MARTANIN SARKI SUNUSI GA MASU SUKAR SA AKAN KAFET DIN SA DA AKACE ANA TAKAWA DA SUNAN ANNABI S A W

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 51

  • @daudasale-r4r
    @daudasale-r4r День назад +7

    Mai martaba mun fahimceka kwarai, Amma a bisa girmamawa da darajantawa, se muga cewar shi kansa Mai martaba din kamata yayi a Sami gurin da za.a riqa kallonsa ne kawai, kamar a jikin bango ko makamantansu, Amma ba inda za a riqa takawa ba. wallahu Aalamu.

  • @abubakarmuhammad812
    @abubakarmuhammad812 2 дня назад +6

    Lallai dai dai me zamcen mai martaba , Amma a babin ladabi da girmamawa ga sunnan manzon ALLAH da Kuma sadduzzaree'ah gudun kar wasu su zarge shi da abinda ba shi yake nufi ba, ya kamata a cire.

  • @BashirMuhammad-fi8rn
    @BashirMuhammad-fi8rn День назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤ Mashaallah alhamdullah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MalanHassan-cm9yz
    @MalanHassan-cm9yz 2 дня назад +1

    Masha ALLAH Mai Marta'ba ALLAH ya Qara Lafiya Da Nissan Kwana Alfarmar SHUGABA MUHAMADU RASULULAHI { S.A.W }....

  • @TijjaniAbubakarUmar
    @TijjaniAbubakarUmar 2 дня назад +7

    Malam kadauki gyaran da akayima kuskure Kam kayi acire wannan sunan mai daraja daga kan carpet da ake takawa zan iya tunawa Dan damben duniya Muhammad Ali za a karramashi a America sai aka rubuta Muhammad Ali ahanyar da zaibi take yace bazaibiba sai ancire wannan sunan domin wulacancine ataka sunan kaui kuskure kawai ka gyara.

    • @AAa-z9i8w
      @AAa-z9i8w 2 дня назад +2

      Nima abinda na Gani kenan amma shi wannan bazai dauki wannan kudkren ba saboda girmam kansa yayi yawa

    • @oumarouSani-pi3tx
      @oumarouSani-pi3tx День назад

      Daman Dr idriss yagayamana cewa ba Allah ba annabi a tafiyarka wallahi duniyace kawai da kwadayin milki kasa agabanka

  • @AlkasimMuntari
    @AlkasimMuntari 2 дня назад

    Allah yasa mudace
    Mugane gaskiya
    Amin yarbi

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx День назад +1

    Daman malamai sungayamana sharrinka a addinin musulunci gashi yafara tabbata karara (Dr idriss yagayamana cewa ba Allah ba annabi a tafiyarka tabbass yayi gaskiya)

  • @umarsulaimanauwal1486
    @umarsulaimanauwal1486 2 дня назад +1

    Gaskiya ne munji munasonka amman kacire shine burinmu

  • @aliyuusman7064
    @aliyuusman7064 2 дня назад +3

    Mun san ba da wannan manufar ka yi ba amma mu fa sunan ya na da muhimmanci a wajan mu kawai ka cire

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 2 дня назад

    Hakika mun fahimci Mai martaba....Allah ya bamu shiriya.

  • @NasiruAdamu-rg3ih
    @NasiruAdamu-rg3ih 10 часов назад

    Kaji tsoron Allah kawai ka cire sunan Manzo Allah s a w a kafet din

  • @KasimIbrahim-r7z
    @KasimIbrahim-r7z 2 дня назад +1

    Dan Alfarman Manzon Allah ka cire shi

  • @aminusaminu6366
    @aminusaminu6366 2 дня назад +2

    Haka ne Amma dan Allah acire shi

  • @mubasshirabubakar
    @mubasshirabubakar 2 дня назад +4

    Sanusi kaji tsoron Allah ka girmama manzonsa, ka taka duniya sannu ko kuma tayima mugun kayenda bazaka sake tashiba(kayenda ko makiyanka zasuji tausayinka) .
    Annabin tsira annabin rahama yawuce ana tozarta sunanshi kobashi ake nufiba

