Wannan al'amari Ni tsoro ma yake bani. Ashe haka ake tafka sabon Allah iri iri. SubhanAllah 😭. Rabbana hablana min azwajinaa wa zurriyatina qurrata ainun wa ja'alni lil muttaqeena imamah
Hummmm mallam ko shaidani wanan shirin yayi sosai saboda abinda mutane suke aikatawa ne da gaske idan Allah ya jarabci mutane da masifu maimakon su duba zunuban su da kuma gyara halayen su sai su dangana abin ga shuwagabani ana irin wanan harkalar ta yaya ake son zaman lafiya ai matukar ba za a gyara ba toh kuwa ba za a rabu da zubda jini ba da sace mutane da yiwa yara fyade Allah ya shiryar da al'ummar musulmi ya ganar dasu su koma ga Allah
Masha Allah gaskiya wannan Shirin naku na daban ne fatan nasara
Wow wow wow wow wow wow very nice
Wow muna Jin dd
Gaskiya Sai yanzu muka samu fim din kallo da bahaushen labarine
Wallahi achéda duk chirmé naké kallo gah episode anan (TJ)allah yakara basira
Mungode
Wannan al'amari Ni tsoro ma yake bani. Ashe haka ake tafka sabon Allah iri iri. SubhanAllah 😭. Rabbana hablana min azwajinaa wa zurriyatina qurrata ainun wa ja'alni lil muttaqeena imamah
صلى الله عليه وسلم... naji dadi anyi wa محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم.
salati
Rabiatu katsina
Masha ALLAH lol kude gaya musu
Suna gani kosun yi imani ALLAH yakyau
Gaskiyane akwai caskale wallahi anayi inajin dadi
Gaskiya ɗan Mallam na burgeni
Mungode
Queen ko ina kina nan kenan fatan Alkhairi
Masha Allah you're welcome muna godiya sosai Allah yakara basira sosai
Amin ya ALLAH mungode
Masha Allah ❤️❤️❤️
Muna gdy Allah ya Kara daukaka gsky kunyi kokari jinjina agareku👍👍👍👍👍👍
Hummmm mallam ko shaidani wanan shirin yayi sosai saboda abinda mutane suke aikatawa ne da gaske idan Allah ya jarabci mutane da masifu maimakon su duba zunuban su da kuma gyara halayen su sai su dangana abin ga shuwagabani ana irin wanan harkalar ta yaya ake son zaman lafiya ai matukar ba za a gyara ba toh kuwa ba za a rabu da zubda jini ba da sace mutane da yiwa yara fyade Allah ya shiryar da al'ummar musulmi ya ganar dasu su koma ga Allah
Dan Malam Duniya Ne Wallahi... This Guy Can Act
Dan lanma Dan malam is my star in this movie
Masha Allah
Masha Allah Allah yataimaka
good morning and I hope you are having a great week and I hope
Thank you
You are welcome
Gaskiyane allah kara basira
Masha Allah tabarakallah Allah yakara basira
ما شاء الله تبارك الله جزاكم الله خيرا
ما شاء الله تبارك الله ربنا يعينكم بالتوفيق ان شاء الله
Tnx! Allah yaqara daukaka...
Gaskiya wannan Shirin Yana kayatar Dani🎙️📣😲😲😲😲😲
Asslamu alaikum Masha Allah Allah yaqara basira mutate munajiran cigaban aa fatan alheri
Mungode
Masha Allah allah yakaro basira
Amin ya ALLAH mungode
Masha allah
Gaskiya ni yayi sosai
Abu yayi kyau sosai
Masha Allah...lol... chief editor
Mungode
Macha Allah
Masha allah🎉🎉
Very interesting and good story 👍
👍 👍 👍 Yes ♥️
Mungode
Masha Allah Allah yaqara basira
Wow this episode is wonderful
masha allah Tabarikallah
Masha'Allah ❤️❤️❤️❤️ we are really waiting I wish you all the best guys
Thanks a lot
@@ZinariyaHausaTV masha Allah
Masha Allah dan Allah duk ran yaushe yake futowa
Duk Ranar LARABA KARFE 8 :00 NA dare
Inayinku fa sosai wlh
Very nice video ehman 💪 💪
Muna gdy allah Kara basira
Masha Allah Allah ya bada nasara
Macha allah 👍👍🇱🇾🇱🇾✌✌
Munan jindadi shiri a duniya wlh zinariya tv Allah y'a taimaka?
Masha Allah yakara basira
To banga cigaban ba muna godiya Allah ya Kara basira
Sai ranar LARABA 8:00 NA dare
Dakyau gaskiya masha Allah
Masha Allah ya kamata ku kara mana yazama minti 30 saboda ya dakko kyau sosai
Masha Allah zamucigaba da jiran nagaba
Nice😅❤
Dakyau Allah yakara basira
Amin ya ALLAH mungode
Masha Allah mugode so sai
Thank you zahra
gaskiya abun yayi and is vry interesting
SLM gaskiya film kigganaku yanabadahouta me dan Allah yakamata koudankaramey sahi
Dan Malam dinnan,amma dai Almajirin gaskene ko?
Macha Allah ❤️❤️
Gaskiya nadade banga shirin da yakai wannan ba ina muku fatan alheri
Masha Allah aduniya yayi kyau
Machaalhahou
Masha allah 👍👍
Goog job
Allah yakara daukaka
Ni
💃💃💃
Mungode
C'EST très bonne Pour
Merci
Malam wakataba kai hwutane
Nice. Dan lanma inayinka
Très cool
🙏👍🇸🇦🌹
❤❤❤❤💃💃
*Thanks so much yaron malan*
Mashaallah
👍👍👍
Allah dai yabiya
Macha allah
❤❤❤❤❤❤❤❤
Good thing
Love you zinariya
Good day
❤️💕❤️💕❤️💕👍🇳🇪💯
Adouniya na 37
Munajin dadin wannan shirin
Good
👍👍👍❤❤😍
A DuNiYa 85
Yaci sunnasa aduniya
Muna godiya
Normal
Inayunku
Mungode
🇮🇪🇮🇪🇮🇪
💋😍😂
La marina
Allah yabadasaa
Amin ya ALLAH
Lawali
🤣🤣🤳🙋♂️🙋♂️❤❤👈
Muna tare da ku Zamun jira har lokaci yayi
Mungode
Criminal mallam
Mujede dan malam
😂😂😂
Hlo
Hi
Aslm
Ykk