Wallahi ban tama sanin kai dakikin Malami bane irin yau. Allah SWT ya kara ganar damu sanin muhimmancin hadin kan musulmi, ya taimaki musulmai da musulunci baki daya amin
Wallahi wallahi ni bana watagungya amma yanzu na tsani izala Allah ya tsinewa izala ya Allah kakawomana karshan izala kai izala bala i ce izala izala masiface izala basa fadada kowa sai musulmai saudiya itayakamata duk musulman da aka taba tace batayardaba amma komutum nawa za a kashe batamagana kuma sadam dinma tareda saudiya aka kashi shi wallahi wallahi babu abida yake rusa musulunci kamar izala
A kasar ka Nigeria wacce gudunmawa ka bayar? bb abinda kuka iya sai son zuciya da da shirme, Ko baka tare da iran, bb abinda zaka iya yi sai surutun banza da wofi akan mimbari, Kun Tara jahilan daliban ku kuna koya musu karya dason zuciya, wannan shine ilmin, da kuma karanta? Haka sheikh Jaafar da Albani sukayi? Y kmt kuji tsoron Allah Madaukakin Sarki.
Malam kana goyon bayan Isral,ila akan Iran, lallaikakai malami, ALLAH ubangiji yarabamu da Irinku da hassadarku. Saudiyar data halasta shangiya akasa Mai tsarki kakegoyon baya, wannandai kwangila yahudawa sukabaka narabakan musulmai, ALLAH yaimana katangar karfe da Irinku da saninku kuwa. TIR DA IRINKU.
Babu wande yakaimu son saudiya ama shuwagaban nin ta babu ruwansu da musulmi da musulunci sudai suci susha kuma dayeke magana akan karfin soje na saudiya ,tana cikin manyan kashen duniya guda dasuke da tatattalin arziki musaman ma abunda ya shafi man petir ayau indai saudiya tace sbd goyon bayan da amareca
Abin da Isra'il ta ke so ke nan. Ta hada fada tsakanin Mutane. Ina mamakin malamai suna goya wa Isra'il baya ta hanyar fada da junanasu. Suna zargin Iran ba ta re da wani hujja da zasu iya bayyana wa mutane ba. In mutum ya ziyar ci Iran wani abu ya sa me shi wai laifin Iran ne? Ba hiki ma a wannan maganar. In ka je Amurka wani ya harbe ka, ba laifin gwamnatin kasar ba ne. Laifin wanda ya harbe ka ne. Shin mallan yana so kasar iran ta sa POLICE su dinga bin duk wani mutum ne da ya shiga kasar don a tabbatar da tsaro ? Shin so ya ke a ce ko wane lungu a kasar Iran akwai na'urar maganin ko wane irin makami a duniyar nan ? Shin malam yasan cewa babu kasa a duniya da za ta iya bada irin wannan kariyar da yake so Iran ta yi ? Su kuma mutanen da aka kai musu hari saboda suna dauke da waya, da pager da walki talkie kuma fa? Suma laifin Iran ne? Ba na Isra'l ba ? Shin malam ya san wani abu kan kimiyya da fasaha da yake irin wannan maganar da babu hikima a cikinta? Ya manta yadda Isra'il take kai hari ne da ya saba ma dokokin duniya amma yana so Iran ta sha gaban wannan hanyar. Duniya ta yadda Isra'il ce mara gaskiya amma malam yana ganin laifin Iran. Ya ka mata mallam ya daina magana akan kimiyya da fasaha a filin yaki don ya nuna bai ma san abin da yake magana akai ba. Sai dai zargi da neman dora laifi akan wani ba ta re da hujja ba.
F-35, F-15, F-16, Abrams military tanks da sauran makamai da amurka ke sayar wa a duniya har da wanda ban tuna da su ba yanzu akwai su a Saudi Arabia. Saudi Arabia na daya zuwa biyar a cikin kasashen duniya da suka fi sayar maka mai daga Amurka. Amma Malam ya ce Saudi ba su da karfi. Akwai wani wuri a Amurka ana kiransa United States Bullion Depository a Fort Knox, Kentucky da kasashen duniya ke boye ko kuma ajiye gwala gwalai. Saudi na da ga cikin manyan masu gwalagalai a wurin. Amma malam ya ce Saudi basu da karfi. Akwai wani abu da ake kira BLACK GOLD da ke rike darajar dala a duniya. Wannan yana nufin CRUDE OIL na saudi da ake amfani da shi a rike darajar dala a yadda take a yau a kasuwar duniya. Amma malam ya ce Saudi ba ta da karfi. 🤣🤣
Malan amma kuna goyon bayan wadanda suka kashe jikokin manzon Allah. Kuma kuna cewa iyayen manzon Allah suna wuta. Wallahi kunfi yan shiya bakin jini a idona. Malan kai jahiline kuma bakasan komai akan rikicin gabas ta tsakiya ba.
