ridwanmuhammadnaibi1205 2 года назад +1

    Gaskiya Ne Allah Ubangiji Ya Ha Daka Da Mai Girma Wazirin Adamawa

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 2 года назад +7

    Ai ba’a abin mamaki bane Wallahi Ko akwai irin wannan dayawa sosai kam haka kwanaki anata zagin wani dan uwan buhari sai gashi ashe dan uwansa ne Allah karkabarmu muyi dan uwanmu haka Ko wane irin arxiki zamuyi a rayuwarmu 🤲🏻😭😭😭

    • @gausimahmadgausimahmad6764
      @gausimahmadgausimahmad6764 2 года назад +1

      Abin ba abaki yakeba matuqar familinku sunada yawa to komin arziqinka sai angajiyar da kai amman allah swt ya baki arziqi mai tarin yawa domin muga irin imaninki amin.👌

    • @haskenshiriya67
      @haskenshiriya67 2 года назад

      amin wannan ma idan ka duba launin fatatsu da idonsu iri dayane shida atiku

    • @haskenshiriya67
      @haskenshiriya67 2 года назад

      haka muryarsu ma tana shige.

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 2 года назад +3

    A Gaskiya na gamsu 100% da baya nin shi

  • @hajiyahalimaali9843
    @hajiyahalimaali9843 2 года назад

    Ai dole atiku yqnada yqn uwa bazeyihu ace bayida Yan uwaba Kuma abin alfaharine ace gayan uwanka , Allah yasa atiku yaji abincika Allah yasa adace

  • @AbbaUmar3
    @AbbaUmar3 2 года назад

    To Komae Na Hanun Allah,Domin Shine Masani akan Komae, Allah Ya bayyana Gaskiya.Inta Tabbata Allah Yabaku ladan Zumunci.

  • @hadizamuhammadshuaibu3531
    @hadizamuhammadshuaibu3531 2 года назад

    Allah ya sada shi da Wazirin Adamawa. Wato Dan uwan shi. Wlh har na tausaya masa.

  • @surajoumarahmad1285
    @surajoumarahmad1285 Год назад

    Malam shawarar da zan baka shine ka nemi manyan malamai na addinin musulinci kamar su Sheikh Sani Yahaya Jngir in Sha Allah zasu taimaka su shiga cikin lamarin

  • @sulaimanyasirandyasir3111
    @sulaimanyasirandyasir3111 2 года назад +6

    Allah sarki Allah yahadaka da dan'uwanka

  • @bashiruyaurawa1645
    @bashiruyaurawa1645 2 года назад

    Allah sarki Allah ya sadaka da li, abbinka

  • @hadizasani6073
    @hadizasani6073 2 года назад

    Allah yasa ku ganshi,shikuma Allah yasa aso ku sabo da Allah da zumunci

  • @buharialfaaliyu9102
    @buharialfaaliyu9102 2 года назад +1

    Allah sarki allah yahadaka da dan uwanka

  • @alameenibraheemhameed4346
    @alameenibraheemhameed4346 2 года назад +3

    Maganan gaskiya nima dangote asalinsa dan'uwanne, amma kaduba yanda yamanta dani kwata kwata arayuwa dan Allah katayani nemansa da kuma da addu'a malam(abu aisha) Allah yasa yagane gaskiya ya nemini savida xumunta nada matikar ampani

    • @aishasani2639
      @aishasani2639 2 года назад

      Ameen idan ya nemeka nima ina bukatar addua agare ku baki daya allah yasa in auri dangote ina mutuwar kaunarsa amma bani da hanyar kai sako duniya taji amma akoda yaushe ngd

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 года назад +4

    Toh fa. Alllah ya kwauta. Toh me ya haha shi magana tuntun.sai yanzun.mutane dai sai addu,a. Alllah ya kwauta.

  • @saaglobalmultimedia4534
    @saaglobalmultimedia4534 2 года назад

    Allah Sarkin iko
    Allah ya dai-dai ta lamarin ya haɗa ku cikin sauki , shi kuma ko na kusa da shi in sunga firar su ƙokarta ma bayin Allah nan

  • @ivyharpet6453
    @ivyharpet6453 2 года назад +1

    Allah Sarki to kai Malam Wada da aka haifeka baya mahaifin Atiku yarabu mahaifiyar Atiku shekaru nawa tsakani da ya auri mahaifiyaka har a haifeka ka fahimci shi danuwanka ne. Kuma wa yasan tsakanin ku da har zai Yi maku makaru. Allah ya Kara zumunci.

