Hamas sun yi zazzafan martani ga kalaman Trump na kwace gaza ta koma hannun Amurka.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 фев 2025

Комментарии • 72

  • @TcianitraoreGoita-h8r
    @TcianitraoreGoita-h8r 5 дней назад +6

    Allah yana tareda falasdinu insha allahu🇵🇸🤲🤲☝️

  • @LawalidyashLawali
    @LawalidyashLawali 5 дней назад +5

    INSHA ALLAHU mu Zamuyi nassara

  • @FaruquAliyu
    @FaruquAliyu 5 дней назад +1

    Allah yana tareda palasdinuwa🇵🇸🇵🇸🇵🇸🙏🙏🙏🙏🇳🇬

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 5 дней назад +5

    . Allah ya taimaki dukkan Musulmi masu neman adalci da kariya daga zalunci.

  • @abdulahisani7652
    @abdulahisani7652 5 дней назад +3

    Ya ALLAH gabayinkanan a Palatine da Labanon, Yemen , Iran,da iraq Syria

  • @moduburahimi2550
    @moduburahimi2550 5 дней назад +1

    Masha'Allah Alhamdulillahi, Allah ya taimaka Wa Musulinci

  • @AbdulkadirUsman-r6d
    @AbdulkadirUsman-r6d 4 дня назад

    Arne ba abinyarda bane tsakaninmuda su yakine har sai sun shaida Babu Sarki sai Allah,( bawata Huma sai ta Allah).

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 5 дней назад

    Aslm MBS yayi jawabi mai kyau da sauran shugabani Allah ya daukaka musulunci da musulmai. Ya kawowa palastine dauki (Hasbunallahu wa ni'imal wakil alai hum wa ala sharri hum in shaa Allah)

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 5 дней назад

    Allah yasiga tsakaninmu dasu
    In sha Allah Palasdinawa Allah yanataredasu

  • @MalamIsah-l8t
    @MalamIsah-l8t 4 дня назад

    ❤ya Allah kayanta falasdinu🇨🇨🙏👋❤️♥️❣️🌷🌷🌷🇦🇪

  • @LawliMasa
    @LawliMasa 5 дней назад

    Lokacin karewar turawane da yahudawa zai zokusa in sha Allahu

  • @Bashnoodlesmoney
    @Bashnoodlesmoney 5 дней назад

    All ahu Akbar Masha habibi mashallah

  • @IBRAHIMIDRISSAYE
    @IBRAHIMIDRISSAYE 5 дней назад

    Masha Allah ❤❤

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 5 дней назад

    Jazakhallahu khairan

  • @YakoubAdamNouradine
    @YakoubAdamNouradine 4 дня назад

    اللهم انصر دينك وسنه نبيك وحبيبك محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم❤

  • @MariDani-p3y
    @MariDani-p3y 5 дней назад

    Gaskiyane karfin allakenan

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 5 дней назад

    Allah Ka taimakemu akan azzalumai

  • @ZubairuSaidu-y4j
    @ZubairuSaidu-y4j 5 дней назад +3

    Allah yatemaki musulunci damusulme ya karya kafirci dakafire amin 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇵🇸🇵🇸🇵🇸

  • @AshiruAbubakar-pe9td
    @AshiruAbubakar-pe9td 5 дней назад +3

    Insha Allah lokacin faɗuwarsu ne yazo

  • @DaouiDindi
    @DaouiDindi 5 дней назад +1

    ❤🎉❤munajidadin chiriku❤🎉

  • @AyubaIsah-he8gx
    @AyubaIsah-he8gx 5 дней назад

    Subhanallah

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 5 дней назад

    Amin ya Allah

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 5 дней назад +1

    Allah Ya tsine maka albarka

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 5 дней назад +5

    Hadisin Manzon Allah (SAW):
    An rawaito a cikin Sahih Muslim, Manzon Allah (SAW) ya ce:
    "Ba za a kare duniya ba, har sai Musulmi sun yi yaki da Yahudawa, kuma duwatsu da itatuwa za su fada wa Musulmi cewa: 'Ya Bawa Allah! Ga wani Yahude a bayana, ka kashe shi!"
    Wannan hadisi yana nuni da cewa akwai lokaci da zaluncinsu zai kare, kuma Allah zai ba Musulmi nasara akan su.