Ba ta aqeeda ba. Me ka iya da these verses. 1. Alfurqan, Make arms to subjugate unbelievers. Who are trying? 2. Al muntahana 1-13, Fight those who drive you from your homes. 3. Don't take Jews and Anglo-Saxons as friends and protectors. Who are violating this verse. Abrahamic chord? Pentagon mullah. Let us Wallow in our wahan. Love of this world and the fear of death.
Gwamnati saudiya ayanzu zance da'ake ciki America tasa ayi wiraren caca da inda maza da mata ke haduwa anan saudiya kasa mai tsarki , Allah ya mana adini muslunci, Amen
Kuma lokachin yakin sadam da bush saudiya tana bayan bush , shiyasa izala tarabu 2 wasu sukache sunabayan musulmi wasu kuma sukache suna bayan bush kuma dukkansu ahlissunnahne ba shi a bane , amma wannan yanatayimana karya
Malam ka maida mutane waiwaye irinka, lokaci ya wuce da za ku rika wofintar da hankalin mutane. Wanna zalunci ne ya kamata ka fadi gaskiya ko da baka tare da Iran. Abubuwan an duk a fili ake yin su a duniya yanzu. Kadai ji kunya. Allah ya shiryeka
malam baka san halin da ake ciki ba a gabar ta tsakiya. maganganun ka basa bisa hanya. baka san subject da kake magana a kai ba. malam kayi bincike kasan subject din ka kafin kayi magana. ni ahlussunnah ne amma baka san harkan tsaro ba, sannan baka san halin da ake ciki a middle east ba.
Salaam alleikum, Mal ina ganin akwai abubuwan da bakayi la,akari dashi ba.Inason Ka gane cewan idan Iran ta motsa to America watau (NATO) zata shigo ciki. Sannan Russia zata marawa Iran baya da north Korea, china da Pakistan. Watau yakin duniya Kenan. To abinda ake gudu Kenan Shi Isa suke amfani da sauran kasashe dan hana abinda ke faruwa .Ai manyan kasashe masu karfin sojoji sun San da haka. Kuma Kada Ka manta KO shugabansu da ya rasu kwana ki ana zargin Israel ce ta harbo Jirgin ai.
Ankashe yara a gaza sama da dubu hamsin da mata,(wannan wacce irin magana ce babu hujja dan dagaji,har yau mutanen da aka kashe a gaza gabaki daya basu haure arba'in da uku ba.
Malan kaine bakasan abunda gwamnati saudiya take , ayanzu dai gwamnati saudiya abunda America take so shine Gwamnati saudiya takeyi, kabar son zuciya , a halin da'ake ciki yakamata duk musulmin duniya su hada Kai
Shiwanan baisan meyaraba izala gida 2 ba , bari ingaya masa to yakin sadam da bush shiyaraba izala ,akasamu masugoyon bayan sadam da masugoyon bayan bush, kosuma yanshi a ne ?
Gaskiya malam ya fadi gaskiya. Ba Kasar larabawa da ke taimakawa Gaza kamar Saudiyya. Wallahi sauran kasashen larabawa sun ji kunya. A matsayin mu da musulmi muna jajanta ma falestinawa
Kai malam mai yahadaka da bayin allannan kasan abindakake magana Akansa karkajayomana masifa Musulman najeria daakakashe ko Sanda bakadaukaba maizakace mana To wallahi kaiya bakinka gaskiya
Kudai kunji kunya wallahi masu karyar daawa dan dawa.sai sokiburutsu kuke dan kifadi.nibana kowace kungiya amma inshia sunfiku kishin musulunci da musulmai.kuzama masu hadakan musulmai mana bamasu raba kansuba inku musu kishin musuluncine haba malam.