  • @suleimanyakubujauro7118
    @suleimanyakubujauro7118 2 года назад +3

    Yan ubanci kenan,wato itiku yana taya mamanshi kishi

  • @hauwamohammedtukur3400
    @hauwamohammedtukur3400 2 года назад

    Hmmm da tausayi

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Gaskiya ne bayi da danuwa,, kudi kake nema mallam

  • @usmanmfusami8453
    @usmanmfusami8453 2 года назад

    Toh a halinzu dai kan wannan lamari gaskiya sai Allah. Saboda haka mujira muga ikon Allah akan abunda zai faru nan gaba gameda lamarin.....

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 2 года назад +9

    A wannan zamanin babu wuya a gano dan'uwa Mutum. Kamar yadda shima ya fada, Likitoci za su yi gwajin DNA ta hanyar amfani da kwayar halitta ta Gene. Babu abu mai dadi Mutum ya gano dan'uwan sa.

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 года назад

    Allah sarki bawan Allah meye na gwaji kamar dole

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 Год назад

    Ikon Allah

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Lokacin shiyasa ne sai da ya fita 2003, haka ma yanzu 2022, kuke fita Ku CE Ku yan uwansa,

  • @بنتالنور-ت6ش
    @بنتالنور-ت6ش 2 года назад

    Gaskiya baba tsoho gara kayihakuri kunhadu a darassalam

  • @babaladan135
    @babaladan135 2 года назад

    Hmmm Allah shi kyauta

  • @issiaabdourahmane5469
    @issiaabdourahmane5469 2 года назад

    Toh mudai bah abinda zamuce allah yabayanarda gaskiyar lamari

  • @rabiuaminu729
    @rabiuaminu729 2 года назад +2

    Masha Allah

  • @aatijjani6478
    @aatijjani6478 2 года назад

    Ayya Allah sarki, To Allah yazaba maka mafi alkhairi..

  • @obyumeizudike1292
    @obyumeizudike1292 2 года назад +2

    Wannan gaskiya ne Allah hadaka da Dan uwanka

  • @rahotannidasakonni6600
    @rahotannidasakonni6600 2 года назад +1

    Baba ka hakura kawai, ka yarda da abinda Allah ya baka. Kalen dangi saboda kana son samun kudi a wurin Atiku Abubakar.

    • @arc.zulkifiludalhatuyahuza6395
      @arc.zulkifiludalhatuyahuza6395 2 года назад

      Ba kalen dangi bane, sada zumunchi ne kuma hakan akwaai zafi sosai.

    • @aminuzailani9386
      @aminuzailani9386 2 года назад

      Amma Allah ya wadaranka/ki da irin wannan comment, aishi Atiku da mamansa sune basu kyautaba da suka kasa neman babansa yasan inda yake, kuma nasan sun sami labarin ya sake aure , saboda haka uwar taki ta nemi uban Atikun saboda tsoron kadaya karbi Atiku daga wajenta. Allah ya kyauta ance muku kowa irinkune yan zamani masu karya da yaudara don neman abin duniya kota halin kaka.

  • @Abufatima957
    @Abufatima957 2 года назад +1

    Hoton matar da yasa gaskiya tayi Kama da Atiku sosai.
    Kuyi Hakuri kawai kumanta dashi
    Ba ayin zumumci dole

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Ai 2003 baban yazo yana Raye, yazo a ina. Kaka a lokacin,, ka ji soron Allah tunda an baka kudi,, said yanzu 2022,,

  • @arewalyricsstudio1298
    @arewalyricsstudio1298 2 года назад +5

    Tofa Dattijo yaballo ruwa

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 2 года назад +2

    Kafin kuyi hukunci ku binciki tarihin da shi Atiku ya bayar da kanshi yafada cewa tun yana karami babanshi yarasu.amma shi wannan yazo yana cewa wai daga baya anje ina anje ina anhafesu, kawai dai wannan abincika Saboda galibin yan siyasa ba Allah a gaban su

    • @gausimahmadgausimahmad6764
      @gausimahmadgausimahmad6764 2 года назад

      Kasan su mutane sun iya hukunta abinda basuda masaniya akai agameda maganar atiku aiba abune 6oyayyeba kuma duk abinda zasu fada mu mun san atiku mutumin kirkine 👌

  • @mubarakabubakarbature3506
    @mubarakabubakarbature3506 2 года назад +1

    Allah sarki Allah yabaka sa,a Allah yasa kaganshi

  • @jamilusaeed3987
    @jamilusaeed3987 Год назад

    Wannan bayani da Wannan bawan Allah ya bayar gaskiya ne. Don yanzu haka suna zaune a kauyen mune. Dangi dake jahar filato. Har yayansa Alh. Tanko da yake bayani, abokin kasuwancin babana ne a Onitsha. Dan kasuwa ne mai rufin asiri. Ba talaka bane kafin ya rasu wlh