  • @HabouHabou-cp2rb
    @HabouHabou-cp2rb 5 дней назад +2

    ya allah ka agazama musulmi duk inda duke

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 5 дней назад

    Macha allahou malamou chek wanane magana ta france da ja many mayawoura ne kawe souna tareda amariqe soudouca mana sou gouda souna raba kayina insouna soune sourivaci hankali na moutane

  • @MustaphaAliyu-j8k
    @MustaphaAliyu-j8k 5 дней назад

    Allahu akbar

  • @IndoAbdullahi
    @IndoAbdullahi 4 дня назад

    Ima wurin Dan alade kada kuga laifi nai tunda baisan Allah
    Kun manta kafuri ai Kafuri har abada
    Kuma tunda Allah ya ce Yahudu basu da Kasa ashe saimu cigaba da Shaida ma Buwayi

  • @CisséModibo-o8b
    @CisséModibo-o8b 5 дней назад

    Allah zaikare mu in cha Allah

  • @SalisuMohammed-b8r
    @SalisuMohammed-b8r 2 часа назад

    Allah ya tayafalasin

  • @SouleyIssaDaouda
    @SouleyIssaDaouda 5 дней назад

    Allah ya kyauta

  • @BashirTijjani-hh7uc
    @BashirTijjani-hh7uc 5 дней назад

    Allah yataimimi musulunchi

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 4 дня назад

    Hm baga shi ba!!!! Trump ɗan demokradiyyar kenan basu da kalma wallahi

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 5 дней назад

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @AhmadAbdullahi-g7w
    @AhmadAbdullahi-g7w 5 дней назад

    Sallallahu Alaihi wasalam

  • @HaikilouHalilaou
    @HaikilouHalilaou 5 дней назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv943 5 дней назад

    Masha Allah

  • @BoubacarMahamadou-o7q
    @BoubacarMahamadou-o7q 5 дней назад

    Allahumma INI as aluka bi Anna lakalhamda la ilaha illa anta al man nan ya badi'u samawati Wal Ard ya hayou ya qayoum ka taimaki plastine da kasachen musulmi Allah ya karya kasachen America da France duk masifa da sawar hanunsu

  • @hamzaalhassan783
    @hamzaalhassan783 5 дней назад

    A nation can endure with unbelief but not with injustice

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji 5 дней назад

    Allah kaimana maganinsu

  • @HabibuSani-q8o
    @HabibuSani-q8o 5 дней назад

    😢😢😢

  • @aminakoti8044
    @aminakoti8044 5 дней назад

    Allah ya Kara kunyata isra ila

  • @AdamuAlhajiadamu-w4e
    @AdamuAlhajiadamu-w4e 4 дня назад

    Malam ka iya bada labari amma baka daga chikin masutsimakon paladtsinawa saboda saudiya bata taimakonsu kadai sai labarai ka iya kawai Allah yakiyaye

  • @UsmanSambo-l6r
    @UsmanSambo-l6r 5 дней назад

    Allah temaki musulman duniya baki daya

  • @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
    @ShamsiyaIsaSambo-vg6ik 5 дней назад

    Amen ya Allah

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 5 дней назад

    Allah ya taimaki musulunci da musulmi

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 5 дней назад

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 5 дней назад

    Allah Ya taimaki al'ummar Palestinians, Ya kare su daga zalunci, Ya kuma kawo musu zaman lafiya, nasara, da ‘yanci. Allah Ya ba su damar cin nasara a cikin wannan gwagwarmaya, Ya kuma bai wa dukkan wadanda ke cikin rikici lafiya da kariya. Ameen.

  • @LimanBello-iv1jn
    @LimanBello-iv1jn 5 дней назад

    Kada Allah yabasu nasara

  • @harunaUkerder
    @harunaUkerder 5 дней назад

    Allah ya taimakawa musulunci da musulmi

  • @nuhumaishanu6944
    @nuhumaishanu6944 5 дней назад

    Idan Trump ya fitarda Amurka daga majalisar dinkin duniya ai duk wani tasiri da Amurka kedashi ahalin yanzu zata zo qarshe

  • @MustaphaAliyu-j8k
    @MustaphaAliyu-j8k 5 дней назад

    Free free free Palestinian Allahu akbar

  • @fatimaibrahim8881
    @fatimaibrahim8881 5 дней назад

    😂😂wayoe Allah na. Nasara minal llah.mun geida masu papers.

  • @yakubuamadu4599
    @yakubuamadu4599 5 дней назад

    Allah yasa wutar Los Angeles takone white house kurmus

  • @SaniAbdulrahman-m2z
    @SaniAbdulrahman-m2z 5 дней назад

    Donald Trump
    Mahaukaci da Sanda da wuqa

  • @Binsalis
    @Binsalis 5 дней назад

    Palestine 🇰🇼💪🇰🇼🇰🇼🇰🇼💪💪🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @IbrahimKjm
    @IbrahimKjm 4 дня назад

    Err

  • @bashirrabiu-x8e
    @bashirrabiu-x8e 5 дней назад

    Allah will never allow such brutality language from DT

  • @issahability8775
    @issahability8775 5 дней назад

    Trump is not normal Allah 😂😂

  • @tajiousman
    @tajiousman 4 дня назад +1

    Masha Allah ❤❤

  • @idrissalisu8340
    @idrissalisu8340 5 дней назад +1

    Allah ya kyauta

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 5 дней назад

    Masha Allah

  • @BachariBachari-h6f
    @BachariBachari-h6f 5 дней назад

    ❤❤❤

  • @MijitabaSayyadi
    @MijitabaSayyadi 4 дня назад

    ❤❤❤