Bn al-qasim Ya Caccaki Kwankwaso Da Dahiru Mangal Gameda Gayyatan Sheikh Kabiru Gombe Wajen Dina...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 17 ноя 2024

Комментарии •

  • @AishatuAbubakar-h9g
    @AishatuAbubakar-h9g 5 часов назад +1

    Malam yasamu akunya wallahi

  • @saratushehu353
    @saratushehu353 6 часов назад +1

    Malam barsu da Allah azzalumai

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 6 часов назад +1

    Wallahi kuwa wannan hakayake Allah yasa kowa yagane kowa yagyara

  • @ishaqmuhammad3935
    @ishaqmuhammad3935 5 часов назад

    ولو انهم فعلوا ما يؤذون به كان ميرا لهم...

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 6 часов назад +2

    Malam ba laifi masu gayyata bane laifin Malaman ne.To me yahana Gwambe ya bar wurin da yaji an kunna waka ?Gaskiya Malaman su suka wulakanta kawunansu saboda Neman burgewa da Neman kusanta ga manyan mutane.Malamai sun take sani saboda duniya.Abin takaici masu Kiran zuwa ga Sunnah sun koma bin yansiyasa.

    • @knxwlegdetv
      @knxwlegdetv 3 часа назад

      Gaskiya wannan Zancen naka Malam Adamu

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 2 часа назад

    Ai shi Mal. Don me yaje?

  • @sulaiman915
    @sulaiman915 5 часов назад

    Shi malamin uwassace takaishi yace bazanzoba mana

  • @abdulkareemsani2991
    @abdulkareemsani2991 6 часов назад

    Haduwan mata da maza ya hallarta ne?ko dinner na aure fa?
    Me ya sa shi kb gombe din ya je wurin?

  • @hayatuumar9734
    @hayatuumar9734 6 часов назад

    Aishi yafisu laifi da yatsaya gurin
    To kai me yasa da kaga kida kabar wurin shi kuma me yasa bai bar wurin ba

  • @IbrahimSadiQa
    @IbrahimSadiQa 5 часов назад

    Wanna munafukine saboda ba gaiyaceci shiyasa

  • @hafsahabibu647
    @hafsahabibu647 7 часов назад

    Abnti

  • @HassanSuleiman-w4w
    @HassanSuleiman-w4w 6 часов назад

    To shi kabiru gombe meyasa bazaiyi fadakarwa akan kidan ba,ai annabi yake wakilta, Amma yana tsoron kar aki bashi kudi,wannan cin amanar musulunci ne kabiru gombe ya yi