Wlh badan Allah ya kawo mana malamai na sunna ba cikin Nigeria wlh ƙasashen mu na Afrika daya wa mutane acikin shirka za a mutu sakamakon Rashin koyarwa abisa turbar addinin Musulunci
malaman izala ku huta , indai bazaku ce imam hajar asqalni da imam suyuti da hajar al haythami da abu shama da ibn taimiya yan wutane ba dan su goyi bayan maulidi , toh ku kyale mutane suyi maulidin su. Saboda wayannan malalamai su sukace yana da kyau , ina laifimu
Malan ko Kai kasan wannan babu dan dariqa na gaskia da yake gobyen bayan wanan kawai Yan iska a ko ina akwoy su. Amma ai ya kamata ka nuna inda ake abun kirki ko? Leyfin wasu kuma ai baya chafar wasu
Tsinannu yau kuka fara ganin yadda ake mauludi ɗin?? Saboda mugun ƙiyayyarku ga Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam da Masoyanshi, zuciyarku bazata taɓa iya adalci ma wasun da ba ku ba. Don haka Muuminai suka huta da ihunku, domin tun a iyayen ku na farko, Annabi Ya bar cikakken bayaninku a ƙarshen zamani.
Malam Allah yasakama da alkhairi Allah kuma yakaro ilimi mai albarka ameen ❤❤❤
Wlh badan Allah ya kawo mana malamai na sunna ba cikin Nigeria wlh ƙasashen mu na Afrika daya wa mutane acikin shirka za a mutu sakamakon Rashin koyarwa abisa turbar addinin Musulunci
Doctor Idris zakin Sunnah Allah ya saka alhayre ❤❤❤
ALLAH Qarawa Rayuwar Dr Idris Albarka 🙏🏻
Ameen ya Allah
Allah ta tsinemaka da kai da de jaki izala guba bamayi baza mubar maulidiba abadan saurai kumu tsinannu
Alllah ya taimaki sunnah
@@AkimBello-d5syo ai dama Kun Bata har,abada wawa jaki
Dr tauheed idris abdul aziz, i kon Allah,
❤
Jazzaka lahu kairan mlm
Allah yasaka da alheri ❤
Alhamdulillah malamm
Allah ya sakada Alakiri ❤❤we love you malama ❤❤
Izala ikon Allah
Wannan gaskiya ne Allah ya karawa rayuwa albarka
Ameen ya Allah
Wannan gaskiyane Allah yasaka da alheri
Allah yassaka da alkhairi Malan
😂😂😂😂abun dariya.. allah ya taimake mu ya tsare mana imanin mu ❤
Masha Allah malan
Ma cha allah ❤❤
Masha Allah
Maulidi daram bazamu bariba abadan saidai kumutu makiya manzan allah
Allah ya sa mudace
Muma muna maulidi Amma gaskiya Munamu kwana Ake Ana Qaratu Al. Qur'ani Mai Girma Wajan Mata Daban Wajan Maza Daban 💚💚
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wassallam 🎉
Inna lilláhi wa'inna ilaihi ráji'uun. Allah yasa mufi ƙarfin zúciyanmu yakuma ka ré mu daga sharrin kómai.
❤❤❤wllh malam wannan gaskiya ne
Sallallahu alaihi wassallam
Macha Allah suna talata suna basusaniba
Allah yakarawa malam lapiya🙏
dr idris ikon Allah
Allah Ubanqiji Yasaka Makada alhery
Allah yasaka daalkairi
Dr Idris Abdul'aziz Bauchi ALLAH ya kare mana shi
Ameen
❤❤❤❤❤❤❤❤
machaallah 🎉🎉😂😂🎉😂🎉😂machaallah
Mauliud for life no going back insha allah
Wannan haka ne malam amma dan son zuciya bazai taba karbar gaskiya ba
Allah yakara kiyayemu
Allah saka maka da mafificin alkhairi ya Sheik
Allah ya saka da alheri malam tijaniya zindikaene
Ahlussunna bayin Allah nagari
Wlh ba izala sukazo hijjabi ba
☝️☝️☝️☝️☝️☝️☝️
Izala Allah ya tsiné muku ya tsiné ma uwayan ku almajiran chédan diyan zina
Wawa daba jaki Kun Bata har abada hukan dakuke shine son anabbi jakai kawai
Allah sarki masuwarin baki sunata fashewa 😅😅😅
S a w
Wallahi zuwan izalane akesa hijab bazan mantaba harzagin mace ake in anganta da hijab
❤❤❤
Aliyu Kaduna ilimin ka Baiyiba , Allah Ya kara nisantar damu da Izala,
Wahabiya karya da shirme
Kai ne mai ilimi. Sai kagaya mana ilimi naka. Kai dai Allah zai ni santar daga sunnah Manzon Allah.
