Kuma na dan Allah kun cika masu son Falasdin duk sanda zakuyi wa'azi ku rinka saka hirami na Falasdinu da tutar Falasdinu haka ne zaisa mu gane kun cika masu goyon bayan Falasdinu in kun isa ba tsoro ba, sai magana amma baza a gani a aikace ba a wajenku, Allah ya fiku, kar ku fasa kuyi ta kushewar Iran wadda take yi dan su sun fiku sanin waye Iran a wajensu.
Kai san zuciya babu dadi, dan Allah idan kana tsoron Allah ka fadi me Saudiyya tayi na taimakon Falasdin? wallahi ko ba komai Iran zaa jinjina mata tunda ita kanta Falasdin ta fada Iran take taimakonta, wallahi duk ku gama bayananku Iran tayi namijin kokari duniya ta gani duk mai hankali yasa sani. Ko haka ya tsaya Iran dole a jinjina mata. Ku da Allah dadinta akwai mutuwa akwai hisabi, wallahi ka tambaya kaji shekaru nawa a kullum a Iran har today idan zaa ayi Sallah juma'a sai an tsinewa Isra'ila da Amerika kuma tutar su taka ta ake a Iran, yanzu kace Nigeria ta fito ta goyi bayan Falasdinu kana yabonta kuma kana jinjina mata, amma Iran da duniya ta sani gaba daya gabar ta tsakiya ita take taimakawa Falasdinu, amma kana kusheta, kai amma son zuciya baiyi haka kiyayya bata dadi saboda ita take hana mutum fadin gaskiya, Ya Allah muna rokonka da sunayenka tsarkaka ka bayyana gaskiya a inda take ka kare Iran daga sharrin mahassada,
Wai ku kuna ta mgn Saudi Bata taimake musulumai ba Dan Allah iran da Saudi wa yafi yawa wa yafi karfin Maka Mai Saudi far da America Bata da hannu a security na Saudi da ko huthi zasu gama da Saudi kasan da basu da karfin Maka shine kuke ta mgn taimako taimako indai taimakon kudi ne babu kasan da takai Saudi
Duk sunni munafukaine babu taimakon da sukama falasdinawa Amman Iran , Lebanon, Yemen sukadaine Suka taimaka musu,yanzu maganan da akeyi saudiyya ta kulla kawanche da Israeli,ai duk tsiya gwanda kaso musulmai akan Allah daya duka muke bautawa,kuji tsron allah kufadi abinda ranar kiyama zakuba da shaida, Allah ya ruguje Israeli.
Toh, kuma Saudi Arabia a wani matsayi take? A duniyar mu na musulmai babu munafukar Qasa irin Saudi Arabia. Allah waddai da Gonnatin Saudi Arabia. Mu dai babu wata Qasa da tatsayawa musulmai a Duniya kamar Iran. Iran, wallahi tayi rawan gani. Ni kam maa yanzun a anawa analysis din, Larabawan Saudi Arabia su suke baiwa Israel bayanan sirrin Iran. Ai Allah Ya fada babu gogaggu munafukai irin Larabawar Saudi Arabia bana Iran ba. Kuma Inshaa Allahu Iran sai tayi nasara.
Zargin 'yan shi'a ko Iran ba tare da hujja ba zai iya raba kan Musulmai. Abin da Israel ta ke so kenan. Ina hujjan ko EVIDENCE cewa wannan labarin gaskiya ne ba PROPAGANDAN Israel ba?
allah yasaka da khairan
Kai jashili
Jekanemi ilimi
bahaukaba
Kuma na dan Allah kun cika masu son Falasdin duk sanda zakuyi wa'azi ku rinka saka hirami na Falasdinu da tutar Falasdinu haka ne zaisa mu gane kun cika masu goyon bayan Falasdinu in kun isa ba tsoro ba, sai magana amma baza a gani a aikace ba a wajenku, Allah ya fiku, kar ku fasa kuyi ta kushewar Iran wadda take yi dan su sun fiku sanin waye Iran a wajensu.
Wawa jaki dan iska makaryachi
"A cikin ko wata tafiya sai an samu 'yan zagon 'kasa!"
❤❤❤❤❤❤
Wai saudiya mene matsayarsu? Koko dai sunagoyon bayan israila?