Kai ma kayi bincike makaryacin banza, toh ku waya damu daku malaman Nigeria imbanda kungiyanci, iran take taimakawa gaza da Palestine da Lebanon ba saudiya bah
Kai Mallam zancen ka sakarci ne kawai da dakikanci. To me ya hana Saudi samun ƙarfi irin na Iran? Saudi tana rukuni na daya a duniya wajen arzikin fetur Iran kuwa a rukuni na biyu ne amma ta,iya mallakan makaman da ake shayinta. Da kake cewa Yan shiya suna zagin Abubakar to ku Yan Izala da kuke zagin Annabi fa? Don Allah ka ajiye wahabiyanci ka nemi ilmi ka bar soki burutsun da kasa kanka
To kai mallam ka che tun 1945 ake fadan to kai kasar ka Nigeria ba kasar muslimai che aiy me kukayi sai Iran kakeso tayi wani abu ba saboda ku ilimin ku na sa tashin hankaline ku yan nigeria don ka dena fa babu kyau sai kuyita raba musulmi kawai duk wanda yache la.ilaha illal.allahu Muhammad rasulillah to ya zama musulmi ne su kafiran in zasu kashe ka babu ruwan su da kai shi.a ne ko izala duk 1 muke a gare su mune kawai muke ta hauka stakanin mu muslimai
Allah ya tsine ( sanrai ) In his heart there is nothing truth, you and those American leaders are same, you dont knows who are those Israel, you àre ignorant
WALLAHI NI DAN IZALANE AMMA BANA TARE DAKAI
Wannan gakiyane wllh
Karya kakeyi manafuki
Ammakaibadanizalarkwaraibane 22:03 22:03
Saudia bata da qarfin Sojan yaqar Israi'la, amma tana da karfin kashe Al'ummar Musulmin Yemen.
Toh mllm mudai Allah nagani Bamason Isra'ila ko miskala zara ni Ba Dan shi'a Bane Amma Ina Tare Da Iran 100%100 wllh 🇮🇷💘💪
Mallam Karya kakeyi! Speech in Nasrallah Khamenei na ranan Jumma'a! Sayyada Aisha RA ya fara Yabo sanan yace da sauran duka Sahabban Monzon Allah SAW
Wallahi ban tama sanin kai dakikin Malami bane irin yau. Allah SWT ya kara ganar damu sanin muhimmancin hadin kan musulmi, ya taimaki musulmai da musulunci baki daya amin
Wallahi wallahi ni bana watagungya amma yanzu na tsani izala Allah ya tsinewa izala ya Allah kakawomana karshan izala kai izala bala i ce izala izala masiface izala basa fadada kowa sai musulmai saudiya itayakamata duk musulman da aka taba tace batayardaba amma komutum nawa za a kashe batamagana kuma sadam dinma tareda saudiya aka kashi shi wallahi wallahi babu abida yake rusa musulunci kamar izala
A kasar ka Nigeria wacce gudunmawa ka bayar? bb abinda kuka iya sai son zuciya da da shirme, Ko baka tare da iran, bb abinda zaka iya yi sai surutun banza da wofi akan mimbari, Kun Tara jahilan daliban ku kuna koya musu karya dason zuciya, wannan shine ilmin, da kuma karanta? Haka sheikh Jaafar da Albani sukayi? Y kmt kuji tsoron Allah Madaukakin Sarki.
Dan ALLAH malam menene education certificate dinka
Menene matsayin yemen a wannan yakin
Menene alakar saudiya da yemen
Kune kuka maida adini kasuwanci duk kun raraba adini muslunci kun maida shi kamar siyasa Allah ya shiryeku ,
Malam kana goyon bayan Isral,ila akan Iran, lallaikakai malami, ALLAH ubangiji yarabamu da Irinku da hassadarku. Saudiyar data halasta shangiya akasa Mai tsarki kakegoyon baya, wannandai kwangila yahudawa sukabaka narabakan musulmai, ALLAH yaimana katangar karfe da Irinku da saninku kuwa. TIR DA IRINKU.
