Bayan Sakonda Sheikh Alkanawi Yatuma Dr. Idris Kalli Yada Kiran Waya Takasance Akai

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 25 окт 2024

Комментарии • 39

  • @mamaneoumarou543
    @mamaneoumarou543 2 месяца назад

    Kaji tshoron Allah walahi

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 Месяц назад

    Arnen zamani alkanawi

  • @AishaMuhammad-w5r
    @AishaMuhammad-w5r 2 месяца назад +1

    Me gaskiya yana tare da Allah,alkanawy

  • @lawalibrahim5181
    @lawalibrahim5181 2 месяца назад

    Alkanawy wllhi munafinchi kake hadawa bawai karatu kakeyi ba shasha wai dr yadau wani malami malami wanda be iya muqaddima ba.kaji gulma da hadawuri.kayi anfani da hadisin da kakaranta inkana tsoron Allah. Dan 6atamakanka lokachi kakeyi.

  • @mohamadmusa8218
    @mohamadmusa8218 2 месяца назад

    Alkanawi tunda kake baka tabayiwa wani malamin sunna radi inba dr ba kamar dr kadai ke kuskure a malaman sunna

  • @imranabello8149
    @imranabello8149 2 месяца назад

    Wanna Dr fa alamomi nakara bayyana akansa Dan kane da sunnAh

  • @oussamamoussa9256
    @oussamamoussa9256 2 месяца назад

    Wly alkanawi yasin kai Wawa neh kuma Kai dan so zuciya kuma kai di yasin wawa ne kai Allah ya isa tsakani mu daku mugaye wani irin Imani neh wanan

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 2 месяца назад

    To alkanawi ba wawa bane kai alkanawi wawa ne mana

  • @lawalibrahim5181
    @lawalibrahim5181 2 месяца назад

    Dr Idris basa'an babankabne ai alkanawi.kuma wannan hadisin kaiyakamatama kajajirce gun anfani dashi.dan kanajinginama malan zalunci bawani abuu bane,Dan ba akanka akafara ba kuma magauta basushaa ba.wllh Azeem bantabaganin dr ba.kuma nariga saninkama akan dr.amma afahintana nafiganinka akan dankasuwa dalibi wanda suke kokari jungian da addini Dan samun jindadin duniya.kaga jam dole kafito da nakarashin kunya karara.ko adunga dinkama sababbin shadda.duk ta daya tilone kokunki ko kunso.Allah yaqarama dr lafiya

  • @sakanauahedalhatu7315
    @sakanauahedalhatu7315 2 месяца назад

    Yaran wahabiyawa shedanun yara mashaya wiwi

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 2 месяца назад +1

    Sai kaji wasu suna cewa wai malaman suna jin haushi dr Idris saboda shi dan bauchi ne.
    Wanda ba haka bane sabo da bazaka taba jin wani malami yana wa'azi ya ambaci sunan bauchi amma sau da yawa zaka ji dr Idris da wasu daliban sa suna faye ambaton kano kano!

    • @Aliyubawa-fq1jk
      @Aliyubawa-fq1jk 2 месяца назад

      Tabas yayi suka ga abdurahaman isah gaya Wanda wannan abin badaidai bane Kuma yatozartashi wannan yakamata yagyara tinaninshi

  • @buharimusaahmad9887
    @buharimusaahmad9887 2 месяца назад +1

    Indai malami ba dan kano bane bayi da mutunci awajenku yan hasada duk iskanci da malaman kano sokoto kaduna jigawa zamfara kebbi Katsina sukeyi baka abun raddiba sai malam bauchi

  • @mansurshehu2386
    @mansurshehu2386 2 месяца назад

    Malam kayi hakuri a visa ga wannan qadhiyyar dake tsakanin ka da Dr. da Almajiransa. Bin ji dadin irin yadda almajiransa Dr. suka raddi ba. Ya kamata idan sun yadda Dr. yana kuskure to kada su boye kuskuransa dan sai Allah tambayesu. Na ji dadi da kace Dr. ya bada hurriyya na yi mashi gyara idan yayi kuskure kamar yadda magabata suka rubuta a litattafansu.

  • @mahamadoudoucoure1068
    @mahamadoudoucoure1068 2 месяца назад

    My friend leave the old man alone. Why

  • @ShehuMohad
    @ShehuMohad 2 месяца назад

    Yafada so say

  • @SalehMuhammed-pp9hf
    @SalehMuhammed-pp9hf 2 месяца назад

    Saidai kawa babanka fantami barawon da yakesache kudin alumma yasayama ragon laiya Dan iska munafikin banza munafikin wofi

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 2 месяца назад

    2:07:37 amma bai ce yana kurakurai a Jawahurul Maani ba. Ku rika yin adalci.

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 2 месяца назад

    Wallahi alkanawi kai wawane jahili marasa tarbiya

  • @muhammadbasheeradamu4871
    @muhammadbasheeradamu4871 2 месяца назад +1

    Hahahaha baka barin mutane suyi magana, ayi zupa lpy

  • @muhammadbasheeradamu4871
    @muhammadbasheeradamu4871 2 месяца назад

    Bauchi sunpi karpin ku kanawa, hassada ce kaway da sakarci irin na kanawa

  • @MuhammaduIsahabuahmad-uk9hi
    @MuhammaduIsahabuahmad-uk9hi 2 месяца назад

    Aslm dan Allah ina buqatar number kira

  • @hamattouk8875
    @hamattouk8875 2 месяца назад

    sakarchi phone store

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED 2 месяца назад

    Wllh albadawai jahili ne wai Dan Allah kadaina Shan waiwai kokuma haryan zu kana busawa wawa jahili makaryaci mastiyaci aure ma saida sarki Zaki yayima munafiki

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 2 месяца назад

    1:38:30
    Kai wannan Anwar karya ka ke yi. Ba ka yi adalci ba. Ka ce Baffa Hotoro raddi na ilimi ya yi kuma karya ne. Cin mutuncin Dr ya yi. Ka ji tsoron Allah.

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 2 месяца назад +1

      Baffa hotoro littattafai yayi ta buɗewa dr Idris kuma Sai hayaniya da cewa zamu zuga zamu zuga

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 месяца назад

      @@YahuzaAly zage zage dai ya yi.

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 2 месяца назад +1

      @@Speedyvampir2 ilimi shine abuɗe littafi ana Allah Yace Annabi Yace. Bada molon ka ba . ana zamu zuga, zamu zuga.

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 2 месяца назад

      @@YahuzaAly Abinda Hotoro ya ke yi ai shi ne zugi. Ya zuga gwamnati don a kama mallami. Wannan ai shi ne munafiki Mai zuga.

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 2 месяца назад

      @@Speedyvampir2 shikenan na fahimta dr Idris ma'asumi ne baya kuskure amma agurinku. ba muba ba kuma gurin Allah ba.

  • @ShehuMohad
    @ShehuMohad 2 месяца назад

    Al kanawe kar kaji kun yarsa kagaya masa gas Kiya ko may zasu che Dr jaki yahalaka su

  • @issaaliyualiyumohanmed383
    @issaaliyualiyumohanmed383 2 месяца назад

    May almighty Allah punish you

  • @modibobocoum1828
    @modibobocoum1828 2 месяца назад

    Mallan please don't waste your time on dis kid he come and always come and dis someone is let him call thy tell him what ask u I notice that he little kid he playing games with u