SHEHU ALIYU YAYI JINHANKALI ZUWAGA SARKI SUNUSI II AKAN MARTANIN DA YAYI GAMEDA SUNAN KAFET DIN SA..

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 24 сен 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Комментарии • 22

  • @ZakiruGarba
    @ZakiruGarba 2 дня назад +2

    Jazakallahu khairan

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku День назад +2

    Sarki a tuna dai..mai ashafa yace ko danka kasaw Muhammad ko yayi laifi bai kamata kabuge she bah..balantana karubuta sunna Muhammad kataka..sarki a tunna mai wanna suna shi din shine sarkin duk duniya..sai anyi kamun kafah da shi ake nasara a runa..

  • @Gsjdhssu
    @Gsjdhssu День назад +2

    Masha allah

  • @hanafimuhammad5272
    @hanafimuhammad5272 13 часов назад

    Jazakallahu hairan sheikh aliyu

  • @youssoufabdouscience3523
    @youssoufabdouscience3523 День назад +1

    حفظك الله يا شيخ

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l 2 дня назад +1

    Malam Allah ya saka da alkhairi

  • @abubakarhaske376
    @abubakarhaske376 День назад +1

    S a w

  • @SaniJibrin-px4jz
    @SaniJibrin-px4jz 10 часов назад

    Ya,shek,Allah Yakama,hannuka,yasake,kaika,gaban ma,aiki

  • @aliyuusman7064
    @aliyuusman7064 День назад +2

    Wannan gaskiya ne wallahi babu sauran mutuntawa tsakanin mu d shi kuma ya kamata dukkanin shehunan darika su warware mubayaar su gare shi

  • @saleymohamed2982
    @saleymohamed2982 День назад

    Malam Fahimta ka tanada hadari sosay wallah Aghlam

  • @AnasShehudukku
    @AnasShehudukku День назад +1

    Ba khalifan mu bane..malam aliyu Allah ubangiji yasaka da alkhairi..kai bama sai yasa sunna kowo ba yasa sarkin kano ka wai..

  • @kabirumuhammed8104
    @kabirumuhammed8104 День назад

    Wannan gaskiya ne malam ya kamata sarki sanusi ya cere sunan Muhammed a kafet din takawa Allah yasa ya gane

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 День назад

    Allah gafarta malam ni ara'ayi na kar ya rubuta wani suna ko da dama ya rubuta sarkin kano shikenan.

  • @suleimanyusuf3833
    @suleimanyusuf3833 День назад

    Shaihi Allah ya yi mana afuwa.Amma ni a tawa fahimtar "innamal a,amlu binniyyati". Khaliphanmu mun yi imani ba zai yi wannan abun don nuna rashin ladabi ga shugaban halitta ba don yasan arzikinsa ya ke ci.Gaskiya ban ji dadin bude kofar adawa da ka yi a social media ba don na yi imanin kana da " access " da shi a matsayinka na babban shehin da ya ke kare Tijjanawa masoya Manzon Allah na haqiqa. Kamata ya yi ka yi amfani da " Zannu bil muminina khairan da ayar kullu Bini Adama khadda,in". Wallahi na tabbata Maimartaba Sarki zai karbi hujjarka in dai ta fi tasa a ilmance. Amma mu dai mun san shugabanmu Khaliphanmu zabin Allah da manzonsa da shehu da da Baye Inyass. Saboda haka ba shi matsayinsa shine biyayya a nusar da shi cikin ," fad u ila Rabbika bil hikima wal mau izatul hasanat." Allah ya qarawa shaihi lfy. da imani,ya tabbatar da mu cikin masoya Annabi da masu son Annabin ila yaumil qiyama.

  • @matchawdikaini2139
    @matchawdikaini2139 День назад

    Mallan Sufanci ce ko rahayin ka

  • @AbdouAbdou-v3z
    @AbdouAbdou-v3z День назад

    ☝️☝️☝️🙏🙏🙏🙏❤❤💔💋

  • @salamatuabdullah
    @salamatuabdullah 6 часов назад

    Daa wandabamuslimi Tatyana zaiyazamo yaki

  • @MuhammedShuaibu-c1s
    @MuhammedShuaibu-c1s 2 дня назад

    Ba khalifan ku bane ba

  • @Muhammadkaber-w2n
    @Muhammadkaber-w2n 2 дня назад +1

    Masha allah

  • @IbrahimYau-hs6cd
    @IbrahimYau-hs6cd День назад

    Jazakallahu khairan

  • @sambomusabinniuga7682
    @sambomusabinniuga7682 День назад +1

    Masha allah