Ni dan ahlis suna ne ama ina goyan baya en shi'a kuma irin tafi saudiya kishin musulunci wanan maganar haka take daga nan har madina
Babu wande yakaimu son saudiya ama shuwagaban nin ta babu ruwansu da musulmi da musulunci sudai suci susha kuma dayeke magana akan karfin soje na saudiya ,tana cikin manyan kashen duniya guda dasuke da tatattalin arziki musaman ma abunda ya shafi man petir ayau indai saudiya tace sbd goyon bayan da amareca
Ameeeen ya Allah
Abin da Isra'il ta ke so ke nan. Ta hada fada tsakanin Mutane. Ina mamakin malamai suna goya wa Isra'il baya ta hanyar fada da junanasu.
Suna zargin Iran ba ta re da wani hujja da zasu iya bayyana wa mutane ba.
In mutum ya ziyar ci Iran wani abu ya sa me shi wai laifin Iran ne? Ba hiki ma a wannan maganar.
In ka je Amurka wani ya harbe ka, ba laifin gwamnatin kasar ba ne. Laifin wanda ya harbe ka ne. Shin mallan yana so kasar iran ta sa POLICE su dinga bin duk wani mutum ne da ya shiga kasar don a tabbatar da tsaro ?
Shin so ya ke a ce ko wane lungu a kasar Iran akwai na'urar maganin ko wane irin makami a duniyar nan ?
Shin malam yasan cewa babu kasa a duniya da za ta iya bada irin wannan kariyar da yake so Iran ta yi ?
Su kuma mutanen da aka kai musu hari saboda suna dauke da waya, da pager da walki talkie kuma fa? Suma laifin Iran ne? Ba na Isra'l ba ?
Shin malam ya san wani abu kan kimiyya da fasaha da yake irin wannan maganar da babu hikima a cikinta? Ya manta yadda Isra'il take kai hari ne da ya saba ma dokokin duniya amma yana so Iran ta sha gaban wannan hanyar.
Duniya ta yadda Isra'il ce mara gaskiya amma malam yana ganin laifin Iran.
Ya ka mata mallam ya daina magana akan kimiyya da fasaha a filin yaki don ya nuna bai ma san abin da yake magana akai ba. Sai dai zargi da neman dora laifi akan wani ba ta re da hujja ba.
F-35, F-15, F-16, Abrams military tanks da sauran makamai da amurka ke sayar wa a duniya har da wanda ban tuna da su ba yanzu akwai su a Saudi Arabia.
Saudi Arabia na daya zuwa biyar a cikin kasashen duniya da suka fi sayar maka mai daga Amurka. Amma Malam ya ce Saudi ba su da karfi.
Akwai wani wuri a Amurka ana kiransa United States Bullion Depository a Fort Knox, Kentucky da kasashen duniya ke boye ko kuma ajiye gwala gwalai. Saudi na da ga cikin manyan masu gwalagalai a wurin. Amma malam ya ce Saudi basu da karfi.
Akwai wani abu da ake kira BLACK GOLD da ke rike darajar dala a duniya. Wannan yana nufin CRUDE OIL na saudi da ake amfani da shi a rike darajar dala a yadda take a yau a kasuwar duniya. Amma malam ya ce Saudi ba ta da karfi.
🤣🤣
Gaskiya Kai makaryacine bakada adalci
Allah ya isa
❤
Shugabannin hamas sunce Iran tana temaka musu da kudi da Kayan yaki kai kuma kace Saudiyya kenan kai ma karya cine
Dan Allah Mallam Arinqa dogo binkice
Allah ya tar wastaka
Malam fadar Iran ta bada hanya kashe shugaban nan, magana mai hadari saboda zamu tsatya gaban Allah
Malan amma kuna goyon bayan wadanda suka kashe jikokin manzon Allah. Kuma kuna cewa iyayen manzon Allah suna wuta. Wallahi kunfi yan shiya bakin jini a idona.
Malan kai jahiline kuma bakasan komai akan rikicin gabas ta tsakiya ba.
Allah ya Karemu da aqidah
Malam kai mubafikine
Ba ta aqeeda ba. Me ka iya da these verses.
1. Alfurqan,
Make arms to subjugate unbelievers. Who are trying?
2. Al muntahana 1-13,
Fight those who drive you from your homes.
3. Don't take Jews and Anglo-Saxons as friends and protectors. Who are violating this verse. Abrahamic chord?
Pentagon mullah. Let us Wallow in our wahan. Love of this world and the fear of death.