  • @kwankwasiyyaengineerstv5574
    @kwankwasiyyaengineerstv5574 2 года назад +1

    Duk wanda ya kalli Mutumin nan, Ya san suna KAMA DA ATIKU SOSAI

  • @ameenahaliyu5848
    @ameenahaliyu5848 Год назад

    Siyasa batayi ba sam

  • @kujirasami376
    @kujirasami376 2 года назад

    Inna ya ke boye sai da zabe ta kawo Kai kana so ka yi wa Atiku Abubakar shishigi

  • @abdulrahmanabubakar9215
    @abdulrahmanabubakar9215 2 года назад

    Dan allah ni Ina Bukatar magani mall waddata yatai makene da number shi

  • @sadiqadukuly8136
    @sadiqadukuly8136 2 года назад +6

    To kaima ka hakura ka barshi man, shi fa mai kudi baya son ace yana da dan uwa talaka ,kayi hakuri kwa hadu a lahira

  • @masoyatv6858
    @masoyatv6858 2 года назад

    Hmmm da baka nemeshi ba Sai yanzu, kuma da zaka nemeshi ai bai kamata ba irin wannan Malam.

  • @muhammadsalihu6252
    @muhammadsalihu6252 2 года назад +2

    Wannan akwai ayar tambaya fa a wannan maganar Allah yakyauta

  • @abubakarusman4434
    @abubakarusman4434 2 года назад +2

    Allah yabaku sa an samun dan uwanku kukuma masu mar comments na isgilanci kudaku ji kunya 🙏🙏

  • @lawanjafaru7579
    @lawanjafaru7579 2 года назад +3

    Mai yada baku nemeshi a shekarun baya. Sai yanzu, wan maganar ramada bukatar dubawa

    • @sirajnur2482
      @sirajnur2482 2 года назад

      Mi ya same ka ne.. bare ma suka nema daga wanen shi balle wadanda ke ikirarin dangin shine

  • @sirajnur2482
    @sirajnur2482 2 года назад +1

    Wannan labarin Yana kama da gaskiya...

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 2 года назад +5

    Duk Wanda bayaji yasa headphones zaiji

  • @badaruyusufsaeed4153
    @badaruyusufsaeed4153 2 года назад

    Aifa Siyasa ta matso zakaji karya iri iri Allah yakara rufa Mana asiri duniya da lahira
    Allah yajikan Abubakar Rimi shima antaba hada Baki da wata tsohuwa a iyakar Nigeria da Cameron sunje wani taro tarugo ta rungumeshi wai danta ne yabace tun Yana yaro sai yanzu Allah yanuna mata shi saboda haka Babu abinda Yan Siyasa bazasuyi ba

  • @MrSalisutahir
    @MrSalisutahir 2 года назад

    Allah Ya kyauta Ya sanya mu gama lafiya.

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 2 года назад

    Allahu Akbar Allahu ysa yaji y gamsu .danuwana ba wasaba .

  • @hasheemhussainhasheem967
    @hasheemhussainhasheem967 2 года назад

    Is possible

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Ma karyaci. Lokacin ba photo mai colour ka zo Adamawa, anuna maka photo Atiku Abubakar lokacin ba photo mai colour,

  • @husnahassan1206
    @husnahassan1206 2 года назад

    Akwai kamshin gaskiya a maganan mutuminnan

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 2 года назад +1

    Masha Allah.

  • @mohammedgrema6089
    @mohammedgrema6089 2 года назад

    Wanan maganan banzani karyanshe ne. Kaduba bakinshe dabakin atiku yayi kamane wannan mutumin berumne yaran Jos ne atiku fulanine na Adamawa. Atiku babanshe yarasune Adamawa wannan babanshe yamutu a Jos berumne

  • @nurayau7134
    @nurayau7134 2 года назад

    Karya kuke yi makar yatan banxa kuji tsoron Allah dai shekaru sun ja

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Daci kake da yafi maka alheri da ka ci hallal., duk shekarun nan ka fita sai yanzu,

  • @aishaaishaahmad2961
    @aishaaishaahmad2961 2 года назад

    Sunaka da atiku wlh

  • @Hadee_lee
    @Hadee_lee 2 года назад +1

    Wannan bai San meyakeyi bah yayi haka Don yasamu kudi ne kawaii, in anason asan waye Atiku a nemi Hajja Diya Wanda take gidan Atiku yanzu haka kuma tana matsayin mother sa ita kadai ne tasan Asalin waye Atiku yawwa. Wannan important labari na Baku kuma kubi zaku tabbatar da abunda nafada Don ni nasan ta

