Allah ubangiji yakare mutuncin malamanmu da addininmu! Ba shakka mun tsinci kawunanmu a wani irin zamani da tarbiyya tayi karanci, makiya addini suka yaki tunaninmu da imaninmu ta yadda make kallon malamanmu a kaskance! Ta yadda akewa mutane masu riko da addini kallon masu ra’ayin ta’addanci! Subhanallah

Masha Allah! Malam Allah ya karama lafiya da basira, Allah ya taimakeka ya kuma karama hikma. Allah ya kiyayeka ya sa kafi karfin makiyanka.
masha Allah Allah ya saka da ALKHAIRI MALAN
Abdallha gadon kaya 👈♥️👍👍👍👍🥰
Masha allah.malam.🇳🇬🇳🇬🇳🇪🇬🇭
Masha Allah 🇳🇪🇳🇪🥰
🤲
Slm ykk 😭😭🙏🙏🇳🇪🥰🥰🥰👍
🇳🇪🇳🇪😍
Allah ya Saka Maka da Alkhairi mallan 👍
👍👍👍🌹