Alhamdulillah nima saida nayi makarki da malam albani zaria cikin fararan kaya kuma bantaba gayawa kowaba kuma malam ja'afar da malam albani zaria Allah ya san ina sonsu dan Allah dan kokarin karantarwassu da jajarcewansu wajan karantar da al'umma Allah swt ya karbi shahadansu ya jaddada rahamansa agaresu Allah swt ya gafartamasu ya kai haske kabarinsu Allah swt ya masu karamar barzahu yasanyasu cikin salihan bayinsa, Allah swt ya jibinci lamuran iyalansu da sunkabari bansu Allah swt ya kautata bansu Allahumma Amin ya rabbil Alamin.
Allah sarki duniya Allah abun godiya sosai gaskiya abu Aïcha ina sonka game da gayi gaskiya ama ai kuce mapalki da yai darika suke naganin annabi Muhammadu ( saw) karaya suke Allah ya samudace dans girman annabi Muhammadu ( saw)
Kaji waliyen Allah biyu, mallam ja'afar Mahmud Adam, da albani Zaria. Na tabbata wadannan bayin Allahn waliyyayne, Allah ya Kara musu daukaka duniya da LAHIRA.
Kaji tsoron Allah Malam acikin title na video nan da ka Saka akwai haa'inci Ka zaba Daya, harkar duniya (Labarai) ko Malanta (karantarwa). Malam Abu A'isha
So Dan ba adauki matakiba sai anwayigari anrasa masukwazo a arewa tunda yan arewa sunzamo wawaye matsorata sai awayigari yankudu sunkarkashe jajartattun yan arewa arewa takoma kufai
Allah sarki bayin Allah ya rabbi kajikansu da rahma idannamuyazo Allah kasamucika da imani bakidayanmu 😭😭🤲🤲
amin.
اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته يارب العالمين الله يا رحمن 😢
Alhamdulillah nima saida nayi makarki da malam albani zaria cikin fararan kaya kuma bantaba gayawa kowaba kuma malam ja'afar da malam albani zaria Allah ya san ina sonsu dan Allah dan kokarin karantarwassu da jajarcewansu wajan karantar da al'umma Allah swt ya karbi shahadansu ya jaddada rahamansa agaresu Allah swt ya gafartamasu ya kai haske kabarinsu Allah swt ya masu karamar barzahu yasanyasu cikin salihan bayinsa, Allah swt ya jibinci lamuran iyalansu da sunkabari bansu Allah swt ya kautata bansu Allahumma Amin ya rabbil Alamin.
Amin. Wannan magana da addua ta ki sun yi mun dadi sosai. Allah Ya jiqansu da Rahama.
Masha'allah Allah ya jikansu ya gafartamusu yasa aljannace ma komarsu Amin Amin
Allah ya jikan wadannan bayi naka allah kabamu guzirin tarahesu na alkairi dan matsayi annabi s a w
Allah ubangiji ya jikansu da rahma da gafara ya hayyu ya qayyum Allah ka jikansu da rahma wallahi munyi rashi ba kadanba
Allah sarki duniya Allah abun godiya sosai gaskiya abu Aïcha ina sonka game da gayi gaskiya ama ai kuce mapalki da yai darika suke naganin annabi Muhammadu ( saw) karaya suke Allah ya samudace dans girman annabi Muhammadu ( saw)
Innalilahi wa innah ilahirrajuna
Allah ya gafartawa malam albani da jafar Mahmoud Adam
MASHA ALLAH
Dan ALLAH atayamu addu a muma ALLAH ya ilimantaddamu kan farki ta man zon ALLAH amin
اللهم غفر هما ورحمهما واكرم منزلهما
Allah sarki Allah ya jikansu da rahama yasa aljanna ce makoma🤲🤲😭😭
Ameennnnnn ya Allah
Assalamualaikum alaikum
Macha ALLAH ya ALLAH yadjikan malamammou
Allah sarki wannan maganar nayar da da ita malan AwL albani zaria da mala ja far adam sune sillar shiga ta sunna allah ya yimusu rahama
Amin amin.
Allahouma Amin
Allah ya rahamamusu Allah ya sa Aljanna ne makomarsu damu baki daya.
Allahu akbar! Allahummagfirhu warhamhu wa'afu anhu
Kaji waliyen Allah biyu, mallam ja'afar Mahmud Adam, da albani Zaria. Na tabbata wadannan bayin Allahn waliyyayne, Allah ya Kara musu daukaka duniya da LAHIRA.