    • @sadiyamuhammadlawan
      @sadiyamuhammadlawan 2 года назад

      kaji batu na gaskiya ne

    • @suleimanyakubujauro7118
      @suleimanyakubujauro7118 2 года назад

      Wannan kana magana atawajem mom dinsa kenan,amma idan kaduba atawajen Dad dinsa fa,zakaga wannan mutumin yanada gaskiya,atiku yataba magan cewa sunada asali da jigawa so ashe baban is from sokoto kasuwancine yakaishi jigawa,so it's because akoi break in communication sakanin Dad din atiku da mom dinsa shiyasa atiku baigama sanin asalin mahaifinsa daga sokoto yakeba

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 2 года назад

    Wannan karya ne

  • @lurwanusalisu911
    @lurwanusalisu911 2 года назад

    Arewa 24

  • @abdullahiabubakar1512
    @abdullahiabubakar1512 2 года назад +1

    TAB NIMA WAZIRI YAYANA NE ZANZO NABAKU LABARI
    SHEGIYA NAIRA SAI YANXU KUKA BINCIKO DAN UWANKU
    SANDA YAKESHAN WAHALA SHIDA MAHAIFIYARSHI KUNA INA?

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 2 года назад

    Maganarka Game da Makaru Gaskiyane. Nima Anyi Mini Haka da Yan Uwana.

  • @signoroma3216
    @signoroma3216 2 года назад +1

    Ni ina mamakin ace kuna yan uwa uba guda amma ace wai baku san juna ba sosai kuma ku ba yara ba. Kai ba uba guda bama koda ace dan wa da dan Kane kuke yakamata ace kunsan juna.

  • @najibmusa7670
    @najibmusa7670 2 года назад +2

    Tunda siyasa ya matso zaka iya ji da ganin komai..Kai tsaye bazamu gasgataba..zamani ya lalace. Dan Adan ya kware a iya yaudara.....wata lotan saikaga tsoho da farin gemunsa Amma bayajin kunyan yayi karya..
    Zama iya biyansa....a irin yarfe na siyasa
    والله المستعان

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 года назад +4

    Wan Nan Dan jaridar bai iya tafiyar da tambaya ga mutum ba

    • @muhammadgonia.2946
      @muhammadgonia.2946 2 года назад +3

      Ko dai ba ka san El-Hikaya ba ne? Ai ko kwaranran dan Jarida ne wanda Arewa ta ke ji da shi.! Kuma idan Ka sauraru hirar da kyau El- Hikaya ya fitar da abinda a ke bukata a sani. Kuma ka sani ai ba interrogation yake iya masa ba Hira ce ta fahimta ba cin zarafi. Abu muhimmi anan shine sako ya isa wajen Wazirin Adamawa daga shi zai yanke Duk wani matakin bincike domin tabbatar da ikirarin da Mal.Wadan yayi. Allah ya kyauta.

  • @yusufadam674
    @yusufadam674 2 года назад

    Tabbb lallai muna cikin shuwagabanni Inama ace bakai kake neman atiku ba shi yake nemanka,kaji wai atiku baisan inda aka binne babansaba tabbb wallahi da gyara

  • @mahammeduadammainamahammed5129
    @mahammeduadammainamahammed5129 2 года назад +2

    Amma wlh wajen ido suyi kama da Atikun

  • @Al_IRFAN2
    @Al_IRFAN2 2 года назад

    gwarjini ne kaiwai wlh ba wani makaru...hmmm yan siyasa irin su Atiku ai idan baka kintsa ba baxa iya hada ido biyu dashiba...sbd abkn yataba haduwa da bokola saraki a central mosque wlh yace dagansa jikin shi kawai yafara rawa haka ya gagara gaisawa dashiba...🙂

  • @gatancibakarya
    @gatancibakarya 2 года назад +2

    hmmm maganar banza

  • @abdullahiibrahim712
    @abdullahiibrahim712 2 года назад

    Hmmm 🤔

  • @dayyabibrahimamin5127
    @dayyabibrahimamin5127 2 года назад

    Nima fa Dan uwan TUNUBU Ne fa 😮

  • @kwankwasiyyaengineerstv5574
    @kwankwasiyyaengineerstv5574 2 года назад

    Kalli IDANUNSA tsaf, zaka ga KAMA SOSAI aciki.

