Daga makka, an yi zina dani kafin a taimaka min karatu, tsaron nigeria tasirin addu'a.

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 28

  • @abuujaafaral-ghamidiy5318
    @abuujaafaral-ghamidiy5318 2 года назад +1

    Jazaakumullahu khairaan, shukraan jazeelaan Yaa sheikhanaa!
    Allah ya shige Mana gaba a komai Namu na Duniya da Lahira.
    Allah ya sa mu dace!

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 2 года назад +1

    ALLAH ya saka da Alkhairi

  • @fatimaabdulmalik225
    @fatimaabdulmalik225 2 года назад

    Masha Allah
    Ahsanallahu ilaikum Barakallahu fikum wa Jazakumullahu khairan

  • @maredeyaabubakar5392
    @maredeyaabubakar5392 2 года назад

    Allah ya mana jagora Allah kasarimu ameen dun girman Allah,🤲🙏🙏

  • @Ibrahim-xk8gu
    @Ibrahim-xk8gu 2 года назад

    Machallah yayi malan

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад +2

    اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني

  • @MuhammadMusa-ky6bs
    @MuhammadMusa-ky6bs 2 года назад

    Amin ya Allah mlm Allah ya saka da alkairi

  • @اميوسف-ز9ص
    @اميوسف-ز9ص 2 года назад

    Allah yasaka daalkai ri

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 года назад

    Malam muna godiya Jzk khairan.

  • @jummaisalisu183
    @jummaisalisu183 2 года назад

    Masha Allah, jazakallahul khaira

  • @mamanashraf7804
    @mamanashraf7804 2 года назад

    مشأ لله

  • @issakaillya4073
    @issakaillya4073 2 года назад

    Mach allah

  • @sadamasadama9605
    @sadamasadama9605 2 года назад

    Macha allhu. Malam.baryka. dacharuwa

  • @babs576kenedy
    @babs576kenedy 2 года назад

    Maasha Allah

  • @alameenidriso1958
    @alameenidriso1958 2 года назад +1

    mashaallah

  • @abuyasir5922
    @abuyasir5922 2 года назад

    masha allah

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 2 года назад +3

    Kaji tsoron Allah! Ta yaya zaka hada maganar daga Makka sai ka yanko Anyi Zina da ita domin hakan bai dace ba. Yakamata maganar zina kayi masa Jumla daban domin gudun rudani.

  • @ibrahimfgarba3247
    @ibrahimfgarba3247 2 года назад

    Hakan, karamin aikin larabawa ne, domin ni na qasashen larabawa daban daban, duk halin su daya!!

  • @alousoufianou9847
    @alousoufianou9847 2 года назад

    Macha Allah Amin ya Allah

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 2 года назад

    Gaskiyane

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 2 года назад

    Masha Allah

  • @ibarhimabdoullahi2492
    @ibarhimabdoullahi2492 2 года назад

    Macha allah

  • @hajiahalimafuntua7618
    @hajiahalimafuntua7618 2 года назад

    Mlm inason kaga wani video do min yana da alaqa da matsalar tsaro ku dan qarA bayani yan kin acimma nasa sede ban da number ka

  • @makullingida6798
    @makullingida6798 2 года назад

    Domin samun 👇�Magungunan Maganin Karfin Maza, Maganin samun haihuwa, Maganin Niima na mata, Maganin Girman Nono, Maganin Mallakar Miji, Maganin Atsma, Maganain Fitsarin kwance, maganin Ciwon Hanta, maganin Zazzabi mai zafi, maganin Ulcer, Maganin Tsautsayi, Maganin Hana Miji kara Aure, maganin Samun minun Aure, Maganin Samun yaya masu Tarbiyya, maganin gana yara Shayeshaye, Maganin Hana yara sata da neman Mata, Maganin Budin Kasuwa, maganin Basira da kwakwalwa, maganin Haddar Al-kur'ani, Adduar Cin Jarabawa, Adduar Sakarwa da makiyi cuta, Karatun Sufanci, Karatun Ahlari, Ishmawiy, Littafin Iziyya, Lottafin Bulugul maram, Littafin Darika da sufanci

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 года назад

    Ai wahabiyawan karshen zamani ku ne Ummul abayisun

  • @muhammedsunusiyusuf4340
    @muhammedsunusiyusuf4340 2 года назад

    Dole ne sai tayi bokon adinni ne awurin ku wahabiyawan karshen zamani ba