    • @GwamnanFaerah
      @GwamnanFaerah 2 дня назад

      Masu cewa sarki ya taka sunan muhammad, kubiyuni kadan,
      Tsofaffin Takardun mutane na jarabawa masu dauke da sunan muhammad da jaridu masu sunan muhammadu a gurin change of name
      Wanda Ƙarshe a gurin masu kosai zaka gansu, suna zubawa mutane kosai a ciki ko a watsar a shara su Meye hukunci su 🙄
      Yara nawa ne a layinku masu sunan muhammadu kuke aikensu suki zuwa ku zage su, kunga muma da jahilai ne irinku wayanda basuyi makarantar islamiyya ba, se muyiwa mutum sharri muce ya zagi annabi
      Ko su masu kosai da suke zuba kosai akan tsofaffin takardun jarabawa masu dauke da sunan muhammadu, kunga da muma jahilai ne irinku se muce suna wulakanta sunan annabi
      Amma meyisa bamayin Hakan saboda munsan wancan sunan, copy akayi aka sakawa wasu saboda haka yakamata Muji tsoron allah mudena Maida komai siyasa sukuma wayanda basa zuwa islamiyya yakamata su koma islamiyya domin yaki da jahilci
      Muhammadu Marwa
      Muhammadu buhari
      Muhammadu bello turji
      Muhammadu sunusi
      Yanzu Dan mutum ya taka poster me dauke da sunan muhammadu buhari se ace ya zagi annabi ko ya taka sunan annabi daku nake jahilai ku bani amsa

    • @muzagayatv943
      @muzagayatv943 2 дня назад

      ​@@GwamnanFaerahIzala fa batattu ne bazasu taba fahimta ba

  • @hydogal9294
    @hydogal9294 9 часов назад

    Yayi bayani daidai gamsuwa

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv943 2 дня назад

    Masha Allah

  • @ibrahimmuhammed5337
    @ibrahimmuhammed5337 10 часов назад +1

    Hakika samada hakan masu fahimtar ilimi sunsani duba da karattun wasu a iya shara'ace ta tsaya kada wasu ma suyi da wata manufa yakamata a gyara acire kawai, munsan dacewa dukan jikinmu munsan cewa Muhammadu ne kuma Muna shiga bayi da wasu gurin kazanta domin saftace jikinmu. Tasrifunmu Allahu da Muhammadu ne.

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 23 часа назад

    Kawai acire sunnan dai yafi, saboda abkawa ga shubuha

  • @salisua.sulaiman206
    @salisua.sulaiman206 День назад +2

    Malam baikamataba kawai kacireshi

  • @ZakiruGarba
    @ZakiruGarba 2 дня назад

    Jazakumullahu khairan mai martaba sunusi lamido sunusi

  • @abbanafiusani8502
    @abbanafiusani8502 2 дня назад

    Allah y qarawa Khalipha lpy da nisan kwana

  • @oumarouSani-pi3tx
    @oumarouSani-pi3tx День назад +1

    Alkibrayau girman kai kenan kacire idan bakacireba to Allah zai cireka daga gadon mulkin gaba daya

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd 2 дня назад +2

    Tinda bawahayi akaimakaba bare ace saikasa Muhammad din acireshema tinda abun kowa yanada hujja tinda kanaso kasa ajikin bango mana aiba dole aqasa za aganiba

  • @HamzaGarba-sg2uc
    @HamzaGarba-sg2uc 19 часов назад

    Tunda kafahimchi akwai matsala to kacire kazauna lafiya sunan annabi yafi gaban wasa

  • @AhmedSaleh-lk7jd
    @AhmedSaleh-lk7jd День назад +1

    على كل حال يجب احترام اسم محمد بعض النظر عن هل المقصود هنا النبى أم غيره وفقنا الله وجميع المسلمين لتعظيم اسم محمد أما كوننا نديس هذا الإسم بارجلنا فهذا ينافى التعظيم.