Inane rumawa
Kai san zuciya babu dadi, dan Allah idan kana tsoron Allah ka fadi me Saudiyya tayi na taimakon Falasdin? wallahi ko ba komai Iran zaa jinjina mata tunda ita kanta Falasdin ta fada Iran take taimakonta, wallahi duk ku gama bayananku Iran tayi namijin kokari duniya ta gani duk mai hankali yasa sani. Ko haka ya tsaya Iran dole a jinjina mata. Ku da Allah dadinta akwai mutuwa akwai hisabi, wallahi ka tambaya kaji shekaru nawa a kullum a Iran har today idan zaa ayi Sallah juma'a sai an tsinewa Isra'ila da Amerika kuma tutar su taka ta ake a Iran, yanzu kace Nigeria ta fito ta goyi bayan Falasdinu kana yabonta kuma kana jinjina mata, amma Iran da duniya ta sani gaba daya gabar ta tsakiya ita take taimakawa Falasdinu, amma kana kusheta, kai amma son zuciya baiyi haka kiyayya bata dadi saboda ita take hana mutum fadin gaskiya, Ya Allah muna rokonka da sunayenka tsarkaka ka bayyana gaskiya a inda take ka kare Iran daga sharrin mahassada,
Hmmm indai yan shi’a ne duk duniya cikin musulmai ba masu siffar munafukai 100% kamar yan shi’a da dagaske suke da sun tsaya tsayin daka ayita ta kare
Ammen ya hayyu ya kayyu wallahi maganar ka gaskiya ne
Sannan kaqi fadama duniya abin da saudia tayi na temakom musulunci da musulmai sun zuchiya ba kyau MLM kome zakayi kayi don Allah
Sannan kuma sukai anfani da Saudiyya suka karaya musulmi Libya
MLM in bakasan abu ba babu dole sai kayi qarya da sharri Babu kyau
Wai ku kuna ta mgn Saudi Bata taimake musulumai ba Dan Allah iran da Saudi wa yafi yawa wa yafi karfin Maka Mai Saudi far da America Bata da hannu a security na Saudi da ko huthi zasu gama da Saudi kasan da basu da karfin Maka shine kuke ta mgn taimako taimako indai taimakon kudi ne babu kasan da takai Saudi
To kasar Saudiya da Egypt da Bahrain da Jordan kaga manyan Munafuqai
Munada matsala tamu
Duk sunni munafukaine babu taimakon da sukama falasdinawa Amman Iran , Lebanon, Yemen sukadaine Suka taimaka musu,yanzu maganan da akeyi saudiyya ta kulla kawanche da Israeli,ai duk tsiya gwanda kaso musulmai akan Allah daya duka muke bautawa,kuji tsron allah kufadi abinda ranar kiyama zakuba da shaida, Allah ya ruguje Israeli.
Aikune babban ciyonda kedamuwar musulunci.
Duk cikin izala wanan malami yafi su fahimta matsalar gabas ta tsakiya
Toh, kuma Saudi Arabia a wani matsayi take?
A duniyar mu na musulmai babu munafukar Qasa irin Saudi Arabia.
Allah waddai da Gonnatin Saudi Arabia. Mu dai babu wata Qasa da tatsayawa musulmai a Duniya kamar Iran. Iran, wallahi tayi rawan gani. Ni kam maa yanzun a anawa analysis din, Larabawan Saudi Arabia su suke baiwa Israel bayanan sirrin Iran. Ai Allah Ya fada babu gogaggu munafukai irin Larabawar Saudi Arabia bana Iran ba. Kuma Inshaa Allahu Iran sai tayi nasara.
Zargin 'yan shi'a ko Iran ba tare da hujja ba zai iya raba kan Musulmai. Abin da Israel ta ke so kenan. Ina hujjan ko EVIDENCE cewa wannan labarin gaskiya ne ba PROPAGANDAN Israel ba?
To kafada yaushe aka haifeka? Akwai hanya zuwa Israel saikaje
Gaskiya ne mallam 😢
No is not a first time Nigerian. During president buhari he attended the UNGA 2 time & he calls the right of Palestine.
Hhh musulmi Munna da kyara sai kaga malami da sunan malunta yahudawa yakeyiwa aiki
Wasun su sunsani wasunsu Kuma basusani ba
Shin Benjamin Netanyahu bayahude ne?
Me ne ne ya sa Benjamin Netanyahu ya zama bayahude?
Me ne ne Yahudanci?
A liar