Allah Ya tsinewa mai qarya
😂😂😂 He is ignorant as i seen
Wannan bawan Allah akwai qarya
Ire iren ka palastinawa da hizbullah da iran ba sa bukatar ka, don ba kada amfanin komai da zaka iya yi musu
Gwamnati saudiya ayanzu zance da'ake ciki America tasa ayi wiraren caca da inda maza da mata ke haduwa anan saudiya kasa mai tsarki , Allah ya mana adini muslunci, Amen
Wllh duk wanni shege da yace basu goyon Bayan iran wajan yakar makiya Munafuqi ne
wallahi ban yarda ba
Kuma lokachin yakin sadam da bush saudiya tana bayan bush , shiyasa izala tarabu 2 wasu sukache sunabayan musulmi wasu kuma sukache suna bayan bush kuma dukkansu ahlissunnahne ba shi a bane , amma wannan yanatayimana karya
Malam ka maida mutane waiwaye irinka, lokaci ya wuce da za ku rika wofintar da hankalin mutane. Wanna zalunci ne ya kamata ka fadi gaskiya ko da baka tare da Iran. Abubuwan an duk a fili ake yin su a duniya yanzu. Kadai ji kunya. Allah ya shiryeka
❤❤wai mallam. Da gaskené. In shi. A. Ba. Sa. Son. Aisha. Da. Oumar. Da. Abubacar don. Allah ABAni karan bayani❤❤
Wlh karya yakeyi ban tabaji malam zakzaky yazagi sahabbaiba
Aikin banza kenan miye anfanin taimakon Saudia
Tunda se an kashe zasu taimaka
Abunda larabawan saudiya sukeyi wlh KO kafurai basayinshi ,
Allah ya kyauta
Kai baka isa ka gaya mana ba,ka bari
Palastinawa su gaya mana mai taimakonsu.
Don Allah malan yanzu ba lokacin bangaranci bane. Ka ji tsoron Allah
Mahaukacin Makaryaci
Malan Allah ya shirya ka ya ganar da Kai hanyar gaskiya
Malam kifin rijiya! Masu sauraronka na ke tausayawa
malam baka san halin da ake ciki ba a gabar ta tsakiya. maganganun ka basa bisa hanya. baka san subject da kake magana a kai ba. malam kayi bincike kasan subject din ka kafin kayi magana. ni ahlussunnah ne amma baka san harkan tsaro ba, sannan baka san halin da ake ciki a middle east ba.
MALAM HAFIZAHULLAH
GASKIYA HAKANE
Allah ya kiyaye
Muma bazamu taba saurarawa kan maqiyan fadimatuzzahra salamullahi alaiha
Salaam alleikum, Mal ina ganin akwai abubuwan da bakayi la,akari dashi ba.Inason Ka gane cewan idan Iran ta motsa to America watau (NATO) zata shigo ciki. Sannan Russia zata marawa Iran baya da north Korea, china da Pakistan. Watau yakin duniya Kenan. To abinda ake gudu Kenan Shi Isa suke amfani da sauran kasashe dan hana abinda ke faruwa .Ai manyan kasashe masu karfin sojoji sun San da haka. Kuma Kada Ka manta KO shugabansu da ya rasu kwana ki ana zargin Israel ce ta harbo Jirgin ai.
Ankashe yara a gaza sama da dubu hamsin da mata,(wannan wacce irin magana ce babu hujja dan dagaji,har yau mutanen da aka kashe a gaza gabaki daya basu haure arba'in da uku ba.
Israela ta shakarrfi kowa
Turkiya ma tafi gwamnati saudiya sune suke Magana a duk lokacin da Aka taba musulmin duniya
Malan kaine bakasan abunda gwamnati saudiya take , ayanzu dai gwamnati saudiya abunda America take so shine Gwamnati saudiya takeyi, kabar son zuciya , a halin da'ake ciki yakamata duk musulmin duniya su hada Kai
Ku a wa ?
Shiwanan baisan meyaraba izala gida 2 ba , bari ingaya masa to yakin sadam da bush shiyaraba izala ,akasamu masugoyon bayan sadam da masugoyon bayan bush, kosuma yanshi a ne ?