Allahu Akbar, Allah ya jikansu da Rahama. Ameen
Allah ya jiqansu Da Rahma yasa sun huta Ameen,su Kuma Yan ta,Adda Allah yaqara tuna a sirin su
amin
Allahu akkabar allah ya jikansu
Jazakallahu khairan Allah yamana kyakkyawa karshe Allah yasa muma muyi mutuwar shahada
Allah ya jikan su da Rahman
Allahu Akbar Allah ya jikansu da rahma ya kyauta namu zuwan Ameen ya rabbi
Allah ya fadi gaskiya baya tozarta aikin mai aiki wannan zai kara muna karfin guywa
Allahuma arham kullo shak jaffar albani zaria 🤲🕋😭🇳🇬
Allah Ka jiqan Mal Auwal Albany da sheikh Jafar Amin munyi rashi ba qaramiba
Ameen ya hayyu ya Qayyum
Allah ya saka da alkhairi kuma ya jikan wadannan jiga jigan malaman na sunnah
Allah ya jikansa da rahama
ameen summa ameen ya rabil alamin
ALLAH Yajiqan Mlm Da Rahama Mukuma idan Tamu Tazo ALLAH yasa Mucika daimani Ya Rabbi ♥
ALLAH YA SAKA MUSU, YA JIQANSU DA GARAFARA
😭😭💔😭😭🤲🤲🤲🤲ya Rahman ya Rahim ya jingasu da Rahman ya hayyu yagayumu ya Allah ya bamu mukuma kekewan grâce 😭🤲🤲😭🤲🤲Amin ya allahu rabbii
amin amin.
Allah jikansu da rahama
Jazaakallahu khairaan nawan!
Allah yamusu rahama yabamu Albarkacinsu Allahu Akbar
Allah yaji kansu da rahama ya saka musu da gidan aljana
Allahu akbar Allah ka jiqan su baki daya.
ALLAH YA JIKANSU YAMUSU RAHAMA
allahu akbar Allah ya jikansu da rahama ameen ya hayyu ya kayyum 🤲
Allahu akbar duniya kenan 😭😭😭
Amin ya rabbu
الهم غفرهم ورعمهو والقبر روضة من رياضاالجنة
الله اكبر كبير 🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Ameen
Allah ya kairahama kaburburansu yasa Aljannace makoma agaresu ameen amma hakika munyi rashi 😭😭😭
Amen ya alla
Allah ya jikansu darahama mukuma damukai saura Allah yasa mucika da kyau da imani 😭😭
Allahu Akbar Allah yajiqan malamanmu
Allah ya jikan su
ALLAH ya jinka subaki daya Amin ALLAH
Sllhahimma amin
Ya Allah kakikan malan Allah yayimasa rahama muma edan tamutazo allah yayimana rahama
Allah yajikan rayin musulmi darahama yaqarakay haske gabarinsu yahayyu yaqayyum birahamatika astagisu
amin ya rabbal aaalamin
Ma sha a Allah! 🙏🙏 Alhamdulillah❤
Allah hummagfirhum
Allahu akbar😭💔🙄ameen suma ameen 🤲malam godiya muke allah ya kara lfy
Allah ya jikansu da rahma..
Ameen
Dama allah baya kuwana incha allah sai sun karbi abinda suka aikata
Allah ya jikansou ya mousou rahama😭😭😭
amin.
Allah yaji Kansu da rahama
Allah ya jikansu da rahama Amin ya Allah
Allah ya isar musu
Allah ya jikansu da rahama da gafara
Allah jikan malimanmu da rahama
Masha Allah Allah yasa mudace Ameen
Wa
Allah ya gafarta musu
أمين يارب العالمين
Ameen ya rabi
اللهم آمين يارب العالمين
Allah ya jikansou da rahama
May your gentle souls continue to Rest In Peace fathers 💔
Allah yajikan malam da darahama
Allahu Akbar Allah yajikansu da rahma yakawa mana karshen ta adanci da akeyi mana😭😭
Shahada ne insha Allah.
الله يرحمهم يا رب العالمين الله يرحمه يا رب العالمين😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
الله اكبر اللهم اغفر لهم
Allah ya jikan su da rahamarka
Ameen ya ALLAH
Kaji tsoron Allah Malam acikin title na video nan da ka Saka akwai haa'inci
Ka zaba Daya, harkar duniya (Labarai) ko Malanta (karantarwa).
Malam Abu A'isha
Wannan gaskiya ne wlh
Hmm NEMAN viewers
Amin amin
اللهم امين يارب العالمين
Allahu akbar 😭
Amin
😢😢😭😭😭
Allah yasaka da alkhaeri
رحم الله شيخنا جعفر وأسكنه فسيح جناته.
رحم الله شيخنا ألباني زاريا.
Allah yajikansu da rahama yasa aljanna ce makoma agaresu amin summa amin
اميين يارب
Allah ya gafarta masu ya kyatata makwancin su
amin
Allah yajiqansu da rahama 😭😭😭
AMIN
Slm to ai sahannun govnatinmune
Jazakhallah
Ameen yahayyu yakayyu
😭😭😭😭😭لاحول ولاقوة الابالله
Allah ya yafe musu amin
Allah ya jikan shahidai
Allah yajikan su
dan allah
kukika fadin abun da hankali zai danka
اللهم اغفر لهم وارحمهم
So Dan ba adauki matakiba sai anwayigari anrasa masukwazo a arewa tunda yan arewa sunzamo wawaye matsorata sai awayigari yankudu sunkarkashe jajartattun yan arewa arewa takoma kufai
😭