An yiwa sunusi lamido duka da hujjoji kan taka suna irin na Annabi saw, malamai uku masu zafi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024

Комментарии • 7

  • @UmaryusufAli
    @UmaryusufAli 3 часа назад +1

    Giyar mulki ce kawai take rudar sa
    Alla ya ganar dashi

  • @UmaryusufAli
    @UmaryusufAli 3 часа назад +2

    Giyar mulki ce kawai take rudar sa
    Alla ya ganar dashi

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 2 часа назад

      A kwai su da san a sani gaida uwar miji a Kasuwa. Allah ya shirya

  • @Dsaletech
    @Dsaletech 11 минут назад

    This is what an American boxer Muhammad Ali said i bear the name of our Beloved Prophet Mohammad (S.A.W.) and it is impossible that I allow people to trample over his name". Ali told Hollywood Chamber of Commerce that the only way he would agree to have his name included in that line up is if his star was placed on a wall, facing upright, so no one could step on it.

  • @LawaliTOROGao-sq2tz
    @LawaliTOROGao-sq2tz 2 часа назад

    Ay dama y'an dariqau basa ganin girman annabi (Muhammad) saw suna ganin girman shehunnansuné kaway.dama y'an tijjaniya sufi kowa rena manzon Allah Saw wallahi

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 2 часа назад

    Sai bango ya tsage Qadangare yake samun wajen shiga, dan Allah idan ba wadanda ba musulmai su kayi haka zako a kyalesu, kowa yasan sunan sarki dan Allah ku cire ko kusa a bango sunan Annabi SAW ba wasa bane, duk wani dan' musulmi in de kaji Muhammad sunan Annabi ya gada koda ace sunan waninsa ya gada

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 28 минут назад

    Allah ya sa yaji yayi amfani da kiran da aikaimasa ya cire