Nazari kan Tonon asirin yan siyar kano, zargin Auren jinsi, sace A'in jaafar da shiga duniya da ita

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 сен 2024

Комментарии • 39

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 2 дня назад +9

    allah yakarawa Abu aisha lafiya da nisan kwana ♥️❤️♥️💯

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 дня назад +1

      Amin amin na gode da adduoi

    • @rabiunura4356
      @rabiunura4356 2 дня назад

      yau wa malam wallahi ina wata tabbaya da nake so nayi ma

    • @MamonhAlal
      @MamonhAlal 2 дня назад +1

      ​@@abuaishaalfurqanaslm Fatan alkairi dan Allah Malam Naga huta natatachi Israel ce kolabanan Dan Allah munajiranku mungode astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla 😭

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 дня назад +1

      Amin amin na gode da adduoi

    • @AbubakarMuhammed-sw3ip
      @AbubakarMuhammed-sw3ip День назад

      Amin

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 2 дня назад +5

    Amma dai wannan garba kore Allah ya wadaranku, wannan bayyana irin fadala haka, haba don Allah ahaka kuke tunani muzabeku ku wakilcemu? Wannan wani irin mutum ne haka ya Allah kayi mana tsarin ire- iren wayannan mutane (yansiyasa) da su wakilcemu kota kusa kota nesa, ya Allah kana gani kayi mana maganinsu. Ameen ya hayyu ya Qayyum.

  • @firdausjafar5257
    @firdausjafar5257 День назад

    Hasbunallahu wa nimal wakeel

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku День назад

    Allah ya shirye mu duka mu..ama garba kore katuna kai din toshone

  • @SulemanYunus-n1s
    @SulemanYunus-n1s 2 дня назад

    La'haula wala qowata illabilah

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 2 дня назад +2

    😂 Shiko yana da mata hudu baya tsoron ya kunnawa kan sa wuta a gida wajen matansa wannan bankada tayi yawa
    Allah mun tuba ya kuma kyauta, dmn ance ko a lahira haka yan' wuta ma suke zargin juna. Allah ya karemu daga sharrin Shaidan Amin

  • @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo
    @MohammedUmarMohammedUmar-lt6qo 2 дня назад

    Allah ya saka da alkairi amma me ya kawo hoton Abba a ciki

  • @ibrahimmadjid-qv8qi
    @ibrahimmadjid-qv8qi 2 дня назад

    kay gaskia Alla yakiwta Alla yasamudace

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 2 дня назад +1

    Wai Dan Allah a Kano ne wanga mutum yake ???
    حسبنا الله ونعم الوكيل 😊

  • @abdouhalilou-r8x
    @abdouhalilou-r8x 2 дня назад

    Wannan fah kowa zai iya ɗaukan sa yanda yaji ƙwaƙwalwa sa take iya ɗauka wasu suce bai kyauta ba wasu ya basa dari ya amma fah Ni ba haka na ɗauke Chi ba saƙon da ke cikin wannan jar takarda ya ke karanta wa ita siyasa tana duban ina yawan kuri'a yake tayi kamfen akai wannan ma wata ce.a koma tuchen ita ciyar 🥰

  • @ChiitouMohamed
    @ChiitouMohamed 2 дня назад +1

    Sarkin mata😅😅😂😂

  • @Nouradine_Sanoussi
    @Nouradine_Sanoussi 2 дня назад +2

    Wai kankana 😂😂😂😂
    Allah ya kyauta

  • @AsdDda-v1w
    @AsdDda-v1w 2 дня назад +1

    inba wannan zancen qarya yake

  • @NIGERIAJIYADAYAU
    @NIGERIAJIYADAYAU 2 дня назад

    Abu,isha ka kusa kai dariya

  • @Saleh-005
    @Saleh-005 2 дня назад

    Masha allah

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط 2 дня назад +2

    وكذلك يقذفُ الله في قلوبهم فيفضحُ بعضهم بعضًا

  • @MdBokolikhatun-jo6yt
    @MdBokolikhatun-jo6yt День назад

    kai babamu

  • @Maryam123-zs3ni
    @Maryam123-zs3ni 2 дня назад

    Allah yakyauta

  • @MdBokolikhatun-jo6yt
    @MdBokolikhatun-jo6yt День назад

    kai 😂😂😂😂

  • @Sir_Zainbiggy
    @Sir_Zainbiggy День назад

    Kaji katon banza

  • @FalilaTata
    @FalilaTata День назад

    Subbahanallahi siyasa batayi ba da yyamyanka Azo ana Yi Maka tujara Allah yasa mu gama lafiya gaskiya garba Kore ka gama da ain jafaru

  • @ماهرمعاذ-ش7غ
    @ماهرمعاذ-ش7غ День назад

    😂

  • @هدىمحمد-غ7د9ط
    @هدىمحمد-غ7د9ط 2 дня назад +1

    Shagwɓe ni yake

  • @lantanaali5545
    @lantanaali5545 2 дня назад

    ،إنالله وإنا إليه راجعون حسبنا الله ونعم الوكيل ،إن الله لايحب الجهر بالسوء
    Waennan sune en siyasa ku da kuke zaben jam Iyyar su 'wallahi da en Nigeria ko in ce en arewa ko Taron wata jamiyya kuka ga Irin wannan mutumen ai tafadi,tir tir da Al ummar dairin wannan mutumen ze fito yayi Irin wannan yaqare baku fasa gidan redion ba.بئس

  • @MardiyaAbubakar-h6r
    @MardiyaAbubakar-h6r 2 дня назад

    Allah Yasauaka Allah Yashir Yiku Bakedaya Afitou Sirsra Baha Surun Allah Kauta Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum

  • @aminumgabatv5662
    @aminumgabatv5662 День назад

    😂😂😂😂

  • @kmuhd9473
    @kmuhd9473 2 дня назад

    Hhhh hum Allah ya kyauta 😂

  • @المختفيالمخفي-ط8م
    @المختفيالمخفي-ط8م 2 дня назад

    😂😂😂

  • @FalilaTata
    @FalilaTata День назад

    Subbahanallahi siyasa batayi ba da yyamyanka Azo ana Yi Maka tujara Allah yasa mu gama lafiya gaskiya garba Kore ka gama da ain jafaru

  • @عبدالرحمنابوبكر-ز5ذ

    😂😂😂😂

  • @FalilaTata
    @FalilaTata День назад

    Subbahanallahi siyasa batayi ba da yyamyanka Azo ana Yi Maka tujara Allah yasa mu gama lafiya gaskiya garba Kore ka gama da ain jafaru

  • @FalilaTata
    @FalilaTata День назад

    Subbahanallahi siyasa batayi ba da yyamyanka Azo ana Yi Maka tujara Allah yasa mu gama lafiya gaskiya garba Kore ka gama da ain jafaru

  • @AdamuWudil-q8q
    @AdamuWudil-q8q 4 минуты назад

    Gaskiya kukanku bai kamata kusan wannan hirar ba