Inalillahi Yan Bindiga Da Suka Sace Mahaifiyar Rarara Sun Saki Video Suna Niman Millions 900 kafin

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 июн 2024
  • #gido24tv #Hausa #hausafilm #bbchausa #rarara
    #bbcnewshausa #bbcnewstoday #labaranduniya

Комментарии • 28

  • @YaroGora-fn9on
    @YaroGora-fn9on 8 дней назад

    Allah ya tsare rayuwar maman mu Allah ya bata kariya aduk inda take rara da humaira kuyi Hakuri Allah na jaraba bawa aduk sanda yaso

  • @kabirudmuhammed5797
    @kabirudmuhammed5797 11 дней назад +5

    Dafatan ALLAH yakare mutuncin ta.

  • @ISHAQYUSUF-ju7fw
    @ISHAQYUSUF-ju7fw 9 дней назад

    Allah sarki gaskiyane kifada nacewa uwa uwace kinga sanda asace uwar wasu ai godiya yayi kingako yanzu dan ansace uwarsa dole mutane suji dadi tunda dai haryajidadi wancan lokacin yanzu saiyaji abunda wasu sukaji .
    to amma allah sarki tundadai kuma munasaran muminace to allah ubangiji yayimata sakayya yasa aljanna tazama fansarta yasa kada susakota allah yasa suturata alljanna saboda kinsa ita aljanna sai an mutu ake shiga kinga tana alljanna shikuma yanadaukan darasi aduniya wataqil shima yarabauta sakamakon haka . amma nidai bana fatan asakota allah yasakamata da aljanna yasa mutuwa hutune ameeen thumma ameeeeeen...

  • @IsahUsaini-e4x
    @IsahUsaini-e4x 10 дней назад

    Amen ya Allah

  • @ZainabLawanAbubakar-o2e
    @ZainabLawanAbubakar-o2e 10 дней назад

    Allah yakiyaye gaba

  • @ahmedsani-i2i
    @ahmedsani-i2i 8 дней назад

    Ya rabbi yakaree

  • @alyasaunaallah
    @alyasaunaallah 10 дней назад +1

    In sha Allah, Allah zai kareta😭

  • @fatimamoussa1873
    @fatimamoussa1873 10 дней назад

    Allah ya futer da maman rara.lfy.Allahuma Amina yahayu yaqayum..

  • @issatahirabk
    @issatahirabk 10 дней назад

    allah yabaku saa

  • @AbdoulfhataNuraddeen
    @AbdoulfhataNuraddeen 9 дней назад

    Allah yatsare

  • @HadabiYaro-hm6nd
    @HadabiYaro-hm6nd 10 дней назад

    Allha yabayanata

  • @halifahalifa1640
    @halifahalifa1640 9 дней назад +1

    Karya.tacharku takeyi

  • @XainabAliyu
    @XainabAliyu 3 дня назад

    Gsky ne wlh uwa uwace yakama mugane allah yajikan mamanmu

  • @RilwanuAyuba
    @RilwanuAyuba 10 дней назад

    Gaskiya ne fh Aisha humora uwa uwace Koda ta kazace gaskiya Allah yasa mudace😢

  • @BintaMusa-b7l
    @BintaMusa-b7l 9 дней назад

    Allah ya tsareta yadawo daita lafiya

  • @HAYATUSAMINU-rr8mw
    @HAYATUSAMINU-rr8mw 10 дней назад

    Banji dadi daukar ta da akai bah amman ke har kinsan me mutun cima wai da ana voice da kin bani da ni

  • @fatimaibrahim8881
    @fatimaibrahim8881 10 дней назад

    Allah sarki Aisha u said its all. ❤

  • @shamsualhassan5090
    @shamsualhassan5090 9 дней назад

    Okay saeyanxu kikasan haka aemu munjimada sanin haka are

  • @user-tj7rv6rv3j
    @user-tj7rv6rv3j 11 дней назад

    Allah kaimata dauki Allah fitar da'ita cikin qoshin lafiya

  • @takondomahamadou6595
    @takondomahamadou6595 10 дней назад

    Y

  • @AmeermustaphaAbdulkadir
    @AmeermustaphaAbdulkadir 10 дней назад +1

    Tofa Aisha humaira takoma wa'azi yau 😂😂😂
    Me gidan ki ne fa yace muna godiya zaman lafiya ya samu a arewa kokin manta ne?
    Kisani babu wani muslmi da zaiji masifa ta afkama wani dan'uwansa musulmi kuma yai farin ciki
    Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲
    Daga karshe de kinyi magana me kyau allah ubangiji ya bayyana ta cikin koshin lafiya

  • @JameeluJameel
    @JameeluJameel 8 дней назад

    ai ba haka kuka rubuta akan Video ba
    RARARA ALLAH YA KIYAYE GABA
    ALLAH Y ƘARA TSARE MU DUK.
    Ku kuma masu wannan tashar
    ALLAH YA TSINE MUKU. kuringa faɗin gaskiya

  • @YusufRabiu-gh7oi
    @YusufRabiu-gh7oi 10 дней назад

    Mai gidankine yace arewa na godi zaman lafiya yasamu

  • @MahamudIbrahim-ov3bc
    @MahamudIbrahim-ov3bc 11 дней назад

    Eeh hakane kinyi magana mai kyau amma kam badan hakan ba ha

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 11 дней назад

    Dan Na ta ne ba mutun ba

  • @HarunaSani-rl5mt
    @HarunaSani-rl5mt 11 дней назад +1

    Ke Dalla rufema mutane baki

  • @HAYATUSAMINU-rr8mw
    @HAYATUSAMINU-rr8mw 10 дней назад

    Allah ya kiyaye gaba