Bidiyoyin iskancin yan zagayen maulidi harda yan daudun annabi subhanallah.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 сен 2024

Комментарии • 38

  • @ukashaalkasimadam9055
    @ukashaalkasimadam9055 2 дня назад +4

    Allah Ya Tseratar Damu Da Imaninmu

  • @SaniDanbabaChamssia
    @SaniDanbabaChamssia 2 дня назад +2

    Wallahil azim ni cikakiar yar tikjaniace ta bada Raina akan hakak amma wallahil bana goyan bayan wanan rayeraye har sais da najikunya da naga hakan.

  • @sadikabdullah8668
    @sadikabdullah8668 2 дня назад +1

    😭😭 Hmmmmm WANNAN GASKIYANE DATTIJON ARZIKI WANNAN BA DAIDAI BANE ABIN KUNYA NE ABIN TAKAICI GA AL-UMMAR MUSULMAI ALLAH WADARAN NAKA YA LA-LACE IDAN AKACE MUSU BA AD'DININ MUSLUNCI BANE SAI SUYIMA KA SHARRI CEWA BA'KA ƘAUNAR MANZON ALLAH ❤ S.A.W ❤ AMMA YANZU AL-HAMDU LILLAH GASKIYA TA BAYYANA 😭😭

  • @uthmanabdullahi3063
    @uthmanabdullahi3063 2 дня назад +1

    Allah yasaka da alkairi maalam yakara shiryar damu bakiɗaya

  • @fatimausman811
    @fatimausman811 2 дня назад +1

    ALLAH YASA SUGANE AMEEN

  • @bachiroumohamadou4546
    @bachiroumohamadou4546 2 дня назад +1

    Allah yasaka da alheri

  • @muahammadadamu8947
    @muahammadadamu8947 2 дня назад +1

    ALLAH YA sa yan uwa su gane

  • @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
    @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz 2 дня назад

    والعياذبالله
    LITTAFIN BUKHARI YACE
    ( DAN DAUDU ) YANA SHIGA GIDAN ANNABI.
    SABODA HAKA KU SUKE AMFANI DA LITTAFIN BUKHARI.
    Saboda haka Bukhari shi ne ya fara.

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 2 дня назад +7

    Ai sunci amanar addinin Musulunci da musulmai wadan Nan Mutanen yan tijjaniya da kadiriyya da shi,a Allah kaimana maganinsu

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo День назад

    Izala vs Dariqa mu yan kallo ne mu musulunci kawai bama kungiya

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 День назад

    Allah Ya kara Ilmi d nisan kwana, Ya Sheikh,. Gsky naji dadin wannan nasihar da kayi akan masu ketare haddi, da sunan addini.

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 День назад

    Allah yabia sheik lawan Abubakar❤❤❤❤❤

  • @bakarlaouli-eb1em
    @bakarlaouli-eb1em День назад

    Ina mahukunta sudau mataki mana
    Sanan munene matsayin mai yada barna abayan kasa😢😢

  • @sabiuumarfaruk5186
    @sabiuumarfaruk5186 День назад

    Allah ya tabbatar da mu kansunnan manzun Allah

  • @snurasulaiman
    @snurasulaiman День назад

    Dama bidi'a fika fikai gareta
    kowa yskamata kareta yake

  • @IbrahimMuhammad-qu6bp
    @IbrahimMuhammad-qu6bp День назад

    Allah ya saka maka da alkairi Allah ya kareka

  • @MuhammedFaruk-vw1nb
    @MuhammedFaruk-vw1nb 22 часа назад

    Allah yashir yemu yakare da bidi'a

  • @NuhuahmadNuhu
    @NuhuahmadNuhu День назад

    Maa sha Allah

  • @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c
    @IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c 2 дня назад +1

    Lawan bakayiwa Malaman tijjaniya adalciba duddai hakan halinkune amasuma sunafada da irin wannan rayeraye basu koyar wannan badalarba sannan tanbayata abu Aisha mayyasa bakakawo alkairi Yan dariqa amakunlun kanabibiyar laifinsu tokasani tabbas Allah bazai kyalekaba kuma kucigaba sharri Amma maulidi korageshi bakuisa kuyiba harduniya tatashi

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 2 дня назад

      Yanzu sai aga 6arna ai shiru
      Allah ko ze kyakemu kuwa. Allah yace wannan al'umma tafi kowaca aluma alkhairi sbd tana hani ga mummunan aiki tana umarni da kyakkyawa sbd haka yake daga mana qafa da kuma arziqin addu'ar da Annabi SAW da yewa alumarsa,
      Allah yana halakar da aluma farko sbd rashin hani da mummunan aiki da umarni da kyakkyawa

    • @bashirsalihu6835
      @bashirsalihu6835 День назад +1

      Haba danuwa, ynz don Allah wannan shine addinin? Wannan shine son annabin? Wannan shine abinda annabi Muhammadun ya koyar? Y kamata ka gane ka fahimci gsky ka cire son zuciya Don Girman Allah, ka fuskanci yanda annabi yazo dashi Don Allah.

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo День назад

      Ai shi gara yahudawa da yan dariqa agun sa

    • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
      @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo День назад

      Gashi fa yace ba a san gyara wnn ba kazafi bane

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 День назад

      Yabon Abu Aisha kuke so kenan, Ka nemi yarda Allah shine dai-dai, fadakarwa umarnin Allah ne dole a saukar da hakkin Allah abar san zuciya. Allah ya nufemu da kar6ar gsky komai dacinta Amin

  • @MUHAMMADFATIHUADAMU
    @MUHAMMADFATIHUADAMU День назад

    ADALCHI shine: asaka maganganun shehunan darika wadanda suke goyon bayan wadannan jahilcin, da kuma maganganun malaman darika wadanda samsam basa goyon bayan haka, har ma suna tir da Allah wadai akan yin hakan.!! Shin a taron wa'azin kasa na izala ba'a samun bata gari da masu fakewa da guzuma su harbi karsana, kaji tsoron kada wannan ayar tayi aiki akanka:
    "Suratun nuuur aya ta 19"

    • @belloabdulyakeen5825
      @belloabdulyakeen5825 День назад

      Gaya mana malami daya na darika da ya yi magana akan iskancin yan mauludi don an bincika a saka

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 День назад

      Ai umarnin Allah ne ayi Waazi kuma. yan' Izala/Ahlul sunnah sun sauke nauyi kuma ko'ina akwai nagari akwai na banza akwai kuma 6ata gari dake shigowa wajen alkhairi
      Ba wani abu suka qirqiro ba

  • @مدنيمنالمدينة
    @مدنيمنالمدينة День назад

    😭😭😭😭😭😭😭

  • @AzizazizArwa
    @AzizazizArwa День назад

    😢😢😢😢