Gaskiya malam ya fadi gaskiya. Ba Kasar larabawa da ke taimakawa Gaza kamar Saudiyya. Wallahi sauran kasashen larabawa sun ji kunya. A matsayin mu da musulmi muna jajanta ma falestinawa
Maganar ka Babu hujja ka kawo mana hujja mana
Kai malam mai yahadaka da bayin allannan kasan abindakake magana
Akansa karkajayomana masifa
Musulman najeria daakakashe ko
Sanda bakadaukaba maizakace mana
To wallahi kaiya bakinka gaskiya
Wlh kaimakaryacine
Yayan sarkin saudiya, yanan Mallamin kanada matsala.
Wauta ba ta yi ba a rayuwa! Kai ke cin mutuncin gidan manzon Allah!
Malam kadaina fadin abinda bakada ilimi akansa banda San zuciya
Malami banza. Kaine Baka da kaida.
Ballou tourji yatari najiria gayaki najiria bahnamiji
Munji karya
Kai fa wannan malami ba ka da ilmi a cikin wannan lamari
Amma malamin nan mugun makaryaci ne, ko kuma tsabar jahilci da rashin sani ke damunshi.
Shiyasa akace duk malamin da baisan zamaninsaba to kusa yake da tabka barna da sunan wa'azi.
Kudai kunji kunya wallahi masu karyar daawa dan dawa.sai sokiburutsu kuke dan kifadi.nibana kowace kungiya amma inshia sunfiku kishin musulunci da musulmai.kuzama masu hadakan musulmai mana bamasu raba kansuba inku musu kishin musuluncine haba malam.
Makaryaci
Kuma ina me baka shawara ka koma ka kara nazari akan fadan middle east.
Wlh wawan malane
Ku kawo hujja idan akoyta.
Jahilan malamai masu son ciya
Wai wannan mehankaline kenan wallahi wasu Malaman qasarnan jahilaine
Kaiďai tsinane
KAI DAIWAWANE
Kai ma kayi bincike makaryacin banza, toh ku waya damu daku malaman Nigeria imbanda kungiyanci, iran take taimakawa gaza da Palestine da Lebanon ba saudiya bah
This man is real animal
Toh ashehar isra'ila ta zama ahalussunah?
Kai makaryaci ne kawai.
Dan Hassada sannu da surutun banza
Karyakake, saudiyar da batason palastinawa.
Ittaqillah
Sai ka kara tuna mana Tarihi, da aka ce wa MUAWUYA an KASHI ammar cewa yayi Wanda suka zo dashi suka KASHI shi.
To a halin sunnah ne Bama goyan Bayan Israela Iran Dai sunfi Israel tsoron Allah
Fadi gas Kiya in baka goma
Kai Mallam zancen ka sakarci ne kawai da dakikanci.
To me ya hana Saudi samun ƙarfi irin na Iran?
Saudi tana rukuni na daya a duniya wajen arzikin fetur
Iran kuwa a rukuni na biyu ne amma ta,iya mallakan makaman da ake shayinta.
Da kake cewa Yan shiya suna zagin Abubakar to ku Yan Izala da kuke zagin Annabi fa?
Don Allah ka ajiye wahabiyanci ka nemi ilmi ka bar soki burutsun da kasa kanka
Karya sharri qage hassada shine dabi'ar izala wahabiyya
Tir da addinin neman tuwo
Da almar wannan Malamin Munafuki ne
To kai mallam ka che tun 1945 ake fadan to kai kasar ka Nigeria ba kasar muslimai che aiy me kukayi sai Iran kakeso tayi wani abu ba saboda ku ilimin ku na sa tashin hankaline ku yan nigeria don ka dena fa babu kyau sai kuyita raba musulmi kawai duk wanda yache la.ilaha illal.allahu Muhammad rasulillah to ya zama musulmi ne su kafiran in zasu kashe ka babu ruwan su da kai shi.a ne ko izala duk 1 muke a gare su mune kawai muke ta hauka stakanin mu muslimai
Kai.bakada.tarihi..saoudia..sune.mounafukai.ku.ne.mala mai.masu.fitina
Kaima.ma.munafukine.kamar..saoudia.
Iran bata son goyon Bayan munafuki irin ka
Maganar gaskiya malam kasaba lamba gwara chia da yahudanci
Munafuki banza
Ni ahlussunna NE Amma bana tare da Kai
Uwar saudia dukkan
Most of the izala scholars behaves like real animals
Wannan jahilin cikakken munafiki neh
Malam wasu idanun su rufe suke
Kai dalla ware
You are not telling the truth