  • @aliyuumar3720
    @aliyuumar3720 2 года назад

    Amman abun tambayana anan miyisa har atiku yagama vice president Kuma bamu taba jin lbrn wannan mutumin ba

  • @abdul-basidsaadanbantaje5392
    @abdul-basidsaadanbantaje5392 2 года назад

    Kuma suna da dan kamanni fa

  • @bellohassan5320
    @bellohassan5320 2 года назад

    Good

  • @musawalker2876
    @musawalker2876 Год назад

    Ammasco lubricant ne sukadauki nawuyin shirin

  • @Ibonekedarecord
    @Ibonekedarecord 2 года назад +1

    Slm malam Wannan vidéo baya Magana fah

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 2 года назад +2

    Allah sarki makaru akaimuku hhhhh

  • @suleimanmama3488
    @suleimanmama3488 Год назад

    Too zabi yarige gareku Yan Najeriya akan zaban Atiku Abubakar 2023. Gashi yan uwansa na jini yaki ganin su. Koda bawani abu sunzo nemaba, a musulunce da zai gana dasu.

  • @murtalajibrin2840
    @murtalajibrin2840 2 года назад

    Rayuwa kenan

  • @hatijapatlo6414
    @hatijapatlo6414 2 года назад +5

    Subhanallah Allah kakarawa annabi saraja

  • @masoyatv6858
    @masoyatv6858 2 года назад

    Wannan gaskiya cin fuskane, tayaya za'a ce wannan mutumin zai Fadi gaskiya? Yan uba suke ba Uwa daya ba. Bazai Fadi gaskiya lamari ba.

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 года назад

    Allah yasa kugana Allah sarki maganar ka dakanshin gaskiya munasan number ka Dr wada

    • @ahmadabubakar8970
      @ahmadabubakar8970 2 года назад

      Kinason idan an yafamasa ya sammiki Koh hhhh

    • @fatimausman811
      @fatimausman811 2 года назад

      @@ahmadabubakar8970 inazaganni shidai yasamu

    • @ahmadabubakar8970
      @ahmadabubakar8970 2 года назад

      @@fatimausman811 Bagashi kina Neman lambarsa bah
      Zantayaki da addu'a idan Atiku ya ganshi kema ya Baki Wani Abu

    • @fatimausman811
      @fatimausman811 2 года назад

      @@ahmadabubakar8970 to Ameen

  • @bilyaminuabdullahi
    @bilyaminuabdullahi 2 года назад +1

    Tsoho wallahi bdakada kudine dakanada kodi tuni dakaga dan'uwanka

    • @alameenibraheemhameed4346
      @alameenibraheemhameed4346 2 года назад

      Abokina mufada wa kanmu gaski, in atiku yanxu matsayacine kana tunani mutane xasu nemeshi?

  • @alfahammantukur671
    @alfahammantukur671 2 года назад

    Barci ya nuna photo,

  • @mansurhamza5648
    @mansurhamza5648 2 года назад

    Tana.faruwa.hakan akwai.dayawa.irrinhakan.yawanciwasun.sunsani.wasukumma.basusaniba

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 2 года назад

    Akwai kamshin gaskiya a lamarinnan

  • @alaminmohammad7005
    @alaminmohammad7005 2 года назад +1

    a kwai kamshin kaskiya a wannan zance

  • @musaimam
    @musaimam 2 года назад +1

    Tofa 🤔😉

  • @yazidgarbasaleh4848
    @yazidgarbasaleh4848 2 года назад

    Allah yahada kanku

  • @jamlrabiumusa991
    @jamlrabiumusa991 2 года назад

    Hmm tabb lalle mune shegu da zamu zabe shi wallahi bada mu ba

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад +1

      aa mutumin kirki ne atiku, wannan bazai soki komai a nagartarsa ba, an yiwa buhari ma yanzu bazaa yanke ba sai abinda aka ji

    • @abbasbujawa2284
      @abbasbujawa2284 2 года назад

      ai babu hujja sai an tabbatar malam, rayuwa akwai rudu acikin ta

  • @umaimahabibu7254
    @umaimahabibu7254 2 года назад +3

    jamaa Anya da gaske ne?abincika sosai

  • @idrismusasudais1019
    @idrismusasudais1019 2 года назад

    koma meye zaku fada kufada sai mun zabi atiku kuma Insha Allah sai yaci

  • @getdownzafi
    @getdownzafi 2 года назад

    Yayi

  • @abouashraf1183
    @abouashraf1183 2 года назад +2

    Aje ayi gowji A D N

  • @dalhatuabdullahi2499
    @dalhatuabdullahi2499 2 года назад

    A dai bincika da kyau