  • @adamlawansalihu8550
    @adamlawansalihu8550 День назад

    Komai.sai.da.niyya

  • @BashirTijjani-u2y
    @BashirTijjani-u2y 20 часов назад

    Kashire

  • @usamamohd8371
    @usamamohd8371 День назад

    Ka fisu hujja sarkin talakawa

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 2 дня назад

    حسبي الله ونعم الوكيل على كل ملك فولاني

  • @AbdullahiAminu-mr9xf
    @AbdullahiAminu-mr9xf 3 часа назад

    Wannan ba gsky bane bama goyon bayan wannan fahimtar taka don haka kuskurene

  • @honesty12345
    @honesty12345 2 дня назад

    Kai kacire

  • @GwamnanFaerah
    @GwamnanFaerah 2 дня назад +2

    Masu cewa sarki ya taka sunan muhammad, kubiyuni kadan,
    Tsofaffin Takardun mutane na jarabawa masu dauke da sunan muhammad da jaridu masu sunan muhammadu a gurin change of name
    Wanda Ƙarshe a gurin masu kosai zaka gansu, suna zubawa mutane kosai a ciki ko a watsar a shara su Meye hukunci su 🙄
    Yara nawa ne a layinku masu sunan muhammadu kuke aikensu suki zuwa ku zage su, kunga muma da jahilai ne irinku wayanda basuyi makarantar islamiyya ba, se muyiwa mutum sharri muce ya zagi annabi
    Ko su masu kosai da suke zuba kosai akan tsofaffin takardun jarabawa masu dauke da sunan muhammadu, kunga da muma jahilai ne irinku se muce suna wulakanta sunan annabi
    Amma meyisa bamayin Hakan saboda munsan wancan sunan, copy akayi aka sakawa wasu saboda haka yakamata Muji tsoron allah mudena Maida komai siyasa sukuma wayanda basa zuwa islamiyya yakamata su koma islamiyya domin yaki da jahilci
    Muhammadu Marwa
    Muhammadu buhari
    Muhammadu bello turji
    Muhammadu sunusi
    Yanzu Dan mutum ya taka poster me dauke da sunan muhammadu buhari se ace ya zagi annabi ko ya taka sunan annabi daku nake jahilai ku bani amsa

    • @NasiruAdamu-rg3ih
      @NasiruAdamu-rg3ih 10 часов назад

      Don Allah ka daina wannan misalin kawai tunda har an gaya masa cewa taka sunan manzon Allah rashin girmama manzon Allah ne sai kawai yacireshi tunda ba dole sai antakashiba kaga idan yayi haka ya Kara girmama manzon Allah

  • @mohammedmusa8074
    @mohammedmusa8074 20 часов назад

    Sanusi, if you are a TRUE MUSLIM and you truly practice Islam and follow the Prophet Sallallahu Alaihi Wa Sallam, you will know that the MUHAMMAD should be RESPECTED AND NOT BE DISRESPECTED. Pls where in Islam did you get it from to write names on carpets and walk on it. It's on unfortunate!!!

  • @YauOil
    @YauOil День назад

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu ne fulani jinita adanch ne kufulani bakuda asuli fulani

  • @mohammadumar2163
    @mohammadumar2163 2 дня назад

    ❤🎉

  • @UmarFarooq-y6j6e
    @UmarFarooq-y6j6e 2 дня назад

    In Allah ya yarda sai dai ka kare da rawani ba mulki

  • @nasirushehu1905
    @nasirushehu1905 2 дня назад +2

    Pls just remove the name, you know this is incorrect

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 21 час назад

    Ale Sanusi Obalande ba ka kyauta ba wlhi. You go explain taya no evidence

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 23 часа назад

    عجيب والله، انظر إلى ذالك الملاكم الأميركي، محمد علي رحمه الله، عندما يتكرم وارادوا ان يكتب إسمه على الطريق الذي يمر به ورفض تماما، لما سألوه لماذا ؟ واجاب إجابة صحيحة، وقال لأني لااريد ان يدس هذا الإسم، اي تكريما وتعظيما لسيدنا محمد صلى الله عليه وسلم، هكذا يجب أن يكون حال كل المحب لسيدنا محمد صلى الله عليه وسلم

  • @idrisabdulhakeem4159
    @idrisabdulhakeem4159 2 часа назад

    The best is to remove it and go forward for another thing

  • @BashirMagaji-d9w
    @BashirMagaji-d9w 9 часов назад

    Not buying it

  • @Jabirmalami-og2uz
    @Jabirmalami-og2uz 2 дня назад

    Please remove the name from the carpet and repented. And Apologized

  • @umarlimanchi8268
    @umarlimanchi8268 2 дня назад

    Mahassadi shi duk yadda kayi Dashi ba zai ganeba.

  • @SAMUNIZENITH
    @SAMUNIZENITH 2 дня назад

    Mai martaba mahassadankane
    suke babatu

  • @ابوفهد-م4ظ
    @ابوفهد-م4ظ 2 дня назад

    حسبي الله ونعم الوكيل على كل فولاني