Allah yasa mufi ƙarfin zúciyanmu
Dr Idris Abdulaziz ikon Allah
Wannan ha'inci ne. Kun saka hoton Dr. Idris amma ba ku sa karatunsa ba 😠
Sunnah sak
Bahaka suke nufiba sunyi shigane irin na ma aiki
Sunna sunna karyar sunna😂😂😂😂😂
Gaskiya de mlm
malaman izala ku huta , indai bazaku ce imam hajar asqalni da imam suyuti da hajar al haythami da abu shama da ibn taimiya yan wutane ba dan su goyi bayan maulidi
, toh ku kyale mutane suyi maulidin su. Saboda wayannan malalamai su sukace yana da kyau , ina laifimu
Haukan darika ba
Wawan banza
😊
Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu
Yan asharalle ne wlh
Darika wasane😅😅😅😅
Malan ko Kai kasan wannan babu dan dariqa na gaskia da yake gobyen bayan wanan kawai Yan iska a ko ina akwoy su. Amma ai ya kamata ka nuna inda ake abun kirki ko? Leyfin wasu kuma ai baya chafar wasu
Wawan banza jahili da baka san komiba da kai da idiris
G🎉🎉🎉🎉
Munbarku da Allah hal lahira ku sai tozarta muslimai ai duk famillinka ai iska
Allah ya ƙarawa Shehi lafiya
😂😂😂
Mal magana tagaskiya ni ba Dan kungiya bane Amma yanshi a, suka karfafa hijabi da nikaf a kasan nan.
Comedy ne?
Da ku Tsaya zagin Yan mailidi , kuji da Yan ta addane daji , Ga kalubale gaban ku,
Ibrahim Aliyu Kaduna jahili number one... izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan Boko Haram
Ba makin maulidi Sai arnen zamani
Izala jikokin Khawarij, Allah Ya tsare mumunai daga sharrukanku amin
Annabi dai bayyi maulidi ba hakama inyass da tijjani ma basuyi ba
Izalah comedian 😂😂😂😂
Izala ikon Allah
Allah ya sa mugane gaskiya muyi aiki da ita
Ameen ya Allah
Aa izala hantsi lega gidan kowa Ina ko tashigo gidan ku gidan bid'a hahaha allah sarki
Tsinannu yau kuka fara ganin yadda ake mauludi ɗin??
Saboda mugun ƙiyayyarku ga Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam da Masoyanshi, zuciyarku bazata taɓa iya adalci ma wasun da ba ku ba. Don haka Muuminai suka huta da ihunku, domin tun a iyayen ku na farko, Annabi Ya bar cikakken bayaninku a ƙarshen zamani.
Kai dai munafikine
maulidi dai na rawar gwatso haramunne
🤣🤣🤣😂Subhanalillah@@yakuboumaazou9307
Qaryar banza da wofi
Zuwan izala aka kawo wa mutane hauka dai
Sunnahn qarya
Sunnah ce qaryar? SubhanaLLah
@@muhammadsani129 Sunnah irin taku kam ai hauka ne. Yafi qarya ma
@@shamsuddeensaleh3935 Toh ai abu ne me sauqi kaga idan har Sunnar da ake fadi bata Manzo SAW bace, lahira babu nisa sosai ai.
@@muhammadsani129 wannan kuma damuwar ku ne. Mu dai kawai mun san ku mahaukata ne bakuma san me kukeyi ba
@@shamsuddeensaleh3935 WaLLahi duk kamar yau ne saikayiwa ALLAH SWT bayanin wannan tuhumar taka garemu.