Alhamdulillah masha allah dector malan yayi bayani mai gamsarwa sosai musamman gamu musulamai, dan duk abinda dector zeci sai yakawa hujja daga kitabu da sunnna allah yasa mudace ameen
In sha allah a wannan shekara zamushiga gidan aure kuma wannan karatu yazo dai dai fatan mu Allah yasaka da alkhairi dukkan ku, mukuma Allah yasa muyi aiki da ita
Dan Allah ku Gayyato mana prof Ibrahim Ahmad Maƙari 🙏
Allah ya saka da alkairi malam muna matukar karuwa masha allah
Alhamdulillah masha allah dector malan yayi bayani mai gamsarwa sosai musamman gamu musulamai, dan duk abinda dector zeci sai yakawa hujja daga kitabu da sunnna allah yasa mudace ameen
Allah ya saka da Alkhairi Ameen
Ma Sha Allah this is very interesting and educative.
Jazakumullahu Khairan
masha Allah❤
Barka da aiki Dr magawata,
Barka dzuwa Dr bunkau.
Allah ƙarawa Dr lafiya da imani ameen
In sha allah a wannan shekara zamushiga gidan aure kuma wannan karatu yazo dai dai fatan mu Allah yasaka da alkhairi dukkan ku, mukuma Allah yasa muyi aiki da ita
Allah yasa kishiga a sa,a yabaku zaman lafiya da kwanciyar hankali
Ma sha Allah
Jazakum Allah
Assalamualaikum warahmatullah! Dan Allah ina zan samu page din shi a youtube
A wancan Shirin Dr ya bada number waya amma nayi ta kira bata shiga dukka 2